3
*DAMA TA*
3
*NA*
*BATUL Adam jattko*
🌈KUINUWA WRITES ASSOCIATAN🤝
Cikin konciyan hankali take takun ta har ta iso makarantan allon na su ledan hannun ta ta boye cikin shijab din,ta ta fito da daya hannun ta me kawa malamin malam tashir ya yamussa fuska yayi alamun baya so ganin ta
Bulala 2 ka wai yamata
Dan bayason ga ninta a gaban sa memakon 5 dayake yiwa kowace maka, yarriya idan ta makara
*kusa da kawar ta ummahani taje ta zauna ka mar yanda suka saba
..kowa karatun sa yakama dan mlm akwai gyara ba yason jin ko, mai se krt
A na tashi yan gidan su sukayi gaba dan baza su iya da tafiyan taba
hatta kawar ta
ummahani ba ko yau she tafiyan sun
Yake zama daya ba
Daf daza a kira magaruba ta shigo gidan ba tare da sallama ba kamar yan da tasa ba
Gidan su babban gidane da babu irin ta akaf anguwan bawai kyau ba girma ban garen baban su za ka fara cin garo dashi idan kashiga gidan nashi ban garen kan yahadu iya haduwa
Se ka, bi tawa ta, kofa ze sada ka da bangaren matan gidan wanda yake ajere ka mar islamiya babban baran' dane da kuna fudu ajere kowane daki falo ne da ciki kai saye dakin su ta wuce ba ta yiwa ko mamar ta da take ko fa magana ba duk da bagani take ba bako bai a, falon nasu ko tabur man kir ki babu kicibis sukayi da kanwata bagana wan da dama su 2 ne agun uwar su.....
"tace kai ya fandau yau kam ba tafiyan yangan ba rarrafe kikayi ko..
_da harara tabita ta wuce ta,
Da, kin ciki tawuce da zauna abakin gadon ta me runfa ta bude ledan ido ta zaru tare da sa, hannu ta rufe bakin ta, dayake shirin fasa ihu yatona ma ta asiri gani duk wannan nauyin da take ji a, ledan ashe bakomai bane illah ma kudan kudine bata taba ganin kudi haka ba ya zatayi da wannan kudin bata isa ta tunkari maman ta da, shi ba, to tashi tayi taboye acikin bakkon kayan ta jikinta se rawa, yake magaru ban ma ka sa fitowa tayi tayishi se kusan ish'sha tafito tayi alwalah tana idar magaru ba aka kira ish'sha ta, ji anata karatun dare dayake ana karatun dade a gidan su duk yaran anguwa haka za su cika, filin gidan da yake waje aka ware a ha katangi manyan almajirin ne suke koyarwa dasu.
*WACCE FANDAU*
- ya' ce ga zanna moodu babban malamine me fada aji agarin meduguri yana da Gaskiya sosai da amana yana da girma a idon mutanen gari sosai ba yadaga cikin malamai masu subbace subbace duk da malamin tsoro ne haka yana ka ramasa girma amma ba shida ko mai talakane sai ilimin da barin jini ganin,
haka shehun barno ya bashi muka min *zanna* wato *hakimin* anguwan da suke yana da, mata 4 da, yara da, dama dan yayi aure aure da dama wasu sun fita wasu sun rasu
Matar sa ta tsakiya wato aisa yaran ta 2 mata wato fandau da kuma bagana tanada ra ruran idon dan bata gani hakan yasa kishiyoyin ta suka rena ta dakuma hade mata baki
Dan ko awajen mijin bata da baki dan cewa su ka'yi tana zaune ba zasu dafa su bata ta je ta, kwan da miji ba to aikin gidan ga me ido ma yaya,
Balle makahuwa duk da da baha take ba da ga baya tagamu da shi
* fandau yarinya ce me jida kai duk da, bawani kyau ne da ita ba ga shegen kazan ta duk hakan yana da nasaba, da, yan da yanayin gidan su yake dan gidan zanna matan sa ba abinda suke samu balle ita da uwar ta take makahuwa
Zanna moodu ya daukawa kansa nauyi da, yawa dan albashin da ake bawa hakkimai dashi ya dogara yara da surukan san na yaran sa maza shine yake ciyar dasu ga almajiran sa ba sa bara yana siyan kowai ya ajiye baya bawa macce kudi shide idan kana da damuwa idan kagaya masa yagah
Ya da ce to yana ba yarwa suma sauran matan dan cuwa cuwan gida dashi suke fanta mawa.
*wannan yana bawa fandau takaici tunda mamr su makahuwa ce ana kawo ko mai agaban idon su za a raba sabulon wanka dana wanki da sauran abubuwan amfani amma baza a basu ba shikuma zanna moodu ba me kula bane ita kuma mama wato aisa abin duniya bai da meta ba se tayi wata bata rike ko biyar na kanta ba se idan wasu daga cikin almajiran gidan da suka manyan ta idan suka kawo ziyara su ma basu ahan ma ba kullum ake bawa Aisa ba wanda suka san yanayin gidan ne ma suke bata nata a hannun ta..
tana kwance tana tunanin yanda zata fara sarrafa wannan kudin dan ta sani ba me tsareta ina tasa mu da tambayan tunda ba me bata lokacen da batada shi
Kuma ba matan gidan kan su suna shayin ta balle yaran su maman ta ce kawai ita ko ba gani take ba za ta gobi bagana tace kar ta ga ya mata ta sinci kudi za ta siya musu kaya
haka, ta kusan kwana tayi tana juyi...
Har gari yawaye da yamma l
_ lokacin zuwa bakaranta yau balefi tayi wanka dan tazare dubu a cikin kudin ta tsayo sabulu tayi wanki ta siyi takalmin fes take tana takunta kamar yan da, ta, saba allon ta cikin shijab
Ita daya kamar kullum
Jitayi gaban ta yafada dam san da ta hango motan jiya ta tabbatar shine dan ita bata ta,ba ganin irin saba zubawa motan ido tayi karfa ya,ce zai karbi kudin sa dan yayi yawa ko de a rashin sani yabata wayyo ni Fandau yazan yi idan yace zai kwace
Har takaraso tana wannan tunanin yita yi ka, mar zata. Zuce
Taji yace
" me allo ba gaisuwa
Yau ma kamar jiya dan fito da kan sa yayi
Juyowa tayi
"tace......
*By*
*Batul Adam* *jattko*
*****