DAMA TA

4

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA* 

      

        *NA*

     

     *Batul Adam jattko*


   *4*


 🌈 KAINUWA WRITES ASSOCIATION🤝


 "banza takai bane tadan ra,ge tsowon ta, tace ina wuni..

      "yace lfy  

shiru tayi  shima haka  ita kam jira take taji yace ina kudin..

 Shima haka bai san ta ina zai fara ba yadaure 

"yace se kika ganni yau mako  

 "tace eh ai dama kudin da, ka, bani nasan baka, san Yayi yawa hakaba amma ban zata zan gan ka ba ban fito maka dashi.. 

"yace a a ba wannan bane yakawo ni a, kwai maganan da na zo   

Miki dashi ne.. 

"tace ni 

"yace eh 

Amma kaganan Gaskiya bata'nan  bane. 

Dan ni agarin nan ba kara min mutum bane bazai yuwu na tsaya da macce a cikin gari ba 

Idan bazaki damu ba ina neman wata alfarma awajen ki..


 "tace ni kake ne man alfarma awaje na, bani da wata aba da zaka nema awajena   


Inma akwai zanyi ko menene.. 


 "yace na gode 

Inason nayi magana dake gobe amma ba anan ba da, fatan zaki min Wannan alfarman?  

"cikin tsoro tace aina, zamuyi? 


"yace a inda ba idon jama'a..


"tace inane? 

Yadan yi shiru can 


"yace kin, san (nabil shid international hotel ). 


"Cikin tsoro tace a a    

"to a nan zamuyi magana saboda mushin man cin sa kin san nace   

Inason na te maka miki..


"tace eh amma ai kudin da kabani sun isa har sunyi yawa ma nara sa yazan yi da su.....


Cikin kosawa da maganan da ita 

 "yace kinga ke ma karatu zakije ni ma inada, abin yi gawannam kibawa dan napep din da zai kai ki nasan zai kai ki har wajen  


Wannan kuma kibawa wayan da suke get din   ina son 10 na safe yamiki acan.. 


Gabuwan se kawai tasa hannu takar ba  shiko yaja glass yazuge  yayi gaba abinsa yana takai cin wannan wahalan. Da, Hadim ta zanyo musu  


*


Itama haka taja, kafa tayi ga ba  

da daddare bayan antashi akaratu suna, zaune su ukku     

Ada kin su Fandau..

"tace mama gobe inason zuwa gidan Zahra da safe..


Mama tayi shuru yau kuma Fandau da kanta, take cewa zata gidan kawa  

 Itada ko gida jen yan uwan ta, wanda suke uba daya bata zuwa gida jen su duk da da wanda suke, auren masu kudi sauran yan mata gidan suyi ta zuwa suna samun alsheri amma ita ko sun zo gidan se taga dama take musu magana shiya sa suke ce mata me girman kai ka zama  me bakin hali..


"mama ta nisa tace mezaki jeyi.


    "Fandau tace tun bikin ta banje ba kuma ranan da tazo tace idan banje ba ko tazo anguwan baza ta, zo gidan nan ba..


Zahra kawar Fandau ce duk kawayen su ba meyi da ita kamar Zahra da ummahani..

Mama tace "tom se kuje ke da yar' uwar ki.

        Ta juya tayiwa bagana wani irin kallo na baza ki bini ba


"bagana tace mama inada hadda'      gobe bazan iya fita ba 


"mama tace shikenan taje ita daya, tunda a gidan ba kula mutane ta ke ba balle ta samu me rakata.

Fandau addua ta ga  Allah yashiya ki kiza ma mai daukan duniya saukake inji mamn..

Fandau batayi magana ba ta haye gadon ta ta juya baya tayi kwanciyar ta  


Da safe balefi tayi wanka ta bude bakon ta, taciro dubu 2 Allah sarki agaban mama tunda bagani take ba ta mata sallama.. 

"mama tace gashi bani da kudi da zan baki ki hau mota..


"tace bakomai mama zan taka da kafana.. 

       " Mama tace 

London ciki fa akwai nisa..

"mama se nazo kawai  

"tom kigai sheta.

"zata ji  

Tace 

Tafice ko kallon mutane gidan batayi ba tafice  

Ta taka har junction din lawan bor ta seda dan napep tame ka'masa takar dan da yace ta bashi yakar ba ya karanta yace kai shid hotel    

"tace eh 

"yace zaki bada dari biyar  

Shiga tayi "tace muje  

      Tafiya sukayi menisa har a wa guda har suka wuce ngmari airport   

"cikin tsoro tace aina zaka kai ni ne haryanzu bamu zo, ba..


"juyowa yayi kalleta  yace" kin dauka tafiyan kadan ne tuna nina mazan samu fasunja ahanya nace dari biyar din kahi ban dau kowa ba Gaskiya dubu zaki bada.. 

 "tom tace parking yayi dai dai wani mayen beni wajen haduwan sa ba a magana .


Yace "tom muzo ta cire dubun ta bashi  

Tafito Gaskiya anya za ta iya shiga wannan waje tun da take ko a film bata ta,ba ganin haduwan wajen haka ba Sojoji dasuke gadin get din suka zuba mata ido alamun rashin yarda dan batayi kama da wan da ta isa tazo wajen ba tsawa suka mata tare dacewa ke me kike anan dan atunanin su yar'aken muta nen sune wato boko haram.

 itako cikin tsoro  

Ta tattare zani zata gudu aiko sukayi kan ta gaba daya  tafko ta sukayi ai bata san san da ta saki fisari ba na uran, su suka sa suka cajeta bako mai jikin ta  

Tan bayan ta sukayi me tazo yi..

"cikin in ina tace wani ne yabani wannan yace nazo nan ta meka mu su  

Takardan hannun ta na izini shi gane da ga oga  suna karan tawa sukace tabbas tubutun oga ne amma  duk da haka basu gaskan ta ba suka ce bari  a kira shi  

Salees kira shi salees yaciro waya

Ya kira ya masa bayani yakashe wayan yanacewa yace ashigar da kita itako  


Ta kasa komai dan ita da zasu bar ta gida zata koma in ko tashi ga nan to ta seda kanta da kata dan ginin wajen a mar ba a meduduri ba 

Wani ne yawu ce gaba yace muje ko 

Ba yan da zatayi cikin fidda rai ga rayuwa tabi bayan sa dan baza ta iya musu musu ba  


   *by*

  *Batul Adam jattko*

*****