DAMA TA

5

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA*

    

       *NA*



   *Batul Adam jattko*


  *5*

🌈Kainuwa writers

Association🤝

 Haka tabi bayan sa

Suka shiga wai ai waje bakomai ba'ne kallon naciki duk da, tana cikin tsoro seda, ta dinga ware ido tana bin wannan katon gida da kallo wanda, baza tace ga iyakan hawan ba mutane suna shige tafice duk yan'gayu  su ba babban ginin suka dosa ba wani waje daga'bayan sukayi wannan ginin sa kamar gida ne haka madai dai ci  get din taga ya ja 


Suka shiga shima wajene na musam man ya hadu da gani wajene na,shakatawa bako,wa wajen kusada swimming fool ya'ja mata kujera a cikin wani da, bukka  

"yace kizauna nan bawan da yake shiga se ban yan bak'in oga ko shi kansa.


Itade batayi magana ba,  dan tana, cikin tsoro   

 "yace me za a, kawo miki na ci Ko sha.

Bata, kalle shiba 


"tace komai ma

Salees yaju ya, yana mamaki me ya hada oga da wannan kuma duk da an, san temako' halin sane amma mey zai wani ce akawota wajen sana musam man haka.

Bata taba komai ba a, abubuwan da aka'kawo mata.

 Bude get din akayi motan yashigo

 Kusa da inta take yayi parking motan tabi, da kallo dan ba ta ta ba ganin irin taba bay fito ba yadan Zuje glass din 

"yace rufe bakin ko  

Se a,san nan ta,gane shine. 

Ka'fan sa yafara sauke' wa, kafin yafito gaba daya 

 * gabanta taji yaba, da, rasss ganin ahe mai temako yawuce yanda ta,ke sammani duk ahe kallon tsoro take masa kuma azaune.a mota take kallon sa

Dogone irin zan, bat dinna sayeyye, baka k'en kot ne ajikina sa bakin glass din sa ya dace da mekekken hancin sa, bari ko ba a, magana ahaka yadi, ga taku da takalmin minsa sawon ciki shima ba,kin  

Itade zata iya rantsuwan ba ta, tabaganin ganin namiji d yagaji d kyu haka ba ahe da mada irin su a agarin nan itade ayau se taji wanene  

Ko shuwan ne amma ai a, anguwan su ma, akwai shuwa 


Ba irin suba, ne kanshin turaren nan nasa tun ane sa yake bugan ta har yaja kujera ya zauna bata dena nbin sa da kallo ba 

'Azuciyan sa yace kode mayya ce ne irin wannan kallo  

Amma afili 


"yace baki hanci goshi duk nisu ke kallo na idon ma bai isa ba yakare maganan cikin murmushi.

Ita ko kunyan kama tada yayi dumu dumu tana kallon sa taji ta sun kuyar d kan ta 

Dan za muwa tayi tace 

      "ina kwana  

"yace kina lfy 

"tace kalau 

"tom alhamdulilah  

Shiru yayi dan baisan ta inda zai soma ba,  

Wayan sa yacire kawai yaturawa Hadim sako cewa ta ina zai fara  

 Daga ban garen Hadim dadin ta ji ta yar da da mijin ta ita ce ka dai a ransa 

Nan da danan ta turo masa yanda zaiyi  

"Gya,ran mur,ya yayi yace yawwa dalilin gai yato ki nan  

Shine ko kin san tun farkon gani na dake shikaran jiya na kasa sukuni   

 Ganin bazan iya jure waba yasa na yanke shawaran ne man temakon ki idan zan samu.

"cike da ladabi tace 


"ai, nace kane mi kowane irin temako zan maka tun ajiya kuma zuwa na nan zai tabba tar maka da hakan.. 

"a hankali yafur'ta zaki aureni.


Cak tameke ta na zaro, idanu ta na nunashi ahannu tana, girgiza kai 

Ta kasa magana  

Jita yi harshen ta ya, mata nauyi

Da kyar ta lalumo wasu kalmomi ta,hada, tana, nunashi 


"kai waye 

Mekazo nema wajena 

Kagayamin 

Nufin ka, akai na

Dan nasan tabbas  

Da wata manu fa amma 

Kabar ba ta bakin ka wajen cewa kazo ne man aure na ni wacece da mutum kamar kai zai ce yana so 

Ko,kasan dalilin zuwana nan ma ganin baza ka cutar 

Da, ni bane fa idan kamin za kaci amanan yar dan da na maka ka gaya min me nufin ka akai na kai waye kai dan mafiya ne dan idan bawan nan ba ba abin da za kayi dani kadu be ni ka dubi kan ka kace kana sona 

Nabin 'azuciyar sa yace kin ji na furta ina son ki ne 

Afili kuma yace "ke ma mutum bace se de idan zaki ce ba kyason aure na almajirin baban ki kike so.

Tace "wane ni inde har kai kanu na kana sona ni ban isa in ce bana son ka ba se dena san ma basa mun ka zan yiba baba na baya mgn ya canza ya riga yabawa Shatima ni ahan kali Nabil yafurta zai canza naki hadin kan kawai nake ne ma  

Tace "bazai canza baka san baban muba jin sa kawai ko 

Yace ina zan jishi nida ban san shiba.

Tace "kai baka san babana ba amma kai bako ne ko 

Yace "waye shi 

Tace "zannah modu ai kowa yasan shi 

Nabil cikin zare ido Nabil yace ki na nufin lawan din gar gar Zanna Modu me wa'azin nan agidan Tv da redio  

Tace "eh 

Murmushi yayi dan yasan dole yan zu Hadim zata hakura ta canja wata shawaran amma dan ya kara gaskan tawa yace "ke yarshi ce ta cikin sa shiya haife ki?

Tace *eh babana ne 

Yace "agidan sa kike yanzu?

Tace "eh 

'yace ba me kanin ki yace ke yar wani ne agarin nan inde zannan da na sani na gargar ne hakimi

Ne kuma babban malamine yanzu kina yar zan na kike ahaka?

Tace "ai baban mu ba ya damuwa da wani harkar gida yaran sa manya su suke tafiyar da komai na gidan niko mama ta bata gani ma.

Yace "aishike nan tunda bazai can za ba da ma tema kekkeni yace yame ke tana ganin sa ya ja mota da gudu ya fice sai a san nan kuka yazo mata da kuma Babban a saran da ta yi na ga koshi ga rashi 

Shiko tukin sa yake ankali kwace cikin rashin da muwa har ya kara sa gida dan aganin sa ya rabu da kah ra tunda dama ba iya rayuwan aure zai yi da ita ba yana horn megadi fakin bai yi ba Hadim ta fito da gudu ta bude masa tace "yade mai star anyi nasara ko? 

Yace "ba nasa ra kinsan yar gidan waye kuwa tace "au har kasa mu iyayen ta kenan kunyi maganan ko yawwa ita yar gidan wacece yace bazai yuwuba yar gidan lawan Zannah Modu ce babban malamin nan na gar gar zaro ido hadin ta yi tace wllh karya take ita ta isa ma