6
*DAMA TA*
*NA*
*Batul Adam jattko*
*gdy ga, dukkan masoyan* *DAMA TA* *da kuma bada, hakuri yanda page 1 yazo error* *tun asannan anmin gyara kuma na fara kaman tawa dai dai se Allah Allah ya gyara mana kura kuren mu*
*6*
🌈Kainuwa writers
"yazaki ce karya ne ta tabbatar min da haka se de kawai kisamo wani mafitan
"kama hannu sa tayi mushiga kamin bayani yanda kukayi da ita suna shiga
Yaga yamata yanda sukayi shiru tayi
"can ta murmusa tace my sweet baka saya kaji ra ayinta bane gashi kanuna rashin damuwa agare ta kai da nace ka daure kanuna kulawan ka gareta kafin musa mu tazo hannu
Yanzu ina wayan da naba'ka kaba ta,.
"yace na bata
"tace aikuma akashe yake balle mune meta amma yan zu kira salees ko ma, bata tafi ba tunda kabar ta tana kuka ki,la tana wajen
"yace mezan ce ma ta kuma.
"kai,de kirashi yaciro wayan sa yaki, ra salees
yace kana jina salees "yace yes sir
"wanan yarinyar tana nan ko tafita.
"salees yace ah dama ba, tare kuka fita ba ai nadauka tare kuka fita ka, na fita na kulle get
"yace tare mukazo d zamu fita tare ko kaga, tayi kama da wanda zan dauka a, mota.
Salees yace "sorry sir bari inbude ta,.
"Nabil yace a, a, ina zuwa.
Yakashe wayan yana kallo Hadim
"yace kinji wai shi bai ma zaci tana ciki ba,yarufe.
"tace yayi Daurewa zakayi ka, koma. Anan ta, tagaya masa yanda zaiyi ya ja, ra ahinta.
"to yace yameke
Dan Nabil sam baya iyayiwa Hadim musu ko meyasa?
Haka ta rakoshi har wajen mota yashiga yana korafin.
"Gaskiya yanzu inaga son, da, yarufe miki ido baki damu da, damuwa ta,ba my one."tace shine kwan ciyar hankalin mu' kadauren ta shafa kan'sa tare da rufe basa kofan motan
Yaja yafice.
*
Tunda yabar waje ko, mutsi takasayi kuman ba ga, gara'
Ta yayi wai ita fandau da, aka' bawa shatima yana, mata, kallon wulakan' ne Allah yabawa miji na,
K'e ce raini
Amma nayi wasa da
*dama ta* waiyo Muhammad ina zan gan ka wallh ka, zona amince aure ka, ko,ba sani baba ko zan kai ka,ransa kotu kazo bazan bari ka kuff cemin ba
Baganan. Sa, ne yake mata yawo cikin' kunnen
_shi dama duk san da yazowa mutum yayi amfani dashi_
_idan kika, yarda kika, aure almajiran da ba,so, ki yake ba duk abin da_ _yafaru dake kiyi kuka da kanki_
Afirgice ta tashi ina zan ganka ne
*dama ta dama ta*
Da, bar ta,zube aka'sa tana cigaba da, kukan ta.
Ko, bude get da shigowa da mota bata jiba balle takun sa,
"kingan ni ko nasake zuwa wllh naka' kasa hakura zuciyata ta kasa yadda, nabarwa wan, nan almajirin ke'
Shine na, dawo, gani
Gareki ki yan kemin kowane irin hukunci ban da, ra'buwa dake,
Arazane tame ke "tana cewa daga'ke kaine kadawo
Wlh basan yazan yiba ni ma bazan iya ra'buwa dakai ba
Ban isa intun kari baban mu da zancen kaba
Wllh inason ka kai ma, kasone balle ne.....
"tom dakata yanzu yaza, ayi
"tace Muhammad wlh ban sani ba ni yarinya ce kai zaka samu ma,na mafita.
"wani irin murmushi yayi na yakusa cika burin Hadim dinsa
Yace idan da, za ki amin ce kinga ni ma, ba dan garin nan bane ni iyaye suna neger abin da, yakawo ni nan shine nayi dugun auren wata yarinyar da, iyayena suke son subani amma ni kuma ba,naso, ta dan bata da tarbiya ganin ki da hankali da kama lah kuma yanda kike yarinyan nansan ko' kema zaki bude ido da ra, ayina balle yaran mu
*
Da, zai yarda munda, ce da juna yanda, kema iyayen ki baza su yarda ba haka ni ma, nawa
Kawai muyi auren mu aboye idan Allah ya azur'ta mu da haihuwa muzo kusu da, abin da muka haifa zasu hakura musamman ba baban ki d, yake "
"Tom yanzu bazan fuskan matsala awajen iyayen naka ba.
"yace baza ki fuskan ta ba dan ni dama ba mazaune gida bane aiki na yana sudan kuma can zamu
Ahaka, de yayi yaudaran ta, abin ka, da yarinta ta, hau daram
*
"Yanzu kinsan yanda yanayin auren zaika' san,ce?
Girgiza masa kai tayi
"yace dawuri nake son ayi dan ajibi zan ko ma, sudan
Idan kin yarda se ki bine za a daura mana aure akano se muwuce ko?
"tom amma fa ina tausayawa mama ta makahuwa ce kuma mu biyu gare ta idan na mata, haka anya nama ta adalce
"
"yace Allah sarki maman mu ashe bata gani karki damu ki bamu shekara ko baki haihu ba, zamu dawo zan fita da mama waje a, duba idon zata samu lfy insha Allah.
"tace amma jibi baiyi kusa ba?
"yace bai yiba
"tace tom yazan yi nafito.
"cikin ko, sawa da maganan yace yanzu ya akayi kika fito. Akwai waya acikin wannan ledan za'mukara sa sauran magana a, waya.
"ido ta zaro tace waya ai ni ban iya amfani dashi ba,
Azuciyan sa yace
_nide bazan iya zuwa kusa dake yanda dan tsaya koya miki ba_
Afile "yace kisamu wan dan zai koya miki ni ina dawani uzuri ne. Zan tafi ya meke, akan cuku cukun tafiyan mu ya mey ke yafara tafiya
" tace ban san wan da daza koyamin ba?
"ada, kile ya bata amsa ki,zauna anan zan turo akoya miki ya shiga yaja
Kai badan yarin ta, ba da ta, gane