DAMA TA

7

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA*


 

      *NA*


  

   *Batul Adam jattko*


*7*

🌈kainuwa wrirters

Association🤝


"tana kallon motan yafice ta sauke ajiyan zuciya tana hamdala, yanzu wannan shine mijina duk dangin mu ba wacce tayi na saran aure irina 

Tom su yafati masu ce'min mummuna  

Suzo suga mijina  

Bari muje muyi shekara dayan mu dawo 

Duk se nanu na ban san suba uwata da yar, uwata kawai nasani ya, kaimin mama abude mata idon ita ma, tayi rayuwa kamar kowa  

Tana, cikin wannan tunanin Sojan da'zu yakara so inda take 

Mekewa tayi cak ta, zata zaice ta tashi tafita  se taji yace

"zauna mana oga yace akaya miki waya?

Tace alle wayan ma soja ne ze koyamin 

Umm zan sha gata  

yasake cewa "ina wayan? 

"tace bangani ba ko shine a wancan ledan?

"tsaki yayi yace tom kidubo 

Azuciyan sa ko cewa yake oga agarin wannan temakon nasa yariki to wannan komeye abin se an koya mata waya wannan ba, kauyiyar idan temakon ta, zaiyi ya, bata mana abin da zai bata harse ankoya mata, 

 Itako bude ledan tayi kudi tagani wanda yafi nawan can karon amma ba ta, tsorata ba, 

 Wannan karan  

Wayan ta dauko yar' karama ce Nokia me tocila

Taciro ta, meka masa, tace gashi  

"yakarbi wayan ya kunan yace kin ga idan ankira ki nan zaki danna idan kuma kece kike son, kira gayan da zakiyi  tanuna tasani dan akwai wata makociyar su da take zuwa gidan ta tana bata wayan ta tayi ta danne-

 danne.

"yace yawwa tom aikin iya ma yame ka'mata ita kuma ta meke ta dauki wayan tayi anyan fita. 

Da tafito se da tayi tafiya medan da ma nukun ta samu napep tace yakai ta London ciki gidan Zahra tun kafin ta sauka a napep taga gidan arufe, da' kwado tace wa me napep  

"kaga gidan arufe jirani nashi ga makotan ta, na tambaya idan ba,ta nan mujuya ko 


"yace wai nawa zaki'ba ni ne? 

"tace konawa ne ni zan baka,  

Tafita tashiga mako tan suka gaisa da matar "tace makociyar ki Zahra fa "matar tace wai ta tafi duba sirikin ta bashi lfy "Yayya tace idan tazo ace fandau ce daga anguwan su.

"matar tace Ayyya anesa kike, ai irin wannan zuwan yanzu ande da se kunyi waya ai kishiga ki sha ruwa ki huta  

"tace bakomai na gode idan tazo agaishe ta

"matar tace tom 

Ta fice'bata so ba taso, tayiwa kawan ta ta kallo yaushe gamo.

Awalwalan ta ta shigo gidan yau fandau harda sallama da mamaki mutane gidan suka amsa dan ba tafiye sallama almajirai ne suke ta layin karban abin ci ba Fanta da Bagaji sune suke rabon ta raba gife tawuce  

Atsakar gida ta tadda maman ta tana ta lalumen han yan banda ki da sandan ta da sauri ta kara sa inda take ta ka ma sandan ta kaita tana tsaye akan ta tagama suka fito ta kaita inda dake alwalan dan azahar tayi ta ita kuma ta shige daki ta boye ledan cikin jakan ta ta fito da wayan shima tabo ye cikin rigan ta tashi alwalan tayi sallah tafita shara dan yau  

*sharan tane har ta fara shara taji wannan wayan yana k'ara Allah ya temake ta bawan da yaji yayi saurin fita a gidan.


-hadim xaune kusa da mijin ta sani ne a kujera da yake fuskan tan nasu   

Nabil yayi gyaran murya  

"sani kasan dalilin da yasa na kira ka 

"sani yace a a yallabai  

"na kira kane acikin duk kan mutanen da na ke tare dasu nafi yar da da'amanan ka bugu da kari baka da yawan magana baka shiga abin da ba ruwan ka dan haka nake' son saka cikin wani sirrina dan nasan kai amincicce nane.

"sani yace haka ne yallabai duk yanda kake son kasan cewa dani za ka sameni fiye da yan da kak'e so  

Babu ne kawai baka min ba 

"Nabil yace tom masha Allah  

Inason kamin alkawari idan nayi sirri da kai duk rinsi ba za kagayawa kowa ba ba na fatan kowa yasani  da gani sai kai sai mata ta.

"sani yace yallabai na dauka wllh idan kayi sirri dani ko wuka aka daura min bazan bude wannan sirrin ba.

"Nabil yace sani aure nake sonyi na sirri ba tare da sanin iyayena ba haka ita ma yarinyar basani kowa nata shiya sa nake son kafita da ita daga garin munyi da ida akano za adaura auren amma kuma gaskiyan ba a kano za a daura ba saboda kada wata ran tane mi shedu a inda aka daura a kaduna ko zareya nake son a daura.


"sani yace tom yallabai ita kan ta, kana, boye mata wani abu kenan. 

"Nabil yace sosai  

Nan Nabil ya kwashe komai game da manu far su yagaya wa sani

"

"sani ya.ni  sa yace  yawwa oga nagane nufin ka nace wa kaduna kano ko da za tace bata yar da ba, tane miwajen ko amma yaza ayi kana nufin ba tasan kano ba 

"Nabil yake ai yanzu muka gama waya da ita tace ita ko damaturu bata, taba zuwa ba.


"sani yace idan muka jen kano ta tambaye ni fa kasan  fa'kano baya buya  

Yace kai da zakayi hanya KADUNA meya hada ka da cikin gari kayan ki baya kuma gudu zakayi sosai yan da baza ta tsaya kalle -kalle ba.

Sani "yace tom yanzu idan muje kadunan yaza ayi da yanda auren zai kasan ce waye zai yarda ya daura aure batare da shedu ba.


"Nabil yace wannan yarage kai da uwar dakin ka dan ni ba nawa ciki ita ta' tsara abin ta, yak'arasa magana yana kallo Hadim.


"shima sanin kallo ta yayi yace uwar dakin na muna jiran ki.

"hadim tace idan kukaje ka samu irin anguwan masu ka ramin karfin nan za kasa mu masallacin dai dai rin ankusa shiga sallah din na ka samu limamin   

Kace masa kanna son daurawa kanwar ka aure amma da ita zaka je idan malamin yace ina manyan ku ko yace daga ina kuke kace ku marayune a Lagos kuke da zama amma asalin ku yan Niger ne  

Kunzo kaduna ne dalilin fita da kanwar ka waje za a mata aikin idon tom bayan kunzo nan se awajen aikin ka akace ba abaka izine ba  

Shine wani abokin ka a India yace katuro ta shizai mata kowai tunda acan yake  

Ganin ba muharra min ta bane yasa kace a a shine abokin naka yace shi da ma yana son' ta idan kana tsoron wani abune kadaura musu aure kafin ka turota kai kuma kafi amin cewa da hakan shine kake son adaura yanzu  dan yan zu za su tashi yan ayi adaura auren lokaci zai kure  

Nasan zasu bukaci koda a waya ne ka hada, su da, walilyan ku se ka kirani zan sa waya ta a muryan maza muyi mgn dashi idan sun bukaci na mijin se ka kira Nabil  

Wannan shine ka dai hanyar da zai bamu *daman* auren boye asauka ke.


"sani ya tafa mata  

Yana cewa kai uwar daki na baki da, wasa 

"shiko Nabil rungume ta yayi yana cewa my one ta ina kike fidda basira kine.


"tace Wllh dole ne my swt yan da wannan baZAINABU din taku tada ge za ta aura maka, mesu nan ta wan da bazan iya jurewa, hakan ba.


"Sani yace yanzu goben da yau she za mufi ta  

"Nabil yace da a suba.


"sani yace zaku sameni me rike muku sirrin ku ku ma zan yi duk yan da zanyi na ga ma sa mu wa ni matsala ba awan nan aikin da ka bani.


"Nabil yace na gd.

"nine da gdy yallabai kafi ko, mai awaje na, fana mu Allah yara haihuwan da, zatayi na narko ta haifi yara 3 ko 4 kaga kwalleya yabiya kudin sabulu.


  Fandau  

Rasa, inda zatayi da wayan tayi ta fadan kangon gidan wanda ake karatu da daddare nan suka gama magana amma yaja ta sun ba ta lokacin dayawa  

Tana fitowa taga'har anyi shara matan gidan suna ta, faman yi mata habai ci da dan fadan su na bata musu shara kan lokaci ba dan de suna shakkan fandau ne da bagana ce da, se inda mai yak'ere  


Ko kallon inda suke ba tayi ba tawuce dakin su. 

Bagana ce tashiga  

"tace haba ya fandau ina kika shiga ne ke kullum se kinsa an mana gori agidan nan kin san sharan kine kika bare kika fita

 Suna cewa uwar mu azaune su dafa su bata mu azaune 

Sharan ma, de nayi zakiyi da naga abin yayi yawa na, tashi na, share.....

Ke ta dakatar da bagana "anki amu su sharan banzaye kawai macuta  bin cin suden banza na zalin cin ko ba aga ban mu suke dafa abin da, ransu yake, so, ba bayan sun gama jagolgolon su sun ba mu mu na gani baza abamu ba in munci nama a gidan nan se juma a shi ma, dan rago ake yankawa ne su bamu yan da ran su yake so su kwashi sauran su shige da,kin su  duk lemukan gwan gwani da naro ba da baba yake sawa ashigo dashi sun taba bamu da muda, almajiran gidan nan ki gaya mun ban ban cin mu wllh nede naku

Sa  dena musu bauta.

"Bagana tace hakane kam nan da wata 2 ai shikenan kina gidan shatiman ki wllh yafandau kinyi dace shatiman yana da zuciyan ne ma yabude shagon sa na kansa ke' kam kin dace se de fatana Allah yasa ya soki. 

Tsaki fandau tayi tace can ta, matse ma sa kar ma yasoni baya gabana Wllh.


"ya fandau kin sanme kike cewa kuwa?


"Fandau tace meko nace?

"naga da'kina son shatiman shene de baya sonki  

"fandau tace tom nima yanzu nace banayi kuma Wllh bashi zan aura ba

"bagana tace kin san me kike cewa kuwa yafandau  

Kin manta waye babane  

Tom idan bakya son sa ina wani ke da bawan da, ya taba, cewa yana son ki  

"fandau tace aganin ki ba zan baki mamaki 

     Jattko

***