DAMA TA

9

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA*




*NA*


*Batul Adam jattko*


*9*.....


🌈Kainuwa Writers


Ahan kali talin ke,ninke paper ta ajiye saman filon ta mama tagani ta, motsa daga ninda take ak'asa tana ta lalumen sandan, ta tasan ukku tayi lokacin tashin ta yayi dan mama macce ce meyawa, ibada Fandau ta sauko da sauri ta dauko mata sandan tarike mata suka fita ban daki ta kaita ta gama abin d zata yi su ka fito alwala ta, yi su ka,shige daki 

Takai ta inda take sallah ta dai dai ta, mata, sayuwan ta gabar kaman yan da ta saba ta koma, bakin gadon ta ta'zauna zaman jiran kisar sani abokin Muhammad wan dan da, zasuyi tafiyan tare ka'mar yan da suka, tsarashi idan anshiga sallah dan 

Bada man fita idan ba, irin wannan lokacin ba har aka'kira'sallah ta tashi ta, fita ita ma tayi alwala tun kafin a, tada, ikkama tayi nata sallahn tajuya ta kalle mama tana faman lazimin ta har yan zu Bagana bata tashi ba Muhammad yace kar ta, dauki ko mai dan haka ita abin da, tafi bukata ma yanzu taji muryar mama tana son taji muryan su na karshe dan shekara ba, wata bane 


'tace mama na tashe ta gyadda mata kai mama tayi alaman eh 

Tason ace magana tayi ta, tashi Bagana se tako ma, dama tasan Bagana ba ta tashin wuri dan haka zata sake magana taji wayan ta da yake kasan maran ta yafara gir giza.........

Dai dai lokacin da taji anta'da ikka'ma diri niya tafa ra tara same zata dauka aha ka idon ta, yawulu mata wani tsohon jakan ta dayake rataye

Ajikin kusa tabude akwai hoton nan su ciki har wanda mama tana da lfyn ido.

Agur guje ta laluma ta dauka tafi ta da sanda, ta tayi han yan waje kamar yan da, taza ta duk ka, kofofin abude yake duk ka, almajiran suna masallaci kim2 ja, shijab din ta, tarufe kanta tayi han yan babban titi idan sukayi zasu hadu wayan ne yasa ke motsawa Wannan karon ta feto dashi ta dauka ta kara a kunnen ta taji yana cewa "sani ne kifito ta yamma gani abakin layin dama ko nan tayi tom tace taka ra sauri tana fitowa ko taga motan ta, gane motan dan wan da, tafara ganin Nabil dashi ne ta karasa 

Ta, saya da sauri nacikin yasa, hannun ya bude yace shigo karwa ni yagan mu tayi saurin shigewa wani irin sanyi ta


Yara sata wanda ba, ta tabaji ba ga, kamshin Muhammad wanda baya ciki amma Wannan fitinenne kamshin yana nan ajiyan zuciya tayi kafin ta kara sa rufe murfin har yaja da gudu 


-Waiyo Fandau kowa yabar gida gida yabar shi.. 


Tafiya suke yana ta sula gudu harsu ka bar cikin gari a damaturu ya tsaya yasiya busu abin kari

Message yahigo wayan sa yana dubawa yaga 


Hadim ce yabude 

_kasamu magani Baccci kasa mata a abin sha dan kuwuce kano ba ta reda, sanin taba, nasan shigan yamma zakuyi ka'kama mata daki a hotel dan abar daurin auren se gobe_

Yana gamawa yagoge ya mayar mata, da reply 

_ok madam yanda kikace haka zayi_


Aiko fitowa ya sake, yi yasayo tun agun yaballe murfin roban lemon yasa magani Baccci ya jijjigashi yazo ya hada, da abincin ta yame ka mata 


se sannan yakare mata kallo yaka'da kai Lalle sai yau ya tabbatar da hadim taga'mada Nabil koshi da yake karkashin sa basai iya dauka, Wannan ko a, matsayin yar aki ba balle wai mata wan da zai iya mu amullan aure..


-ayau Nabil da hadim din suke, sallama da yan uwa dan agobe zasu bar kasan gaban hadim ne yak'e faduwa dai dai lokacin da drvr yaka' ya kwan gidan inna zainabu wato yayar baban Nabil wanda ita ta kafa musu Wannan dokan sun sameta 

Parlour ta ahakim ce bakace me kyu da tsafta ga kamala zatayi kimani shekara 68 tana ganin su ta tamke fuska 


Sallama man Nabil yakara yi yana zama ka'san tiles ita ma Hadim sun kuyar da kan ta tayi tazube atare suka furta 


'inna nda dufto ( inna ina yini )


Ita maciki harhen kanurin ta, fara masifa 

'tace na ce muku na wuni k'alau nasan bakuso hakan ba ko ai da kama hanyan ku zakuyi kuta fi se nasan kuncika 

So, nawa ina kiran ka modu sai yau ka'ga daman zuwa ko baka zoba nasan uwar taka tafa da, maka ko dan ina gidan ta dauki kururuwa da kuka tafita gidan uwar ta,ta,fatime naji ance duk anan kuka hadu dan muna firci da kuzo kuyi a gidan mana 

Koma me kuka kulla ba, fasawa zanyi ba na, baku wata shida idan matar ka batayi ciki ba, to ni zan samo wan da za ta, haihu 

Haka ta karaci matsifar ta da ker ta saurara da ta gaji dan kanta.


Nabil ne ya sake matsawa gareta ya kamo hannun ta ya kwan tar da, murya yace, 

'inna duk munji umar nin ki gare mu inna zan yi ko meki keso, insha Allah ki sa mana albarka dafa kan sa tayi kuma cikin sanyi tace

'modu na,sani kana son, matar ka nida nake ke zakewa amata kishiya ba ina kin halima bane 

A,, a, halima ta na da halayin da ta can can ci aso ta amma haka' bazai sa muta ke gsky ba adan ne maka hakkin ka, bayan taki haihuwa wata kila rabon wata ne gaba da nata, kamar yanda uwar ta tayi se da aka auro halima ta haihu tukun ita ma, ta,samu dan haka ita ma, tayi hakuri amata modu ina son kasamu dan kan ka kana, da yawan dukiya yaran ka, sune Garkuwan ka idan basu yan uwan ka, zasu sa, ido akan dukiya wanda, wani nacikin su burin sa kamutu ya gaji dukiya.

Wanda mu hakan kan bazai mana dadi ba modu kana da' yawan alkairi da zumunci 

Amma kasani yaran ka, darajan ka haka tayi ta tunatar dasu.

Har lokacin tafiyan su yayi har wajen mota ta rakasu 

'' tace yawwa halima kina da baki wanna hutun su yasmin sunce keza sujewa 


Rasss sukaji! gaban su atura musu yan hutu suyi yaya da shirin na ajiyen wan da za ta haifa musu yaran su amma suka dake suka ce 'to inna se sunzo 

'inna tace wata kila madani za a'jeda, na dade ban je England ba yasalam.! 

'hadim tace azuciyar 

Nabil yace "inna kin manta zaki je Jidda ganin doctor watan gobe.

"inna tace kai nifa nawar ke 

"Nabil yace duk da haka inna tun da yace kikoma abi dokan likita yafe da Girema zakuje ko Kamal.

"tace shikenan Allah ya tsare 

Sukace, 

"Ameen 

driver ya ja suka fice 

,washegari Nabil yasamu rakiyan dinbin masoyan, sa da abokai da yan uwa zuwa airport motoci kamar za ayi rakiyan.

Shigaba kasa da kyar da temakon security sa yasamu yaballe ya shiga cikin sekiya suke old man Allah yasa kafi haka yan jaridu 

Ko yagaji da fama dasu suna shiga jirgi security suma suka shiga 

Wasu daya wa seda suka ga tashin su suka 

Bar airport din.

Itako Fandau daf da zasu fita a kano ta farka tace "lah nan inane

Sani bai zuyo ba yace "naman ta sunan garin ko hadeja ne 

"tace ummm Baccci ne yasake kwasar ta suna zariya tace 


"inane nan 

"yace zakirai mun kusa kano 

Ko amsan shi bata jiba Baccci yasake ibanta, har suka kasa kaduna 

Har se da yaka mamu su daki tukun yazo tashin ta dakyar ta bude idon ta da ta kejin yana,

Mata nauyi ta daga kai ta kalle yana yin wajen mekyu "tace harmuzo kanon 

"yace eh 

Tafito tana tafiya jikin ta duk asake dan magani bai saki jikin ta ba, 


Nuna mata dakin ta yayi "yace shiga 

Ki rama sallolin da ake binki za akawo miki abin ci 

Kici ki huta se gobe zamuje inda za adaura auren ko.

Zan ce ni yayan kine kuma gobe da ganan zaki rube idon ki bazaki bude ba se muje airport dan amatsayin makahuwa zan kai ki inda za daura auren 

Yagaya mata yanda suka tsara 

"tace tom tace bamuyi waya da Muhammad din bafa? 

"Sani yace yawuce England wasu aiwuka ne da shi zaki sameshi can.

"

"zaro ido tayi tace England kuma? 

"Sani yayi saurin toshe bakin sa "yace auuw sudan.


Washe gari dami salin 12 na rana ya suka fito yace yame ka mata sandan hannun sa yace to tun anan zaki rufe idon ki kada kibude fa.

,yayi hakane dan kar ta gane wajen 

Allah sarki fandau annade ki abai bai 


Hakata rufe idon ta tarike san dan suka fito yamata jagora harwa jen mota 

Yabude ta shiga yarufe ya zaga ya shiga ma zauni driver yaja rigasa hai ne ya fado masa arai tunda Hadim tace anguwan masu karamin karfi ta hayin makera yabi wani masallaci yagani gefen sa wan babban gidane gefe yasa mu yayi parking yace bari na gwada nan naga ya fita yanufi wajen wani baran dan da yake Wannan katon gidan da gani babban malamine.

Sallama Sani yayi ya dukusa "yace gafur ta malam wani abune mai mushinman yake tafe dani malam "yace tom Bismillah ko ciki zamu shiga 

"sani yace nan ma ya isa yakwashi ko mai yanda suka sara yagaya masa harda kari. 

Shiru malam yayi yana girgiza kai 

"yace hakan bazai yuwu ba har se........ 

*by*

*Jattko*

***