DAMA TA

10

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA*


      *NA*

            

      *Batul Adam jattko* 



*10*

🌈Kainuwa writers Association🤝


 Hakikan ku  

"Sani yace kamar yanda nace gafarta malam mubaki ne 

dan de idan nadawo zan rasa aiki nane wllh da da kai na zan kaita kamar yanda na tsara.


Ahaka yayi ta kashe malam da kalamin gamar gaske.

   

Malam ya nisa yace 

"badan wannan zamani da tsarabe tsarabe yayi, yawa ba azamanin mu ni kaina hakan yafaru akai na auren bari a meduguri nayi ina  almajiri aka bani auren gaggawa, 

Bani da kowa se malamina kuma aminin babana,

Shiya karma min aure alokacen ba hanyo yin sadar wa harse na mata ta ta haihu san nan muka .

Zo nan kaduna da mata ta bintu da dan ta Muktar bani nabar zaman meduguri ba har seda.

Mukayi yara 5 natare gida  

yanzu haka nikai na ina zirartar meduguri dan kusan nafi wayo acan kusan dukan aminai na suna can musam man babba amini na zanna modu.


Daba daya jijiyo yin jikin Sani yaji yana harbawa tunda yaji malam ya ambaci meduguri balle da yace zanna modu baban Fandau kena ko da wani zanna modu  

Tunanin sa ya katse sanda yaji malam yace "to yanzu aure yazama na karshen zamani se anyi wani   

Aune aunen likita 

tom kaga duk da kace ita yarinyar kuna tare kaga  

Amma tunda bashi,

Namijn  bazai yuwu ba.


Aiko Sani yamek'e dan dama haka yake son jin tunda yasan baban fandau  

Yace "malam na gd har yazuya yaji wani daga cikin su shima babban mutum ne yace " malam amma da kaduba Wannan al amarin  

kaji fa yace nan, 

Da 3 zata tashi kuma idan ba a, yi auren ba aka turata malam muma bamu kyu tawa Muslim ce ba sabo da annabin mu yace duk inda macce d namij suka keben ta shedan ne cikon na 3 su malam ko yaya ma,

Ka daura auren tunda aikin alkairi ne muna shedu samu samu lada.

Malam yayi nazari yace "akira shi 

Sani yajuyo yazo yakoma.

Malam "yace zauna Sani ya zauna gaban sane yake faduwa.

"Malam yace yasunan ka kace ma? 

Sani yace " isa  

Malam yace "isa kace ku mutane Niger ne kasu wan ci yakawo mahaifinku legos ko?

Sani yace "eh 

To yanzu adan ginku za asamu wan da zaka hada mu ko a wayane dan neman izinen daurawa yarinya aure?

Sani yace "eh

Malam yace"masha Allah.

"    Tom shi Muhammad dan inane?  

Dam gaban Sani yasake faduwa dan baizaci zai tambayi dangin Muhammad ba amma yadaure yace "dan Lagos dinne shima iyayen sa suna can.

Malam yace 

"Masha Allah kaki ra iyayen sa awaya sune mawa dan su auren ko  

Yasunan yarinyar?

Sani yace "Fatima  

malam yace 

"ayya kafito da ita ga yusuf zai shiga da ita ciki wajen mata kafin adaura ko.

Dakyar Sani yameke dan farga ba mezai ce idan fandau ta fito suka gane ta yaza yi. 

Yusif yabi ba yansa suka kara sa inda mota take  Sani ne yabude kofan ya kama san dan.

Yace "kifoto za araka ki gidan Malam  

Yadan sunkuyo dai dai kunnen ta yanda yusuf bazai jiba yace "idan kina son kada asirin mu yatonu karki kuskura kiyi magana me tsawo kar kinu na kin kin taba zuwa meduguri dan yanzu haka matar sa yar can ce kuma ina sammanin ma yasan baban ki.....

Dasauri fandau ta bude idon ta.

Sani yace "tun anan zaki tona mana asiri kenan ta rufe ta natunanin tabbas baban ta yana da mutane akano

"tace toyan zu yazanyi? 

Sani yace "kokar tawa zakiyi kiyi magana da hausa san nan ki ja shijab din ki ki rufe rabin fukan ki dan zanen kiya buya.


Tace "tom 

Yakama sandan tafito yame kawa wanda aka kira da yusuf sandan shikuma yaka ma sukayi Wannan katon gidan.


 A falon mama ya ajiye ta bata nan dan sun fita gaisuwa wani mutuwa a dattawa 

AISHA yakira kanwan sace "yace ga bakuwar malam kiba ta ruwa 

yafice 

Samira tace "sannu da zuwa yasunan ki? 

Fandau azuciyar ta tace 'ruwa akace kibani 

Ba gulma ba

Afile kuma tace "Fatima  

Samira da taga ba fuska se ta dauko mata ruwan ta bata.  

Malam ne yashi go harciki yazauna yace "sannu baiwar Allah Fatima ta gyada kai yace kin amice kina son Muhammad da yayan ki yace in a daura auren ki dashi?

Fandau taja shijab din ta tasa ke rufe fukan ta kamar irin me kunyan nan  

"tasa ke gyada kai tayi shiru 

Malam "

"yace masha Allah shima Muhammad din yazu mukayi waya dashi ayan da naji yana yin sa nayar da dashi yanzu lokaci sallah yayi. 

Idan muka idan zan daura miki aure nayi magana da kawun ki Adam shi yasake karfa fa min gwiwa ma dan har number wayana yakar ba yace zai zo ya min godiya shi ma nayar da da karam cisa Allah yabaki sa a ayi aikin idon naki cikin sa a.


Tace "amin malam yameke dan ankira sallah  

An daura aure Muhammad abukar da Fatima Muhammad a yau Monday akan sadaki naira 5000 wanda Sani ko nace isa anan yabada Malam yakar bawa Muhammad ahannun isa yayan ta wan da dumbin mutane suka zama shedu  

Agaggauce Sani "yace zamu makara akwai abubuwan da ban ga maba na tafiyan ta.

Malam "yace yusuf shiga kafito min da Fatima  

Yusuf yameka yayi ciki suna fitowa haraban gidan se ga motan matan gidan yashigo kafin su fito har yusuf yaja fandau sun fice  

Har mota malam yaraka ta yana mata nasiha duk yana tausayawa marai cin ta akwai abubuwan da yaka mata ace uwace takoya mata akan zaman aure gashi nan kuma sunzo akurerren lokaci da yasa matan sa sun mata duk a bin da akeyiwa amarriya,

Bayan tashi ga yusuf yaru fe Malam ya meka mata sadakin ta yace "to Fatima ga sadakin ki Allah yaba ku ladan aure da zuru'a nagari addua yayi tayi bayan wanda akayi a masallaci Sani yayi godiya yaja mota yana cewa malam zan dawo yanzu idan naga tafiyan ta 

Ita ma fandau ajiyan zuciya ta sauke dan sarai ta gane waye shi amuryasa ma mlm dauda ne aminin baban ta  dama akano yake tace dan ita bata san inda yake ba dan kunsan fandau bame shiga shirgin da, bai shafe ta bace.


Wayan Sani ne yayi kara ya dauka yace "eh yallabai an daura 

Wllh sunan sa Malam dauda medara  

Dakar fi Nabil yace "yasalam! Sani kasan waye medara a waje na kuwa? 

Ni dama naji muryar kamar nasan meshi baban doctor Muktar ne fa 

Sani yace  "karka damu yallabai tuda de anri ga an daura har nakusa fita anguwan ma,

Yanzu haka ina hanyan 

Airport ma.

"Nabil yace ta kayi kamai asirran ce sani yace

"Ok zanyi insha Allah yakashe wayan  

Sani duk dama yariga yagama duk cuku cukun duk ka 

Se ga fandau cikin jirgi tana wur wur ga ido se yanzu take  

Na daman anya tayiwa mama adalci kuwa koya take yanzu ita da Bagana wani irin kuka ne ya kufce mata Waiyo mama 

Kiyafe min zan dawo gareki da alheri ban yi dan na bata niki ba se dan hakan shine *dama ta* kuma damar mu gaba daya yun kurin tashin jirgi ne ya katse mata tuna nin ta dan jitayi kamar za ah juye mata kayan cikin ta  Sani ne yakula da hakan "yace karkiji   

Komai idan yadai dai ta sama bazaki ji kamai  

Ita de tana cikin tsoro har ta dena jin girgizan ta dawo   

Tunanin mama d Baganan ta  

se washi gari d asuba suka sauka abirnin London  suna sauka  

Yakira Nabil yace gasu yace nan yace natura driver kufito zakaga yakira ka ma  basu da wani kaya dan haka basu sha wani wahalan bin cike ba  suna fitowa driver yakira Sani yadau ka yakayi magana cikin harshe turan ci  taga yanu fi wani mota ita ma tabi bayan sa wani matashin bature ne yake ta yiwa sani murmushi bude musu yayi ta shiga baya Sani yashiga gaba driver yaja su ka dau hanya ita de fandau jita ke kamar duniyan,

Aka canza mata se faman baza ido take ta na kallo wasu irin dogin gini wan da ko a TV bata taba gani ba  

Suke ta wuce wa tara sa, 

Na kallo hon driver Yayi agaban wani gidan mekyu da girma wan da fadan sa bata lokacine, 

Wani na ura'taji yana kara can get din da kan sa yayi sama driver yashiga dasu ita ko nunani take to nan din inane har sani yafita tana nan ta kasa mutsi Sani yabude mata sai kuma sani yaji mugun tausayi ta da wautar ta na amince wa namiji yace mata 

"nan shine gidan auren ki Fatima duk kofan da zaki shiga to kishiga da  

Addua Allah yakare ki da ga sharrin abin sharri.

Gyada masa kai tayi tafito.

Suka nufi katon ginen wanda seda sani yafito dawani pepper ya daddan na wasu number ajikin kofar san nan tayi wani turan ci da sauri Fandau taja da baya dan jin kofa yana magana.

Shi ko Sani wasu number yasake sawa 

Aka akara turancin,

Sannan kofar ta bude wani katon parlour ne marar misaltuwa Sani yashiga itako ta kafe ta tsaya 

"Sani yace shigo mana karyaru fe d bismillah ta shiga 

 Bayan kayan alatun 

Cikin akwai mata kalan beni guda ukku

Na ban garen hagu Sani yanu fa da ida shikan shi upstais din ba irin na gidan Habib bane da ta 

Taba hawa wannan 

Awani irin murmurde yake ga sansi tiles din bashida yan kan ga irin wanda tasaba gani gashi fari tas se sheki yake 

Suna gama hawa 

Wani katon parlour ne ya baiyana d kofofi ciki suka sake

Bita wani badai daicin falo yabude mata kofa yace

"to ga dakin kinan kai har babban falon .daki kaga mun hau naki ne shiga ki zauna kijira angon naki tashiga shiku ma ya juya a hankali ta laluma bakin gadon ta zau na irin 

Gadon da take 

Gani ajikin hoton zanin gado ashi akwai shi aduniya.

Ta zauna wai ita yanzu hakan amarrya ce ni ko ya aure kazo min da haka baraki yan yan  uwa se wani namiji 

Ba kamshi bare gyaran jiki irin na amare hannun yenta da kafan ta ta kallan ba irin na amaren barno bane 

Yanzu ahaka wanna hadedden gashen zai gan ta kafa duk kaushi ita kanta tana jin yanda jikin ta yake tashi dan ra bon ta da wanka yau kwana 4 kenan tun agida dan data shiga bandakin kaduna ko nace kano anata daukan 

Kasa amfani tayi da komai to balle wan da da take sammanin  yadoke can ba za ta iya ba za ta bari muhammed yazo 

 Ba kitso

Ba lalle

Ba kamshi 

Ba sutura mekyu irin na amare 

Ba gyaran jiki 

Hannun ta tasa tacire dan kwallin kanta wani irin turiri 

Na warin gumin nan yaturni keta dan ta man ta rabon ta da.

Tawanke shikan sa kitson yafi sati 3 akan ta 

jita shi anbude kofa zuyowa tayi ta kalli wajen muhammed 

Tagani shida wata me kamar sa sak amma ita gajera ce hannun su sarke da na juna suna jifan ta da murmushi 


 *wah naso sako muku yan da zashi kwashe amma kubini akwai darisa*


      *by*

      *jattko*

***