DAMA TA

12

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA*







       *NA*


    *Batul Adam Jattko*


🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝


     

*12*



 Yaci gaba da gaya mata magan ganu, 

Mayaudaruyar  banza ki rasa wan da zaki yaudara sai kan ki dan idan ba yaudaran ba abin da.  

Zai sa ki dubi kamar ni kice zakiyi zaman zaure dani dan jin Hadim nake amma bana jin zan iya wani abu atare da ke.

Yana gama fadan haka yajuya yafice.

Hadim ta matso inda take tace "haka mijina yake akwai shi da tsan tsanin baya son ka zami yan zu kin bari yaji warin jikin ki zaki bata mana plan kawai 

Bari na samo miki abin da zaki ci kiyi shirin tarban aikin da kiko zoyi ayau

Dan sai nazo na miki wanka sosai ko zai iya kusan tarki 

Matsalan ki kinbari yaji warin jikin ki  

Ke sai kace ba.

Kanuri ba....

My one taji nabil da yake parlour ya kira ta.

Dasau rin ta juya ta fece tana sorry my star tana fita yaja hannun ta suka fece se da suka sauka tazare hannun ta tayi hanyan kitchen "yace acici me kuma zakiyi a kitchen.

 Tace "abinci zan. kai mata.

Zaro ido yayi yace "kina da damuwa abincin ma ke zaki bata.

Tace "ba kayan  

Abinci a part din ne kafin gobe akai mata a koya mata yanda zatayi amfani da komai na kitchen din ba dole na kai mata ba.

Dunda zata mana aiki kai ma yaka mata kaci wani abu bawai ruwan tea  

Ba dan yaka mata ace kaci wani abu me nauyi da zai kara maka karfi kai da zaka karbi  budurci yau 

Da gaske ya hade rai yayi upstirs yahaye sama.

Ita ma dariya tayi tawu ce 

Ita ko Fandau har yanzu bata jin tunanin ta ya dai dai tu dan dan ita bata ta,

Bajin irin wannan abun ba 'me yake faruwa dani ne wani bangare na zuciyar ta yace sakai yar mama 

'wayyo mama sakai yar ki zai iya zama illah ga rayuwa ta kar ki rike ne mama na miki nesa da ganin yan da muka kwana ajirki nasan nayi nesa dake mama  da nazo ne man gafa ranki tuna wa da wannan wayan da tayi ne yasa tayi saurin sa hunnu cikin rigar ta  tafito dashi ta daddan na ba numbar kowa sena Nabil da Sani ba ta karbi na kowa da takar bi na anty mairo tasan zata kai wa mama suyi mgn nashi ga ukku ni Fatima meke faruwa dani ne.

Jin ana takun afiya 

Ta dago kai Hadim ta gani dauke da faranti ajiyewa tayi agaban ta tana kallon fuskan ta tace "kici abinci naga alama ko sallah bakiyi ba.


Cikin kuka Fandau tace Dan Allah baiwar kuji tausayi na kar cima mummunan mamu far ku akai na.....

Dakata ke Hadim ta  katse ta kar kiga ina bin ki a sannu mana kine mirai namin hankali mu muke d mummunan manu fa a kan ki ko keki ka biwa kan ki mumunan hanya aikin banza....

Fandau ta katse ta tace dan Allah ki temaka min wlh kaddara ce.

Murmushi Hadim tayi tace muma kaddaran ne ya samu hakan idan ba kaddara ba mezai sa ina tare da mijina nayi hanyan da zai kasan ce da wata se dole,

Dan haka kibar bata bakin ki wajen roko na tun da kin san inta ka kaddara 

Ga abinci nan kici yanzu zanje na zo da kayan wanka zan miki tana gama fada ta juya


 Wai dan Allah my one yaki keson nayi ne kina fa amfa ni da damar da naba ki kina cutar dani.

Ita ma Hadim cikin salon ta na yan da take shayo kan 

Abin ta kwan tar da kan ta aka fadan 

Sa taware igiyan gaban rigan sa tana wasa d yalwataccec gashin kirjin sa tare d dan shafa masa lips din ta akirjin daya ke iya tsawon ta daker d tattage take kaiwa kirjin sa tace

"Haba mana my star nasan na isa da kai ne ai na gode da *DAMA TA* daka mabi  wan nan daman fa ita ce karshe dan Allah ka daure pls abu fijjirat .

Yace "pls my sweety  muyi bacci kinsan fa gobe ina da zuwa club. 

Tace "amma fa da goyon bayan ka da yardan ka aka yi kazo yan zu kace baka yar da ba.

"yace hakane amma ayan da kake nan bazan iya ba kiji tausayi na mana ni ko iya zuwa kusa da ita bazan iyaba balle na dauki wannan jikin nawa na hada da nata kibari de nan da 2 weeks 

Kafin nan ta dan yi dama dama ko 

"zaro ido tayi 2 weeks 

Yayi yawa mu da muke son ayi ta ta kare. 

Ahaka har ta shawo

Kan sa ya 'amin ce dan ba yan da ya iya dan shi kam kafin yayi aure yasan yayi harka da

Mata.

Amma turawane yawan cin su amma tunda yayi aure bai kusan ci wata ba,

Amma yau gashi Hadim din da yake kishin ta yake ta yata kare mutum cin sa ita ce me cewa yaku san ci wata anya ko son da ta ke masa na gaske ne kuwa ya,

Jawo ta yayi jikin sa da karfin ya man nata jikin sa yace "Hadim kina sona kuwa?

Tace "sosai makuwa I LOVE YOU my star 

Ai son kane ma yake sani komai.

Murmushi yayi ya dai dai ta lips din ta dana shi yace "ina fatan haka ta kasan ce har abadan.

Tace "toh muje ko 

Bai so ba haka yabi ta. Suka sauka suka hau ban garen da suka ajiye Fandau 

Ita ko a zauke inda suka barta dan ko meke wa kasawa tayi balle tane mi inda ban daki yake ita sallah  nema yafi da munta dan bata san makan lokaci ba ida de tasan da rana suka shigo garin amma nan inda take baza ka gane rana ko dare ba  takun  tana kin haka taji takun su ko daga kai bata yi ba shi Nabil za ma yayi saman kuje ra baya son ko da' ga ido ya kalli inda Fandau take Hadim ce ta ka raso inda take abakin gado kamar anda sa ta taja hannun Fandau d karfin ta tayi han yan toilet da ita se da suka shiga ta daka mata tsawa tace "duk abin da na saki kiyi shi idan ba haka ba taci jen baki.

Tace "ki cire wannan tsamen men hijab  din naki da kayan ki shiga nan tanu na mata warmin wanka ita ko 'Fandau tasa mu kan ta da bin umar nin ta dan tsawan da ta mata bana wasa bane amma se me 

Tana kara sa cire kayan Hadim tayi wani irin zare ido cikin mamaki take bin ko ina na yarinyar da kallo baki bude ya haka dan kiran jikin ta yaru da ta ta ko ina ta cika abin da yafi bata mamaki hef din ta d ki'ran  jikin ta acike yake gyam.

Dan ta san koda wasa baza ta hada kan ta da wannan yarinyar ba duk d ita kullum tana cikin shafa magun gunan da zai kara musu gir ma amma wan nan nata baiwane  

Ahan kali ta furta Allah sarkin halitta ba afus ka kadai ka ajiye kyu ba wannan, ita ce masu halittan boyen anya ban yi gan gan ci ba. 


Ita ko Fandau sun kuyar da kai tayin dan gani take ruwan da ta nuna mata idan ta shiga hadiye ta zaiyi.

"nace ki shiga ko haka ta daure tana dafe dafe ta shiga dan tsansin wajen yayi yawa da ta shi ga taji a she ma ba me zurfe bane da bas ta zauna aciki wani gu ta ga Hadim ta dan na kawai se ga wani abu zungu rere ya na ta dir je mata jiki sai da aka dade anayi ta sake kun na wani wajen ga ba daya ruwan cikin ya tafi se ta sake ta rawa se da ta mata wajen so 3 tukun ta mek'a mata towel tace "fito tafe to dak'ar tasa ke me ka mata wani towel din tace kina goge kan ki suka fito shiko yana zaune ko kallon ida suke bayayi Hadim tace "biyo ni tayi wajen  

Drssing mirror  

Fandau ta bita 

Hadim kar ban towel din kan na ta tayi tace zauna tanu na mata abin zama mai ta dauko ta lakuta ta murza hannun ta  ta fara shafawa kafa dun 

Fandau ai  Hadim dan karewa tayi dan ita mamaki ne da yado ke na bethroom din yaka mata jin ta daura hannun ta awani irin  

Fata me uban laushi  wanna dun da take ba ta taba shafa skin mai laushi irin sa ba ai ba tasan san da ta juyo da fuskan Fandau yana nan da munin sa kamar yanda ita da Nabil suke fa da kallon ta ta tsaya yi  dan ta kasa yar  da itace gani de Fandau din ce yasa  gaban ta wani irin faduwa yanzu wannan za ta hada da mijin ta far gaban ta yakaru san ta ta tuna ko shoping su kaje da Nabil yadin ga tambaya kenan wane mai ne yake sa laushin fata  kenan yarinyar nan ta hada abubuwa da Nabil yafi so a rayuwan sa har guda ukku yana mutu kar son (hop) da cikekken kirji  uwa uba laushin fata  idan ko tabari Nabil yaji wannan abubuwan to ta tabe ita taga ma dan ita 

Macce mata ji wani iri da ganin halittan tan Fandau balle namiji 

Amma wani irin san yi taji da ta tuno ai Nabil baya son bakar macce sai dago ka murmushi ta juya taci gaba da mulke ta da mai 



*Maso yan damata kumin afuwa dan zakuji shiru kwana 2 dalilin rasuwa da a kama na*