DAMA TA

18

by @hauwaausmanjiddarh

DAMA TA



       NA



    Batul Adam Jatto 




๐ŸŒˆ *Kainuwa writers* *Association* ๐Ÿค


18



Hadim cukumo Fandau tayi tace ke dan uwar ki gayamin me yahane kin daukan cikin?

Fandau

'zuciyarta tace 

_indan fisari kayan ragone to_ _kaza matayi man_  

Afili kuma cikin kalan tausayin ta tace anty nima ban sani ba. Cikata tayi cikin bacin rai tace yin cikin shine  zai baki daman fita acikin wanna gidan dakuma lfy yar uwar ki idan  baki samu cikin nanda watan nin da muke  soba wlh zaki dauwama cikin kuncin rayuwa idan kin kiyar da mijina yabakin ciki wlh wllh kinga abin da mijina yake shigowa yayi dake to da kare zan hadaki yayi tayi dake harse yasa miki kanjamau ....


Fandau tace "nayiga ukku Anty dan Allah kiyi hakurin ta zube gunwoyinta ta hada hannun ta tana ta rokon ta .

Dan ta taba ganin videos din kare yana saduwa da macce baturiya a gidan uwar dakin ta anty mairo, 

Kuma tabbas taji ana cewa ajikin kare aka samu kanjamau Tasan kuma Hadim zata iya yin hakan

Ai batasan san da tafurta afili Ya Allah kajikai na kabani cikin kar najawowa mamata abin gori agari da yan gidan mu.

Hadim tace tode kinji  tayuya tabar Fandau awajen. 


Nasu dakin ta haura tasamu Nabil ya shirya cikin kayan adidas akasan sunan sane da sunan asalin kayuyen su baban sa wato *damasak*  wan da dayawa mutane da damasak ake kiran sa ful name 

Muhammed Nabil Abubakar damasak asalin inda yasamo

Sunan *shid* da kujaji abodan sasuna kiran sa kuma asali kakar sace uwar ummi sa take kiran sa *shitta* mezafi kenan dan Nabil tun yana yaron yake da zafin nama shine fa duk family suke ce masa shitta sai danwar sa zainab datake koyon baki take cemasa shid shine shid yabishi har Nabil yananeman yabata balle muhammd da dayawa nakusa dashi ma basu san shida shiba shiya sa yake amma nida *shidmas* wato shid damasak Nabil shid yana da mutu kar daukada a duniyar wasan kollan kafa ball sana arsa yana mutukar kai masa dan shine na ukku ayan wasan da ake jidasu aduniya dan kafar sa yada da sada sosai a yanzu haka yana zaune da matar sa a gasan England cikin london yana caccanza waje dan bashi da alkibula a har kar sanar sa inda akafi sayan sada sada nan yake amma yanzu yana tare da chelsea dan sun iya ta fiya da shi gidan sa yanan Bridge kusa da stadium din ma aka bashi gida kuma shine 12 dan haka suna jida shi sauran kungiya kullum hari suke kawo masa amma chelsea suna fanshewa 

Shiyasa yake tashen kudi shida abokon sa Bilal amma ra ayin su yanzu ya sha bamban shi Bilal kaifi dayane kungiya daya garesa wato manchester united dan haka wajen zaman suma ya bamban ta shi Bilal yana cikin England city   

Saide shida Bilal abotan yanzu yawuce abota dan har company suka bude nasar rafa kayan sawa har takalmi akayan sawa ajiki ba abin da company su basa yi.


Hadim gefen gado tazauna tasuba uban tagumi ta mirro ya hangota yabar tazan da yakeyiwa kansa ya dako kusa da ita dur kusawa yayi bakin gadon yaka mo hannun ta yace " my one what is problem idon ta taf da hawaye tace "my star kode wannan matsalan awajen kayake?

Yace "wane matsala kuma?

Tace"anya ba dagare kabane kagafa haryanzu yarinyar nan bata samu cikin ba.

Tsaki yaja yameke yana jan rigan as

Yace " kinada damuwa.

Tace "ya bazan damu ba gaskiya ina da damuwa inhar watan nida aka iba suka cika bata re da wani mataki ba.

Nabil da shiba wannan ne a gaban saba damuwan sa yanda Fandau take sake kawatuwa a gangan jikin sa shiyasan irin dauri yar da yake yi idan abin ya matsoshi amma afili yace "amma de kinsan ba doc dinda yace inada matsala ko? 

Tace "to idan baka da matsala ita wanna me yahana tasamu

 Cikin?

Gud ga *DAMATA* yace azuciyar sa  

Dayake Nabil namij ne kuma kunsa

Suba da ma akan abinda suke so duk wayon da dabaran Hadim sai da Nabil ya ninkata abai bai,

Wajen cimma wani burin sa.

Yace "kinsan matsalan ne?

Tace "a a 

Yace kintuno da wani bayani da wani doc yata bayi mana nacewa yawan saduwa yana sawa a samu cikin dawuri sabo da yana sawa mahaifa tana bude wa muka bi shawaran sa mukayi da fama har kusan shekara muna fama damu kaga shiru muka wasar ko? 

Gyada masa kai tayi alamun eh 

Yace "tom mezai hana mu gwada akan wannan yarinyar ko za adace.

Yagama maganan yana kallon fuskan ta dan yagane yanda ta fassara zancen sa.

Allah sarkin Hadim da tagama yar da da mijin ta yana yayin komai dan farin cikin ta bata dauki zancen da wani manufa ba.


Murmushi tayi tace "ai nasa bayar da zakayi ba dan haka maban fara tunkaran kada wannan ba wanda duk bayan kwana 3 ma daya nake kai ka balle ace a rana zakayi so 2 kaban yanda doc yace.

_Shiru yayi dan a wancen lokacin mashi yakosa mayin yace wa _Hadim shiya gaji_

Yanzu kuma gashi _yasa mu wanda baya gajiya da ita saide da kunya yake ta idon Hadim yace zai iya dan kar tagano shi koda yake yasan idon ta yagama rofewa dane man d'ah kome yace zata yarda_

Yana cikin wannan tunanin yaji tace "to yanzu zaka iyayin haka?

ai tungafin yabata amsa yayi 

_Hamdalah_ 

Azuciyar sa 

Afili yace yazan yi tunda burin my one ne  

'dadi taji sokuwar

Saiga Nabil nan dumu dumu cikin irga kwanakin da Fandau zata gama period danjiya ke kamar yaja kwanakin yakeji duk da yana maleji da Hadim yasan da banban ci yanzu ko yatabatar dacewa akai matar rana akwai na dare kamar yanda su osyman sukace 


Aban garen Fandau ko bata da abinyi da yawuce yiwa Allah kirare ya kubutar da ita acikin wannan kangin ba abin da yake firgi ta ta irin za a hada ta da kare

 Allah kamani cikin

Nan badan halina ba dan darajan fiyeyyen halittan ka

Aikin kena

har tadan rame dan fargaba 

har tasamu tsarki 

Nabil ranan kamar zai zubar da ruwa a kasa ya sha dan murna dan a irgen sa yau tagama suna fitowa awanka suka gama duk shirin da suka saba na kwanciya har suka kanta baiji Hadim takawo masa maganan zuwa wajen Fandau ba mai makon hakama ita kanta take wa bukin tsaf yagano ta dan haka yamata damara ya tashi zaune ya jata jikin sa yana shafa cikinta zuwa maran ta yace "my one inason samun da daka gareki kena keso kibane da abin da mayafin damuna idan natuna da wai nanda watan ni 3 inna zainabu zata zata auro mana wata gawanan sokuwar takiyin ciki ita ma.

Hadim tace "wlh nima abin da yafe damuna kenan amma bari tagama period din shegiya matsa mata zamuyin mugani.

Nabil yasan Hadim bata irga kwankin ba gashi sai wani sakin layi take a wasan nin da take dashin sama sama yake biye mata dan bayason tazar giwani abu dan haka ya hakura amma ina da bayan sun gama har suje sunyi wanka suka sake kanciya ita Hadim bata dade ba bacce ya kwaheta amma banda Nabil da sai juyin yake yayi tsaki afi cikin kwado ya kalli Hadim baccin ta kawai take tsaki yace duk keki kaja min wannan matsalan da bakin hadani da ita ba da hakan bai faruba gashi kinja wowa rayuwata matsala matse idon sayayin da karfe ko bacce zai dauke shi amma ina kamar karawa kusan to da ita yake Fandau da suranta kawai yake gani wani irin abune yake masa yawo ajikin sa wanda jiyake kamar zai ilatashi  

Ahankali ya dauke hannun Hadim a jikin sa a hankali yake zame jikin sa dana ta har Allah yabashi ikon raba jikin nasu filo yajan yo ya maye mata gurbin sa yalalla ba ya tashi yana taku ahankali har yasa mu yakara sa bakin kofan ahankali yabude yafita yaja kofan yarufe cikin sauri yake ta mata kalan har yasauka yahau wanda zai  sada shi dana Fandau yana shiga dakin ma wani sanyayyen ajiya zuciya yaja cikin zumudi yake takawa har yakara sa gadon yaye bardon data nade jikin ta yayin rigan dayake jikin ta me nauyine dan yanayin garin awai sanyi ahankali ya zauna hannun sa yasa dai dai fuskan ta yana shafa ta ahan kali gashi de bawani kyune da itaba duk da baza akirata maimuni ba amma fuskan yana sashin nishadi idan yana shafasu hannu saya sauke dai dai lips din ta masu laushi da sansi shafasu yake kamar bazai bari ba lips dinsa yakai dai dai idonta da suke arufe yayi kissing din idon nata bai sammana ba yaji bakin sa yafurta yarinya kina da kananan kyu masu dauke hankali  

Ita ko kamar a mafarkin taji ana shafata tana bude idonta tagan ta a jikin mutum ga wutan dakin mai duhune na bacci  

Dan haka bata san sanda tasakin wani razanenen kara ba matse mata bakin yayin da hannun sa yace "ke karki kawomin hauka anan shirun tayin dan tasan zai iya mammarin ta awannan daren Nabil yasamu yanda yake so har da shiga bandakin Fandau yayin wanka yafiton dauke da towel amma sai yaji  bazan iya tafiya ba dan yana son kari anjima 

 wani zuciyar yace masa kawai kwanta anan tunda Hadim batashi zatayin ba sai asuba katafi har anjima ka karan abin ka kasamu Bonus marmushi yayin good 

Tsawa ya dakawa Fandau yace "ki wuce kije kiyi wanka baza kin kwanta min kina min wari ba danni ba kwanciya da janaba a tsarina da saurin ta tashin tashi hanyan bathroom din tana tunanin ta ta rayuwan kenan a na amfanuwa da albarkatun jikin ta ana mata wulakanci hawayen da suka surto mata tashare ta fara wankan shiko Nabil gadon yahaye yayin kwanciyar sa jiyake duk gashin jikin sa yana fiton masa dawani ni im taccen sanyin ni ima ai bai san sanda yafara burgima akan gagon ba yana murmushin da jin dadin marar misal tuwa bakin sane yaji yana furta eyes eyes usman matar daren wllh nayarda   

Da tafito tagan shin cikin wannan halin turus ta tsayan kallon san amma gudun kar tayin lefin yasa ta sunkuyar da kanta ta dena kallon inda yake. 


Shiko yajima cikin  wannan halin sannan hankalin sa yazo jikinsa ya yatuna da inda yake da saurin yaju yana cewa Allah de yasa bata fito ba 

  atsugunne  yaganta  can gefe  murtuke fuska yayi kamar bashi ba cikin  tsawa yace "ke kuma mehaka dallah taso jiki na rawa ta taso amma sai ta tsayan takasa hawa gadon janyo ta yayi cike da mugunta ta fado kansa dai dai lokacin Hadim ta fadon  dakin 

Wani ihu tayin cikin firgici  abin tagane idon fazai  iya gane mata ba rufe idon tayin tadafe kirjin da daya hannun daya tana nuna Nabil da Fandau Nabil da yaga ma dankarewa awaje ko ture Fandau din yakasa 


Hadim nuna shi kawai take da yatssa daker ta harshen ta ya iya burta Nabil Nabil Nabil tsugunnawa tayin dafe dakirjin ta dan kafafuwan ta kasa daukan ta sukayi ita de kawai Nabil Nabil kawai take ambato sai tari kuma har tarin yahana ta magana  


***