DAMA TA

21

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA*         




    *NA*


*BAtul Adam Jattko*  


*Cikin ummata*  

*Banida kamarki *Fatima goni saleh Jattko ina miki fatan gamawa lfy* 


*Maryam T Baliya* 

*Na gode da soyayya daya bawan ki*

   

 *Asmau ta mi u meson DAMA TA*



*Fatan alkairi gareki* 

*AISHA SHEHU mmn twine nafara novel dinki KURUMA MATAR MAKAHO Allah yasa kigama cikin sa a*


๐ŸŒˆ *Kainuwa writers Association* ๐Ÿค


*21*



 Doctor " ya jijiga kai yace yes dan mu tabbatar ne ai kunsan abin da muka dade muna nema nefa doc muktar ya karashe maganan yana murmushi farin ciki.

Nabil rasa mezai ce yayi yatsaya yana wara ido.

Sai Hadim ce tace "a a doc ban tabayin batan wata ba tunda nake sai awannan dan haka bana tantama nasan cikine. 

Danme za muce sai anyi wani scanning ai wannan ma yiwa Allah shi shigine 

Kuma naji ma awani fadan ance yawan yin scanning yana juya idon yaro balle idan karamin cikine yana sa illah sosai

Sai a sannan Nabil yasamu bakin magana yace Gakiya ne baza a sawa yarona kowane irin na uraba haryazo Duniya.

Doctor yace "to Lalle za ayi dan gata ban tabajin ance scanning yana da illah ba sai awajen ku ni kam inason ganin dannan tun aciki.dan haka yazama dole nayi 

Nabil yace "mayen banza sai de kaci na wani ba nawa dan ba yafadi haka yana jan hannun Hadim dan idon sa Fandau kawai yake son gani 

Dariya doctor yayi yameke dan yamusu rakiya  

"ai ko yanzu baku yarda anyi ba idan yagirma lolene  saboda duba lafiyan sa dakuma sanin E.DD dinta  

Nabil yace "karyan banza na likita Allah yake tsarawa halitansa rayuwa baku ba d'ana lafiya lafiya zaizo sanin wani E. DD din banza kuma ai Allah shi yake da lokaci bawani ba ai kin banza muba 

 Zama kukara ganin muba 

Dacan damuke zaryan zuwa bakuba muba sai yanzu da muka dogara da Allah yabamu zaka kawo mana iyayin banza  

Hadim kam da sauri take takawa dan gani take doc zai jata dakarfi maya mata.

Dariya doc yake musu har sukazo wajen mota Nabil sai da ya budewa Hadim ta shiga yarufe sannan yajuyo yace "to mayun Duniya Mungode.

"Doctor yace to yan gargajiya Allah yaraba lfy dan naga alama akan dan nan kunza yan gargajiya.


Nabil de bai kulashi ba yashige mota  

Doctor yaleko yace " nasan yau habiba zata sha albishi 

Hadim tace "dan Allah abba didi karka ga yamata nafison taji abaki na gobe zanje gidan gaba daga ba nake son nagaya mata  

Doc yace "to shikenan idan nakoma zan dauko ta kigaya matan amma wanna babban albishir din bazan bari sai gobe ba. 

Dariya sukayi shima Muktar yajuya 


Fandau zaune abakin gadon ta amma koni yau shigan ta ya burgeni  wani shegen English wears ne ajikinta wanda Nabil ya sayo mata a boye yace idan yana dakin zatana sawa idan kuma akayi rashin sa a Hadim ta gani tace mata a daya dakin nakusa danata ta dauka to zatace na kannen sune dasuke zuwa hutu.

Tace to amma bata taba sawa bama sai yau rigan yellow ne sai bakin wando wanda iyakan sa cinyar ta fuskan nan nata shar da shi yasha mai mekyu ga wani haske na jaririn ciki gashin kanta baka ramin bada mamaki yayi ba dan bame gabi yace one month  da aski gawani baki na kyu da tsansi da yakeyi ta tajeshi ya dan kwanta kamar irin na yan

Matan kabilan Igbo dasuke dan tsetse kan sai hakan yazame mata kamar ado 

Tayi sosai kamar ba Fandau me allo ma. 

Kafanta daya akan daya tana tunanin raruwata da murkin mallaka irin na Hadim hatta fisarinta bai huta ba  ga damu yau kwana 2 ta dameta da yawan zuwa kinyi sallah baki ga al adan kiba mekike ji ajikin ki tabbayan kenan  to metake nufi dani tanason nayi wani jinyan kenan ko 

Tunkafin ta hadani da kare 

 Allah kabani cikin na nabar wannan gidan gwara nayi bara a titi da zama dawadan nan.

Tanacikin wannan tunani taji security yayi kara kafin ta tashi da shiga koda bandaki ne ta canza kaya kar Hadim ta sameta dawannan.

Amma kafin tameke 

Har anshigo tana daga kanta taga Hadim dince kuwa da gudu ta iyo kan

Fandau 


 ita kuma

 Fandau ta zata

 dukan ta zatayi akan kayan da tasa.

Kuka tafara tana ja da baya anty dan Allah kiyi hakuri Wllh bazan kara sawa ba Wllh tuda yakawo ma bansa ba saiyau din kiyi hakuri ina Hadim ko fashimtar me fandau take nufi bata yiba itade sotake ta rungumo Fandau a jikinta taji dimin danta


Fandau zubewa tayi awajen dan tasan yau ta ta takare  

Hadim rungumo ta tayi ta fara kukan farin ciki yarinya kinbiyamu kema zansa a warkar da mamar ki tafadi hakan tana shafe cekin Fandau.

Nabil baiso hakaba bai ta bajin haushi Hadim kamar nayau ba ta masa shigan sauri yaso ace shine rungume da Fandau yaji dimin dansa abin da ya dade yana nema kai da ita kanta Fandau dan bata taba masa yau kamar yau ba sai benko ina Najikita yake da kallo  baye kanta yabashi shaawa da mamaki dan tunran da yafara gani ba gashi yace karta sake budewa a gaban sa bayason gani dama haka yayi toho mekyu da santsi yan da yayi kaman irin na mazan India dinnan sai yaji yafiye masa me tsawon  dagani  zaiyi dadin shafawa   

Yana kai idon sa kan boobs dinta da suka dan fito dalilin danne wan da Hadim tadan yi take yaji wani yim gashin jikin saya iba yana dan jan idon sa kasa kadan ganin yanda Heep'sdinta yazauna tab ajikin wandon ganin cinyar ta yake sunbul awaje ai bai san sanda yayi kan taba da karfi shima ya rungumeta cikin da bara ya banbare Hadim ajikin Fandau ya maye gurbin ta likata sosai yayi ajikin sa yana sauke ajiyan zuciya hannun sa yasa cikin rigarta ta baya yana Shafa bayan ta wani dimi yaji na ni ima yana ratsa tafin hannun sa yana shiga har cikin bargonsa harwani fisgan nunfashi yake sai faman goga kirjin sa yake a nata.

Fandau shiru tayi ajikin sa dan ita jitake kamar sudan gana da gado dan bata san jarabar daya sameta ba na shaawa  hannun ta tadaga zata shafa wuyan sa amma takasa dan ita har yanzu tsoron mayar masa murtanin abin da yake mata ke, 


Wawuyar ko sai tsallen murna take dan ita a tunanin ta Nabil cikin murna yake kamar yanda itama murnan ya mantar da ita kishin,

Itama sake rungumo Fandau din tayi suka sata a tsakiya 

Shiko Nabil kakatun Hadim ne yasa yadanne zuciyar sa yadan dawo haiyacin sa yajasu kan kujera there siter suka zube kwata kwata yakasa control din kansa jiyake kamar yayi komai a gaban Hadim din cikin dashiwar murya yace "my one kije part dinmu ki dauko min kan wayana na family.

Tace "dama badashi kafita ba? 

Gyada mata kai yayi dan bayaji zuwa yanzu zai iya daga harhen sa yayi mgn 

Dagudu wawuyar tafice  

shiko Nabil yasan kafin tazo zai rage zafi musamman daya san wayan yana jikin sa.

Juyo da Fandau yayi ya hade bakin su wasanni yadinga jifan ta dashi masu zafi da yaga mazai iya jurewa ba yameke da kyar yana tafiya yana tangade gamar dan maye yana hada hanya yaje ya janza  security yanda Hadim bazata iya budewa ba cak ya dauke ta Yayi kan gado ta ita yafara sarra fata son ransa  wanda ita mashi take jira yana cikin harka yaji daya wayan yana ringing a aljihun wandon sa da yacire akan gadon 

Ya dan rage zafide amma baiyi yanda yaso ba yatashi harda gudun sa ya shiga bathroom yawan ke inda najasa yata ba dan ba daman wanka tunda yar yanzu wayan bai dena ringing ba da ya katse za asake kira yasan Hadim ce da sauri yafito yasa kayan sa ya cewa Fandau ki tashi kije kiyi wanka yayi inda kofan yake yana sa duk wayoyin a silent yama yarsu aljihun yayi inda kofan yake ya danna security kofan yabode Hadim yagani a tsaye yace"haba my one daga ki dauko waya mugayawa gida abin farin ciki sai kije kikama zama 

"tace wllh banga wayan ba nakira yana ringing amma ban ganshi 

 ba ai najima anan 

Kasa bude security nayi idan nasa nombar sai yace min error ko dokin ne yasa na manta bana sawa dai dai ban sani ba

 nakira wayan ka kuma bakayi picking ba  

Laluman aljihun sa yayi yaciro wayoyin yace "ah ai gata ma anan na manta nasa a silent dazu kafin mufita tace "haba nema nema narasa  

Tashigo dakin tana

 ware ido ina takene? Ta tambayi inda Fandau take 

 dayake Nabil dan Duniya ne kan kujeran da suka fara zama ya kalla kar da gaske yadaga kafadun sa alaman bai sani ba 

Hadim tace "ko tana  toilet

Yace "inaga amma kamar anan nabarta amma saime yana jefa idon sa tsakiyan gadon gaban sa yafadi dan bayan yamitsewan da shinfidan gadon yayi ido ya sake warewa da idonsa ya nuna masa tsakiyan gadon inda yabaci wanda bai kula dashi ba gadon zaka kalla ko kai yarone kasan anyi wani abu balle Babbar macce kamar Hadim tace" kaiiiiiiii



*Gaskiya yau kan saide nabaku hakuri dan naga baikai *nada ba sis kuyi HAKURI DAMATA yanzu aka fara ku gyara zama* ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐ŸŒˆ๐Ÿค



       *B JATTKO*

    *****