24
*DAMA TA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
*Maryam Ahmed*
*Rayuwan Yusura*
Kinason Hadim
_Inakike_
Sawwwama
_Keda duk masoyan ina gdy ALLAH_
_Zauren Beibei Isa_
_Wanan page_ _nakune_
🌈Kainuwa writers Asso🤝
*24*
Yace "tom tunda kema inaso yanzu komai yazo da sauki nima na huta daga yau ke zaki dinka yin komai dan nima da nakeyi da wahala nakeyi maza tunda de kina so sai kiyi da kanki Fandau jitake kamar katifan ta tsage ta shiga
Yace oo ya fara dan inada abinyi inkuma ba kyaso ni inada abinyi
Ahankali tace "nide a a bance ina soba
Yace "nikuma nace Eh kina so
Tace "toni yau she nace inaso?
Yace "ai dama bada baki kika fada ba
Tace to ame na fada mekewa yayi zaune
" yasa bakin sa yahura mata ido yace "ga inda ya fadamin nan ya zuba lumsassun idon sa cikin nata Ahankali yasa hannun sa yana mata tafiyan tsutsa a saman idon nata yace" gashinan haryanzu yana gayamin
Dan haka fara kawai
Tace "toni yazan yi
Yace "ni yana keyi
tace"nede bazan iyaba
Yace "tosai kinyi tace a a
Yayi yayi tace a a
Da yaga bazata yin ba bata masa lokaci zatayi.
Yabata rai yakoma Nabil dinshi sak.
Yadaga mata uban tsawa yace wllh idan na irga 5 bakiyi yanda nace ba na lashira sai yafiki jin dadi uban wa yace kikamo hannun na dazan fita
Cikin tsoro da dabar barcewa tace "zanyi
Murmushi yayi yakoma yakwanta rigingine yace fara da ciren kayan ki sai kicire min nawa
Hannun ta na karkarwa ta fara cire rigan ta ai ya nacin karu da abin da yafi son dan dama Fandau ba bra take sawa ba
Lumshe ido sa yayi yasake budewa yaga ta sunkuyar da kai
Yace "sikek din fa
Shima tacire sai pants kawai tabari nuna mata nasa rigan yayi da ido alaman tacire
Idon ta tab da hawaye ta fara balle bottle din rigan nasa shiko sai faman ajiyan zuciyar yake sauke wa yanayin yanda take gudanar da abin cikin sanyi yafita komai dauke masa hankali
Data gama cire masa rigan saita sake sunku yarda kan
yanu namata wandon sa da yatsan sa yana daga mata gira
Da sauri ta daga kaita kalle shi
tace "shima ni zan cire.
Yace anawa kika siyoni da kike jiran nayi miki.
Cikin kuka tace "nide bazan iya cire maka wando ba
Zoro ido yayi yatashi zaune yace "mekikace ni kikecewa baza kiyi abin dana saki ba
Ba tayi magana ba ta juya masa baya
Haushi ya kamasa yaju da ita da karfi afusace yace "harkin isa kijuya min baya dubeki kidubeni ko kina tunanin kina da wani matsayine awajena yasa zaki wani faramin jan aji to tsaya kiji matsayin ki dayane mun dauko kine kawai ki mana kina gamawa zaki kama gaban ki
Dan makin samu naji tausayin ki zanbaki jikina me tsada zakiyi yanda nace ko sai nayi miki abinda zan baki mamaki yayi kwafa
Tace "zan cire
Komawa yayi yasake kwanci Bottle din ta fara ballewa sannan ta zuge zip din Ajiyan zuciya ta sauke da taga da gajeren wando na adidas aciki ahankali tadin ga jan wandon tana bin silbeben ciwoyen sa da kallo wanda ita kanta ta gaskan ta shidin me tsada ne ba karya yayi ba hata cire tadaga kai tana kallon sa yace "saura gajeren
Yanzu kam tagama kulewa dan haka tarufe idon gem taja da karfi.
Dan kara yasake yace "Wayyyo yi Ahankali kar kijimin ciwo nace na fasa itako Fandau Azuciyar tace fasa mana da yafi ai
Yace "kinja ido kin rufe nizan fara kena dan Allah kayi min rai wllh bansan yanda zanyi ba
Yace bude idon ki na gwada miki
Azuciyar taf nabude nagan ka ahaka
Yasake cewa nace bude idon ki na gwada miki ko
Koda yake
kema kin iya bakina gani ina yiba tace "aini bazan iyaba
Yace "
Ahe da wuya idan nagama ko godiya bakya min
Tomaza yi abinki banan tayaki ba dan nima
Baki taba tayani ba dan haka nima bazan ta yaki ba
tayi shiru wani uban sawa ya doka mata wanda bata san san ta fada jikin nasa ba dagota yayi keni dokine da zakimin irin wannan hawan ko haka kikaga ina miki itade duk a tsora ce take dan haka awai sai tafara yi masa yanda yake mata amma cikin zubar da hawaye ba abin da bata masa ba awasanni shikan sa yajijina mata dan yafita hai yacin sa sosai sai sun batu yakeyi
Cikin da shewar muryar yabude idon sa da kyar ita ma nata idon arufe yake yace "ashe da libar ba jaka bace me daukan darasice daganan yajuyo da ita ya mata rufa..
*Nima kam da godu na fita dan nima yar uwar Hadim ce idona bazai iya gani ba*
Da sallama ya shigo dakin yasa meta akwance bata amsa ba sai juya idon ta da tayi ta kalle agogon dake jikin bango ta sake kallon sa
har ya karaso yace "sannu my one yajiki naki
Bata amsa ba tace meka zauna yine haka kajima tun 7 nasafe amma yanzu gashi sai 2 kazo har lokacin sallah yawuce banyi ba nayi yunkurin nata ka kafan bazan iya takawa ba.
Yace" Ayyya please my one wllh miss call na tadda awayo yina ba adadi shine dana zauna benayi wannan zaman tace kaima da gangan ne taya zaka biyewa wani miss call basai ka yine ka kwana baka karasa ba
Yace" ai bana permanent nabi ba kawai na family and friends nabi kinsan wannan ya zama dole
tace"nide ka kaini toilet kar lokaci ya kure banyi ba
Da sauri ya ajiye kayan hannun sa ya dauko keken ya temaka mata ta hau ya turata
Washe gari Nabil yace zaije gida Hadim tace kayi me idan wani abun kake son dauka kasa su jooppy sukawo maka mana yaran sa kenan
Yace "ba abu za adauko min ba training zanje
Tasan ni dama Nabil da safe idan baiyi training ba toba zaman lfy duk jikin sa sai ya dinga masa ciwon yadinga mika kenan harsai yayi yake jin dadi dan
tace tom amma kar ka jima irin na jiya bazan jima ba ga wayo yina ma anan.
Bayan fita dasu ba
Da yafita
Hadim wayan ta ta dauka ta dinga kiran yan uwa da abokan ta Awwwa kanwar Nabil wanda suke uba daya ta kira a karshe
Awwwa tace "se ANTY ni Wllh two months din nan ma kamar ba zai zo dawuri ba naga dana ba nakeji bani kadai bama duk family ban taba ganin abin da abba yake so kamar cikin jijikin ki ba har lisafin watanni yakeyi iya tace ko sune suke da ciki bai taba rike date haka ba yanzu har tsokanan sa su ummi sukeyi wai abin cikin kwan yafi kwan dadi
Hadim bata san san da hawaye ya sarto mata ba inama wanan dan jinin tane ita zata haifa yanda kowa yake nuna soyayya gareshi Awwwa da taji shiru tace Aunty" kina jina
Hadim da kuka yake shirin kwace mata tayi saurin kashe wayan.
Atake Awwwa tasake kira Amma bata dauka sai akiran na 4 ta dauka dan tasan Awwwa da shigen naci
Tace"anty lfy
Hadim tace amai ne yazomin dan ina fama dashi
Kai sorry anty kice dan nawa yana baki wahala
Hadim tace ki gaida iya ita ce kawai ban kira ba se anjima zan kirata idan naji sauki
Nabil a gurguje yayi training din ya shiga ciki direct part din Fandau yawuce
sati guda kullum haka kuma kullum sai yajima amma sai yalalo karyar da zai kulla Hadim ta yarda har aka sallame su suka dawo
*Bayan watanni* *biyu*
Lokacin hutun su yayi amma sunyi iya yin su sunra sa mafita ya zasu suyi ne da Fandau idan zasu tafi
Hadim tace "kawai mubar mata komai na abin ci wanda zata bukata sai musiya mata sim a Wannan karamin wayan nata idan mun samu lokaci muna kiranta munajin lfy yar danmu ko
Nabil yace " gaskiya wanan ba shawara bane idan kuma tana da number wani akan ta takira fa?
Hadim tayi shiru can tace "kaman ta ita ana ta daukan nan sudanne ko ta kira sake batar dasu zatayi
Tana zaune da hotonan mama ta da bagana da ya zame mata kamar akin yi tana musu magana
Idan inda zasu bada amsa ne sai tayi irin muryar su
Tace bagana Allah dai yasa baki auri shateema ba dan banji ina son saba sai yanzu ina nan zuwa dan nayi rayuwan da shi zan koya masa sona kuma ma yanzu nayi kyu zai sone shine dai dai dani
Jitashi cikin karaji Nabil yace "aida mashine dai dai take shine kalanki amma zan miki last worning karki karamin maganan almajiri agida na dan da cikin mu ajikinki kibari zai kin sauke kar kidan gan tamana shi da wani wawa
itama
Fandau ranta ya baci dan ta tsani taji yace cikin su dan me zai dan ganta da Hadim bayan ita bata iya samun cikin ba.
Afili ko tace "ALLAH Shateema ba almajiri bane yanzu shima me kudi ne dan yana da shago akasuwa kuma ba wawa bane duk yafi almajiran baban mukyu da gayu ko kai baza ka gaya masa gayu ba.
Ai Nabil wani irin bacin rai yaji bai san sanda yadaga hannu yazuba mata ba har yasake daga wa Hadim tayi saurin shiga tsakanin
Haba meye haka kana son yimana asara ne zaka mata irin wannan marin idan ta kife fa
Nabil yakoma gefe yana wani irin huci sai iska yake ja abaki yana fesalwa dan jiyayi wani irin sanan shateema da baima san saba yaka mashi afili kuma
Yace "ke bakyajin yanda take amba ta mana sunan wani da jikin mu ajikin ta
Hadim tace "me naka ba saurayin ta bane ina ruwan ka idan tagama mana aikin taje a auresa kum.....
Ai bata karasa ba ita ya daga hannun sa zai wanka ma marin amma kome ya tuna sai ya dunkole hannun ya taushi daya hannun sa
Ita ko Wawuyar bata gane wani kishi bane yakama mijin nata
Sai matsawa da tayi kusa dashi hannun ta tallafe da kumatun ta
Tana cewa "my tsar yau ni zaka mara akan na dangan ta danka da almajiri lalah nayar da maganan Àmeena da tace idan na haifu sonda kake min zai ragu zaka bawa danka rabi tun kafin yazo Duniya gashi ka tabbatar min da haka inama ni zan haifi dannan da cikina
Nabil juyawa yayi yafice adakin dan ransa amugun bace yake
Hadim ta juya ta kalli Fandau ina wayan nan da Muhammad ya baki tun a meduguri?
Tace "gashi can acikin loka
Hadim
Tace" dauko
Fandau taje ta dauko wayan ta mekawa Hadim
Takar ba tace jonata a change bari nasa miki sim dan mu yau zamuyi tafiya zamuyi wata daya kafin muzo shiyasa kikaga munci kamiki kicin da kayan abinci ki kula da kan ki sosai da abin da yake cikin ki ta bude wayan ta sa sim din ta mekawa Fandau
A daki ta samu Nabil haryanzu cika yake yana batsewa
ta matso kusa dashi tace kaki tsayawa kayi sallama da babyn muko to muyi wankan sai muje muyi sallaman ko
Dasu ka shigo sallama har lokacin Fandau bata dena kuka ba Hadim tace "Kaga ko har yanzu baby bai shuce bako
Hadim ta karasa inda fandau take tace "munzo yin sallama d babyn mu tabude cikin Fandau ta fara shafawa cikin da ya ke a shamile baza ka taba cewa a kwai jaririn dan wata 3 acikin ba dan Hadim dayake tana da teba zugudan ta yafi na fandau me cikin ma sosai har
Tace "kai baza kazo kayi sallama d baby namu ba
Nabil ya tabe baki yace "ki gai sheda shi kawai dan har yanzu kunnuwan sa basu dena bashi sautin abin Fandau take cewa ba
Da zasu fita Hadim ce a daba Nabil yana baya saida yajuyo yayiwa Fandau wani kallon zaki sani yafita
Itako fandau kuka ne ya kufce mata a zuciyar tace yanzu mutanen nan da gaske bulaguron zasuyi harna wata guda subar ni nikadai bawan nake gani bansan dare ba bansan rana ba sai na kalli agogo
*Barno birnin SHEHU*
*Yarwa yarturam ajaye bula maiya maluma*
Bakaramin murnan ganin su akayi ba fadin yanda sukayi murna bata lokacine
Harwani kwarya kwaryar walima aka hada wan yakasu kashi kashi na abokan sa daban na family daban
Amma duk wannan ba damuwan Nabil bane shide damuwan sa yaga Fandau wanda bai taba sammanin bazai iya jurewa ba sai da yayi nesa da ita din
Jiyake kaman bazai iya rayuwan dan bacci wannan yakagare shi yakira number da suka sa mata a wayan yafiso airga a kashe
Wani da bara ne ya fado masa yayiwa kansa murmushi yasan inna ZAINABU ce kawai zata iyayin wannan ai kin nan dan haka ya juya yacewa Hadim zanje gidan abba isa dan yasan nanne kadai zaice zaije bata ce zata bishiba ta tabe baki tace adawo lfy
Inna dama nazone nagaya miki anne meni meeting kasan waje amma nasan idan nace zanje Hadim zata ce saita bine nikuma bana son wanan yawan tafiye tafiyen har sai ta haifu shiyasa nake son idan muka zo yimiki salama sai kice sam ita bazata ba dan kar ta wahala
Inna ZAINABU tace yo aikin bansa dama ba kai ka sangar tar tada hakan ba macce kamar jela ko ina da kai ai ko ba kace ba bazan bari ba kubari idan ta haifanin jikan tabani kuwuce birnin sin ma
Nabil yace "to amma karki nunan ni nagaya mikin dan ban ma gaya mata tabiyan ba
tace to sarkin yan tsoron Hadim ya tashi yafita
Yana murmushi
Nabil ne suke tafiya da sani wato wada yakai Fandau kona ce wanda yasan sirin su suna tafe akan hanyan suta zuwa sheuri Nabil ya juya yace "sani kode mutumin nan yagane ni na dauke masa yarinya ne amma me dan na aika masa da abin alkairi zaice sai nazo yaganni
Sani yace "haba yallabai taya zai gane bayan bawan da yasan wanan sirrin sai ni sai ku kawai alheri ne yaga yayi yawa kafasa masa gida za amasa ginen zamani ka dauki nauyin matar sa za amata aikin ido a kasan waje kaga ai dole yanemi waye ya masa wanan abin alkairin ai
Nabil yace" to yanzu wannan har yakai yace muhadu agaban sarki SHEHU nema nafa yayi afada ina tsoron ace yasani fa kasan Malaman nan fa anya ba istahara yayi yagani ina tare da yarsa ba
shikan isan da yatuno da haka sai gaban sa yayi wani irin faduwa har sai da yaji hanjjin cikin sa ya muda.....
*Muje zuwa*
*Me zannah zai* *cewa Nabil*
*Nabil zai samu* *daman lalabawa yaje Landon kamar yanda yatsara*
*B JATTKO*