26
DAMA TA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
Mufeeda
Hafbee
Munan tare🤝
🌈Kainuwa writers Asso🤝
*26*
*GiDAN ZANNAH*
Bayan sun fito daga tara sun da Mlm yayi na gaya musu yayiwa Fandau aure ne da bako sun tafi
matan gidan guna guni suka fara har ayi aure afita da yarinya muna gidan bamu sani ba
bagaji tace "yo ai gwara da akayi hakan idan ance auren za ayi me uwar ta ta ajiye a wannan zamanin da kayan turaren tuta kawai ya isa uwa tanadi.
Bagana ta kama hannun mama suka shige cikin kuryar dakin su
Suna shiga Bagana ta fada jikin mama cikin kuka sosai ta fara mgn tace "mama yanzu kin yarda Baba baya son mu ko ai dama Ya Fandau kullum tana gaya miki kina kin yar da gashi Ya Fandau ta gudu dalilin zaman kunci irin na gidan nan na shiga ukku ne Bagana wazai mayemin ke yayata bani da kamar ki meyasa kika mana haka kin tafi kinbar ne cikin yan uba masu nuna yan ubanci kuka take sosai
Mama ta shafa fuskan ta tace"karna kara jin kince baban ku baya sonku...
Bagana katse ta tayin tace "da yana son mu me yasa bai yi yunkuri ne man taba tunda bashida ni yar ne man ta tunda gashi nan ya rufe bakin mutane dace wa ya mata aure daker mama ta lallamin bagana
Auren su Bagana ya gabato mama kullum cikin tunanin Fandau da kuma abin da zata hadawa Bagana take kishiyoyen ta kullum suna cikin siyayya na nasu yaran da za ahada da Bagana
Akwai ranan da duk tawakali irin na mama sai da kishiyoyi suka sata kuka
Irin kwalaben bama nan da robobi na chug gum fararen nan suka tar kato mata sukace gashi idan kika samu ikon siyan turaren wuta kya zuba a cikin tunda yanzu duk karyan yakoma kan jeren turare wuta mukam mun kokar ta mun siyawa namu yaran kwalabe na yayi da kayan kitchen dan
, mun san mlm shine kawai baya siya ke kuma gashi dan ginkin sun sallama ki balle kisa ran zasu sayawa yarki tukunya ke kuma baki ajiye ba baki bawa wani ajiya ba
Kirike wannan kafin musa mu mu kokar ta musa yaran mu su tsaya mata tukunya dan baza mu bari ayiwa Bagana aure ba tukunya ba tunda tana mana biyyya amma da wancan fisararriyar ce yaran mu ko cokali ba zasu siya ba.
Suka fita Bagana da ta ke kwaleman daki ko ajikin ta sai da taga mama tafara kuka tazo ta rungume ta tace mama karki damu ALLAH yaga maraicin mu tunda ya hadani da Shateema wanda ya san komai namu yace ma badan abubuwan sun masa yawa ba da duk abin da uwa takeyin zai min kuma yanzu ma yace yayi bakin kokarin sa zai kawo mana mufitar ki rabu dasu duk bakin cikine na yaran su basu samu kaman shateema ba
yanzu damu wata ta inda zan samu Ya Fandau kawai
Mama dan ALLAH nasan kina mata addua amma kikara dan ALLAH
Mama tace "naji je kiyi aikin ki
Bagana tana cikin aiki taci karo da jakan kayan Fandau tace Allah sarki Ya fandau tabude ta fara zazzago da kayan wasu leda ta ga sun zubo guda 2 dauka tayi tana bude wa na farkon ta koma baya cikin tsoro amma ta sake bude dayan shima kudinne amma wannan din da letter aciki hannun ta yana rawa ta bude taci karo da tubutun
Fandau gaban tana
faduwa ta fara karan tawa
_Yagana wanan kudin nakune keda mama kar kuyi zargin na sameshi ta hanyan haram a a bani shi akayi kyuta dan nasan inda zanje za samu finwanan nabar muku ne bani da buka tan sa_
Kuka ta kara fashewa dashi ta jeta nunawa mama
Mama tayi shiru tana dafa kudin
Ta sauke Ajiyan zuciya tace "
"Ni kam bana so bazan iya amfani da kudin da bansan tawane hanya aka same shiba
Amma ke nasan kina da buka ta wanda ALLAH yana kani nauyi nane amma Allah bai bani ba yar uwar ki ta baki ba zan hana ki ba kidauka kije ki siyi turaren wutan da kwalaban da kayan kitchen din kibar mata sauran ta ALLAH yakare min ita a duk inda take
Aiko Bagana murna awajen ta dama ba abin da ta ke tunani irin wanan kayan
Take tafa da siyayya a rana Sawu 2 takeyin kasuwa
Komai nata me tsada take siya har ta gama siyyar ta
aranan da za aje jerin Hafsa da yamma kuma ayi na Bagana acewar su ai ita b
Bagana bawani abu za ajera ba tuda gado ne anriga an daddara
Sai de wani abin mamaki da yamma uwar dakin bagane wato anty mero tadin ga sa almajirai suna jido wa kaya suna shigawa da suna a jiye wa a kofan dakin mama dan Bagana gidan anty mero ta kai ajiya
Dama
Bagaji akayi silli silli da ido tace "mero wannan kayan fa daga ina mero tace" na Bagana ne ai maman tace ta tara mata agida na
Abin yayi matukar basu mamaki amma mlm yaga ma dasu dan idan bashi zai bata ba
Aisa ko ita da dangin ta aka siyar ba zai basu wannan uban kayan ba
Mlm karara yanuna ita da yaran ta su ya fiso kenan bayan yaza ba bata mijin kamar Shateema wanda ya nin ka mazajin nasu yaran yanzu ya bata kudin aboye tayi wa yarta siyayya baza su taba yar da ba
*Niko nace yaza kuyi da mama Aisa kainuwa ta shin ALLAH ga ba de gaba de* *se surukar Shid mas*
Ai karin haushin suma da damu wan su sai da aka kawo lefin Bagana
Sai da suka zubar da kwallah dan haushi amma suna jiran agama bikin su daukin mataki akan mama
*Wannan kenan*
Wlh baka isa ba nace kayin ka dan cikin da muka same shi a wahala da sa daukar wa kasan yanayin fama da kishi da juriya dana sha har sai da kwan ta a asbiti dubi ta bon da yake fuska ta da duk wahalan amma yata shi aban za Wllh bazai yuwuba ka kaskan ta ni ba
Tanayin tana sake yin tsallen cukumon wuyan sa gata gajera da kadan ta wuce cikin sama
Ko shigowan su Jidda bata kula dasu ba shiyaji shigowa su dan haka Ahankali yaka hannun sa ya kwace rigan sa ya shege betdroom
yan matan suka kara so inda take Aunty yaya ne me yake faruwa sai yanzu ta dawo haiyacin ta tace "me me me kukaji me ya shigo daku nan
Ashwa ce kanwar ta tace "Aunty kiji wani uban kuka da karan da kika yine munzo kuma munsa meku kuna cikin wani halin da bamu sanku da shiba keda ya shid
Cikin tsoro tace me kukaji nace tukun?
Jidda tace "cewa kike cikin da kuka samu da wahala za a zubar dama yaya baya son cikin ne?
Ajiyan zuciya ta sauke na hamdalan basu ji ba
Hadim tace "yana so har ya fine so
Yasmin tace "
amma meya kawo zancen zubar dashi kuma cikin wata 4 har ya shiga na 5 za a zubar
Hadim cikin hassala tace "waya gaya muku haka wanan wani sirrinmu ne Wllh kuma ya tsaya iya nan kar naga kungai gaba
Shike nan suka ce tare da ficewa
Ita kuma tafara safada marwan
azuciyar ta tana cewa meyake shirin faruwa dani ni ni Halima Nabil zai kalla yace zai yiwa walakanci mutumin da baya mun musu yau shine ahar da daga min mur yana min ihu Lalle zan sake shiri kenan tun kafin ina ji ina gani
*DAMA TA* ta kubce min
Nabil yana shiga daki ya dafa kansa yana tunnanin yazai yi ne yasamu mafita
har Hadim tazo tasa meshi yana zaune ya dafe kansa
Zama tashi a bakin gadon ta kamo hannun sa cikin
tattausan mur tace "my star na kaine kuwa yaushe ka chan zamin ne har ra a yin mu ya fara ban banta ko ka dena sona ne amma kafin kayan ke,
hukuncin kai yi tunani akan abin da zai faru na farko
idan kace *zubar* da cikin za ayin ka kawon ta kamar yanda ka fadan ka sani yaran nan sunjika kuma anacewa ba cikin zasu gayawa su ummi dama sunji kana cewa zaka zubar
Ga ita kan ta yarinyar ba lalle ne ta iya shiru ba,
Na biyu idan kace zaka kawota ka fadi gaskiya zaka tozar ta kanka a Duniya kana da mutumci agarin nan bayan haka,
ABBA bazai ya fema kama lefin yin aure baka gaya masa ba
Auren ma irin wanan na ma nufa kuma da sata kuma ma yar malamin sa
Wanda yake ganin sa tamkar uba
Kana ga da wane idon zai kalle Malam idan bakayi wasa ba sai yatsine maka
ga Malam zai sake kya matan halin ka dama yau she yayar da dakai
me zakace wa SHEHU duk mutane da suke ganin darajan ka zasu dena gani
Za ayada ka Duniya wanda nasan zaka rasa masoya da dama
Cikin bacin rai yace" duk ba ke kika jowo ba
Tace "na yarda nina jawo ka yar da hakan wani *rubutaccen al amarine* ALLAH ya kaddara ita zata fara haifa mana yara
Nabil yayi shiru yana tunanin magan ganun Hadim ba karya duk gaskiya ne idan ya dauko tan ya kawo bai sira ba idan ya zubar da cikin ma bai sira ba
kuma shikan sa fada yake ko da andura masa wuka baya jin zai iya zubar da wanan cikin da ba abin da zai iya kwatan ta irin son da yake masa
Ya nunfa sa yace tom amma de kin san babu da mafita ko kinsan kinje famu a bala iko.
Tace "akwai mafita
mutar ta tagama mana iya yaran da muke son ta haifa mana idan ta gama musa mu wani doctor musa yeshi da kudi me yawa a London yasa mata alluran da zata manta komai acikin kwakwal war ta ajuya mata kwakwalwar ta man ta komai mu dawo daita
musa mu Sani tunda shine yasan sirrinmu muce ya kaita gidan TV a ma tsayin yatsin ceta ne daga idan iyayen ta su kaji cikiya za suje su kar bota kaga wanan shine babban mafita wanda zai baka daman mu amallah da gidan Zannah hankalin kawnce
Kuma ita kanta nasan iyayen ta idan suka ga haka za su dauka ba cikin hanka linta ta shiga Duniya ba zasu fi yafe mata
mu kuma za mu daukin dawai niyar ta har a sake koya mata sabon,
Raruwa
Koya kaga?
Nabil yayi shiru yana tunani aiko ya kar bi wanan Shawaran dan ya san shine kadai han yar da zai rufa masa asiri
Amma yaji tausayin yariyar har cikin ran sa
Afile kuma
Yace "hakan yayi sai de akwai karin zunubi akan mu
Hadim tace "bawani zunubi ai za a koya mata komai a sabon brain nata please please bamu da hanyin da yawu ce wanan
Nabil yace"gaskiya babu kam
Allah ya sauke ta lfy yanzu goben ni kadai din zan tafi
Hadim "tace to yaza muyin wannan danja ta hana wai za a bawa jikan ta wahala
bata san jika ya na London ba dariya suka yin su kaci gaba da firan su kamar basu ba
Bayan sun kwata Nabil ban da juyi ba abin da yake yin shawaran Hadim shene ka dai rufin asirin su amma ya rasa meya sa abin bai mar dadi a ransa ba
ga wani mugun son ganin ta da yakeyi dan jiya ke ma kamar garin bazai wayen ba
Rakiya zuwa airport cewa yayi ta zauna da kyar suka rabu harda kukan ta driving yaja
bayan sun shiga cikin
Ashwa ta fashe da dariya tace "kai Aunty ALLAH yabani miji irin nakin sauran suka ce Ameen yasmin tace "kidu ba kamar bajiya su kayin fada ba yau har sun shir ya
Hadim dan taci re musu shakku acikin zuciyar su tace kunsan dalilin fadan na mune suka ce "a a
Tace "dan mijina bayan son abin da zai rabani da shi kona kwana daya ne amma yanzu gashin dalilin cikin nan zamu rabu har na sati shine yace idan hakane ma acire cikin ma kunsan da ciwon shekara 6 da auren mu bamu taba ra buwa ba sai yau.
Jidda tace hakane kam ai ya Shid yana son ki amma akan ra'buwa da ba zai wuce na sati ba zai ce arabu da abin da aka da de ana nema
London Bridge
Fandau tunda suka tafin bata da abin yi sai karatun Qur anin ta sai Azumi data keyin dan taji ance yana ragen sha awa amma ita kamar ma karuwa yake takeji
haka idan abin ya matsota tayin ta matse cinya tana kuka tana ja wa Nabil da Hadim ALLAH ya isa da sani wada ya kaita akayin auren
Tunowa da wanin magana da Nabil ya gaya mata ne yasa ta gane cewa cikin ne yasa mata wannan sha awan
*Bana ce gaba ke zakiyi komai ba dan yanzu kin fini son abin ni kuma bazan din ga miki wahala ba*
*Dan likita yace wani cikin yana sa aso abin wani kuma yana sawa atsanin abin ke nakin baiwar me kyu ne injin doctor*
Cikin kuka tace bana son wannan bai war ya ALLAH ka bani na tsanan abin
Ba Ameen ba taji yafur daga idon ta da zata yi ta cikin mirror face to face sukayi da shin kamar a markin
Ya tako yazo har gaban ta
Ya hau kan abin mirror ya zauna "
Yana bin ta da kallo
Yace
"ban ji dadin yanda naji kina cewa ba zaki ya fe mana ba me yasa kin man ta ALLAH yana son bawan sa me yafiya dan me baza ki yafe mana ba bayan lefin namu me girma ne
Ki dauke ni tam kar dan uwa kuma dama dan uwan naki ne
Sai de zan mikin wani nefi bayan wannan wan da
Na mikin na baya
wanda nake tsammanin girman lefin,
Yawuce wancan dan haka zan ne mi yafiyan ki tun kafin na mikin dan bayan nayin ba am fanin ne man yafiya nasan kafin lokacin zaki yafe mana
Fandau ta daga kanta ta kalle shi taga ba alaman wasa afuskan sa kamar yanda taji a muryar sa
Cikin fadu wan gaba tace "gaya min wane abun zaku muin wanda ya wuce wanda nake ciki?
Yace bayan kin gama mana waifuwa zamu sami ki alluran da zaki manta duk kan tunanin ki
Ya zama sabo fil yan da ko kin gan mu gaban ki baza ki gane muba
Haka idan kika ga mama da baban ki ba zakin gane su ba kinga muma awannan lokacin ba daman mune mi yafiya tunda baki san ma me muka miki ba
Ture hannun sa tayi
Ta meke tsaye ta da fe kirjin ta cikin kuka tace dan dan ALLAH duk abin da za kumin kumin amma dan ALLAH kar kusa na manta mama da bagana ku bari na nemi yafiyan mama ta
Idan kuka min haka zaku zama masu son kanku daya wa
Kuma ida hakan ta faru bazan iya yafe mu kuma
Yace "shiya sa na nemi yafiyan tunda wuri ai kafin lokacin zan san yan da nayi kika yafe mana
Tsugun nawa tayin ta zube guiwowun ta a kasa ta dafa kafan sa
tace "dan ALLAH Muhammad kar kamin haka wllh da gani sai Bagana mama ta ta haifa kuma mudin abin tausayi ne a cikin gidan mu dalilin da yasa naje fa kaina a cikin wanan halin ma dan na temaka mana ne
Shima idon sa taf da hawaye ya dago ta
yace "yar Mama ki karbi wanan a masanyin kaddaran mu da kuma beyewa shawaran macce dana yi tun farko na tafka kusku ren da wanan ne kawai mafita
Dake da mama da Bagana kuma ni nayin wanan alkawarin daga yanzun za kude na kiran kan ku abin tausayi
Zaku zaman yan gatan
Da za ayin kwatan cen ku acikin meduguri
kuma
mama zata yafe mikin
amma
Ni Duniya ba zata ya femin ba ni ya ka mata kiji tausayi
Sabo da ke yanzu wata kila iya yan anguwan kune kawai suka san me ya faru akan kin
NiKo idan muka bari kika tona min asiri duk Duniya ne zasu sani dan ha ita ce kawai *DAMA TA*
Fusgewa tayi zata kwace hannun ta
Yayin saurin mannan ta da kirjin
Sa yace"kehar kin isa kice.........
B Jattko ce