DAMA TA

28

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMA TA* 




    *NA*




*BATUL ADAM JATTKO* 


🌈Kainuwa Asso🤝



28



 Hello ya naji kinyin shiru kodan kinji muryar wada ba she kike tsammanin kin kira ba ko dariya yayi yace to sorry  


Cikin in ina 

Fandau Wllh ni number baba na kira 


 Nabil Yace," na sani me kike son ki gaya masa ki fadamin na gaya masa dan yanzu haka ina hanyan zuwa gidan ya fadi haka cikin dariya k'eta 

Dan idan ke kika kira shi ba zai shiga wayan sa ba sai de nawa,

Ke bama shi kadai ba duk wanda zaki kira wayoyin mu zai shiga yanzu ha ka idan kin sake kira to wayan matata zai shiga 

Kin san dalilin tun kafin mubaki layin da wayan munriga mun setting din shi ba zai kira kowane layin ba sai namu 

Dan damu yaka mata kiyin mgn dan zaman mu kikeyi 

Idan baki yar da ba sake kiran wani layin kiga 

Idan ina tsammanin kawai mun dauki waya ne mun baki bata reda lissa fiba 

hauka muke ko kin manta zaman sirri kike ne 

Yaci ace kin sallamar kin hakura dan tun daga ranan kika shigo gidan mu kinsan ba kida mafita 


Hadim da take jinsu tana ta faman murmushi tasa hannun ta kwace wayan a hannun Nabil taci 

Hi me allo ya baby na dan ALLAH ki kai wayan dai dai cikin ki zan yi kissing din dana dan wllh neyi missing nasa sosai ki gaya masa jibe iyanzu yana tare da mom dinsa ta Gaskiya  


Wani irin k'ara Fandau tayi ta doka wayan a tileils atake wayan yayi filla fillah 


Hadim ta kalli Nabil tace"ai kaji ta doka wayan fa kar tayiwa dana illah irin wannan ihu haka bakin zuciya irin na kanuri ya motsa 


Hararan ta Nabil yayi ya bata rai  

Tace sorry kanuri  


yace "har kun kuru zai yiwa bushiya kafa 

Idan bakin zuciya ne waya fi shuwa 


Tace "wai kai meyasa kafison yaren mahaifin ka akan na mahaifiyar kane  

Sai da yayi paking yajuya ya kalle ta yace nida uba nake ado


Tanayin jifa da wayan ta fada gadon kuka sosai tafara dan tariga tagama sa ran zata bar gidan da taji number bban ta yana ringing  

sosai take kuka tana jujuya kai tamkar yau abin ya fara faruwa akanta take ji 

cikin da shewan murya ta fara mgn _Yarabbil alamina yazanyi yazanyi _ALLAH bani da gata sai kai ya_ ALLAH  

_ne melefice nayiwa uwata da tasha wahalan cikina da nakuda ta da renona da tarbiya na lefi ya ALLAH gashina tun ba ayi nisa baka fara saka mata dan_ ni nawa dan idan na haifa maba zai san _ni na haifeshi ba wannan shine sakai yar mama_  

_Allah ina neman afuwan ka cikin alfarman ka kar ka bari su cutar da kwakwalwa ta_


Nabil acikin jirgi jiya kema jirgin ba tafiya yake ba kaman ya karba ya tuka yake ji Itako Hadim ta kwanta cinyar sa sai baccecen ta ta ke shararawa 

Tsaki Nabil yayi ya kalli agogon har yanzu da saura


yasmin tana daga waje dan shi Nabil awajen su daban ne kowane jirgi ya hau ana ware masa waje na musamman wajen da suke harda gado dade ababen mure rayuwa kamar daki yake 

Suna sauka Nabil bawani bincike da ake masa sai dae ma girmamawa 


club din su suka turo motoci na ta ransa 

Yan jarida sai faman cunkusun shege masa suke bai tsaya ba sai daga hannun da yake har ya shiga mota Hadim cema ta tsaya basu amsa

Manyan abokan sane suka raka su har general parlour masu aikin sa sunga ma shira dining kamar yanda suka saba akowane zuwan sa shide saman su ya wuce

Agurguje ya saki shower yana ga mawa yafito komai bai shafaba sai brush din kansa da ya dan yi sama sama ya dauko wani rigan adidas jaa da bakin wando yasa yafita ko turare bai saya shafawa ba 

Tun kafin ya gama saukowa su jopihiy suka fara masa kirari  shiddams shide kujera yaja ya zauna setting saman Fandau ko abin cin cacca kala yake ko firan da abokai sukeyin bakowa yake bawa amsa bama wani fashimtar su yake ba  shide duk hankalin sa yana saman Fandau daya ke turawa akwai fashim dasu kaga haka sunzata gajiya ne Duk suka memeke suna meka masa hannun  

Zasu tafi 

Kora kasu sai da Hadim taga bashida niyar tashi takamo hannun sa yame ke tace muje ko 


Suna dawowa daga rakiyan sukaga yasmin tana jan jakar kayanta zata tayi saman Fandau 


Hadim tace"ke yasmin idan kina son kanki da lfy kar ki kara yin hanyan Wanan part din din gawan can koki zo muje anamu part kizabi dakin da kike so koki dauki wancan tanuna mata wani saman dayake dama hawa ukku ne  

Yasmin da dama tana tsoron saman karshe koda su Jidda suka zo basa hawa saman karshe dan duk glass ne gashi da girma sosai  

Shiya sa suke sauka a na tsakiya wanda fandau take ciki 

Tace " a a aunty bazan iya zama a sama tsololon can ba wllh kamar awaje mutum yake 


Hadim tace aiko gwara miki shi da inda kika tufa din dan muma yanzu tsoron nan muke dan aljanu ne suke tsorata baki kwana naki da mukayi baki har sumar da wata budurwa suka yi  

Ai yasmin uwar yan tsoro kafin Hadim ta karasa tasaki jakan ta iyo gunsu da gudu tana haki


Tace "Aunty da aljanu agidan na 

Hadim tace "a a babu asauran ban gare Shima can din muna shiga kullum akwai addua da aka bamu muna yi idan mun shiga amma banda bako dan sunce basa son bako  

"a a anty bazan shiga ba naku zan je 

Dariya Hadim tayi taje ta dauko mata jakan 

Shiko Nabil yayi gaba  

Da suka hau Wani daki dayake parlour barko Hadim ta nunawa yasmin tace nan zaki shiga kinga kina jin mosinmu ai 


Hadim wanka tashiga Shiko yariga yayi nasa  

Bayan Hadim tafito  

tana ta faman shirin ta ta shafa wannan ta goga wancan 

Nabil dan haushi ma kwanciyar sa Yayi dan gani yake kamar son jamasa rai take ba abin yake so irin yaga Fandau  

Saida ta gama komai nata tasa rigan bacinta 

ta same shi akwance tace "gaskiya nide inason zuwa duba babe na dan naga kai da almun gajiya ka huta kawai 

Da sauri yabude idon sa yana kallon ta har ta kusa bakin kofa yace "yau kuma ruwan baby akemin ne baza a nemi rakiya naba  


Tace "ai nasan halinka na gwasa lewane Tunda kana cikin gajiya 

Musamman da naga kana wani jan kanshi shiya sa ban ne meka ba 


Yace "bawani kina son farayi min rowane kinga yakusa zuwa ko yafadi haka yana mekewa 


'' *Fandau*

 Doguwar rigane ajikinta marar hannu iya kansa guiwa yabi jikinta sosai ga cikin nan yafito yayi das ta taje kanta ya kwanko mata duk da ba dogo bane amma gyaran yayi sai sheki yake da kane kasan an kashe masa kudi Ahankali ta kekurban tea din tana lashe leben ta jajaye kamar tasa janbaki sai sheki yake  

Dan wani oil lips Nabil yasayo mata me sada yana rage girman lebe yasa su suzama jajaye sai tsada yanda take kurban tea din da yanayin zaman ta da shigan ta zaka iya ran tsewa me degree ceko wanda tawaye 

 Ahaka taji shigowan su kai tsaye dakin ta suka mufa basu kan ta ba dan dining din baban falon nata yashiga dan lunlu


"Kin duba sauran dakunan ne


 Hadim tace "bata nan fa  

yace "kitchen fa ? 

Tace"bafa inda ban duba ba, naga kadauki abin da wasa Wllh bata

 shiko cikin 

Cikin kwanciyar hankali yace"to ina zata je kema kinsa ko aljane bai isa ya fita awannan part dinba sai da sanin mu so tananan kide duba duk ka bedroom da bathroom na part din ai Hadim ahar wardrop saida ta duba cikin ki dima tazo tace wlh batanan mun shiga ukku 


Nabil ma awannan karan yadan tsorata tare suka sake dubawa aiko 

Suna fita babba falon suka kanta ta daura daya kan daya tana faman jijika kafa akan wani kujera na karfe tana cin kwakwan ta 

Hadim gaban tane yayi mugun faduwa ganin yanda Fandau tayi wani kyu fatan ta tasake gogewa duk inda yar gayu ta kai to wanan ta kai  

Amma da tatuno ance macce me cikin ta na kara kyu  sai bata sa wani Nabil yana kowa mata abubuwa aboye ba 

 Shiko Nabil cinyo yinta darigan yazame kawai yake bida kallo itako sodaya tamusu wani kallon kasan ido tajuya taci gaba da harkan gaban ta amfa cikin farga ban yau dame suka zo mata take


Hadim takula da kallon da Fandau ta musu azuciyar ta tace yau she wannan ta fara rena mu dole ma 

 Ya zama tana tsoron mu inba haka ba aikin bazai tafi yanda suke soba 

Cikin wani irin tsawa tace "keeee dan uwar ki bakya ganin mutane ne ko de ganin kina cin mekyu kina kwanciyar awajen da ba ajin kiba shiya janyo ko dan dama ance talaka baisan kan saba sai yajishi cikin dola ya gane 

Fandau da aduniya ba abin da ta tsana irin a zagar mata uwa 

Mekewa tayi tsaye agaban su tace ,"duk abin da zakumin kumin amma wllh daga yau andena taba min mutumci uwata ne me lefice awajen ta wanda nasan yanzu haka ina ja mata zagi agari 

Na gaban idona bazan kara dauka ba Wllh kar ki kara zagar mun uwa zan iya yin komai aka..... 

Ai bata kara saba Hadim ta kwashe ta da wawan marin zata sake karawa Nabil yayi saurin reke hannun ta 

Yace"mekenan hakan ba kya duba halin da take ciki  


Hadim tace "bakajin zagin na takeson yine badan darajan baby naba wlh sai na mata abinda zata rena kanta 


Wai tsaya ma ina kika samu wannan rigan me tsada kika sa  


Fandau batayi magana ba da sauri tayi hanyan bedroom 

 Hadim tace "my star akwai ayan tan baya akan yarinyar nan fa kaman ta 

Wannan giran shine fa wan da nagani a fashion bane nai tane maban samu ba ina ta samu  

Nabil da duk yawani da burce gashin sanin amsan da zai bata yace" kema waya san iya yawan kayan ki komai kikaga kina so duk kincika mana gurin da kaya wannan da hannun na na tsayo miki amma banga kinsa ba sai de naga sanda kika hado kayanda zaki bawa wanan yarinyar dawannan aciki  

Hadim tace "Wllh to ni ban makula ba  

Dana sa dan yamin dube yanda take juya mazaunan a ciki wannan data samu waje irin fallin da zatayi  

Rigan yayi  

Yace "bawani nawa kike tarawa kiba da batare da kinsa suba 

Tace aiko zan bada bazan bawa wannan mekyu Wllh ban san na bata ba 

Hadim tace "ni duk bawan nan ba kaga wani sabon reni da wani falli attare ta ita 


Nabil yace "dama fa ance idan macce cikin ta ya girma zata fara janza hali  

Hadim tace haka ake cewa amma ita wanan kaga idan muka bari tarena mu aikin bazai tafi dai dai ba 

yace haka ne mushiga mugaisa da baby ina jin Baccci 

Tace aine bazan shiga ba dan kasan bana son reni shiga kafito 


ai jiyayi kamar sallah cikin sauri yayi hanyan bedroom din 

Hadim tace "doki kenan to ka gaida min da baby 

Shiko juyowa bai shiba ya shiga 

  

Yabar Hadim da nunanin ya akayi Fandau ta goge haka fatan tashi luwai 

Yarinyar da take turkusawa ta gaidani jikinta na rawa ce yau take mayar min mgn Lalle sai na dauki mugun mataki anan ta zauna tana jiran fitowan Nabil 


Yana shiga yaganta kwance idon ta a sama gefen idonta ta guntatta kin hawaye  

Bed din ya haye ya kwanta agefen ta 

Bakin sa yakai dai dai kunnen ta yace "yawwa nagode kogaba karki yarda ta kara zagar mana mama 

Karamin bakin ta tamotsa zatayin magana taji ya cafke lips din nata 

Cikin nasa 

Romance masu zafi yashiga saka mata itama dama iris take jira ai nan da nan tawani irin bankarewa dan aduniya ba amin da tafiso irin taga yana mata wasa da boobs Nabil yana koyar da ita wasu darusa masu wahalan fashim ta 

Cikin wani irin muryar yace "kema kina so ko gashi harwani gunani kike kamar wata zakanya

 dama haka ke sokanan ta wani lokaci  

Idon ta arufen ta ja hannun sa ta daura akaran maran ta cusa hannun yayi cikin pants dinta jin tayi wani irin jikewa fiye da sammanin sa ai wani irin harbawa sandan girman sa yayi duk jikin sa rawa yafara ga farga ban Hadim tana nan a parlour 

 Yashiga daka mai wuya wanda idan yace zai fita a haka Hadim zata gane shaawan sa yamotsa zata kuma gane dalilin Fandau ne dan idan da ida bai taba kaiwa wannan matakin ba meyasa idan yana tare da yarinyar nan shikan sa tsoron kansa yake 

Kuma ma tana da juriya fa da take iya daukan sa  

Jin hannun ta ahan sandan bai san sanda yameke ma yana tafiya kaman na yan kacira se hada hanya yake yaje bakin kofan ya janzo security  

Ya dawo  

Sai da yadan samu nusuwa yafara jin yan da ake sa security kofan yana cewa bai yarda ba sai ansake da sauri ya sauka ko goge jikin sa bai tsaya ba yazura wando yace "kiyi saurin ki shiga kiwanke jikin ta meke dan ta gane a kidime yake tana ta shi yaga inda yabaci yace goge nan kuma idan kin shiga banda kin karki fito har sai munzo zan sude ki da kai na

Sai 

Yayi hanyan kofan yana zuwa yadin gasa number is rong security da gan gan dan yasan Hadim tana ji  

Haka yadinga yi 

can ya zaro wayan ya yita kiran no din Hadim duk da ya tabbatar wayan ba a hannun ta yake   

Can de yasa yabude yana cewa canza security din kikayi nayi nayi yaki buduwa wllh kin ban wahala 

tace "Wllh ni ban taba security ba dana ji shirune ma nazo nata ba kofan sai naji da security bayan da ba asawa abedroom ina ga adan ne dan ta taje tasa amma  acire gaba daya sabo da kar aje wata rana tarufe kan akasa gano kan kofan tana ina ne tayi maganan tana shigewa cikin dakin  

Muna fikin tabe baki yayi yace "ni ban ganta ba inaga ta dauka wani abun nazo shiyi taki fitowa a bathroom din mana  

Anan Hadim ta sake tabbatar wa eh Fandau a toilet din take zama tace "rabu da ita zan koya mata hankali ai   

Sunjira sosai bata fito ba Hadim taje ta taba kofan tace "wlh nan din ma da security tasa da kyar Nabil yabude  

Hadim tayi ta yin mata mase fa kamar tacin yeta  

Dajan kunne kar ta kara shanya mata miji 


ita ko Fandau atsaye take tasun kuyar da kai tayi wankan ta maida kayan jikin ta kar ba ayin komai ba 

Hadim tace " dallah fito mu mugaisa da baby mu mutafi agajiye muke kuma idan kika sake daba kofan banda ki kona daki to shocking zai jaki 

A haka tafito sukayin tamata shirmen su a ciki suka 

Fita 


Cikin Fandau yacika wata tara har lokacin Nabil yana satan shigowa wajen Fandau wada karya da da barun sa sun sake karuwa 

Saide yanzu yana tausayin fandau din sakoda girman cikin 

Kuma har wanan kolacin doctor Muktar yana bin bayan subari aduba lfyn cikin fur suka nuna basu yar da ba har yayi fushin yarabu dasu  

Tun cikin yana wata 7 Hadima ta fara dirkawa Fandau maganin zaki irin na gar gajiyan nan wanda tasa mama ta hada mata amma tun asannan mama tace mata Hadim kuda na Asibiti kuka fiyar da dashi danme zaki shada dana gar gajiya tace nede mama nafison gar gajiyan 

Maman ta hada mata  

Shita keta fa man dirkawa fandau 


Suna zaune a lanbu suna shan isha Hadim taci re cikin kona ce sunman da tasa ba cusawa ta ajiye ajefe sai firan su sukeyi cikin nishadi sai kawai sukaji maryar yasmin akansu tana cewa Aunty anyi baki Nabil yakalli cikin Hadim yada ga yakalli yasmin yaga sai zare ido takeyin tana kallon cikin Hadim cikin tsoro  

Ai wani irin tsawa yada ka mata ke yar iska bance karna sake ganin kin shigo min ba sallama ba jikin yasmin narawa ta juya azuciyar tana ciwa anya anty hadim mutum zata haifa cikin wataran akwai wataran baku inko mutum ne to da wani abu akatsa

Ina da ja da wannan cikin ban yarda da shiba gaskiya ma ba banza ba ai naji yanda suke fada da doctor akan bata zuwa awu cikin amma zanbar abin arai idan naje gida naga yawa inna 


Yau Fandau tun safe take zubar da wani irin ruwa wanda dama tana zubarwa amma na yau yafi na kullum Ahankali take jin ciwo amaranta ga cinyoyin tasun kara mata tauyin da kyar ta ke jan su kafin azahar har ciwo yakaru dan kozama ya gaga reta sai faman yarfa hannun take tana tsaye takasa zama idan tace tafiyan ba iyawan zata yin ba kawai sai ta daure ta sugun na tana yarfa hannun ta rike katakon gado gem tana ta adua 

 sai dare su Hadim suka shigo dan basu wuni agidan bane amma tunda ta shiga watan haifuwa basa ne sa da kita 

Fandau ta gama jigata dan kukan da take ma gagaran ta yayi duk idon ta yafirfito kaman ninta ya canza   

Tana jin motsun shigowan ta dago da kanta dukan su da gudu suka karaso inda take cikin kidima suke tambayan ta lfy baye Nabil dayayi saurin rungumo ta jikin sa tabar yazauna cikin jinin kamar ba nabil me tsantsanin jine ba 

Hadim gani jine dayawa kamar ba ajikin mutum yafito ba kawai saita kama kuka Fandau tadaga kai ta kali Nabil takamo hannun tadan kamishi wani pepper a hannun sa cikin da shehiyar murya ta fara magana 

"wanan mama ta zaka kaiwa idan kaje anguwan gargar kace gidan zannah modu za anu na maka mama ta sunan ta Aisa abata da hannun ta ko kanwata bagana idan Mama tace ta yafemin tonima nayafe muku duk abin da kuka min amma idan bata yafeba nima ban yafeba 

Cikin kidima Nabil yafara cewa "bazaki mutu ba kanwata wllh baza ki mutun ba nida hannu na zan dauke kina kaiki wajen mama da ranki da lafiyan ki 

Hadim da gata mukai ta asbiti  

Ita ma cikin kuka tace "taya zamu kai ta asbiti ka manta haifuwan sirri  zatayi ai bawani asbitin ta za akai ta asirin mu yatonu Nabil yace "Hadim kina da hankali kuwa ana maganan rai kina wani maganan tonan asirin yana cikin haka yaga fandau tayi wani irin mika tana salati  

Dasauri Nabil ya sake runguman ta cikin kuka yake cewa Wllh baza ki mutu ba Wllh sai kin




*To masoya Fandau yau ne fa* *amma yaza ayin da maganan kaiwa *asbiti ga yasmin yar sa ido dama ta fara gano su*






     '''B JATTKO'''