DAMA TA

31

by @hauwaausmanjiddarh

*DAMATA* 


    *NA*


*BATUL ADAM* *JATTKO* 


*HJJA ZAHRA*

*ANTY KIKKIU*

 *GAISUWA DA JINJINAN BANGIRMA AGAREKI AUNTY NA MAGANIN KUKANA* 

*GATAN MARAYU NDOROR AMBAKI* *KIN BAWA YARAN BAYA KIRKI INKIYAR KINE MUTUMCI GEGANKINE MULKI AJININ KIYAKE ADALCI DABIYAN KINE TAUSAYI* *HALINKINE*

*AMARRIYA AGIDAN SECRETARY* *COVERNOR BAMALUM WALI* (SSG)

*ALLAH DE YABAMU *SA AN SHEGA GOVERNMENT HOUSE 2019* 

*FIRST LEADY SAI KIN AMSA DA IZININ ALLAH* 


31


"Kaga ai banajin zata sake yarda dani  

Nabil yace "kai nakeson kadauko min ita dan 

Bayan kai bawanda yasami sai kasan dabarar da zakayi danne ina son kasancewa da ita.

Sani yayi dariya yace sir kasancewa kuma ina jego take ko wana 20 bata cika da haifuwa ba

Kona daukota ba abinda zata maka 

Idan bata gama jinin bik'iba 


Nabil yace " ni basai nayin megaba daya da itaba nasan hanyan dazanyin insamu nusuwa wllh banida nusuwa" 

Sani yayi dariya yace " oga kode kakamune 

Nabil yace "meba? 

"sonta mana 

Nabil yace "ALLAH yasauwake tabewan baikai nanba 

Banason yawan mgn kadau ki passport dinka kaje airport nikuma kafin ma akarasa zangama maka komai  


Sani Yace" wanan girman kane yallabai  

Nabil ya kashe wayan yadau ko loptop dinshi yakunna ba adau lakaciba yakira Sani tunkafin ma yakarasa airport yace "masa Cumoci yana jiran ka kana karasawa zai dauke ka a jet zuwa KANO kaje office din NDARORO zaiba ka duk kan vezer harna yarinyar zaka samu jirginda zai kai porthacourt ayau akai jirgin England idan kasauka akwai wada zai karasa dakai zuwa London atake kayin saurin karasawa gida kadauko ta dan saukan kuda mintuna 40 jirgin Japan zai tashi shizaku bi idan kunzo Japan atake akwai jirin India idan kuzo India jet zai dauko kuzuwa Bangladesh shima kaga cikin kwana 3 tukun zaku iso  


Tafiya awajen manya bawani abubane asanda sukaga dama asannan suke samun vezer wada idan kai gijari jijari ne saikayin wata kana nema koza afita kasuwanci sai ajama ka aji kai idan marar lfy nema dakai hakanne 

Kafin kasamu sai ranka yabaci



Aiko hakan akayin Sani yasamu sauka a London  

Fandau tana kitchen taji motsin anfude kofa gaban tane yafadi amma ta daure ta kashe gas din tafito atunanin ta Nabil ne dan ita idan basu biyun ba bata saran ganin kowa ba 

Sai gashi taci karon da Sani 

Dasaurin takarasa inda yake tana nunashi kaine mugu na ukku yau kuma dame kazomin 

Ashe kai kasan auren manufa za ayin dani ka kaini aka dauramin 

Nace yau kuma dame kazomin dan ku ganin kuba al sherin bane 


Sani lumshe idon sayayin yana tunanin inama zai iya kubutar da ita dayayi shikan sa yasan anhada bakin dashi anyi zalumci 

Wanda 

Ankalin shi bai gama tashiba saida yaji zasu mata alluran nan 

Tundaga ranan yafara rokon ALLAH yakubutar da ita har sadaka yakeyi da niyar haka yasha bawa malamai sadaka da niyar ALLAH yakubutar ta. 


 amma yanzu bashida zabinda yawuce yabi umarnin megidan sa.


Danhaka yace "nasani nime lefine awajen ki 

Amma ayanzu nazone nawan ke lefina nazone namayar ki gidan ku amma bamuda isheshen lokaci dan haka kizo mutafi 


"Kaini zakayin 

Yace"koba kyaso 

Shiru fandau tayi tana tunanin yanzu idan takoma gida mezata cewa mama inazata ce taje taya zata wanke kanta da zarginda za amata na tatafi yawon banza tasan ko mama baza tayarda da ita ba 

Wata kilama agane ta haihu agarin gyar gira kashi tarasa ido itada tafito ta nema musu yanci sai gashi yanzu tazo tana sha'awan rayuwan su nada tunda acikin sa batayi abin kunya ba 

Amma yanzune zata fara fuskan tan kuncin rayuwa wanda idan takoma zaman gidan gagaranta zaiyin 

Inama zata iya mai da hannun agogo baya da sai tace da aljanna suke akan rayuwan dazasu fuska yanzu 

Metayin kenan tayar tazo atsiya yanzu zata koma batsiyan ma,


Yanzu duk dokin da take na zuwa gidan tamanta da wannan kalubalin da yake gabanta, 

ashe komawan ma makaramin aiki bace da karfi tace " Wayyyo ALLAH tasaki kuka mai rikitar wa 


Sani cikin tsoro yace"bakya son zuwa gidan ne?


Cikin kuka tace ina gudun abinda zan tarar ne nasan kishiyoyi mama zasuce karuwanci naje kuma banida bakin musawa ina zance naje dan haka dole na amsa sunan karuwa mama kuma nasan aranan bazata kwana a Duniya ba bakin ciki ne zai kasheta dan tun ina karama take cemin ta tsani zina ta haramta mana idan mukayin zina daga ranan sunan mu tsinanu inde da sanin muda yardan mu mukayin,

Tona sani mama tana sona zata iya rasa ranta idan ankira nida haka agaban ta 

Kuma nasan za a akira din 

Za abazani a gari dan gidan mu babban gidane kowaya san babana 

Koda babana ya kwale ni zanrayu cikin bakin cikin agidan mu"  

Kuka me tsanani tasa harda durkuso 


Sani ma cikin tausayin yarasa mamezai ce  

Tabbas yarinyar tana cikin wani hali fita kusan a shekare idan ta koma tana macce bawan da zai yarda da ita  

Musamman yanda yaga yarinyar takara wani kyu wanda shi badan ita tafara masa mgn bama da bazai ce ita bace dan haka kowa yagan ta dole yace tajen yawon Duniya ne kawai 


Yace" kiyin hakurin idan inkoma kawai kiyin shiru duk juyin Duniya karkiyi magana dan idan kika fadi kaskiya bame yarda dan Nabil bakaramin mutum bane karo dashi bazai zamemikin alkawari ba 

Amma anzu gawata Shawara Nabil yafara sonki da gaske kibi duk yanda zakiyi kisake susa soyayyan ki yanda bazai iya rabuwa dake ba kinga idan lokaci yayin tare zakukoma gida kuma Nabil yana dakima malam zai yafemuku suna ma matan gidan kashinki zasu dawo inde Nabil mijin ki ba wanda ya isa yamiki kallon banza balle yagaya mikin maganan da zai bata miki rai dan koyanzu kinfisu komai 

Fandau ta daga takalli Sani tace "ina zan sake ganin sa bakace fitarni zakayi ba ina zanganshi incusa sonnawa azuciyar tasa 

 Sai anan Sani yatuno ashe yakusa sakin layi yayi saurin gyarawa dacewa "ina nufun idan baki yarda kin binen ba to ki gwada wanan shwaran kiga 


Tace"binkan yafi alkairi dan idan nazauna suka min alluran ta yazan nemi yafiyan mama gazan manta karatu na suna son mayar dani mahaukaciya  


Yace "shikena dama ina gaya mikin ne koda zaki samu *DAMAN* kasancewa dashi tom kirike *DAMANKIN* kar kibari ya kufce miki"


Tace"nikam ai *DAMATA* ta dade da kufcemin ai  


Yace" bakomai akwai ALLAH 

Ki kashe duk wani abuna wuta agidan kizo muwuce dan yanzu jirgin muzai tashi 

Amma karki tsaya daukan komai 

Zan tsiya miki komai 

dama da shijab dinta ajikin ta dan haka tace"mujeni mana barin kayan wuta akunene  


Fandau saida tashiga jirgi tatuno da bata daukin hotona su dasu mama jitayin kamar takoma ta dauko 

Tayi shiru tana tunanin makomar ta 

 Saiga Fandau a Bangladesh tana zarrare ido dan garin yayin bakarya daga airport wani 

Awani dankareren mota ne yaza daukan su zuwa hotel dinda zasu sauka 

Acewan Sani anan zasu kana gobe suwace Nigeria 

Yana tafe tana bansa abaya harzuwa wani daki wanda kana gani kasan na musamman ne 

Yanuna maya yace "ga dakinki nan sai da safe karki manta da shawara ta kiyi amfani da *DAMANKI* itace kadai mafita


Cikin rashin fashita tace "wane damar?


Murmushi yayi yace "saida safe zan sake tunamiki 

Yana fadan haka yajuya yana murmushi 

Ita kuma tamurda tashiga wani dankareren parlour tagani amma kamshin turaren da ya amsa sallaman yasa gabanta faduwa ajikin mutum daya tasaba jin wanan kamshen tana karasa shiga tana sake daga hanci dan tunanin ta hancinta ne yake shako mata gizo 

Kofofe ukku tagani tarasa wanda zata nufa dan fisari ya matseta sosai kamar yazubo  

Dasaurin ta nufina sakiyar tana budewa nanma kamshin turaren taji fiye da na parlour gawani gado na alfarma amma duk kallon ta bata saya kallon saba tajefa jakan hannun ta kan gadon azuciyar ta 'tace kallo sai nafito 

Dan fisarin kamar ma yafara zubowa wani kofan tasake tufa wanda take tunanin shine bathroom din 

Tana tudewa ko toilet dinne sai taci karo da dankareren TVn dayake jikin bango akunne tana karasawa tsakiyan bathroom dasaurin ta tadaga siket dinta ta tsugunna ta saki fisarin duk daba nan ne wajen yinsa ba tadaga kai tana kallon TVn dan tajima bataga tv akune ba nuntana gidan su ko ajirgi ta gani amma kowane kujera danasa ita ko bata iya kunnawa ba dan haka bata taba ba duk da inda tabarin ma akwan ako ina na gidan dan na bandakin ta har yafiwannan girma tana son kallo shiyasa kullum saita goge na gidan abin yana bata mamakin wai bandaki mada tv 

Tsaki tayin tace danma ball ne niko na tsani ball ina mazan iya canzawa  tameke takarasa inda taga kan fanfo ta dauki wani kofin tafara tsarki atsayen dan fitsarin yataba mata cinyoyin ta 

wani ihutaji anyin acikin tvn tajuyo ta kalle tvn dama tasan bai wuce acesun ci ball dinba tace "mahaukata kawai 

Sai kumata ga gaman Nabil aka hasko baki bude takura idon ta aiko sai gashi ansake haskoshin yadaga hannu yana ihu ta cire tan tama shine  andagashi sama shikuma sai daga hannun yake 

Ai batasan sanda tasaki kofin ba tana nuna tvn tana cewa wllh shine mugun ne wllh  


Nabil da yake kance cikin bathtub yana kallon ta tun shigo wanta azuciyar sa yace 'dole nema na yiwa yarinyar nan alluran da zatayi losing momory ta dan bazai yuwu nabar ta haka duk inda ta ganni tayi tanunani shine shine kamar wanin barawo ba 


Itako Fandau sai nuni take tana shine dama dan ball ne wllh shine 


Cikin tattausan muyarsa mai sanyaya zukatan yan mata 

Yace"shine wa?

Dasaurin tajuyo tagansa kance cikin kunfa iya kirjin sane kawai a waje da remote a hannun sa yana jifanta da murmushi 

tafara jada baya tana tunashi da yatsa tace "dama wajenka yakawone karya yamin yace zai kaini gida 


Mekewa yayin ayanda yake bakomai ajikin sa danma kunfa ya lilibe wasu guraren  yanufota dasauri tajuya daya gefen duk da inda sabo tasaba da ganinsa haka amma duk sanda taganshin abin sabo yake zuwa mata babba baya shayin nuna tsiraici haka 


Yana karasawa yarungumo ta tabaya baya ya zaga hannun sata kirjin ta yakaki ajiyan zuciya  

Cikin kunnenta ya rada mata "kinga lefin sani ne dan yakawo mata gun mijinta


Tace"wacece mata kuma waye mijin  

Yace"ai mata kece mata 

Tace"matar wa? 

Yace"mata Muhammad?

Tace" harka manta nifa matar wucen gadi ce kai kafadi haka 

Dan haka nita merabo"ce

Juyo da ita yayin

Yahade rai yace "gwara da kikace me rabo ai merabo yariga yagama diban rabon sa duk wani rabo yana cikin budurci kuma nine  

Harda riban rabon y'a  

Duk wanda zai sameki wllh haka zai jiki kabar kuntun tuwu dumame.


Tace "bakaji ba ance dumaso kafi zabo dadin

Zan samu wanda zaisone dan ayanda nakega kaina  zansamu masoyi

 Kaide kamin fatan ALLAH yabani mijin zanjiyar dashi dadin da wanda yake takaman yasamu budurcin bai samuba 

Zan masa abubuwan da zaiman tadameye budurci zanmayar dash..... 

"keee bakida hankalin da auren nawa kikemin mgnn wani katon anki amiki fatan samun mijin 

Zumura baki taye tamasa kunkune 

Cak yadaka tacikin bathtub din yajefata shika yashiya shijab dinta yacira dasauran kayan ta yacire duk wani kayan da yake jikin ta runfa yamata yasakar mata dukkan nauyin sa cikin mugunta yakamo lips dita ya shiga tsosa da zafi zafi yakeja yanda zataji zafi 

take tafara yarfa hannu dan lips dinta yafara mata zugi saida yagaji dan kansa hakan ma bai saketa ba saida ya garzamata cizo yacire bakin sa 

hannu tasa tana murza wajen 

 ya janye hannunta datake murza wajen


 yace"kirabu dashin kar kibawa hannun ki wahala nayin maganin rashin kunyan sane

Wannan kadan ne yasake min mgnn wani katon yagani idan ban raba shida jikin MATA ba 


Tace "ciyeni zakayin

Yace mata kenan tan ta damakike kin manta nafi maye iya maita har gurnani nake 


itako wannan sabon sunan ne yake bata mamaki wai Mata 


Wanka yafara yimata cikin sabon sana sonmore albarkatun jikinta dan tana jin yanda yake sarra fata 

jin zai kauce hanya yasa 

tace "ni kamar ni zanje nayin sallah 


Wani dadi yaji yakamasa kenan tasamu cikekken tsaki 

Ajiyan zuciya yasauke 

Afili kuma yace" a a kibarin mana na nuna miki merabo ayanzu yafi merabo wata ran 


Daure fuska tayin tace " aidana ga tukunyan tawanku goben tayin said..... 

Katse tayayin dacewa "yawwa ahe kinsani shiyasa zan daura ki akan sanwar da zai baki mamaki 

Shiru tashi dan ta fashinci shi irin masu dukan mutum su hana kukane 


Saida yagama jagolgolata sanan ya dauraye jikin sa ya tashin yaja towel din yadaura daya kuma ya fara goge jikinsa dashin yajiyo yakalle ta yace"kigama ki fito kiyin sallah 

yajuya yafita 

Ita kuma tafada kogin tunani wato dama Sani dabara ya yakoya mata kenan tayace tayin amma nida *DAMARTA* 

Wajen tsiyen zuciyar Nabil anya yanda ta kejin haushin sa zata iya sakin jiki dashi kuwa 


Amma wani ban gare na zuciyar ta yace mata wanan ma dabarane kiyi amfani da DAMARKI wajen janje hankalin sa kanki tawannan hanyan ne kadai zaki samu daman kunta tawa matar sada ta fuskanci tanada mugun kishi takoya mata hankali sannan shikansa Nabil saita jigaratar shi a soyayyar ta yanda bazai iya rabuwa da ita ba zata dauki fansa akan sa 

sani tabbas wanan shawarar taka tayin 

Zanyi amsani da *DAMATA* nima incire tsoron su in kwatowa kaina yanci dan babu maraya sai rargo 

ALLAH katemakeni ka aramin DAMA koda na lokaci dayane naga Hadim tayin kuka agabana adalilin wani abu danayin yabata haushi zanji sauki azuciyata idan naga kukan ta 

ALLAH kacusa sona meyawa azuciyar Nabil yaji duk Duniya bazai iya rabuwa dani ba 

Alokacin nikuma zan rama duk abinda yamin nakunta ta masa 

ALLAH kabani karfin guiwan yaudaran sa fiyeda yanda shiya yaudareni.


 Haka har tagama wankan tafito 

Tayin alwala saita tsaya tana waige2 dan neman abinda zata daura tafito 

Ba towel shine yafita da dukka 2 gashi yajika mata kayanta da kunfa ta dauko shijab din tawanke kunfan ahaka ta daura yalike mata ajikin duk yafito mata da duk suran jikinta 

Shima Nabil dama jiran fitowan nata yake danyasan ahaka zata fiko 

Daure da towel din ta samesa abakin bed azauke shijab a hannun sa

Yana ganinta yabita da kallo kamar wani tsohon maye yakasa kodan kibta idan sa bako maibane sai wani salo natafiya dayaka ta canja 

Ga Fandau dama da iya tafiya balle yazu da zatafara dagaiya saiwani girgiza boobs dinta take bai gama rikicewa ba saida tajuya bayan ta yanda take sarrafa Heep's dinta aibai san sanda yameke ba amma taku 2 yayin yagane idan yakara sa zai war ware mata alwala shikuma yafison tayin sallahn taci abinci ayi megaba daya 

Dan haka cillah mata shijab din hannun sa yayin 

Yace kisa kiyi sallahn  

Tacafe cikin wani salon murya tace" ngd 

Yaji muryan harcikin ransa dasauri ya daga kai dan ya tabbatar itadin ce  

Bata gama bashin mamaki ba saida tasakin jikekken shijab din kasa ta tsaya ahaka tana kiciniyar sa wanda yajefa mata 

Da saure yajuyar da kansa daga ganin ta azuciyar sa yana yaushe yarnyar nan ta fissare haka

Yana cikin wannan tunanin yajin tasake cewa "lah ahen shijab din kamar riga yake yayi kyu kaga yamin kyu 

Tunka fin yajuyo yace" !yasalam 

Wai wanan wane irin murya ta ara wanda ban santa dashi ba kodan banajin yawan maganan ta amma idan ban manta ba koranan damu kafara haduwa muyar ya bugeni kusan shiyasa na dauketa camara ai 


"Bakaga ba 

Tasake mgn 

"yin sallahn tukun 

Baijuyo ba yabata amsa amma saime bazato kawai sai jinta yayin ta fadan jikinsa 

Cikin wani salon tace" ALLAH sai kace yamin kyu 

Ai Nabil jiyayin kamar bashiba dan mamaki cikin wani dasheshiyar murya yace"a a mata kiyin sallahn karki karya alwalan kin 

tace haba mijin kaman ta Annabi idan yayin alwala zai fita sai yayiwa matar sa haka tajefa masa kissing awuyan sa 

A take jikinsa yafara rawa gaba daya gashin jikin sa yameke towel dinda yake daure ajikin sa dakan sa yakunce dan yanda sandan girman yahar ba 

Fandau ta gefen ido ta kalli abin tadago da fuskan sa takalli yanda yarikice idon sa yazama ja yakasan bude bakin sama yayi magana 'murmushi tayin azuciyar ta tace baza kayin wahalan kamuwa ba ashe''

 Afili kuma Tace"umm barin na tashin nayin sallah akwai abinci kuwa? 


Cikin in ina yace" eh eh yana parlour barin na dauko mikin 

Wani fari tayin da manyan idanuwan ta tajuya tayi inda abin sallah yake 

Tana idar da sallah taga yasa tulin abin ci agaban sa tasowa tayin cikin ran gwada daf dashi tazauna suka faraci canta ajiye fork nakoshin  

Cikin salaon magana ta fadi hakan 

Danhaka sai da yajuyo yakalle ta 

Yace"ok yana cin nashi abinci 

Can tawani gan sare kirji tayi mika tace "washhh 

Yace"yayane  

Tace"gajiya 

Yace"jeki kwanta 

Kawai saita kwata a acinyar sa kuma ba wanciyan kadai tayin ba saida takai hannun ta inda take gani yana harbi hamar kumana 

 Ai abincin bakin nasa atake yafurzar dalilin wani kwaruwa da yayin yana buga kigirjin sa 

Yace"meye haka kashenin zakiyin 

Tace "Haba dan na kwanta acinyar ka shine zan kashika kaifa da kake hawa kaina,, 

Abin nata yanzu yadena bashi mamakin sai  

Ka wai yada gata sama yace" to bari naje nasosa miki inda yake miki kai kayi tunkafin ki illata ne kijan wowa matata asara 


Awanan daren Nabil yatabba tar Fandau mace ce 

ba itaba ma hatta mama acikin sururun Nabil ya kwararamata albarka bai taba jinta kar na yau ba kodan bata ta ba biye mishi kamar haka ba dan tama sa abubuwan ya gaskan ta mgnn mutane da suke cewa kowace macce da wayon ta ake haifanta 

Nabil kenkeme ta yayin ya yakwata har baci ya daukeshin 

amma 

Ita batayin bacci ba 

Abu daya taketa tunowa acikin sunbatun nasa wanda kusan duk sauran bata rikeba sai shi 

MATA KETA DAMAN CE BANTA BAJIN IRINKI ACIKIN MATA BA NANEMI MATA DAYAWA AMMA BA KAMARKI  


Kenan ma zinacine haryabin matan da maisan adadin suba  bata san sanda tafashe da kuka ba 

Afirgice ya tashin yana sake kenkeme ta yana tambayan mata meye?

Fisgewa tayin yasake rukota dakyar ta masa bayanin tunanin data 

Takara dacewa dama bayan mugutan da kamin da lefin zina ma akan ka  

Dariya yayi yace "kina kishi nane  

Kallon sa tayin bata ce komain ba 

Yace"tokwan tar da hankalin ki 

Ya mata bayanin komain 

Kuma yanzu yadena 

*BAYAN WATA DAYA*

 Badin irin zaman soyayya da Fandau da Nabil sukayin awannan kasa bata lokacine  

Har abokan tafiyan sa suka taho suka barsa shi sai yau ya tashi yau din ma sai da aka nace masa akwai wasa a London din yayi gagawan zuwa sannan ya fiton 


Amma ne suna shiga jirgin Fandau takama amai da zazzabi abin ya bashi tsoro sosai yakira doc ya masa bayani doc ya daga idon Fandau yagani yace cikine da ita barin na auna ta sai na bata mgni da ya dace da ita ko  

Cikin tsoro Nabil yace cikin kuma 

Doc yace yes doc yayi 2 Nabil yace shifa ba cikin bane kuma baza a auna ba 

Doc yace medin kace ai nasan matar ka wanan din bansan taba Nabil ya daure fuka yace sister ditace 

Dc yace, "yawwa kamarin na mata tambaya wllh cikin ne da ita cikin kosawa Nabil yace" bata jin English 

Kuma ba cikin bane dama idan ha shiga jirgin haka yake mata 

Shiru dc yayin danshi yaga cikin amma Nabil yana son musa masa akan aikin sa 

Shima nabin wani irin faduwan gaba yake ji yaza ayin ace tayin ciki kode mgnn Sani ne ya tabbata nacewa idan batayi arba in ba zatayin konika ne ya tabbata inko hakane yazaiyi  

Mezai cewa 

Hadim dan yafara hango gaskiyan abin dan wata kuda da kwana dayayin da ida baga tayin period ba 

Bama Hadim ko amutanen wajen idan akace ciki yasamu yanzu to 

akwai matsala  



Ammm nima de haka nace fandau tayin handa ma 


*Ya Hadim zatayin idan taji lbrn cikin dan kutuna zuwanta saura wata 3 fa*


'''Ina bawa masoya kakurin rashin jina saboda wasu dalilai dan fadan zakumin afuwa'''


*Sain najin*

*Commet*