FURUCI NA NE

8

by @hauwaausmanjiddarh

*FURUCI NA NE*

rikicin babban gida


        *NA* 

*BATUL ADAM JATTKO* 




*8* 



Hajja tace''

Abdulraham me hakan yake nufi me kaji alaman Nasir wai adaren mu na farko Nasrim ta samu cikin shiya k'ace daren ma yazama nasa kaji fa rashin jin hausa irin nasa".

dariya sukayi daddy yace "Hajja ai ma yanayin k'okarin sosai idan ki kayi duba da inda yake".


washe garin jirgi daya Agrif da Nasara suka bi duk da bawani magana a tsakanin su 

sun sauk'a lafiya drive ne yazo daukan su mota daya suka shiga duk da Agrif bai so hakan ba saboda bak'ak'e magan ganun da Nasir take jifan sa dashi 

dukkan ma'aikatan sai sannu da zuwa suke musu Baba Yakubu yafara kirarin "Kai yau gidan akwai manya Nasara ko gani kafi mutum NASARA me wuyar badanci Nasara goshin girji me wuyar karau".

Murmushin da yajima mayyi ba yayi cikin kulawa yace " baba Yakubu ban taba jin dadin wannan kirarin naka dakyu yamin dadi kamar yau ba kodan yau Ina cikin farin ciki ne kana da gifts na musamman in Sha Allah".


cikin washe baki Baba Yakubu yace "godiya nake magajin baba Alhaji Abdulsamad a wajen kyauta".

Nasir dafa kafadan baba Yakubu yayi yana cigaba da murmushin tare da yiwa Agrif wani kallon mugun ta yace " ba sai kayi godiya ba Baba Yakubu nima Allah yamin kyautar da kud'i bazai iya sayan sa ba duk abin dana tara a duniya bai isa ya sayi kyautar da Allah yamin ba dan haka yau akwai kyauta ta musamman duk me rabo zai samu katara min kan ma'aikatan gidan yau da kaina zan gana dasu naji damuwar kowa da matsalan kowa dan nuna godiya ta ga Allah bisa kyau tan da yamin".


Baba Yakubu yace" Masha Allah duk da ban san kalan kyauta ba yallabai Ina tayaka murna Allah yasa kaci gaba da Nasara a rayuwa kaman mahaifinka Allah yayi sa mutum me nasara".


murmushi yayi yana d'agawa Agrif giran yace" ai Baba Yakubu ni da Nasara aka haifeni da Nasara na dashi da nasara nake rayuwa kuma da Nasara zan mutum in Sha Allah" .

dariya Baba Yakubu yayi yana cewa "yayi goshin girji".

Agrif juyawa yayi yafara tafiya Baba Yakubu yace "yallabai Agrif Baban gida Haruna kafi k'asan randa yawan wanka tsarin me kyau da tsafta baye kai mekyan sutura kake Haruna kyan zuciya da kyan halika ka gaje sa awajen me sunan ka Haruna in gd'uroro an baka kabawa yaran baya".

 shide Agrif ko juyowa bayyi ba yaci gama da tafiya 

dariya Nasir yayi shima ya juya yana bin bayan Agrif din yace Baba Yakubu an gode a madadin sa 

har zasu shiga parlourn Hajja Agrif ya kalli fuskan Nasir yaga tabbas yana cikin farin ciki yasan ba hankaline ya isheshi ba zai iya fitowa ya fadi komai dan kamo hannu sa yayi ya jashi gefe 

yana kallon sa ido cikin ido yace "wai Nasir me kake nufine? kana nufin da gaske zaka fito ka nunawa duniya cikin jikin Nasrim na kane ko meye?".


murtuke fuska Nasir yayi cikin dakekkiyar murya yace" na fad'a maka zanso hakan in har baka bi dokoki na ba kasani dan nayi tarayya da mace ina saurayi ba uban da ya isa ya jefeni kai ni ko bulala ba wanda ya isa yamin kuma d'ana zai dawo hannu na kuma nasamu nasaran lalata auren ku".


shima Agrif cikin b'acin rain yace "amma kasani baka da hujjja ita kanta Nasrim bata san Kai ne ba dan haka baka da wani hujjjan da zai nuna cikin kane".


wani irin dariya Nasir yayi ya zaro waya sa a a'jihun sa yana nuna masa recoding maganan suna yanzu sannan yace idan kana son sauran magan ganun mu da kai zan nuna maka idan kuma yanda nayi sex da ita matar taka kake so duk akwai yayi makanan yana lalllasa wayan ya mek'awa Agrif hannu na rawa ya k'arba shi kansa yafara gani yana bacci azaune akan kujera sai Nasrim a gefen sa sai Nasir a tsaye akan su yana murmushi yace kuskuren kane dan uwa duk wanda bai bi umarnin Nasir ba bazai ga da kyau ba yana gama magana ya sun kun kuya ya d'aga Nasrim cak ya d'aura a kafadan sa ya haura sama da ita hannun sa daya rike da wayan da yake daukar su har yashika cikin bedroom din jifa yayi da ita akan bed yabi bayan ta shijabin jikin ta yafara cirewa agigice yace " kai ashe yarinyar nan rena kamace".

 yana yiwa Nasrim tsirara yayiwa kansa ma zai mata rumfa Agrif yayi cilli da wayan yayi wani irin zuba gwiwowon sa k'asa tare da fashewa da kuka yana cewa " kaji tsoron gamuwar ka da Allah".

cikin murmushin shima Nasir ya tsugun na a daf dashi har jikin sa yana gogar nasa yace " ka yarda ni GOSHIN JIRGI ne ko?

yaciga da cewa 

 'Agrif ka kalle ni nafika kwana ki nafika tsawo nafika fari kyau nafika fadi nafika illmi nafi ka kudi nafika komai na duniyar nan to a lashira ma haka zan gamu da ubangijin na lafiya kuma nafika komai har lashiran ina sama kana k'asa".

ya k'arashe maganan yana daukan wayan sada Agrif ya gefar 


hanu Agrif yasa ya kamo na Nasir cikin dakekkiyar murya

yace " naji to meye dokokin naka".?


Murmushi yayi yace 

"yawwa yaro yanzu kayi kai bana son ko hannun Nasrim ka sake tabawa ka rike wannan kafin sauran su biyo baya". 


"naji zan iya jure wannan kai ma ka kiyaye kar ka nunawa duniya cikin jikin Nasrim naka ne".

 Nasir yace "na maka alk'awari ba zan gayawa kowa da bakina ba amma nayi maka alk'awarin zanyi abinda kai da kan ka zaka fito ka nunawa duniya komai dan inde zakaci gaba da zama da Nasrim amatsayin mata to bakai ma rayuwa me dadi har abadan bazan barka ka huta ba 

ba hutu a duniyar ka".


"Nasir kenan ai dama duniya ba hutu mukazo ba bauta mukazo da kuma jarrabawan ni Haruna na yarda irin tawa jarrabawan kenan kuma nayi Ima'ni dashi 


sannan na maka alk'awarin kome zakayi bazan bari ka haram tamin matata ba kai har d'an cikin ta suna nana zai amsa Shari'a tariga ta bani

kuma Ina son sa a haka tunda daga jikin Nasrim zai fito".

Nasir yace' wllh d'ana ne" 

mek'ewa Agrif yayi zai bashi amsa  

sukaji abayan su ana cewa to kaji iyayen fad'a an girma ba asan an girma ba d'an ko duniyar bai zoba ake fada akansa..?


atare suka juya 

Hajja suka gani tana k'arasowa inda suke murmushi Agrif yayi yace" ba d'an mu bane abinda yafi haka ma zamuyi k......

Hajja ta katseshi da cewa ''dalla gafara can d'an da akayi k'aurin sa a rashin kunya har ina abin wani fariya."

Agrif yace"ko ma ame akayi shi ai d'ane kuma bawani rashin kunya ai matata ce anriga an d'aura auren ai alokanin inda nace da ita zan tafi ai ba me hanani".


" aikin banza ai da da ita din ka tafi yafi wannan rashin kunyar ca kutafi da asirin ku ya rufu amma yanzu waye bai san k'aurin rashin kunya za a haifa ba kunsa mu ciki nun kafin a wanki yarinya a dauke ta adoki akai ta ai duk amaryar da ba a dauke ta adoki ba tayi babban asara saboda jaraba ta Kai kanta da k'afafuwar ta shine dan burin kunya ka jajibo min Wannan nunar ranan me kaman gwandan k'odeden".

ta k'arashe maganan tana nuna Nasir ta juya parking space" ta shige mota 

su kuma Allah ya hutar tar dasu shiga part din Hajja da zasuyi direct part mommy su kayi batanan kowa ya nemi inda bedroom din sa yake 


Agrif wanka yayi duk da ya najin ransa a jagule amma yayi shirin sa cikin nutsuwa yafito fes kamar yanda yasaba har yanzu mommy bata zoba part din Ummun sa yafara zuwa ma'aikata suna ta iban gaisuwa bai ga Ummu a k'asa ba yawuce sama knocking yayi daga ciki tace'' shigo".

azaune ya yameta abakin gadon cikin sanyin jiki ya k'arasa wajen ta ya zube gwaiwowon sa a k'asa yace " Ummu na same ku lafiya?".

"lafiya".

tace'' a tak'aice batare data juya ta kalleshi ba 

shiru ne yabiyo baya basai ta gaya masa ba yasan ranta amugun b'ace yake ba haka tasa ba tar ban saba amma ya zayyi kowa hukun tasa yake akan abinda ba lefin shibane sake d'ago da kansa yayi ya kalle ta cikin rashin damuwa take cigaba da danne dannen ta a laptop din ta kamar ma ba mutum awajen 

a zuciyar sa yace ummmm wannan ma ke kenan Ummu ya gamuwar muda Nasrim yake 

cikin taddaro jarunta yace " ammmm Ummu bari naje na gaida Mama".

still bata d'ago ba tace'' balefi 

cikin sanyi ya mek'e tsaye yayi gaba 

me makon ya shiga part din Mama kawai direct waje Bala sarkin gida ya nufa tun kafin ya k'arasa suka mek'e cikin sauri suna masa jinjina tare da cewa yallabai Agrif barka da fitowa 

"Yawwa dan Allah Bala ina son fita aduba min motar da zan iya fita".

sarkin gida yace "angama yallabai dama yasan ra ayin kowa a gidan dan haka bai sha wahalan samo key din motar da Agrif yafi so ba ya bashi 


da daddare ana tsaka da cin abinci Agrif ya shigo duk an hallara a dining cikin sun kuyar da kai ya k'arasa yazube gwaiwoyin sa biyu a k'asa yace "daddy Ina wuni mun same ku lafiya?".

cikin fara'a da kulawa daddy yace" mude lafiya Al'hamdulillah my Son but kai fa meyake damun ka duk karame ga sagen ka ba gyaran kirri duk ka canza kamar ba Baban gidan da nasani da tsafta da gayu ba meya sameka haka"?


murmushi ya d'anyi yace " daddy lafiya aiki ne kawai yadan sha gabana".

Daddy yace" sure".

gyad'a kan sa yayi yana juyawa wajen Abu wanda ko kallon inda yake bayyi ba cikin sannyi murya wanda ko mak'iyin sa zai tausaya masa yace" Abu barka da dare". hannu kawai Abu ya d'aga masa batare da yad'ago ya kalli inda yake ba 


juyawa yayi inda mommy da Mama suke yace "mommy Mama bar kanku da dare".

 amsawa sukayi cikin fara'a Mama tace'' ka kyauta Agrif idon ka kenan ko"?

murmushi yayi yana gyara kujeran da zai zauna tare da mek'ewa Kamal hannu Kamal yace"manya gatan wasa ina shi hantan naka wanda saboda shi har zaka iya barin sabuwar amaryar ka har sawon sati 6 ".

yamusa fuska Agrif yayi dan baya son hayaniya ya gyara zaman sa yana amsa gaisuwar da Humairah take masa ya amsa kansa asunkuye 

ahankali yake min hannu ta da kallo da yake juya cup din kunu ba alamun ko kurba tayi ahankali yake d'ago kansa har ya sauk'e a fuskan ta abin mamaki ba alamun fushi sai ma wani k'ayatacciyar murmushin data sakar masa juya lumsassun idon sa yayi yana mata alama da i'min fada ba murmushi ba 

giranta d'aya ta d'aga masa tare da daura dan yatsan ta daya akan lefin ta tana masa alaman kiss afak'aice 

Agrif wani irin ajiyar zuciya ya sauk'e me sauti wando kowa awajen sai da yajuya ya kalleshi ita ko Nasrim da saurin ta dauki kofin ta kai bakin ta kamar ba ita ba sai de Hajja tana hankalce dasu tes message ne yashigo wayan Agrif har zai kai abinci bakin sa wani yasake shigowa ajiye cokalin yayi ya zaro wayan acikin aljihun sa Nasir ne ya karanta 

 _aikin kane kasa ta taci abinci dan sabo da naga cin abincin yarona na zauna kuma ba abinda taci_

sai dayan da yasa


_sab'awa hakan tamkar sab'awa umarnin Nasir ne kuma kasan me zai biyo bayan sab'awa umarnin Nasir_


Agrif d'aga kansa yayi yana k'arewa mutane wajen kallo ba Nasir aciki juyawa yayi ya yana kallon cikin falon ya ganshi harde akan kujera acikin parlour yana operation din wayan sa kamar ma bai San da mutane ba 

kwafa Agrif yayi ya goge message din saboda dan sa ido Kamal 

Hajja tabe baki tayi tace'' meyi zaka sa mutane agaba kana tsak'i kana kwafa idan matar kace ai aikin gama ya gama daga nan gar ku sake shiga kowane ban gare direct kuwuce bangaren ku dan kauda idon mutane kunsan ba iya mu bane agidan nan ma'aikatan gidan nan wani lokacin sa Ido ne dasu tun kafin su gane shigar ciki kafin hawa doki kuwuce ku k'araci rashin kunyar ku acan". 

Mommy ce ta fara tashi tana hamma tace Hajja sai da safe bacci nake jin ta kalli Abu tace " Abu Allah yabamu al'kairi tayiwa Mama da Ummu ma dama daddy yau ba itace dashi ba dutyn Mama ne yaran ma suka mata mu kwan lafiya sai 

Abu ma yana tashi a dining room bayyi zaman fira ba dan haka Ummu ma tabi bayan sa Daddy ma ya kalli Hajja yace"Hajja nima de zan dan fita zamu hadu da Alhaji Gambo".

tace'' adawo lafiya Allah ya tsare Abdulmajid".

Hajja tashi tayi tana kallon Agrif tace'' marar kunyar k'arya me yahana agaban iyayenka baka maimaita abin da kace d'azu ba ni kutashi kubani waje zan hau sama nayi shirin kwanciya kar nabar ku anan amin abin da bai dace ba eshe".

Agrif yace"to wai ni Hajja cemi ki nayi na k'oshi ne da zaki bi ki takuramin abinci nake cifa".


tana k'ananun maganganu ta wuce parlour tabe baki tayi da ta kalli Nasir tana cewa "ummm nide bawani tsare gida da ciccin maganin mutum duk baya d'ad'ani da k'asa sai naga mutum da mata ta fara tsirce-tsirce".

Kamal yace" lalle zaki jima inde Nasara". 

ajiye laptop din sa yayi ya mek'e tsaye yace "Hajja ai kar kiji komai zan baki mamaki".

washe baki Hajja tayi tana neman wajen zama jin Nasir ya bata amsa ba k'aramin dad'i taji ba dan ita ba abinda take so irin fira da Nasir ko taga fira'ar sa idan taga Nasir yana walwala sai taji ranta yana mata dadi shiko bai fiye mata magana ba ko zata wuni tanayi saide ma ya bale ta da masifa wani irin mugun so takewa Nasir Wanda duk b'acin rain da take ciki ta ganshi yawuce 


Kamal ma zama yayi dan haka Humairah ta zauna akusa dashi Agrif kam jin zuciyar sa ba zata juri zama awajen ba yasa yace Hajja sai da safe ......


tsaye katafi da ita bana son munafirci ."

"dariya yayi yace" kajini da Hajja da cewa nayi zan bar miki ita ya zanyi na far miki rushina matar aure na halak dina". 

ya k'arashe maganan yana kama hannu Nasrim data bishi ba musu wani irin kallo Nasir yabisu dashi tare dayin murmushi yana gyad'a kai ahi k'adai yasan me yake ayyanawa acikin zuciyar sa amma afili sai kace yana cikin farin ciki 

ita ma Hajja da kallo ta bisu ta mayar da kallon ta akan Nasir tace'' sun baka sha'awa ko? ban ga lefin su ba suna cin riban k'uruciyar su ne Agrif yana burgeni ya iya tsayan zuciyar macce kaga duk girman lefin da yayiwa yarinyar nan amma lokaci guda ya mantar da ita komai ina kula dasu ta ido yake aika bata sok'on ban hakuri har ya shawo kan ta Allah yasa kayi dace da macce kamar yanda Agrif yayi ya dace yasamu matar da take son sa son kowa......


cikin wani irin tsawa ya dakatar da Hajja da cewa " ke wai ni meke damun kine bakin ki anyi shine dan surutu kanki baya miki ciwo kin san irin magan ganun da zaki din ga fada agabana musamman zancen wannan yarinyar ko da wasa bana son k'ara jin sunan ta a bakin ki Agrif ya dace to ki sani farkon dacen sa kika gani baki gana k'arshen ba".


sosai yake mata masifa kulus Hajja yayi kamar ba Hajja Lamin Haruna mai buhun iko ba 

tas yamata ya ya d'auki laptop da wayan sa yafice 

Kamal da Humairah tsimi tsimi suka fice kafin ta huce akan su 


"Nasrim ban san da wane irin kalaman zan baki hakuri ba wannan shi ya hana ni neman ki ko a waya amma a yanzu gani a gaban ki duk hukuncin da kikaga ya dace kimin".


murtuke fuska tayi 

tayi kansa gadan gadan kamar tana filin dan be harda dunk'ule hannu  

shiko ya lumshe ido yana murmushi yana jiran yaji bugu amma sai yaji ta fado jikin sa tafara masa cakul kuli jin zata zauta shi ya tsaba umarnin Nasir yasa ya kama hannun ta dukka 

biyun yana kallon cikin idon ta wani irin kyau da kwarjinin yaga tana masa take yaji muguwar sha'war ta ya taso masa ita ma shi take kallo cikin sanyi murya yace

"Halimatus Sadiya sai yanzu na yarda Allah yawada tani da babban ni'imar sa da ya bani ke a rayuwata samun ki amatsayin mata shine Nasara ta 

yanzu duk lefin da nayi har na can canci ki yafemin da wuri haka".


murmushi tayi ta kwantar da kanta ajikin k'irji sa tace''ai Ya Agrif kai tun kafin kayi lefi an yafe balle wannan da bawani lefi bane lefin ka daya fitar dani a hayyacina da kayi kaga yazama tamkar fyade ne amma ko acikin hankali na idan yaza ma dole ai zanyi kodan sauk'e nauyin da yake kaina ba sai ka b'atar min da hankalina ba ni halaliyar kace nariga nazama matar ka a lokacin kana da ikon yin duk yanda kaso dadi ".

jawota jikin sa yayi ya hugging din ta yana sakin wani irin ajiyar zuciya da ace Nasir bai bata masa komai ba da ba abinda zai hanashi kasan cewa da matar sa a yau wani irin kuna zuciyar sa yake masa kamar ana fura masa wuta sai cije lip din sa yake yana shafa gadon bayan ta 

ahankali ta d'ago kai tana bin ko ina najikin sada kallo 

tace'' ya Agrif meya ke damun ka karame sosai kayi duhu yana yinka duk ya canza kaman ba Haruna me kyau da walwala ba wllh kasa ni kaina Ina zargin kaina tun kafin wani ya zargi aure nane ya canza ka".


ahankali ya rabata da jikin sa ya dafe kafadan ta cikin sanyin muryan yace "ba auren ki bane ya canza ni kawai tunayin kamar na gaza da kula dake ne kawai damuwa ta namiki babban lefi wanda sakaci na ne ya janyo mana na tafi na barki

alokacin da kike buk'ata na akusa dake ya zanyi na wanke wannan lefin Dan Allah Halima ki fadi burin ki da duk buk'atun ki insha Allah ko meye zan miki."

murmushi tayi tasa hannun ta tana shafa kwanceccen sajen sa cikin salon jan hankali tace'' burin Halima rayuwa da Haruna buk'atun Halima kuma nasan kasan su".

shima murmushi yayi yana maida mata da gashin ta da ya zubo goshin ta yace " nasani buk'atun Halima zama da Haruna ita kad'ai ba tare da Ko da y'ar aiki ba balle kishiya kisa aranki wannan buk'atun ya biya DAGA KA BA K'ARI  

dake zan zauna ko acikin aljannan kin isheni I love you with all my heart my darling wife".

"I love you too my dear promise idan kayi kishiya zaka kawo k'arshe rayuwar daya daga cikin mu wannan FURUCI NA NE".


"haba my wife nafa hanaki irin kalaman nan FURUCIN ba mekyau bane nide na yarda da kaina ke daya na rike arai na komai wuya balle inda ke a duniya ta not wahala ".


fad'awa jikin sa tayi tana sauk'e numfashi tace'' Yaya dan Allah wannan turaren da kayi amfani dashi ranan da katafi shi nake so wllh har yanzu ban sa an wanke kayan ba dan kar k'amshi ya fita kullum da kayan nake kwana amma wannan na yau ta damin zuciya yake dan Allah ka cire kayan kasamin wancan turaren.........


wani irin bugawa gaban Agrif yayi bai san sanda ya furta "bani nayi amfani dashi ba.........

da sauri ta d'aga tana kallon sa da sauri ya gyara yace "ina nufin ba dashi yau nayi amfani ba gashi kuma na barsa a Dubai amma zansa akawo kinji zan cire wannan din da bakya so".

ajiyar zuciya ta sauk'e ta kama hannun sa biyu ta daura a cikin ta cikin sanyin murya tace amma Yaya sai naka kamar baka farin ciki da cikin nan ko kana cikin maza masu ra'ayin sai andan sha'na kafin afara laulayi".


ahankali ya sauk'a akan gadon ya mek'ewa yayi tsaye sai da yayi taku ukku ba tare da ya juyo ba yace' ba zaki gane me nake ji akan cikin nan bane amma kisa aranki murna ne".

yayi maganan yana k'arawa wajen wardrobe yana cire rigan t shit din sa agaban ta yacire har wandon jens dinsa ya daga shi sai boxers yayi hanyar bathroom   

 sai da taga yarufe k'ofar ta sauk'e numfashi tare da shafa cikin ta tana murmushi afili tace'' yau zaka kasan ce dare da daddy ko".? ta k'arashe maganan tana cigaba da murmushi

 dan sosai take son kasan cewa tare da mijin ta gaba daya magunnunan gyaran jiki da aka mata amfani dashi ya addabeta yawanci ma pat take sawa dan pant din ta baya mintuna 20 ba tare da ta canza pant ba lumshe idon tayi tana shafa maranta tace'' kema yau zaki huta da ciwo da sauri ta tayi tafita daya dakin dan ta shiryo ita ma 


Agrif yana fitowa daga wanka daure da towel wayan sa yagani yana ta hasske alaman message yana shigowa k'arasawa yayi wajen yana goge ruwan jikin sa da towel din da yake hannu sa 

duk message din daga Nasir 

na FARKO ga abinda yake fada 

_agrif ina jadda da maka ban yarda ko hannun Nasrim ka taba ba amma kaine har da rungume ta meyasa kake da taurin kaine kasani yanzu Nasrim tamkar matata take Dan da iddana akanta shiyasa ma nayi kokarin jona C TV aduk kan bedroom din gidan Ina kallon duk abinda kukeyi na yanzu na maka uzuri saboda baka sani ba amma wllh Agrif ba barazana nake ba abin fa bazayi kyau ba idan ka matsa wllh zan fallasa sirri abani cikina kuma kasan zan iya ABI umarnin Nasir_

_ka zauna kana karantawa yarinyar k'arama kalamai kamar zaka mata sujjada_


ajiye wayan yayi ahankali akan bed sent ya zauna abakin gadon hannu sa duka biyu yasa acikin sumar kansa yana yamutsasu yana cije lip din cikin karayeyyen murya yace Nasir Nasir me na maka da zafi har haka da har kake tsabawa ubangijin ka saboda kawai kalalata rayuwata".

wayan sane yayi Rig yayi saurin dauka dan yasan shine 

dariya yaji yana yi cikin dariyan yace "Alhamdulillah ashe na shiga cikin rayuwar taka ina lalalawa kai da kasan bazaka iya dauka ba kayi taurin kai duk Warning din dana maka ka zata baraza na ne to kwai tilin fin wannan agaban ka amma baka makara ba har yanzu idan ka saki Nasrim komai zai iya wuce maka.....

cikin tsawa Agrif ya dakatar dashi da cewa 

"Nasir idan kai mahaukacine ni da kankalina idan idon ka arufe yake ni nawa abude yake ba batun sakin Nasrim na yarda zan dauki sharadin ka dukka dan Allah kada ka fallasa wannan na yarda ko yatsan ta bazan sake tab......


shuru yayi jin k'amshin turaren  

Nasrim d'ago kansa yayi idon sa cikin nata ta jeho masa tambayar daya hargiza hanjin cikin sa gaba daya 

tace'' ya Agrif saki na yake umartan kayi dama wannan bayahuden shi yamin.............





*Wai masoya mu hadu a pg 9 insha Allah Ina jin dadin comment din ku* 

*Kuci gaba da yim in share da comment zanci gaba da faranta muku in Sha Allah* 


*Please sis zamu fara shidiman bikin zaku dan dakace kwana biyu ko zuwa Tuesday in Sha*

*Taku B JATTKO*