SARKI SAMEER

Episode 38-39

by @azeemadahiru

💅SARKI SAMEER....💅

      by❤xeemat.....love❤


       🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹


        🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹

               ﷽


          Bismillah........ ✍

Episode38-39


     """"""""""""""""""""""""""""""""""


  Ahankali yadaga hannunsa ya dora akan nata amma kuma be janye shi daga kan bakin shiba da ta dora ganin hakan yasata qoqarin janye hannun ta amma sai yariqe kam tare da manna mata kiss akai da sauri ta fusge hannuta tana hararar sa wai kai dan Allah me ka medani me ka daukeni to wlh inka qara tabani ka taba wutar jahannama kuma Allah ya isa na taqara sa fada tana doka mishi harara shi abun natama dariya yabata dan haka ya dan dara sannan yace au hakama kikace to na yarda bari inqara tabawa yafada yana tunkarota da sauri tayi baya tana girgiza mishi kai da qyar ta iya bude bakinta tace dan Allah kayi hakuri wlh bazan qara fada ba yace kima qara aini imnai niyar abu sai na aikata bani kikeyiwa Allah ya isaba kuma idan na tabaki na tanba wuta ko to bari intaba wutar inji da zafi ko babu zata iya qona ni 


cike da takaicin maganar sa tace ai ba ajikina zakaji zafin ba sai ka mutu Allah ze babbaka ka awutar jahannma kalidina fiha abada baza kavtaba fiyowa ba tunda burinka ka ringa taba matan da ba muharraman ka to wlh kaji tsoron Allah kadena halin da kakeyi tunkafin lokaci ya qure maka ka mutu a loda maka qasa tifa guda ko ma biyu sannan kasha azabar qabari daga nan kuma ranar tashin alqiyama ka shiga wuta kuma wlh..... Bata qarasa ba taji dal abakinta saurin sa hannu tayi ta dafe domi ba qaramin zafi taji ba saboda har saida kwalla ta tafito daga idon ta,


Kallonta ya shiga yi tundaga qasa har sama sannan yace ni kike cewa dan wuta ko to ai kema kinzama yar wutar tunda kema yanzu kika tabani kinga tare za asakamu awutar ?

tace ai ni iya bakinka nataba kuma ina da dalilin shiyasa yace ohhh daman baki ba ajinkin mutum yake ba kenan zakizo kinawa mutane maganar banza yen yen yen to saide ke kishiga amma baniba yaqara sa fada shima yana galla mata harara shiru tayi bata qara tanka mishiba dan tagaji da shi wlh so take kawai ta fita barinshi tayi awajen sannan ta nufi qofar dan budewa tayi ahankali ta leqa dan taga su saleem sun tafi ko suna nan