Rasheed's Disappointed...
by @mimsqueen
Jikinta ne taji yamata wani irin yarrrr ganin irin kallon da yake mata, nan da nan ta dukar da 0007600004 a hankali ya taso ya nufota, zama yayi gefen da ta Ke zaune bakin gadon a hankali yasa hannayensa ya dago fuskarta dake rufe saboda yanayin da yake Jin kanta especially Jin hannunsa a jikinta.
Bakinsu taji ya hada batare da tashirya ba inda nan take ya gama rikitar da ita, sai dai duk wannan abun batasan ya zatai ta nuna mishi yadda take jiba dan jitake kamar tajita duka a cikin jikin shi a wannan lokacin, gaba daya irin salon kissing din da yake yagama fitar da ita hayyacinta, sallamar da sukaji daga kasa yasa ya saketa da sauri ta tashi, inda batare da yabi ta kanta ba yashige toilet a hankali take sauke numfashi sai da tadau tsawon mins gun don saita kanta kafin tabar dakin.
Kallon gidan hindatu take tana yatsina fuska, a ranta wani irin bakin ciki take ji da gidan bai kasan ce nata ba koyaushe tashiga tana bakin ciki ace ba ita Ke Auren Rasheed ba.
" oyoyo Kawata! what a surprise visit?"
Ramzia tafada cike da murna ta rungumeta.
Hindatu ma murmushin tayi amma sai dai nata baikai zuci ba sam, she is not here for Ramzia ba, but rather to see her lover Rasheed.
" Walh I am just bored at home kawai nace let me visit you Ko zamuje kasuwa, and do some shopping" kallonta Ramzia tayi cike da murna, lokaci guda Kuma ta tabe face dinta.
" I wish we could but Rasheed is at...."
"Wait! Wait! Wait! Are you serious kice yau lovers day ne?" ta tambaya tare da rike baki kamar gaske "wow I am so happy for you sweetheart" takara she fada lokacin data sake hugging Ramzia tana kara yatsina fuska tare da cinno 'yan lips dinta.
Tabe face Ramzia tayi " oh kawata! kinfa san halin Rasheed maybe ma kina gidan kiga ya fice, he is always busy kinsan hali"Tafada tare da sauke ajiyar zuciya.
Tabe baki hindatu tayi " walh kam niko nasan hali hmm, Allah dai yakyauta but he is not good for you" cike da rudani Ramzia tasa hannu ta rufe mata baki.
" Hye! are you insane? yana ciki fa!"
" mtsw! Who cares nidai inafada miki Ko Haidar kid....."
" shut up hindatu!nafada miki he can hear us fa!".
Dariya hindatu ta barke dashi Tana kallon Ramzia wacce fuskar ta yake cikin wani irin yanayi.
" alright! Alright!! Calm down my friend, I won't say it again ok Allah ya huci zuciyar Ki" Tafada tana kamo hannayen Ramzia wacce Ke tsaye still tana kallon hindatu da mamaki, haryanzu face dinta a daure yake.
" come on!"
Tafada cikin low voice dinta tare da rungumo hannayenta, kallonta Ramzia tayi tare da sauke murmushi ta mekyau wanda har saida dimple dinta ya lotsa ciki.
" ok tashi muje ciki naje na hado miki cimarki"
Tashi hindatu tayi tare da yin dan tsalle " really! Wow Ramzia thank you so much kamar kinsan na kwana biyu banci samosa ba".
Murmushi Ramzia tayi tare da lakato hancinta " alright! lets go kinsan saina frying miki shi".
" yes ma'am I know, oh ni banda nagaji ai da munje kitchen din na tayaki" Tafada tana yatsina face dinta.
" Karki damu bakomai anything for you but will take time saboda zandan ma ogan abun sha kan yafita, breakfast dinshi ban karasaba dama" murmushi sukai ma juna a tare.
" don't worry chat dina zanyi"
" owk"
Kai tsaye dakin Ramzia suka nufa, a dai2 kofar shiga ta kalleta " wai Ina ogan naki ne?"
Murmushi Ramzia tayi mata " ho you want to start Ko? kiyita tambayar shi Kuma idan kinga shi baki iya mishi magana sai tsoron tsiya kamar zai miki duka" Ramzia takarasa tana Dariya sosai take kyalkyalewa harda rike cikin ta.
Tabe fuska hindatu tayi " mtsw mijin naki ne ae bashi da sauki idan yaga mutane yayita wani hade face kamar baisan mutane ba, mtsw kana gaisheshi yana amsa ma ciki-ciki" takara she tana hararar Ramzia d still ke dariya ganin haka yasa tashige ciki.
" saina fada mishi bari yafito Zaki sani" Ramzia takarasa lokacin da tabarta taja kofar bedroom din ta sauka dan shiga kitchen.
" blah! blah! Ta wani duk ishi mutane ita me miji mtsw, meye bansani ba gun Rasheed bayan nasan he love me more than you jaka kawai" Tafada lokacin data fada kan bed din.
Meta tuna sai Kuma tayi saurin tashi daga kwancen da tayi " oh my god! let me check on him!".
Sauke yan kafafunta tayi ta nufi kofar a hankali ta bude, saida ta lelleka taga ba alamun me haurowa a hankali tafito taja kofar tare da datse idannunta gam, saboda dan sound din da kofar ta bayar dan tabe face dinta tayi tare da ciza ' yan lips dinta ta nufi passage din da zai sadata da dakin shi.
Bude kofar tayi a hankali yayi dai-dai da fitowarsa toilet din yana tsane ruwan kansa da dan white towel din sai Wanda Ke daure a kugunsa, Sam bai kalla inda take ba dan a tunanin sa Ramzia ce tashigo.
Cak hindatu ta tsaya tana Karema hallitarsa kallo wanda yake matukar burgeta ga fadin kirji, Rasheed namiji ne sosai ba macen da zata kalleshi ta kishi irin first class din nan ne.
Jin motsinta bayan sa yasa ya nufi dressing mirrow din " babyna i am very sorry but I have to go back to US Yau din nan and is urgent!".
Yana shirin karayin magana yaji anrungumeshi ta baya ana shashshafashi har saman kirjinsa dan murmushi " baby what are you doing kinsan tafiya zanyi Ko?!" ganin face dinta daya bayanna a mirror yasa yakasa Kara cewa komai ya zaro ido.
" don't go love, I need you"
Tafada tana Kara shishigewa jikinsa cikin zafin nama ya fusgota zuwa gabansa.
" Ke! Mekike a nan! Are you out of your f*king mind? Meya kawo Ki dakina my matrimonial room?!".
Murmushi tayi mishi tare dakai hannun ta lips dinshi " shhhhh my love hash! hash!" Tureta yayi da karfinsa ta fada kan bed din.
" ouch! That hurt baby!"
Cikin fushi da idannunsa da suka fara red ya nuna ta da yatsa " get up and leave the hell out of my room right now!" Yana gama rufe baki ya dauke kai daga kallonta.
" oh my Rasheed karka damu Ramzia bazata shigo yanzu ba" cike da mamaki yake Kara kallonta courage dinta yafi bashi mamaki, ganin irin kallon dayake mata yasa tace "infact she is busy so calm down, let's have fun".
" shut up! Don't you dare take my name with your dirty mouth or you will see the bad side of me, nabiya Ki Ko ban biyaki ba?!" Yafada cikin daga murya. Tsayawa kallonshi tayi tana mamakin furucinsa.
"why do you have to follow me to my marital home and also to my wife and my room!".
Yafada cinkin bacin rai sosai nuna ta yayi da hannunsa, a wannan lokacin hindatu jikinta yafara bari ganin yadda yake daga murya yana mata ihu.
" get out of my room duk abunda nake ina respecting nata ta da abunda ya shafeta so now will you get up and leave!" Yafada yana nuna mata hanya jikinta na rawa ta tashi sai dai bata kaiga fita ba sukaji muryar Ramzia Tana haurowa.
Holding kansa yayi da hannayensa tunda yake kusan bai taba shiga irin wannan halin ba, ganin zata cin musu yasa da sauri ya kalla hindatu dake tsaye itama cikin tashin hankali, fusgota yayi ya bude toilet din ya wurgata ciki.
Dai-dai lokacin Ramzia ta bude kofar " sweet! akwai matsalane why are you shouting?"
Ta tambayeshi tana kallon yanayin shi yadda ya sauya gaba daya banda kallonta yana tunanin amsar da zai bata ba abunda yake, call ne ya shigo wayarsa hakan ya kawo mishi idea daukar wayar yayi ya wurga kan bed din " shit! Duk sunbi sun addabi mutum I won't go anywhere".
Karasawa tayi gabanshi " kayi hakuri koma menene kasa kaya kazo kayi breakfast please" kallonta yayi tuna indai bai bita ba ta fita zata duba hindatu wacce ke toilet dole he need to let her go kan Ramzia ta ka masu.
" ok bari nasauka nakara sa shirya ma kan ka...."
" no baby kitaimakeni na shirya kawai mufita tare" kallonshi tayi with a strange face, dan Sam wannan ba dabi'arsa bace he is not that type of husband Sam, ganin yadda take kallonshi tana neman gano abu yasa yayi saurin katse ta ya jawo ta jikinshi.
" please wify!" Yadda Yafada cikin wani irin low and calm voice dinshi me dadi at the same time ya shiga kissing dinta.
Haka Rasheed yayita Jan Ramzia harya kammala shiri suka fito tare kai kace gaske ne yadda yake tattabata yana rike da ita.
Kokarin cire hannunta cikin nasa tayi " bari nakira hindatu muyi break tare" lokaci guda wani zuwa ya karyo mishi da sauri ya share.
" wace hindatu Kuma baby?"
Dariya tayi tana kallonshi " kai sweet hindatu nawa nake dasu a kawaye?".
Tabe fuska yayi " no kinsan ni I don't like her Sam banson inaganinta dan ma karna raba kune da tun..."
" kai sweet!"
Tafada cikin Zolaya " yes of course I hate that your friend itada mijinta are always mtsw, anyway let me take my breakfast and forget about them".
Duk yadda Ramzia taso kiran hindatu yaki ya hana, Sam ta tsana yadda Rasheed Ke nuna ma kawar ta kyama kiri-kiri duk da tasan shi dama ba mutum bane me son mutane Ko shiga cikinsu but Tana ganin bai kamata ace yana hadawa da kawar ta ba Sam.
Bangaren hindatu dakyar ta samu tafito takoma dakin Ramzia cike da bacin ran abunda Rasheed ya mata, ta rasa meyasa duk yadda yake son mu'amala da ita Amma akan Ramzia Sam baya daga mata kafa a kullum kallon mace mara mutunci karuwa yake mata.
Tambayar ta a kullum shine to inyana son Ramzia meyasa yake hulda da mata irinsu ba yayi da matarsa? Rashin amsar hakan yasa ta tashi tashiga toilet saboda hawaye sosai da take.
" Hmm Raheed nika wulakanta saboda Ina sonka Ina kaunarka? Hmm Insha Allahu sai kayi Dana sanin abunda kamun wannan rana saina maida Ramzia macen da baka taba tunani ba zata bi maza tayi iskanci kai har mata ma this is my promise to you Rasheed!" Tafada tana kallon mirrow din Tana sauke ajiyar zuciya.
Wanke fuskarta tayi tafito ta gyara face dinta a mirror din Ramzia din tafito Ramzia ce ta fara hango ta lokacin da take saukowa.
"Kiyi hakuri kawata Walh Ina nan Ina serving dadynsu Aleena ne"
Murmushi hindatu tayi tare da kada eyes dinta " Karki damu kawata Walh bakomai take care of him first kafin mu" karasawa tayi daya daga kujerar falon zata zauna Ramzia tayi mata tayi zuwa dinning din.
Tabe face Rasheed yayi lokacin da suka hada ido Amma ta dauke sanin baison ganin hindatu Sam.
" inawuni ranka shidade!"
Hindatu Tafada lokacin data karasa dinning din.
Kallon Ramzia yayi wacce tamai alamu daya amsa " lau" ya amsa can cikin makoshi Wanda ita kadai ta iya jinsa.
Shiru yayi dan tunda ya amsa ba wanda yace da kowa komai anjima a haka sai kafa da hindatu Ke tura mishi Wanda Ko alamar yaji baiyi ba karshe ma bai karasa ba yabar dinning din, ya haye sama yabarsu gun Ramzia mamaki sosai take yadda Rasheed Ke nuna ma hindatu tsana kiri-kiri Wanda kaf friends dinta ba haka yake musu ba.
" hindatu Ina Kuma daya earring dinki?"
Gaban hindatu ne yayi wani irin munmunan faduwa tabbas dakin Rasheed ta barshi.
Tsura mata ido Ramzia tayi ganin yadda yanayinta ya sauya kamar mara gaskiya lokaci guda " Hye Lafiya kuwa?"
Ramzia ta tambayeta Tana kallonta murmushi hindatu tayi " sorry Walh kawai ina tunanin inda na barshi maybe ma I left it at home koya fadi don't worry".
Dariya Ramzia ta kyalkyale dashi " tab like seriously lallai Ke Aleena ta gado Ina mata fadan watsar da earrings Ashe aunt dinta ta gado lallai she must hear this!"
Nan suka cigaba da Dariya inda hindatu ta faki idon Ramzia ta tura ma Rasheed message kan dankunnen, me ya turo mata oho tayi ajiyar zuciya, Wanda har saida Ramzia ta kalleta ta nodding head sanin halin kawar tata.
" washhh Ke nafa koshi Walh in kinsan baki fita ni zan tafi"
Tabe face Ramzia tayi " kinyi hakuri Walh naso binki but I can't saboda ba lokaci yara sunkusa dawowa and me aikina na ai keta kasuwa gobe nema hadu kawai"
" uhm kaji masu miji a gari to nikam bara nazo nafi ce abuna"
Sun dan taba hira kafin daga karshe tabar gidan sukai sallama cikin kulawa da kaunar juna sai dai Sam hindatu da abubuwa cikin ranta sosai.