ALAKARMU (MUMMUNAR ALAKA)

The New Entry...

by @mimsqueen

Tattare dinning din tayi tsab. daga nan ta wuce dakin Rasheed, sai dai ga mamakinta tana shiga taga yana hada kayansa, cikin traveling bag dinshi. kallonta yayi batare da yace mata komai ba yacigaba da kwaso kayan daga wardrobe yana hadawa cikin jakar.


Nodding head dinta tayi cike da mamakin sa, idannunta sosai cike da damuwa kamar zatai kuka, ganin ba yadda zatai ta nufeshi tana kokarin kakalo murmurshi, ta karba na hannun shi " let me do that!"


Tafada lokacin da take kai hannunta ya tabi nasa dan karba, batare da ta kalleshi ba, binta yayi da manyan idannun shi cike da mamakin yanayin ta, lokaci guda wayar shi tayi ringing ganin me kiran yasa yayi sauri ya dauka.


" barka da Safiya Ammi"


Yafada cikin ladabi da girmamawa shiru yayi sai Kuma yayi murmushi tare da kallon Ramzia wacce tunda ya ambaci Ammi take kallonshi.


" au sorry rana zance nac...."


Shiru yayi alamun tana mishi magana ta  katse shi, cikin lokaci kalilan annurin dake kan  fuskar shi ta dauke ya juya " Amma Ammi Yau dama zan....."


Nan ma ta Kara katse shi " to zanzo tare dasu anjima Insha Allahu" kamar karamun yaro haka yayi wani irin tafiya yana dukan kafa abun har saida yaba Ramzia dariya amma ganin yanayin nasa yasa tayi sauri  ta danne sanin hali.


" to insha Allahu! Sai munzo"


Yana kaiwa nan ya kashe wayar wani irin dadine ya rufe Ramzia Jin zata gun Ammi dinta, juyowa Rasheed yayi suna hada ido ta mayar da dan murmushin dake kan fuskarta, dan tasan ba karamun aikin Rasheed bane yace dashi take yanzu, ta mayar da hankalin ta gaba daya gun parking din Kayan nasa.


Duba watch din dake makale wrist dinshi yayi ya dago ya kalli Ramzia dake hada mishi kaya " naga yanzu duka 2pm zan fita yanzu Ki shirya keda su Aaina,  zan dawo 6pm to 7pm zamu fita owk!"


Batare da tace mishi komai ba tayi nodding kanta.


" to saina dawo"


" adawo lafiya"


Abunda kawai ta iya fada mishi kenan ya juya yabar dakin, harya sai Kuma ya yaga  yadawo ya ciro abu gefen bed side yanayi yana boye abun sam bata lura da abunda yake boyewa ba duk yadda taso.


Bakomai Rasheed Ke boyewa ba sai earring din hindatu da sanda ya hankadeta yafita, yadawo dan kar Ramzia ta tsinta, tare da hada Wanda wayoyinsa.


Hindatu tafiya me nisa tasha tanayi tana kallon baya Ko zata ga motarsa amma wayam, sai manyan motoci dake ta fa man wuceta, iya cika ta sake cika harta kai junction ba alamun sa, amma still mai makon ta hau mota sam Ko keke naphep Sam taki ta tsaya ga rana da ake me zafi sosai, Amma haka ta tsaya  tana jiran shi, takai kusan 15mins inbaifi ba  tsaye agun kafin ta hango motarsa.


Tabe face dinta tayi cike da takaicin ganin sa, amma ga mamakinta Rasheed Koda ya karaso sai taga ya wuce ta can nesa da ita taga ya Parker, iya haushi da bacin rai yanzu hindatu na ciki sosai ga gajiya da kishin ruwa datake ji saboda tafiyar da taci.


Nan wani irin kolonlon bakin ciki yakara buganta, tsayawa tayi kamar bazata je sai Kuma tuna kudin da takeso gunshi, da sauri ta taka zuwa bakin motar ta bude zata shiga ya dakatar da ita da hannunshi.


" look hindatu ba sai kin shigo min mota  ba, dan I can't waste my time inada  important abu". Kallon sa take tunda yafara magana, ganin haka ya miko mata abu a hannunsa.


" here ga abunda zan baki dama!" ya mika mata earring dake cikin hannun shi, ganin bata karba ba ya wurga mata har saida earring din ya taba face dinta, ya dauke kanshi ya mayar zuwa kan titin tare da manna sunglasses dinshi a face.


kallonsa take kamar bako Sam takasa fahimtar Rasheed duk yadda take hulda da maza ba Wanda yake mata abunda Rasheed Ke mata Sam a rayuwarta.


" take it Ina sauri!"


Sunkuyawa tayi kasa  tasa takai hannu zata dauka, taji yana ma motar key alamun zai tafi kokarin dagowa tayi amma kan ta karasa tuni ya figi motar,  har saura kadan ya take mata kafa da tayarsa tayi maza ta kauce saura kadan ta fadi.


Mutanen dake gefen gun cike da mamaki suke kallonta ganin abunda yafaru " Allah kadai yasan meye tsakaninsu".


Muryar wani dake gefe taji Yafada hakan Koda ta juya tagansu tsaye shida wata budurwa da alama abun hawa suke nema.


" Amma baby anya matarsa ce kuwa haduwar titi fa sukai Kuma ga abunda ya mata" murmushi saurayin yayi.


" tab indai Rasheed ne Walh yawuce hakan makofcin mune ae, wannan katon gidan dake kallon gidansu Azima, "nodding kai budurwar tayi alamun ta gamsu.


" kila cikin irin matan dake binsa ne kasan wasu ma...." kallon da hindatu ta juyo ta watsa mata ne, yasa tayi saurin rike kalaman bakinta tayi  shiru,  dai-dai lokacin da sukai nasara saurayin ya sama keke naphep hindatu ta nufosu da bala'i amma tana karasowa budurwar nashiga keke kan tace tuni sunbarta tsaye gun.


Keke naphep ta tara ta shige cikin matsanancin damuwa, Ko fada mishi inda zata batai ba ya kama figarta abunsa. Runtse idannunta tayi saboda wani irin yanayi data tsinci kanta, tunda take ba'a taba mata wulakanci irin na Rasheed ba tabbas yau ya wulakantata sosai fiyeda yadda ya saba mata.


" duk da nina jawo makaina ai Ko abunda muke tsakanina dashi bai kamata yamun hakan ba" Tafada a ranta batare da tasan zancen a fili take yinshi ba.


" hajiya kinyi magana ne Ina za'a kaiki?"


Sai a lokacin tafara tunanin inda zata kota koma gida saboda mood dinta " kaga badikko zaka kaini" meta tuna Kuma oho saita sauya " kaini central kawai!".


" to!"


Bangaren Rasheed yana cikin tafiya zuciyar shi da tunanin shi sunyi nisa kan tunanin yadda zai samu ya hadu da 'Faith' kan yabar kasar. Wayar shi  dake gefe ta katse mishi tunanin sa lokacin da tafara ringing dogon tsaki yaja.


" Hind.......", caraf!  idonsa yakai kan wayar sunan daya gani a screen din 'Faith' yasa jikinsa na rawa yakai hannu da sauri dan tana gab da katsewa yadauka  tare da danna 'Answer'


" hello!"


Abunda Yafada kenan lokacin daya Kai phone danna hands-free din phone din.


" I have being trying t......".


Killer smile dinshi yayi wanda yake duk sanda zai yaudari 'yan mata.


" same here!"


Ya katseta yana murmushi still.


" so..."


Tafada cikin sweet voice dinta me dadi Wanda yasa Rasheed ya dan lumshe ido, yana jiran jin abunda zata ce inda nan take yaso loosing control kan steariy din, wani irin giggitaccen horn na bayan shi ya mishi nan take ya saita kansa, tare da sauke wani nannauyar ajiyar zuciya.


Murmushi tayi wand har saida yaji sautin shi, yadan zaro ido ya kwafsa.


"Are there?"


Tafada still cikin sweet voice dinta sai dai wannan karon zaka iya feeling alamun annuri cikin tambayar.


" yes so..........."


Murmushi tayi me sauti jin yadda yayi sounding.


" so!"


" so let's meet!"


Yafada cikin bold voice dinshi.


Kallon uncle dinta dake kallonta a gefe Faith tayi inda yamata alamu kan next plans din.


" Alright! But when?"


" now!"


Rasheed yabata amsa, kallon uncle din nata tayi tare da tabe face dinta alamun bataso, but ganin reaction dinsa yasa tace " Alright addresss?".


Nan take Rasheed yabata hotel address da time da bai wuce 1hr ba, da zasu hadu sukai sallama " yes!" Yafada lokacin daya bugi steary din.


Ajiye wayar Faith tayi tare da kallon uncle dinta cikin matsanancin damuwa, Wanda shi sam ba alamun damuwa sam tattare dashi.


" well done my baby! Today you did great!".


Yafada lokacin da yake jawo ta jikinsa lokaci guda yafara kokarin lalubo kyakyawawan lips dinta yana kokarin kissing dinta, Amma sam taki ta kauce tare da fita daga rikon daya mata.


" Faith what is really the problem?!"


" uncle I don't love him!" Ta bashi amsa cikin daga murya tare da komawa kan kujera can nesa dashi.


Shima wannan karon hade face dinshi yayi tare da daura kafarshi daya kan daya yana kallonta m, wacce tuni ta maida hankalinta kan hip-hop din da ake trace tv, sai dai bakin nan nata a cinne suke alamun damuwa.


Ya jima yana kallon yanayin ta kafin yadau remote din dake  gefenshi ya kashe, hakan yabashi sa'ar maido da hankalinta kanshi.


" look Faith! Nasani ke kamar 'ya kike guna not ma like you are, tunda you are my blood my niece born by my own brother" shiru yayi tare da sauke deep breath kafin yaci gaba da magana.


Itama shiru tayi don jin cigaban surutanshi daya saba yi mata koyaushe.


" abunda yake faruwa tsakanina dake is just a temptation wanda wata rana I am sure zamu daina".


Nodding kanta tayi " when is that day? Please uncle let's not talk about our relationship but rather wannan matsalar da kake shirin jefani".


Murmushi yayi yana girgiza kansa " Faith bakomai nake so ba irin for you to be sleeping with my boss Rasheed be......".


" what?!"


Tafada tana karkada kanta " look uncle just becouse I am sleeping with you doesn't mean ni prostitute ce, I thought is just chating but now this?!" Tafada tana rike kanta.


" yes Faith! You have to do this ta nan kawai zan sama matsayin da har someday I will become the owner of that company, and look I have everything arrange and ready for you harda charmed din da zamuyi using look!"


Yafada lokacin daya jawo ledar dake can gefenshi Wanda tunda ya shigo dashi bata lura ba.


" nakarbo wannan gun wani priest you have to insert this insid...".


" no! I am not doing this!".


" you have to"


Nan ya cigaba da lallaba Faith kan yadda zasuyi dan su sama abunda suke so, batare da wata matsala ba a nan gaba kadan zamuje WACECE Faith Kuma waye wannan uncle din nata meye ALAKARSU.


*************************


"Kasan meyasa nakira ka Mas'ud?"


Gyara zama yayi kansa na kasa, saboda sanin bakaramun abu bane zaisa Ammi tasa a nemo saba.


Nodding kansa yayi " Ammi nasan bai wuce kan Rasheed ba"


" tabbas kuwa! Wannan shine dalilin dayasa kaji nakira Ka"


Shiru ne ya ziyarci falon nadan lokaci Ammi ta nisa ta kalla Mas'ud sosai.


"Mas'ud!"


Takira sunan sa da kakkaurar muryarta me nuna dattako da isa irinta manya.


"Na'am Ammi"


Yafada wannan karon kana iya fahimtar tsoro cikin muryarsa dan tunda yake Ammi bata taba kiran shi hakan ba.


" Dalilin dayasa nakira Ka tabbas kamar yadda kace ne to tabbas saboda Amininka ne, saboda wasu can ji da nake ta gani a tattare dashi Wanda dama can akwai Amma na yanzu ya nunka na Koda yaushe Ko kasan da hakan?"


Shiru yayi kamar bazaiyi magana ba na 'Yan second kafin ya dago.


" Walh Ammi nasan da haka Kuma Ina iya kokarina gurin fada mishi gaskiya yanzu haka rabona da Rasheed 4days kenan da na mishi magana kan yadawo gida ya duba iyalansa haka nan, Walh tun ranar bamu Kara magana ba in na mishi magana ma baya reply dina a whatsapp".


Cike mamaki Ammi ke kallon Mas'ud dake zaune gabanta.


" subhanallahi! Kar dai kace bakasan yadawo shekaran jiya ba?".


Nan dai Ma'ud ya wayince mata akan bahaka bane yasani kawai abubuwane bai barsu sun hadu ba, duk yadda yaso boyewa Ammi nasane har ya mata sallama ya tafi.


" Zainab!"


" Na'am Ammi!"


Da sauri zainab tafito Jin kirar mahaifiyar tata kallonta Ammi tayi " kinsa an karbo mun rubutun nan dai Ko?"


Girgiza kai zainab tayi " Walh Ammi kin San....."


" maza kibar duk abunda kike kije kitura sulaimanu maza yaje wajen malam falalu ya amso mun rubutu nan idan babana yazo inaso yatafi ma Rahama dashi gida susha da yara"


Dariya zainab ta sheke dashi Tana girgiza kai " Ammi wai yanzu waya fada miki ana Shan rubutu ne saikiyita sa mutane Shan rubutu" kallonta Ammi tayi tare da dan murmusawa irin nasu na manya.


" zainab kenan abunda babba ya hango har kullum yaro bazai hango ba Koda yasa tsani kuwa" tayi nodding kanta.


" Ammi amma bakyau zuwa gun malamai fa"


" jeki bada sakona kizo na miki wasu tambayoyi".


" to Ammi!"


Da sauri zainab tafiya dan isar da sakon mahaifiyarsu.


Zainab bata jima da fita ba tadawo Tana ma Ammi murmushi " Nabada sakon inajinki ammi"


Kallonta Ammi tayi tagirgiza kai " Zainab kenan kinada son Jin labari"


" eh Ammi inba keba wazan tambaya?"


Gyara zama Ammi tayi " zainab tunda nake dake bayan kariya dan kusha saboda tsari kintaba ji na karba na wani abun?"


Girgiza kai zainab tayi " A'a Walh Ammi mu kadai kike karbar ma da jikokinki"


Murmushi Ammi tayi " to madallah dan katsare Kanka da 'ya 'yanka a wannan zamanin bakomai bane inayi Ina Kuma binku da addu'a Insha Allahu ba abunda zai sameku" murmushi zainab tayi ta tashi.


" to Ammi wannan ae kullum kina yi addu'a da rubutu kam muna sha mungode bara naje na karasa aikina" wuce wa tayi tabar Ammi falon zaune inda tacigaba da kallon wa'azinta.


Kitchen kai tsaye zainab tawuce" Ammi kenan itafa kullum taki ganewa sai tace rubutu koyaushe ni Sam banga amfanin irin wannan abunba Walh anfa waye kowa yaji da kansa kawai!" Me aikinsu kallonta tayi tare da murmushi.


" hmm bazaku gane bane Amma na tabbatar Ammi tasan metake sosai Kuma gata take muku Walh kurike mahaifiyarku dakyau samun masu tsaya ma 'Ya 'yansu da addu'a haka ba matukar wahala a wannan zamanin namu Allah dai yasa mudace Ameen"


" oh seriously Walh namanta kina kitchen din nan baba Shafa tab dama ai duk hanyarku daya yaushe Zaki goya bayana" Dariya su duka suka kwashe dashi inda suka cigaba da hirarsu suna aiki kasancewar Ammi takira meeting na yaranta duka da jikokinta da yammacin wannan rana.






                          Look like Rasheed will be trapped in his web of lust...uhm! Hindatu kamar zaki sama real kishiya😯 but my concern is now Ramzia how will this new character effect her how long zata keeping da good and innocent wife while sarrounded with so many reapers.....keep following.