ALAKARMU (MUMMUNAR ALAKA)

Hindatu And Her Brazen Behavior..

by @mimsqueen

"Rahama! Ramzia! Ramz!"


Shiru kallon juna hindatu da Samira sukai suna mamakin ace wai bata Jin duk ihun da suke mata " meke damunta sam batama san inakiranta ba".


" tabata to mana!"


Samira tafada cike da mamaki tana kallon hindtu wacce ke nazarin Ramzia  dake jingine kamar ice jikin bishiyar Kai hannu tayi ta tabota.


"Wa..." firgigit Ramzia ta farfado daga duniyar tunani datai nisa ciki, kallonsu tayi tare da share zufan daya tsurfo mata a fuska.


" Lafiya kuwa meyake damunki?" Hindatu tafada tana kallon Ramzia dake sauke nannauyar ajiyar zuciya, tare da kokarin sassai ta  kanta zuwa normal.


" lafiyata kalau"


Tafada tana kallonsu ganin yadda suka zuba mata idanu kamar suna son gano wani abu tattare da lamarin nata, sa mayafinta tayi ta kara gogo fuskarta tare da kakabo murmushin dole, still dai ita suke kallo da mamaki.


" nafada muku I am fine Walh muje!".


Bata jira amsarsu ba ta juya ta nufi hanyar cafe din, kallon juna sukai Samira ce ta fisgi hannun hindatu dake tsaye har wannan lokacin tana kallon Ramzia suka bi bayanta.


Tun kan su karasa budurwar data gani dazu da hindatu Ke daga musu hannu inda abunda Ramzia ta tsana bai wuce yadda Hindatu Ke mu'amala da mata irinsu Amal ba narasa kamun Kai ga iskancinsu a zahiri suke, tana nuna musu seat amma Ramzia tayi kememe kamar bata gani ba ta zauna kan wani.


" Ramzy muje can!"


Ganin yadda Ramzia ta harareta yasa taja kujerar gefenta ta zauna tare da ma budurwar alamu da tazo.


" ita Kuma Amal yaushe kuka fara magana?" Samira ta tambayeta tare da tsareta da idanu.


" ahto help me ask her tacika kwashe-kwashe niban ma san meya kaita hulda da Amal  ba".


Murmushi hindatu tayi " dadina daku kunsan abu amma sai kuyita surutu, kuna ganin yarinyar nan kunsan ae ta hadu meye a ciki dan na dan.....".


" uhm nidai Ina fada miki kikiyaye kanki da wannan huldar kinki banda abunki me zakiyi da mace? Mtsw!" Ramzia tafada tare da dan Jan tsaki.


" ahto nima abun hindatu naban mamaki ga maza sannan ga mata Allah dai ya shiryeki Ke kam"


Murmushin takaici hindatu tayi dan iya kula ta kula da zantukan su sosai " look kowa yayi abunda yake so, infact Kuma ae duk munafurci Ke hanaku yi badan Allah ba ni kunga tafiya ta I don't think zan tsaya a ashiga next lecture dani gaskiya!".


Tashi tayi taja handbag dinta batare data sauraresu ba ta isa gun Amal dake mata wani shakiyayyen murmushi suka bar gun suna kallonsu.


" uhm kigaishe Su!" Samira  tafada da karfi dan hindatun taji ta, tako yi Sa'a ta juyo ta harareta. Nan suka zauna sukai order din drink da snacks.


" sweetyna why kika bar friends dinki, and kamar Ramzia don't like you with me at all Ko?".


Amal tayi tambayar lokacin da suka nufi inda motarta take.


" don't mind them, muje I can't wait" murmushi sukai ma juna lokacin dasuka karasa motar.


" Ramzia baki ganin halinda hindatu take ciki yayi yawa?" Samira tafada lokacin da suka hango hindatu tashiga motar.


Nodding kanta Ramzia tayi lokacin da tacire bottle din Pepsi din daga dan bakinta " uhm kema ae you are not different from her".


Kallonta samira ta cike da takaici da mamaki lokacin da Ramzia tacigaba da Shan Pepsi dinta kamar ba ita tayi maganar ba sam


"Ramzy what do you mean by that?"


Murmushi Ramzia tayi batare data bata amsa ba.


" Amma Ramzia ayi maganar gaskiya kinsan duk iskancina da bin maza bana lesbian Ko?".


" well bansan wannan ba, what I know shine indai kana iskanci kawai kanayi that's it!".


Murmushi Samira tayi " well I don't care abunda nasani shine duk abunda nake laifin Sa'ad ne da yana bani lokacina yadda ya kamata maybe da I won't be doing this, and kema inason miki magana meyasa bazaki ba haydar chance ba?!". Tafada cike da I don't care attitude dinta.


" hmm! Bazaki gane bane nikaina is not like I am a stone Ko I don't feel yes! Samira I do feel amma yakuke so nayi da naji dadi nakwashi zunubi me yawafa?".


Kallonta Samira tayi tare da juya idannunta, dan tabbas gaskiya Ramzia take fada but she cannot control it ne kawai " well baki so bane if not ga haydar he is rich and also handsome yana binki kina wani Jan aji ke ga mai miji, bayan everyone know who is Rasheed anyway your choice".


" yes! Yeah! I know, naji still zan cigaba da zama loyal wife, I don't want to anything da zaiyi effecting future din yarana Ko tarbiyarsu Insha Allahu.


Dariya Samira ta tuntsire dashi me dan sauti " alright dear let see how much longer you can hold what is between those legs, inda rabon kiyi wasting youth dinki who knows but nikam no I will enjoy my life to the fullest".


Tashi Ramzia tayi dan Sam bata enjoying din hirar tasu " I think zan koma gida the school is boring today".


" yes nima abunda nake tunani kenan let's go"samira tabata amsa lokacin da ta tashi itama.


Tashi sukai har zuwa bakin mota nan Samira Ke nuna mata sabuwar motar da Sa'ad yasai mata, sosai ta tayata murna inda itama tuni Kb nagun kasancewar tamai text tun fitowarsu Kuma baida nisa tuni kowa yakama gabansa.


Tunda tashiga mota waya ta bude whatsapp tana chat a wani group dinsu text ne yashigo mata da number din da bazata taba mantawa Koda babu a kan wayarta.


Dan zaro ido tayi tafita group ta bude.


Going home, already!


Iya abunda aka rubuta mata kenan idannunta ne suka Kai kan dp dinshi kamar bazata viewing ba amma sam zuciyarta taki yarda budewa tayi, nan take wani hadadden pic dinshi ne kan ya bayyana heart dinta ne ya shiga beating nan take inda tasa hannunta ta danne gun da sauri ta fita ta kashe data din gaba daya.


Wani irin nannayan ajiyar zuciya tayi wanda hatta Kb dake gaba yana iya jinta, a hankali ta maida idannunta ta runtse still haddden pic dinshi take gani a idannunta.


" Rayhan!" Ta furta a hankali batare da yazo bakinta ba.


" eh naji ana zai dawo nan kusa kila this week! Zamu ga mutanen London hajiya!" Kb Yafada cikin azarbabi sai a lokacin ta fahimci yaji abunda tafada, shiru tayi masa inda yaci gaba hirar sa kan Kyautatawar da yake musu inyazo gashi yajima bai nan. Banda takaici da damuwa ba abunda hakan ke Kara ma Ramzia.



Hindatu basu tsaya Ko inaba daga school sai gidansu inda Amal  tayi parking, tabe fuska tayi ganin yanayin area din cikin gidajen Kaf bata ga Wanda za'ace ganasu hindatunta ba.


Ganin yadda Amina Ke starring din area din yasa hindatu Jan tsaki " kema kinga area din Ko Walh sa'ida bata Jin magana".


Maganar tazo ma Amal din a bazata kallonta tayi cike da mamaki " babe you mean dama ba nan gidanku yake ba?!".


Murmushi Wanda za'a iya Kira da yake hindatu tayi tare da rolling eyes dinta " oh shit!" Tafada tare da daura hannunta aka.


" no way, ni haba! me zai kawo ni zama irin wannan layukan kawai nace kizo nan ne tunda bata nan musha iska".


Dan dukan starring Amal tayi tare da dan sauke ajiyar zuciya lokaci guda Kuma taima motar key, cike da mamaki hindatu Ke kallonta " oh Ina Kuma Zaki kaimu".


" to my house!".


Tafada batare da ta kalla hindatu ba wacce kejin wani irin sanyi a zuciyarta, saura kadan ta kwafsa dan da sun shiga taga 'Yan gidansu ta tabbatar ba abunda zai hana asirinta tonuwa.


Ajiyar zuciya ta sauke wacce har saida Amal taji ta waigo " babe lafiya?".


Murmushi hindatu tayi " Lafiya" tunda suka dau hanya ba Wanda ya Kara tanka daya sai music dake tashi a motar iri-iri.


Basu tsaya Ko Ina ba sai unguwar rimi ja Abdulkadeer wani dankareren gida Amal ta nufa inda tunda Amal ta hango idannunta ke raina fata " kutt! gidansu kenan!".


Sake kallon Amal dake horn tayi " kutt! lallai wannan karon nayi babban kamu kuttt!" Duk wannan surutan a zuciyar talkie take yinsu lokacin da maigadin ya hangame mata katoton gate din gidan.


Bayan Amal tayi parking tafara shirin kwashe phones dinta tana sawa jaka, shiru taji hindatu tayi kamar bata a motar riko hannunta tayi hakan yasa hindatu tadan firgita yadawo daga duniyar tunanin datashiga.


" sweetyna muje Ko?"


Tafada tana kallon cikin idonta ajiyar zuciya hindatu takara saukewa karo na biyu " wai Amal dagaske nan ne gidan ku seriously please!".


Murmushi Amal tayi tare da lumshe kwayoyin idannunta " yes of course sweety let's go in Walh a matse nake".


Tunda suka fito cikin motar ma'aikatan Ke gaida ta suna shiga hindatu ta karasa zarewa saboda sanyi da haduwar falon tsayawa tayi tana bin Ko Ina da kallo tabbas da bata da kawaye masu kudi zatace wannan wata duniya ce daban.


Idannunta ne suka Kai kan wasu haddadun pics din Amal ne tsaye rike da wani hadadden guy Wanda za'a iya Kira da first class ita kanta Amal bata kama kamar shi a kyau ba.


" he is my husband!"


Amal ta rada mata a kunne ae nan jikin hannatu yakara sanyi take ta soma Jin wani iri a jikinta " da....dama....."


" yes inada aure and this is my husband house" takara she tare da rungumo hindatu ta baya tare da zare mayafi da Jakarta ta watsa Su gefe.


" but a school and yanayin dressing dinki is always like Ke budurwace".


Ajiyar zuciya Amal ta ajiye lokacin da takai lips dinta wuyan Amina tana lasa kamar wacce tasama alewa.


" baby I am serious!"


Hindatu tafada tare da dan janye wa daga rikon da Amal din ta mata.


Amal lumshe idannunta tayi saboda ita takaici abun yabata rolling eyes dinta tayi tare da sake kokarin Jan hindatu " yes! Yes! If you don't mind kibari mu sama nutsuwa tukunna then we will talk about these silly issues".


Juyawa hinda tayi tare da rungumota inda suka shiga kissing din junansu sosai, sunjima daga karshe suka koma kan kujerar suka cigaba da romancing din junansu saida suka tube  junansu da tas.


Inda Amal da hindatu suka shiga jiyar da junansu duniyar dadi, falon tsit banda kukan dadinsu ba abunda kake ji sungana burkita juna gaba daya bama kamar hindatu.


Dan ita har wani irin fusga take jikinta na rawa kamar zata sume tana ihu sun jima sosai a cikin wannan har kar saida suka tabbatar sun gamsar da junansu kafin suka koma gefe, kusan hindatu tunda take hulda da mata bata taba Jin waccce taji dadin barka da ita ba irin Amal wacce ita dinma hakan ne yakasance gunta.


" washhh I am so tired!"


Amal tafada tana sauke ajiyar zuciya.


" me too but I have to go kinsan ba time".


Tabe lips dinta da sukai red dan jaraba Amal tayi " Walh babe ban gaji dake ba sam! most you go now?".


Nodding head dinta hindatu tayi " yes kinsan oga yana nan"


" oh shit! Alright muje ciki kiyi wanka muci abinci nasa ayi dropping dinki".


Kamar yadd Amal tace haka akai sai dai hindatu ta tafi da abu a ranta dan sosai mijin Amal taji tanason Alaka dashi, tayi alkawarin samun shi kota halin kaka.


Abuja Nigeria


"Rayhan wai meyasa baza Ka koma Kd ba bayan you are already in 9ja".


Ajiye phone din dake hannunsa yayi gefe tare da sauke ajiyar zuciya " hmm Samir there are somethings I don't want to see"


" really what are those things?!".


Girgiza kai Rayhan yayi " I wish you will understand Duk inda nake inacikin radadin abun narasa ya zanyi da raina sometimes, hmm!".


Lumshe idannunsa yayi tare da sake shigewa cikin kujerar.


" Friend! Please kafada mun damuwarka tun ba Yau ba nake bibiyarka don Jin abunda yake damunka amma haryau kaki why?!"


Yafada yana kallon Rayhan Wanda haryanzu idannunsa Ke rufe.


" Ko baka yarda dani bane haryanzu Rayhan?"


Girgiza mishi kai Rayhan yayi lokacin daya bude rinannun idanunsa dasukai ja.


" Samir! Abun yamun nauyi tare da jin kunya, dan kai kanka bansan kallon da zakai mun ba idan kasan abunda yake damuna, dan haka Ina rokonka dan Allah ka karamun lokaci zaka ji komai".


Murmushi Samir yayi " alright my friend nabar zancen shikenan yanzu tell me ya batun wannan yarinyar?" Yakarasa yana kyalkyalewa da dariya.


" zaka fara Ko?"


Rayhan Yafada tare da jifanshi da pillows din dake gefenshi.


" let's be serious Rayhan abunda kake so bazaiyuba kayi hakuri kacire Rahama a ranka da rayuwarka kodan ta kasan ce yar uwarka ta jini Kuma matar wanka so.....".


Dakatar dashi Rayhan yayi idannunsa sunyi jazur Jin abokinshi na mishi zancen ya barta, gashi itama taki bashi fuska duk hanyar da yake bi hakan yasa sam bai sha'awar zuwa gida koyaje baya yadda Su hadu duk Ko zai samu yacireta a rai Amma hakan ya gagara tsawon shekarun nan.


" mubar zancen kawai!"


Yafada cikin bacin rai " hmm Rayhan kenan Walh bazan daina fada maka gaskiya ba" ringing din wayar Rayhan ce ta katsesu.


" Ashna"


Sunan dake yawo kan screen din yayi murmushi Samir yayi " kagani Ko ana sonka kana wani gudu".


Rejecting din call din yayi tare da yin tsaki Amma still kan yayi aune ta sake kira" mtsw she is damn witch!"


Yafada tare da dauka " yane!"


Yafada a fusace nodding kansa Samir yayi yabarshi dakin inda shikuma Rayhan yacigaba da wayar shi, Wanda kusan ita Ke magana yana wani cin kamshi kamar dole.