The beginning of it...
by @mimsqueen
Kai tsaye ta shiga falon, ba sallama ba komai tayi hanyar da dakin su Nadia, wadan da duk suke zaune falon suna kallon wani film daya dauki hankulansu.
A tsorace hajiya Maryam tashiga kwalla mata Kira " Ashna! Ashna! Come here what is the matter with you?!".
Ashna Sam bata san tanayi ba haka Kuma bata waigo ba sam tashige dakin tana share hawayen dake tsiyaya daga idannunta.
" ke! What is wrong with her? Let's go and check".
Yatsina face Nadia dake mike 2seater din tayi " No! Let her be".
Kana Jin muryarta zaka fahimci bacin rai sosai ciki. Cike da mamaki momyn su ta juya tana kallonta.
" meye haka tashi muje!"
" Momy kinfa San dama dalilin zuwan nata bai wuce Rayhan ba, and you also know Rayhan doesn't love her so that most be one of there stupids issues".
Tana rufe baki kuwa saiga Ashna tafito rike da dan traveling bag dinta, idannun nan sunyi jawur kamar jan gauta.
" Ashna!"
Momynsu Nadia takira sunanta cikin bacin rae " I am sorry gida zan koma d....".
" take your bag inside! Kizo inajiranki Kuma yanzun nan".
Badan taso ba haka tamaida jakar sai dai taki koma dakin suka jinta shiru da sanin dalilin yasa suka watsar da zancen nata.
U.S
"Zarah! I think your father is here"
Matashir matar tafada dai-dai lokacin da taji karar motar, tsaye take bakin dinning cikin bakai shirt da jeans sai gashinta dake daure rebon, haryanzu bata waigo ba tana hada pkates wadanda kana iya Jin kararsu.
Dago kai wacce aka Kira da suna Zarah tayi fara ce sol kyakyawa, sai dai kallo daya zaka mata ka fahimci ranta a bace yake.
" I don't wanna meet with him!" Tafad lokacin datai da yar phone din dake hannunta yayi sa'ar sauka dai-dai kafar Rasheed.
Kallonsa tayi tare nodding kanta tayi hanyar upstairs din.
" Zarah! Zarah! I am here!" Ya fada da karfi, Amma harta karasawa hawa ta rufo kofar bata waigo ba.
" oh shit!" Yafada lokacin daya Shafa kansa tare da yar da jakar dake hannunshi na laptop.
" thank god you are back so....."
Tafada lokacin data karaso tayi dan hugging dinshi tare da manna mai kiss a chicks dinshi, ta juya zata koma yakara jawota jikinsa.
" let me go!"
Tafada lokacin da fusge jikinta runtse idannunsa yayi tare da sakar mata murmushi. Dinning din takoma " So I hope it went well?".
Nan take yanayinsa ya sauya " sweety let me rest before all this issu..." karar plate din daya jine yasa yayi saurin rufe bakinsa Wanda da gangan ta jefar.
" did you just say rest?!" Tafada shima cikin daga murya ta nufoshi.
" look baby! I hope this time you have done it course I don't want that woman in you!"
Karar bude kofar sukaji hakan yasa clerck tayi saurin yin shiru dan ba conversation bane da takeso yar Su tasani.
cikin shirinta Zarah tafito mekyau da alama fita zatai " Zarah where are you going at this time?"
Momynta ta tambayeta.
" party of course"
" but Zarah your dad just got home remember? And I have told you that you are not allowed into night party haven't i?"
Rolling idannunta yarinyar tayi tare da sauke ajiyar zuciya.
" yes of course baby, I am back just for you my angel and I don't want you going out late at night owk!"
Nodding kanta tayi " but mom! I am not a little girl anymore!"
" but Zarah you are just 15yrs old you aren't 18years yet so..."
" and so?"
" you are not going any party dinner is ready, and you!" Takara she tana kallon Rasheed Wanda sam baya son abunda zai bata ma yarsa rai.
" go and freshen up so that we can have dinner ok!" Riko hannun Zarah yayi ta fusge hannunta.
" please baby let discuss"
" why you and mom always do this?!" Zarah Tafada tana girgiza kanta bata sauraresu ba ta wuce sama.
Da sauri Rasheed yabi bayan Zarah. Ajiyar zuciya Clark ta sauke ta cigaba da abunda takeyi.
A hankali ya bude dakin " my princess my baby" shiru tayi batare da takula shiba sai hawayen dake saukowa daga kan kumatunta mekyau.
Matsawa yayi gab da ita yakai hannu zai share tayi saurin ture hannun, sai da yakai a karo na biyu kafin tabarshi ya share da sauri ta rungumeshi.
" dady I miss you so much"
" I miss you too my sweety".
" you left without me this time, and you know I always want visit Nigeria to see your big family, it has being long since Uncle Rayhan visit us mom and I only knows him" takarasa tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya dagowa yayi .
" don't worry my angel you will meet mine and your family very soon"
" how soon?!" Ta tambayeshi tana kallonshi.
Shiru yayi yana kallonta yana tunanin amsar da zai bata dan Sam shi kansa baisan yaushe zai introducing dinsu gun family dinshi ba.
" come on dinner is ready!" Clark ta katse Su Rasheed yayi using opportunity din ya kau da zancen, dakinsu ya nufa dan wanka da sauya kaya Yana shiga tabiyo shi.
" how did the divorce things went?!"
Zama yayi gefen gadon tare da sauke ajiyar zuciya.
" oh shit! Not again you didn't divorce her oh my God Rasheed!" Tafada tana daura hannayenta akai.
" so this time what stop you?"
Girgiza kai yayi " my fa...."
" Rasheed don't you get it you are spoiling Rahama life and that if Rayhan!" Zama tayi gefen sa cike da damuwa.
" how can you keep her for 11yrs no marital right nothing, you neither sleep with her or let her live with the one she love oh shit!" Riko face dinshi tayi a hankali.
" you also know how crazy you said Rayhan was about her so why are you still holding her? Why don't you let them live their lives?".
Haryanzu yakasa cewa komai dan yasan tana yine saboda yakaita ga family din, and abunda bazai iyaba kenan Kuma bazai iya fada mata yana da yara da Rahama ba already.
" sorry baby freshen up I will wait for you downstairs" tafada tare da manna mishi kiss a goshi tabar dakin.
Rike kansa yayi da hannu biyu-biyu tabbas baya Jin zai iya fada mata yana Alaka ta Auratayya da Ramzia saboda is not part of the agreement, and shi kansa baisan ya akayai harya fara kusantarta taba, shi kansa a takure yake duk sanda yake kusantarta sai dan uwanshi ya fado mishi Wanda hakan yasa koyaushe yake bata hakki kamar dole. Baitaba Jin yana son Ramzia ba a ranshi sam sai dai wani lokuta yakan tsinci kanshi cikin sha'awar ta Wanda yana alakanta hakan da Aure da Kuma yaransu.
" how I wish Ammi and my family will understand!" Yafada a hankali inda yacigaba da tunani kan matsalolinsa wanda haryanzu bai hango hanyar warwaresu ba cikin sauki.
Tare sukai karatu da Clark takasance kamar friend a gunshi inda karshe suka fall in love yana matukar sonta, bayadda baiyi dan sanar da jama'ar gidansu ba amma hakan baiyuwuba banda Rayhan ba Wanda yasan da Clark da Zarah, yana mamakin yadda Rayhan Ke dakon sirrin shi duk da shidin yamai rashin kyau tawa sosai na amsar abunda yake matukar so a rayuwarsa wanda yafi kowa sanin yadda itama Rahama keson shi sai dai bayin kanshi bane biyayya ce. Amma haryau yana neman mafita.
Da wannan tunanin ya shiga wanka.
kaduna Nageria
9pm zaune suke da yara suna kallo, sai dai hankalinta gaba daya yana kan wayarta tana karanta wani novel daya dauke mata hankali.
Wayarta ce ta shiga ringing sunan Ammi ne ya bayyana a sama, murmushi tayi " Allah sarki Ammina!"
" Momy Ammi ce?!"
Yaran suka tambayeta cike da zakuwa " yes"
Tafada lokacin data danna receive tasa speaker " salamu Alaikum".
Ramzia Tafada cikin sassanyar muryarta " waalaikissalam my doughter, yakuke ya kishiyoyin Ammi?" Murmushi Ramzia tayi lokacin da yaran suka shiga yima Ammi ihu kowa naso ta saurareshi.
Dariya ita kanta Ammi take " kuyi shiru Ko naki fadar albishirin".
" Ammi please kifada mana!".
" gobe inaso ku shirya Karkuje school 9am xanzo zamu fita dukanmu harda mamanku kunji ko?!"
Cike da jin dadi suka amsa mata ganin zai Haba ta magana yasa Ramzia tacire handsfree tasa kunnenta inda still Ammi Ke shaida mata sakon sai dai taki fada musu inda zasu.
Koda Ramzia takoma karatu haka kurum takejin gabanta yana matukar faduwa sosai, tunda Ammi takira amma tunanin Ko gida gun Momy zasu tare da taji yaran ta nayi yasa ta kawar da maganar amma still gaban ta yana matukar faduwa.
" uncle did you just say he left?!"
" yes he do mana!"
Yafada kamar zai bugeta " but un.....".
" don't you dare uncle me nafada miki use the charm but no Ke kin kware now look at!"
" a..."
" shut up faith! Bayanni danayi disvirging dinki have you being lying and sleeping around?" Dan baya tayi tare da zaro idannunta.
" answer me!"
Yafada lokacin da yayi kanta gadan-gadan, duk yadda taso ta matsa Amma Ina tuni ya tarar da ita.
" Please No!"
Tafada cikin muryarta dake rawa tana masifar tsoron shi duk sanda taganshi cikin maye baya cikin hayyacinsa sam, dan a irin wannan yanayin fara forcing din kansa a kanta, Wanda tunda ga nan yamaida ita kamar matarsa duk sanda yake bukata ta hakan yake zuwa mata.
Fada wa yayi kanta yashiga kokarin rabata da Kayan dake jikinta " please uncle let me do it".
Tafada idannunta na hawaye saboda yadda yake fusgar Kayan jikin nata ta karfin tsiya kamar zai yagata, inda sabo yakamata ace Faith ta saba ammaa haryau in yazo a wannan yanayin hankalinta na matukar tashi, tun tana 13yrs yafara mata fyade a rayuwarta.
Kasancewarta marainiya kuma matarsa bata cika zama ba baitaba haihuwa ba, fansar da takeson dauka kansa Rasheed nadaga ciki Wanda shiyasa tadau nauyin yin abunda yake so amma tayi alkawarin bazatai amfani charm ba akanshi da kwarewata takeson samun sa a hannunta dan ta cimma wani buri nata.
A haka ya samu yayi abunda yake son yi da ita yatashi yabarta, cike da damuwa da tunanin yadda zata tsara targets dinta.
*********
" Kai Ammi gobe Su twins da ya Rahama zasu sha surprise, Nasan suna can suna tunanin inda zamu".
Dariya Ammi dake gefe tayi " kedai ja bakinki Kaf ba Wanda yasani Su auntynku ma bawanda nafada ma sai dai mu kadai da muka sani dan haka kisa a shirya komai yadda yakamata" murmushi zainab tayi.
" to insha Allahu Ammi!".
Ajiyar zuciya Ammi tayi " hmm inaso duk da baya nan Rasheed gobe mutattauna sosai kanshi, dan Akwai abubuwa da suke damuna kanshi da Rahama inaso asamo mafita shiyasa nakira mahaifiyarta itama kan zancen"
" uhm! Walh Ammi Nima yadda suke rayuwa yana bani mamaki kiduba kiga yadda yaya, zamansa yafi karfi a waje kyantq ya maidasu can din kawai" murmushi Ammi tayi.
" Ke yarinya ma kenan Allah yakaimu goben dai muji".
" Ameen" zainab tafada.
Bangaren Ramzia komai kasawa saboda faduwar gaba da take yawan ji har dare takwanta gabanta na faduwa.
Hakan yasa tayi tunanin Rasheed Amma tayi kiran duniya bata shiga wayar sam haka takwana d tunani Ko chat takasa hawa.