Uncontrol Feelings...
by @mimsqueen
" Momy, are you still angry with us?" Aleena ta tambaya cike da dan tsoro tana satar kallon momynsu da idannunta suka kumbura sukai ja.
Girgiza kai Ramzia tayi takara mikewa kan kujerar dan juya dan bataso suna ganin fuskarta. " kiyi hakuri Momy please bazamu kuma ba". Aaina tafada lokacin da suka nufi kujerar da take suka dan kwanto jikinta.
A hankali takai hannunta tana shafa kansu wani irin tausayinsu ne ya masifar sauko mata da ita kanta, Tabbas suna cikin wani yanayi " Momy kiyi magana!". Aleena tafada cikin muryarta da kamar zatai kuka.
" please Aaina kuje kuzauna kuyi kallo banjin dadin jikina" tafada muryarta na fita dakyar.
Kallon juna yaran sukai inda suka shiga taba jikin nata kamar yadda take musu inbasu da lafiya, Runtse idannunta tayi saboda sosai take jin jikin nata a wannan lokacin.
Jin jikin nata da dau yasa yaran suka kalla juna cike da tausayawa hankalin su sosai ya tashi. " Aaina let's call dady" Tafada lokacin data fashe da kuka.
Girgiza mata Kai Aaina tayi ta matsa gunta " Aleena don't cry Momy jikinta zaikara ciwo inkina kuka, and dady won't come we should phone uncle". Daga kai Aleena tayi tana share hawayen dake zubo mata.
" I won't cry again mukira uncle din". Duk wannan abun da suke a kunnenta suke, Jin uncle din bakaramun Kara daga mata hankali yayiba d Karin zazzabinta tuna yadda suka rabu da juna.
" Momy! Momy! Kicire password dinki mukira uncle"Aaina tafada tana jinsu amma ta sharesu saboda yadda take jin jikinta bazata iya musu komai ba a yanzu dan jikinta har wani kakkarwa yake.
" Aleena! Momy is feeling cold bring her blanket". Da gudu Aleena tayi sama koda taje dakin kasa dago blankets din tayi hakan yasa ta koma tadauko nata, da gudu ta sauko me aikinsu ta taimaka suka rufa mata.
" Ina Aaina!"
Nuna mata kofa tayi da gudu itama tabi yar uwar tana fita ta hango ta tsaye tana ma KB magana ta dawo.
" what did you tell him?" Aleena ta tambayeta.
" yana da no din uncle nace yakira yafada koma Ammi Momy bata da lafiya". Tafada tana rungumo Aleena dake kokarin fara kuka.
" Aaina Momy bata da lafiya sabo dani I am a bad girl ko?". Sosai ta fashe da kuka.
" don't cry ba abunda zai sama Momy" Aaina tafada lokacin da take share nata fuskar.
Rike ta tayi suka koma ciki suka cire murya a Tv din suka saka Ramzia gaba, duk dan mins sai sun taba jikinta ganin jikin na Kara zafi yasa Aaina tayi gudu taje kitchen ta debo ruwa tuna yadda take musu in suna zazzabi nan suka shiga matse ruwan sanyin da tsuma suna goga mata.
10pm....
Zaune yake a dakin nashi yana karanta sakonin ta data mishi bayan yabar gidan, wani irin zazzabi yake ji Amma baya so ya kwanta.
Wayar shi ce tashiga ringing ganin bakuwar no kamar bazai dauka ba sai Kuma ya daga " Salamu Alaikum" Yafada cikin cool voice dinshi.
"What?!".
Yafada da karfi kashe wayar yayi ya tashi da sauri ya dau key din motarsa da dady ya siya mishi dawo war nan tasa. A falo ya hadu da Ammi " Ina zaka Rayhan kake sauri haka".
" uhm! Da.....". ganin kamar hankalinta zai tashi yasa ya fasa fadi mata " zanje wani abokina me yakirani saboda wani aiki zan dan tayashi maybe zankwana".
Murmushi tayi " owk harna firgita ko mutuminka Hamza!". Daga mata kai yayi alamun eh yasa kai tana mishi addu'a yafita.
" maza kenan koyaushe suce zasu fita". Kada Kai tayi tana tunanin kasar waje dama dare kamar rana take gunsu tawuce dakinta.
Tunda ya hau titi yake sheka gudu Allah ne kawai yakai shi gidan, saboda hankalinsa gaba daya baya kansa.
A falo ya tadda Su " Subhanalli!" Yafada da sauri lokacin daya karasa gunta ya taba yaji jikin dau ga yaran na kuka ganinshi.
" uncle Momy!". Aaina tafada tana kuka.
Ganin alamun ta sama dan bacci yasa ya nema guri ya zaune ya kalla gefe taga ruwa da tsumman kallon yaran yayi cike da tausay. " girls don't worry she is sleeping now, have you eat!".
Girgiza mishi Kai sukai duka " ok follow me". Yafada lokacin daya nufi hanyar kitchen dukansu harda me aikin binsu tayi.
Cikin kankanin lokaci ya musu Noodles sukaci sosai saboda suna jin yunwa rabonsu da abinci tun rana, kallon yadda suke ci yake cike da damuwa saida ya tabbatar sun koshi kafin ya lallabasu dakyar zuwa daki ya musu addu'a yabarsu, haka itama mai-aikin wacce tunda taji tayi full ta wuce dakin da aka tanada dominta.
Ya jima a falon yana kallon Ramzia wanda tuni yamanta da nasa zazzabin wasu irin hawayene masu zafi kebin kuncinsa nan ya shiga tuno wani abu daya taba faruwa.
Wata rana....
Ta mishi laifi wata rana suna secondary school ya wanda bazai manta ba.
" Rahama! Bana hanaki kula maza ba?". Yatambayeta a fusace.
Dariya ta sheke dashi " seriously!" Tafada tana kallonshi.
" yes I am serious".
Tsura mishi ido tayi " wai Mr.Ray ya kake so nayi that boy is my seat mate taya bazan kula.....". Tsaki yaja yabarta gun batare da ya kulata koya waigo ba.
Murmushi tayi " tabdi kana Senior Ina JS amma kaita samun ido ni ba dama nayi magana da Ko classmate sa.....".
" kedawa kike magana?" Khairiyya data karaso gun ta fada.
" nida Mr.Ray mana". Dariya khairiyya ta tuntsire dashi.
" is that a joke to you". Sa hannu tayi ta rufe bakinta.
" A'a ni asuwa da shiga fadan masoya". Khairiyya tafada driya nason subuce mata, Kai mata duka Ramzia tayi.
" Ouch! That hurt!". Tafad da karfi tana tabe baki.
Kanta Kuma magana Ramzia ta nufi mota tana kwalama Rayhan Kira, koda ta karasa Ko kallonta baiyiba, har suka je gida ranar bai tanka mata ba abu kamar wasa akai 2days nan ta tabbatar da gas Ke yake Ko Ammi ta hada su a abu sai ya zame.
Zazzabi sosai y rufeta a rana na biyu wand duk rashin sa ne, koda zasu tafi school bai ganta a dinning ba hakan yasa dakyar ya bude baki.
" Khairiyya where is she". Kallonsa tayi cike da mamaki.
" who's she?".
Harararta yayi. Murmushi tayi mishi " she is sick Yau bazata iya zuwa ba jikinta is very hot yanzu haka". Takara she tana kallon yadda lokaci guda damuwa ta bayyana kan fuskarshi.
Bai iya cin wani breakfast din kirki ba, haka a school bai iya concentration dakyau ba, haka harya dawo ba ita ba labari.
8pm suna kallo a falo ya silale ya nufi dakinsu ita dayace Ko light ba'a kunna ba sai dan Haske dan tace bata son haske. A hankali yakarasa bakin bed din face dinta na facing can bata ji motsin saba sam.
A hankali ya haye kan bed din jin motsi yasa tayi kokarin juyowa amma saitaji anrugumeta, kamshin turaren sa ya tabbatar mata da shine ta lumshe idannunta duka tare da wasu zafafan hawaye.
" Rahama!"
Ya whispering a kunnenta hakan ya saukar mata da wani abu wanda bata taba jiba. " Are you angry please talk to me".
Sake runtse idannunta tayi a hankali yakai hannunsa kan fuskarta jin hawayen yasa yayi saurin juyo da ita suna facing juna.
" Why are you crying".
Dan bugunsa tayi a kirji a hankali " bakai bane kake fushi kadaina kulani" Tafada cikin muryar kuka.
Sake rungumota yayi " Oh! I am sorry baby yanzu bana fushi, is that what makes you sick". Yafada yana Shafa wuyanta wanda ya haifar mishi da wani irin abu tunda ga kai har kafa.
Girgiza mishi Kai tayi inda taji yana wani irin abubuwa da hannayensa a wuyanta zuwa bayanta, shiru ne ya ziyarce Su a hankali ya shigar da hannunsa yana bi zuwa kan 'yan nonuwanta dake tsaye wadanda suka fara girma.
Lumshe idannunsa yayi sosai itama take jin dadin abunda yake mata a hankali ya dago fuskarta kafin ta ankara tuni ya hade bakinsu gu guda, wannan shine karo na farko da yafara kissing dinta nan take suka fara fita hayyacinsu sosai yake wasa da halcenta yana Shafa jikinta wani irin feelings ne najunansu ya sauko wanda basu taba jiba.
Sam basu ankara ba suka ga ankunna wutan Aunty Faty ce rike da magani " innalillahi wa'inna ilahirin raju'un". Tafada lokacin data nufosu da sauri Rayhan ya tashi yana kokarin saita kanshi haka itama Ramzia.
" yanzu abunda kuka fara kenan subhanallahi!" Ta furta tana kallonsu wadanda jikinsu ke kadawa kamar mazari.
" A...a....." bai karasa ba yaji saukar Mari kan fuskarshi.
" kunsan me kuke shirin aikatawa kuwa!" Nan ta zaune ta dunga musu fada da nasiha wanda ta tabbatar jikinsu yayi sanyi especially Ramzia data tsoratar sosai kan zatayi ciki shima Kuma ya tsorata sosai, amma sam bata bari Ammi Ko wani yaji ba su kansu saida ta gargadesu sosai.
Cigaban labari......
Ringing din wayar Ramzia ne yadawo dashi daga duniyar tunanin daya shiga ganin sunan dake kan screen din kamar bazai dauka ba saboda yadda yake ji a ranshi.
Haka nan ya tsinci kansa da danna receive yasa a kunne batare da yayi magana ba. " Hello! Ramzia dan Allah kitaimakeni mu hadu gobe kinji walh bazan Kara miki maganar so ba tunda baki sona". Shiru yayi yana jiran amsa.
" hello kinaji kuwa?!" Baikara cewa komai ba Rayhan ya kashe inda kan wayarta yaga message din brother dinshi.
Rahama I am sorry! Abubuwa suka mun yawa shiyasa ban nemeki ba amma nasauka lafiya ya...
Daga nan bazai iya ganin full message dinba tsaki yaja cike da jin haushi wato tunda yatafi bai nemesu ba sai Yau Kuma just text.
Sake dan dago wani yayi wanda yaga Haydar.
Rahama! Meyasa bazaki tausayin ma zuciyata Ki amsa tahina ba Walh bazan iya hakura da....
Shima daga nan ya tsaya bazai iya viewing complete ba bai cigaba da biba saboda bacin rai da ya sauka mishi, ga Kuma tausayin Rahamarsa wanda shiya saka mata wannan ciwon daya daga mata hankali.
Kashe Tv din yayi da light a hankali ya nufi inda take kwance daukarta yayi cak, wanda hakan yayi sanadiyar farkawarta a tsorace. " wa.....".
" shhhhh!"
Yamata wanda kamshin turarensa ya Kara tabbatar mata da waye maida idannunta tayi ta runtse a tunaninta tsabar damuwane yasa har take iya ganinsa a mafarki haka.
A hankali yake hawa da ita upstairs din har suka karasa, bai ajiyeta ko inaba sai kan makaken bed dinta ya kwantar da ita a hankali tare da zama daga dan gefenta yana shafa kyakyawar fuskarta da hasken dakin ke haska mishi idannunta rufe suke, sai lips dinta dake dan mommotsawa.
Kai hannunsa yayi saman lips din nata yana Shafa tare da lumshe idannunsa Ramzia dake ganin kanta a mafarki me dadi, har wani bude baki take tana kokarin lasar hannun nasa, murmushi yayi dake Kara mishi kyau ganin yadda take Kara mimmikewa kan bed din tabbas ya fahimci bata cikin hayyacinta a wannan lokacin.
She is either dreaming or she is full of craving for him.......a hankali ya......