The Forbidden Relationship Between Rasheed and Hindatu
by @mimsqueen
Yafito cikin makarantar ya hangota tsaye da wani guy suna magana sai dai baya iya ganin fuskarshi parking ya nema guri yayi da sauri, dan ganin Ko shine Haydar din, amma yana fitowa ya hango guy din ya shiga wata mota yata yar kan yayi yunkurin tsallakawa tuni yaja motar.
Murmushi hindatu sai dai me kamar ance kalla ta hangoshi tsaye jikin mota ya harde hannayensa yana kallonta, nan take annurin fuskarta da walwala ta dauke, tuni kirjinta ya shiga dukan uku-uku sunkui dakai tayi ta samu ta tsallako tana kokarin wuce sa taji ya kira sunanta.
" Hindatu!".
Da irin muryarsa data tsana a duniya saboda furgitata sosai wannan muryar tasa take. Cak ta tsaya jin baikara mata magana ba yasa tafara yunkurin daga kafarta daga gun.
" Maza get in!".
Waigowa tayi taga yamata alama da motar, tsura mishi idannunta tayi marasa gaskiya. " uhm...bro mu....nada Le...".
" I said get in!". Yafada da karfi har saida student dake gurin suka shiga kallonsu cike da mamaki.
Hindatu kamar wacce Kwai ya fashe mata a ciki tawuce ta shiga wasu mamaki suke Ko mijinta ne Ko wanta, ba abunda yafi ba kowa mamaki sai yadda hindatu Ke matukar tsoronsa kamar taga mala'ikan daukar rai.
Tana shiga ya maida sunglass dinsa yashiga motar yaja, kamar wanda zai tashi dama yake figarta cikin hindatu sosai yagama durar ruwa. Dan tun suna yara Rayhan bai wasa da ita sam yatsane ta Ko ALAKARTA da Ramzia bayason don dai Ramzia na nuna bakomai yasa yabarsu.
Tafiya yayi da ita mai mugun nisa kamar zasu bar gari sai da yatabbatar da inda bamai ganinsu yayi parking din motar.
Ajiyar zuciya hindatu ta sauke me nauyin gaske tare da runtse idannunta wanda shida kansa yana iya ji. Kallonta yayi lokacin daya gyara zamansa yadda zai dunga kallonta dakyau.
Bude idannunta tayi jin yayi shiru a hankali ta dago kanta ta kalleshi ganin yanayinsa yasa tayi saurin sunkuyar da kanta. " Please Rayhan let me! Mena maka zaka hanani lectures ka kawoni nan please". Tafada lokacin da take tattaro iya karfinta ta furta mishi cike da courage.
Murmushi Rayhan yayi ganin courage dinta, wanda hakan yabarta tsoro harta dago ta kalleshi.
" Wow! I am impressed, walh sosai saboda courage dinki na yaba wow I should clap for you right?!". Yakara she yana kallonta cikin yanayin barazana.
" So hindatu have the got Ko Ko bude dirty mouth dinki kimun irin wadan nan questions din after all the bad things dakike". Yafada yana nodding kansa cire glass din dake makale a face dinshi yayi.
Hindatu wacce jikinta yadauka tunanine barkatai a ranta kar dai yagama sanin halin da take ciki?shine tambayoyin da take jero makanta cike da tashin hankali.
Tsura mata ido yayi yana nazarinta ganin yadda hannunta Ke motsawa da jikinta, wani irin hadiyar miyau yagata tayi me wahala. Nodding kansa yayi cike da takaicinta.
" please Rayhan what....".
" Shut up!". Yafada da karfi kamar zai bugeta, tuni ta gama runtse idannunta wanda ba abunda take jira sai saukar mari.
Dariya yayi me sauti ganin yadda tayi Amma cikin idannunsa jawur suke ba alamun wasa ciki. " Hindatu!".
Takira sunanta da karfi " Na....am". Tafada jikinta na rawa.
" Da, idan na iya tabaki a yanzu bazan iyaba saboda Ke din matar wani ce ina matukar mutunta mata a rayuwata. Sai dai abubuwa da kika aikata yasa harna rasa wani irin hukunci zan yanke miki a yanzu". Yafada yana kallonta wanda hakan yasa ta sama sassaucin damuwarta.
" Meyasa kika aikata duk abubuwan da kike aikatawa?". Yafada yana saurararta shiru tayi tana zare idannunta kan hannayenta.
" Rahama ta taba cutar dake?".
Girgiza mishi kanta tayi, murmushi yayi yana kallonta.
" Then tell me why on earth duk bin mazanki da iskanci ki kika rasa wanda zakiyi mu'amala sai mijinta?".
A firgice ta dago kai suka hada ido tayi saurin mayarda kanta kasa batare da tace mishi komai, bai jira cewarta ba shima yacigaba da maganganunsa.
" And why on earth kike kokarin bata rayuwarta? Meta taba miki a rayuwarki kikeson Ki mata irin wannan mugun sakayyar". Yakarasa yana kallonta, hawayene ya shiga sintari kan fuskar Hindatu.
Dan zaro ido yayi tare da gyara zama " what the whole Hindatu herself crying? Oh ya Allah thank you for showing me this day". Yafada yana kallon sama.
" I am listening and don't you dare lie to me hindatu". Dago kanta tayi ta kalleshi tare da girgiza mishi Kai.
" Yau bazan maka karya ba Rayhan saboda tunda nake iskanci ba wanda yataba son jin labarina da Kuma dalilina Ko Rahama bata taba sani ba amma yau zan fada maka dalilin shigata wannan rayuwar duka harda zabina Raina a ciki". Takara she tana kallonshi.
Yadda tayi maganar yasa sosai jikin Rayhan yayi sanyi dan ya zata zata mai gardama ya wulakantata sai Kuma yaji akasin hakan.
" Nasan zakai mamakin 'ALAKARMU' da Rasheed in nafada maka tun ina 11 to 12yrs a rayuwata nafara saninsa ko?!". Tafada cike da confidence dinta.
Da sauri Rayhan ya dago jajayen idannunsa ya daura kan nata, tare da wani irin azababben zufa daya keto mishi.
" Yes! Don't be Surprise, dan sam ba karya cikin kalamaina da guntun labarin da zanbaka wadanda kusan zance ba duka bane saboda ba lokaci wasu abubuwa no bazan so na bude maka ba". Tafada tana kallonshi.
"Inajinki!".
ALAKARMU da RASHEED.....
"Wata rana nazo gidanku muna wasa dasu Ramzia wasan buya, tsautsayi takaini part dinku inda nashiga dakin da bansan kona waye ba. Kwance na tarar dashi yana kallon wani film wanda a lokacin bazan gane kona meye ba ganin yadda nafado dakin yasa ya tashi da sauri, ba kaya jikinsa". Tashi yayi da sauri yana rufe jikinsa da blanket.
" Ke hindatu! Meya shigo dake nan!" Yafada yana kallona, jikina banda rawa ba abunda yake idona inkalleshi na kalla TV din.
Ji nayi ansa hannu an fusgoni kan gadon naso ihu amma ya zare mun idannunsa, tare da sa hannunsa kan bakinsa yana mun shiiiiiii.
Haka yasa tsoro yasa nayi shiru ya hade bakinmu gu guda yana mun wani abu da bantaba sani ba, hannunsa na kasana nan ma yana mun wani irin abu.
Tun daga wannan ranar duk inda yaganni saiya jawoni tun Ina kinsa harna fara zamewa daga gunsu Ramzia ina zuwa dakaina muddin yana gidan, kallo kuwa tun bansan me muke kallo ba harna fara ganewa ina mishi abunda naga anayi a Tv sai dai har wannan lokacin baitaba shigata ba Amma ba abunda baya mun.
Muna wannan rayuwar yabar kasar wand a rashin sa inagirma Ina kara neman wanda zamuyi wanda ya Shafe shekara kusan uku baya kasar, koda yadawo zuwa lokacin budurcina ya bayyana nakasa wayo sosai Kuma nayi da wasu mazan.
Inbaka manta ba nataba nemanka wanda shine sanadiyar daka mun wani mugun duka Ka hanani zuwa gidanku da kawance da Ramzia, So daya dawo wannan lokacin ba abunda bayayi dani Rasheed ne sanadiyyar duk wata lalacewa tawa a duniya. Na bala'in sabawa dashi lokacin bayan secondary school dinmu aka fara maganar aurensu ba yadda banyi ya nuna yana sona ba amma yaki hasalima saiya kyamaceni ya nuna ni 'yar iskace bazai iya aurena ba nayi kuka sosai nasha wuya.
Haka dole na aura wanda bana so lokacin kana shirin tafiya US akai aurenmu lokaci daya da Ramzia duk da a lokacin nina san halin da like ciki, bayan aurensa nazata shikenan sai ya cigaba da nema na in yayi tafiya yadawo sai ya nemeni duk da farko naso ki amma abunda kakeso.
Last time danaje gun doctor an tabbatar mun da bazan taba haihuwa ba saboda pills da Rasheed ya dunga banta riga ya batamun mahaifa sam I can never conceive!....
Cigaba....
Takara she maganar tana kuka hawaye tuni shikansa Rayhan yagama wanke mishi fuska da zufa saboda Jin mummunar aikinda dan uwansa ya aikata.
" He should be grateful ' yan biyu ba yaransa bane!". Tafada lokacin da ta dago suka hada ido d Rayhan.
Wanda wani irin shock ya shige sa bakinsa na rawa yake tambayarta " kinsan me kike fada hindatu?".
Nodding kanta tayi tare da share hawayenta murmushi ta mishi " yes! Walh bansha komai I am fine normal nake the twins are not his biological children!". Kasa saurararta yayi ya sha kota wannan karon cike da tashin hankali.
" repeat your words!". Yafada da karfi.
Still takara repeating tasters yayi da idannunsa har yanzu rike yake da face dinta dake shake, saketa yayi da sauri ya daki stearing motar.
" calm down Rayhan bazan iya fada maka ba dan ba a bakina yakamata kaji wannan information din ba rather ask Rahamatu nasan ita take da cikakken bayanin yi maka".takarashe tana murmushi.
Rayhan kansa juya mishi yake rike yake da kansa, cire lock din kofar yayi. " Get out!". Yafada yana Kara dukan stearing a tsorace taja jakarta harta bude zata fita ta waigo.
" yes Ina jealous din Rahama but I didn't hate her". Tana fada tafice a motar shiru yayi dan a yanzu gaba daya baya cikin hayyacinsa haka bayajin zai iya driving.
Tuni ya manta da zancen wani Haydar damuwar sa yanzu yaga Rahama kawai yaji abubuwan da take boye mishi in Rasheed ba ubansu bane then waye babansu?!
Wayarsa ce ta shiga ringing dagota yayi har zai mayar sai Kuma ya daga tare da kokarin saita kansa. Receive yadanna tare da sa speaker kamar wanda a kace ya kame. " Sir!" Yafada a dake.
" Captain! You are suppose to come and collect some papers and resume with your duty, but unfortunately you are still missing".
"Yes sir! Pers....".
" You are to get here, in the next 30mis!".
" Yes Sir!".
Yana shirin magana yaji an katse kiran gaba daya.
Hankalin Rayhan ne ya Kuma tashi tuna yana da wani abun a gabanshi bayan wannan, dan tsoron yake dadynsu yasan yayi joining Army a can tun komawarsa US dan he once ask him but he disagree with him joining, yafison shi da aikin Doctor not in Army but is his dreams to be.
Maida kanshi yayi kan steary din idannunsa jawur saboda tashin hankali da yake ciki, gashi a is like kudu akeson turashi.
Ramzia harta fito lectures bataga Hindatu ba nan takejin labarin abunda yafaru gate koba a ce mata ba tasan Rayhan ne, gabanta be ya fadi Allah yasa ba wani abun ya hadasu kota mishi ba.
" I hope bata fada mishi batun t....". Shiru tayi tare da rufe bakinta gabanta na faduwa.
Ciro hand bag dinta tayi tafara kokarin ciro wayarta cikin rashin Sa'a wayar ta fadi da sauri jikinta na rawa takai hannu,Samira ce ta rigata dauka ta mika mata tana kallon yanayinta.
" kawata lafiya duk naga hankalinki ya tashi?".
Batare da Ramzia ta bata amsa ba ta wuce ta " I have to go home!".
" Ramzia! Ramzia! Hye Ramzia wait up!". Duk wannan ihun bai tsaida Ramzia ba sauka take daga kan stairs din da gudu kamar wacce akebi.
Ta buge wannan ta ture wancan banda sorry ba abunda take ce musu ana ta kallonta yafita daga cikin school din ta nema keke naphep ta haye, banda addu'a ba abunda take.