Rayhan And Ramzia Beginning...
by @mimsqueen
A get me keke naphep din ya sauke ta, knocking tayi me gadin ya bude yayi mamakin ganinta ba'a mota ba. Tana shiga KB yataso " hajiya baki ki.....".
Kallon harabar gidan tayi ganin ba motarsa ta sauke ajiyar zuciya sam bata ji karshen zancen KB ba. Tayi Knocking kofar falon amma ga mamakinta Islam ce tazo ta bude mata kofar.
" oyoyo Aunty Ramzia!". Tafada lokacin da take hugging dinta, murmushin mamaki Ramzia tayi sai dai bangaren Islam harararta tayi ganin bata iya gani.
Dagota Ramzia tayi " Ke! Kece yau a gidan lallai za'ayi ruwa da kankara tab". Ganin yadda Islam Ke kalle-kalle yasa ta kalleta.
" Mekike lekawa?". Ramzia ta tambyeta lokacin da take waigawa itama.
" Bro mana!". Tabata amsa.
Gaban Ramzia ne yayi wani irin mugun faduwa. " bro Kuma! Wani bro kike magana?". Kallon Ramzia tayi sama da kasa irin na raini.
" wafa, inba Rayhan ba!." Da sauri Ramzia ta dago idannunta suka hada ido, ganin yadda Islam din ta kafeta da ido yasa tayi saurin tureta tashige ciki, wanda kana gani zaka fahimci rashin gaskiya.
Murmushi Islam tabi bayanta dashi tare da girgiza kanta.
" Mezai zo nan din yayi?". Rahama ta tambaya lokacin data Kara bakin dinning tana tsiyayar ruwa amma hannunta na rawa.
" ba tare kuka fita ba?!". Jug din hannunta ne ya subuce yayi kasa nan take ya fashe, tayi kasa da sauri jikinta na rawa.
" Naji ance jiya baki da lafiya a nan ya kwana". Juyowa Ramzia tayi tana kallonta a tsorace.
Hannun Islam harde take wadan nan zantukan, cikin kwanciyar hankali abunta. " Ouch!".
Ramzia tafada saboda yankewar da tayi. " Wayoo yi a hankali Aunty Ramzia!". Tafada lokacin data karasa gun.
" Lazima! Lazima! Maza zoki tattara gun nan!". Tafada tana kallon Ramzia data tashi tana kallonta, ganin irin kallon da Ramzia Kebinta dashi yasa tayi saurin shafa cikinta.
" wash! Walh Aunty yunwa nakeji gashi Abincin da bro yayi yakare". Takara she tana Kara tsura ma
Ramzia ido wacce hankalinta gaba daya yake son gushe mata.
" to meyasa baki girka ba da kika iso?". Tana fada tabar gun ta koma can kan kujerar ta zauna.
" yo ina natuna girki, walh sai yanzu naji yunwa but sis..". Shiru tayi tana kallon Ramzia, ganin bata tanka mata ba yasa ta nema gefe ta zauna.
" da kike ciwo jiya baki tunani ko zee ba sai Rayhan, and inda bai dawo bafa!". Tafada tana Kara tsura mata idanu.
" And ya kwana yana jinyarki kardai kice har yanzu ku....". Saukar marin da Ramzia ta sauke kan kumatun tabe yasa tayi saurin tashi a gigice rike da gun wanda saida wani duhu ya ziyarceta.
" Meyasa zaki maren?!".
" Na mare ki din Kuma kika Kuma furta abunda kika fada walh saina Kara miki". Ramzia na fada ta tashi a zuciya ta nufi hanyar hawa upstairs dinta cike da takaici da bacin rai dama Kuma tana da babbar damuwa a gabanta.
" Aw dan nafada miki gaskiya shine zaki mareni?!" Tafada da karfi wanda hakan yayi sanadiyar tsayuwar Ramzia cak, waccce Ke mamakin yadda kanwarta ta daga murya tana mata irin wannan zancen.
" Meye nafada na rashin Gaskiya bayan kowa yasan abunda ke tsakaninki keda Rayhan din, wanda har....".
" Shut up! Kifitar mun a gida Islam inkikai Kara daura kalma daya sai kinyi mugun dana sani a rayuwarki da kika zo mun gida yau!". Tsaki Islam taja Ramzia na kallonta ta dau yar jakarta da dan mayafinta fice tana mita.
Da kuka Ramzia ta hau sama ta jingina da kofar tana wani irin kuka me cin rai wanda duk wanda yaji sai ya tausaya mata yin kasa tayi ta zauna kasan tare da sa duka hannayenta akanta.
" Nashiga uku!".
Kalmar da Ramzia keta maimaitawa kenan a wannan lokacin saboda irin tsananin da take ciki a yanzu, a hankali tashiga tuna yadda rayuwarsu take a baya.
ALAKARMU RAYHAN DA RAMZIA...
" kinga hafsat gaskiya kiyi hakuri amma yau nayi alkawarin daukar Rahamata a gidan nan, dan tun tana jaririya nafada miki tawace ko". Murmushi Momy tayi tana kallon Ammi cike da jindadin zancen yar uwar tata.
" Haba! Yaya taya za'ace kintsaya kina tambayata ae yar kice nizan hada miki kayanta duka ma nahuta da rigimarta". Tafada lokacin data tashi tabar Ammi zaune tana dariya.
Momy na shiga ta tarar da yaran zaune suna cin abunci. " Aw Rayhan yanzu abincinne saika bata a baki".
Rayhan da bazai wuce 7yrs ba dariya yayi irin tasu ta yara. " Taki ci ne nake bata!". Yafada cikin maganar sa da bai wani kwareba.
" Ae gata nan zaku can gidanku da ita saikayita bata ko ae kanwarka ce". Cike da jin dadi kyakywan yaron ya amsa tare da kai hannu kumatun Ramzia yadan ja.
" wai zaki gidanmu?". Shiru ta mishi tana kallonshi dan yarinyar bata wuce 3yrs ba bata fahimtar me yake fada sam.
Cikin kankanin lokaci Momy ta hada Kayan Ramzia a jaka tafito dashi, inda basu jima ba suka bar gidan Ramzia dake bata da kyuya ba wayo batasan komai ba sai wasa da yaron keta mata har zuwa mota.
Wannan shine mafarin zaman Ramzia gidan Ammi wacce ta hadasu kamar 'yan biyu da Khairiyya, Ammi tayi hakan me saboda halin rashi da mijin yar uwarta suke ciki ga yara gabanshi ta zabi ta dau Ramzia, saura Kuma ta cigaba da biya musu makaranta.
Rayhan Allah ya matukar hada jininsa da Ramzia amma a bangaren yayyunsa especially, Rasheed banda kyamarta ba abunda yake kusan sau tari Rayhan ne me hana Rasheed da Yarsa Fatima dukan Ramzia, saboda kasancewarta daban a cikinsu yayinda khairiyya ma jininsu ya hadu komai tare ake musu kamar twins.
A haka suka fara wayo inda Rayhan da Ramzia shakuwarsu tayi matukar yawan da basa iya jure rashin junansu, wani abun mamaki tun suna kanana koyaushe ko kallo suke hannunsu ta baya zaka sameshi sarke.
Suna girma suna Kara sanin suna son juna lokacin sunfara Ramzia na JS 1 yayinda Rayhan Ke SS2, a wannan lokacin sosai Rayhan ya fara mallakar hankalin kansa ga tsananin kishi a kanta da yake sosai.
Sai dai Ramzia ta kasance me farin jini da hazaka sosai Ko a classmate dinta daga mata har mazan nason kawance da ita Kodan su karu wanda hakan ya dunga hdasu rikici idan daya yayi ciwo sai daya ya yayi hakan yasa hatta Ammi da jama'ar gidan Ke zancen shakuwarsu sai dai banda Auntynsu dan sam ta tsani tagansu tare.
Haka suka cigaba da girma har Ramzia takai JS1 wanda tuni Rayhan yakamalla secondary sai dai duk yadda akaso yatafi waje karatu yaki saboda Rahamarsa, koyaushe cikin sama ta ido yake ga yawan rikicinsu daya karu, duk da yanzu kowannensu sunsan son juna suke amma sunkasa sanar da juna sai hannayensu da haryanzu bai rabuwa dana juna.
Aunty Faty sam ta tsani ALAKARSU tun Shekarun baya wata rana da Ramzia bata da lafiya ta kamasu rungumo da juna, duk yadda tasan zasu kasance tare rungume da juna kan gado yasa take iya kokarinta gurin nesan tasu.
" Rahama zo muje!". Kada mishi Kai tayi alamun a'a.
" Let's go!". Wannan yafada tare da zare mata idannunsa, fusgar hannunta yayi suka wuce hanyar dakinsu, jan hannunta tayi tana kokarin zarewa cikin nasa.
" please leave me Ray!". Tafada tana kara kokarin fusge hannunta cikin nasa.
" what is wrong with you?!".
Nodding head dinta tayi a hankali " Aunty Faty ta hanani shiga dakin ku kaida ya Rasheed". Takara she cikin sarkewar murya.
"But you are my sister, so inkin shiga dakina meye a ciki come on". Yafada lokacin daya karasa janta zuwa ciki.
" zauna let me change". Yafada yana juyawa ta juya tana kokarin fita ya rungumeta ta baya, lumshe idannunsa yayi jinsa cikin wani irin yanayin yake jinsa ciki dayayi a wannan lokacin.
Kokarin fita take daga rikon lokacin daya fara shafa jikinta, wani irin abune ya sauko mata kamar data jima bata jiba yadda suka kasance shekarun baya, shiru tayi suna iya jin numfarfashin juna a wannan lokacin rufe idannunta tayi saboda yadda hannayensa ke yawo a jikinta da yadda yake tura hannayensa har cikin bra dinta.
" Ramzia!". Kamar daga sama sukaji muryar Khairiyya daga can nesa alamun takusa zuwa kofar da sauri Ramzia tafita.
" Na'am!". Tafada tana sauke ajiyar numfashi kamar wacce tayi tsere, kallonta khairiyya tayi. " Lafiya kike ta wani nishi? Dama nasan kina nan gun bro Ke dashi dai inaga me rabaku sai ya shirya muje ni yunwa nakeji". Takara she tana harara r Ramzia wacce takai mata dukan wasa.
Tafiya sukai dan waigawa Ramzia tayi ta kalla dakin tuna abunda sukai yasa taji wani irin yarrrrr na sauka jikinta, suna shiga falon suka ci karo da Aunty Faty.
" Inakukai?". Sanin halinta yasa khairiyya tayi saurin amsawa " muna tsakar gida yin abune ".
" oya kuje kucire uniform kuzo kuci abinci Ko!". To suka ce mata suka wuceta da gudu.
Rayhan tana fita yaji duk wani na'urar jikinsa ya dauke wuta yafada kan bed din yarasa meyake damunshi a duniyar nan gaba daya,wani irin feelings dinta ne Ke damuna a a duk sanda ya ga Rahama burinsa kawai yajita a jikinsa koda yaushe.
Lumshe jajayen idannunsa yayi daga karshe yatashi ya shirya yafito, dan Yana Jin yunwa Kuma yanason ganin Rahamarsa.
Kusan tun daga wannan ranar Ramzia ta guji ganin sa, su kadai ya rasa gane kanta gaba daya, inba a falo ba bata yarda su kebe sam duk inda zaibi yabi amma taki.
Ramzia kuwa tayi hakane saboda tsare mutuncinta dan a rayuwarta ba abunda bataso irin iskanci ko mace ace tana bin maza, shiyasa koyaushe take fama da hindatu kan wasa da maza da take a school, tana tsoron abunda zai iya faruwa.
Yau ma kamar kullum suna hira Hindatu tashigo inda Ramzia ke fada mata damuwarta tsakaninta Ray, nan hindatu tayita bata shawarwari kan bakomai akwai yadda ake da sauran da ita abubuwan da take, inda saida ta tabbatar ta daura Ramzia cikin matsanancin sha'awar kasancewa da brother din nata Rayhan.
2days later....
A yanzu ita kanta Ramzia tana masifar son ganin Rayhan ya taba jikinta saboda dadin da take ji duk, lokacin daya tabata.
Gidan ya cika anata faman shirin bikin Aunty Faty baki suncika gida harda 'yan kauye.
Darene bayan Isha'i zaune yake yana karatu yaji alamun ana kokarin bude kofar sa, yasa yatashi ya nufi kofar a hankali ana kokarin murdata ya fusgo inda tafada jikinsa saura kadan suyi kasa.
" Rahama!".
Yafada da dan karfi yana kallonta murmushi ta sakar masa, tsaki dan ja ya tare da sakinta ya koma ya dau littafinsa, fuskar nan ba alamun fara'a sam a cikin sa, ganin haka yasa jikinta yayi sanyi a dan tsorace ta isa inda yake zaune bakin bed din, tasa hannunta dake kadawa saboda tsoro ta riko nasa fuskarta daya ciko tunda taga yanayinsa hawayenta ya sama damar zubowa.
Dagowa yayi cike da masifa zai fusge yaci karo da abunda yafi komai mai ciwo a rayuwarsa, wato hawayenta da sauri ya rungumota jikinsa suna wani irin matsar juna kamar wanda za'a raba su da juna.
Cikin wani irin yanayi yake bin ilahirin jikinta da hannayensa, iya tashi hankalin Ramzia ya tashi a wannan lokacin a hankali ya dagota ya hade bakinsu gu daya inda yashiga wasa da bakinta da halcensa tun yana yi shi kadai itama ta soma biye masa.
A hankali ya kwantar da ita batare da ya raba bakinsu dana juna ba, inda yashiga bin wuyanta yana lasa, hannayensa nacikin rigarta saman kirjinta yana wasa da nonuwan ta dake cikin riga a hankali ya soma kokarin zuge zip din rigarta wanda hakan yadan bata tsoro harta yi yunkurin tashi.
A hankali yakai bakinsa kunnenta. " I won't hurt you". Yadda yafada yasa ta lumshe idannunta dan gaba daya ya gama kashe mata jiki da hucinsa, a hankali ta koma ta kwanta ya samu damar zuge zip din ya cire yar rigar ya jefar inda ya shiga Kai bakinsa kan 'yan nipples dinta yana wani irin wasa dakin banda numfarfashin Su ba abunda kakeji sunjima a haka yana samanta yana wasa da daga wuyanta kunne har zuwa cibi.
Sai dai baiyi yunkurin zuwa kansanta ba duk da alamun yadda take mikewa tana motsa kafafunta wanda ke alamun tana cikin matsanancin sha'awar sa itama. Sai dai sam baya jin zai iya a yanzu yana tsoron abunda zaije yadawo.
Harma Kuma da duk yadda yake sha'awarta, bazai so sujawo abun kunya ma iyayensu ba, da wannan tunanin ya sauka ya juya yana maida wani irin numfashi kamar wani zaki. Ganin haka yasa cike da jin kunya da tsoro da faduwar gaba tayi sauri ta tashi tamaida rigarta sai dai bazata iya zuge zip din bayan ba saboda hannunta baya kaiwa, da gudu ta isa tabude kofar inda sukai ido hudu da ita tana kallonta cike da zargin yanayinta..................
Akwai case dawa Allah yahaki Ramzia.....we Are getting Deep into it👌