DAUĆŠAR GORA!

Appalling

by @realsmasher

đź’ đź’ đź’ đź’ đź’ 

©®AS-2023.







         *♡DAUĆŠAR GORA¸.•💥*

           (CÉŞá´‹ÉŞ á´‹á´€ sĘśá´€ ᴛᴀ)  







Ná´€

  *HAWWA__B__KUMO.*

    (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).đź’•

*WATTPAD:REAL-SMASHER.*

*AREWABOOKS:REALSMASHER.*

••••••••••


*It's all about:#Vesicovarginalfistula,#VVF,#Desined,#Stepmom,#Family-Saga,#Rural-Urban,#Nigerians,#Halfcast,#Arabian-Fulbe,#Arrogance,#Hated & #Romance..*




              12 




#Appalling



           WaĆ™e² ke tashi duk inda suka bi,irin na É—aukan amarya,da kuma al'adar Hausawa na gargajiya tun tsawon shekarun da suka gabata zamanin iyaye da kakanni,yara da manya suna biye da su wasu na bada amshi wasu suna jan baitin waĆ™en har suka iso,muryoyi da waĆ™oĆ™in ne yasa jama'ar gidan fitowa Ć™wansu da Ć™warĆ™wata suka yi cirko² suna jira a tsakar gida,yara²n da suka yo masu rakiya suka fara shigowa,sannan Uwani data goyo amarya a kusan Ć™arshe² ita da wasu few tsofaffi daga dangi na nesa da suka samu halartar bikin,É—akin Iya aka fara wucewa da Aya,a matsayinta na shugabar gidan domin damĆ™a amanarta a hannunta,Iya na zaune É—aki tare da aminiyarta Tasallah suna hirar bikin,tana sanar mata matsalar da ake ciki Ć™asa² cikin sigar gulma,idan kaga yanda Iya ta sha ado cikin sabuwar atamfarta,za ka rantse sallar Eid ce tayi,saboda Iya irin mutanen nan da Allah ya yisu basa kwalliya sai sallah kou bikin,sannan kuma uwa uba su ba kyau ba,idan sun yi kwalliya ma bata amsar jikinsu,haka nan dai za ka gansu a cikin sutura komai tsadarta su daban kayan daban,bakin Ć™ofar É—akin sukai sallama,daga ciki Iya da aminiyarta Tasallah suka amsa suna barin zancen da suke,Uwani ta duĆ™a tare da shigowa ciki da Aya a bayanta tana faÉ—in "gafaranku dai" Iya ta É—aga kanta tana faÉ—in "Uwani!" Uwani tace "na'am Adama" Iya tana washe baki tace "sannu Uwani.." Uwani ta zauna saman gwuiwoyinta ba tare da ta sauke Aya ba suka gaggaisa sannan aka yi magana cikin taushin lafazi suka bada amanarta,Iya tana ta gyaÉ—a kanta tace "tou alhmdllh! Ai kou baku bamu amanar Ayshatou ba,a matsayinmu na danginta dole ta zame mana,fatan mu dai Allah ya basu zaman lafiya yasa anyi kenan,sai dai mutuwa ta raba.." Tsofaffin suka amsa da "ameen.." Sannan daga nan suka fita aka wuce da ita asalin É—akin da Mahaifanta suka rayu ciki,wanda kuma itama idan tazo gidan take sauka ciki,suna nufar É—akin Ć™amshin turaren wutan da akasa a É—akin ya fara yi masu maraba,Aya dake bayan Uwani har sannan tai wani irin luff tana sauke ajiyar zuciya akai²,ga hucin numfashinta dake fita da zafi sosai,saman gadonta Uwani ta Ć™arasa ta ajiyeta,tare da gyara mata mayafinta,mutane Ć´an rakiyar amarya sai kallon É—akin da aka gyara aka Ć™ara masa É—an girma da yanayin ginin suke suna faÉ—in "a'ahh! Gaskiya Iyami sun yi Ć™oĆ™ari,sun fitar da Ć´arsu kunya,ku dubi kayan da sukai mata duk da an Ć™uresu,ai kam Aya Ć´ar gata ce,domin kaf garin nan babu wanda akaiwa kaya kamar wannan,kou masu iyaye maza a raye albarka wallahi.. Allah ya baku zaman lafiya ya saÉ“a hali.." Kallon sauran yara²n ciki Uwani tayi kafin tace "tou haka ya isa,duk wanda ya shigo yaga É—akin ya fita dan Allah mu samu iska,yarinyar ma ba lafiya ce da ita ba,ku firfita haka dan Allah wasu su shigo.." Haka aka dunga shiga da fita,ana jinjina dukiyar da aka zuba mata,kaya ne irin na zamaninta,gadonta irin fabric bed É—in nan ne da babban closet É—inta me Ć™ofofi 8,sai mirror da Ć´an kujerunta 5 seater set a gefe,an zagaye É—akin da chiffon curtain (satara) kalar fourniture É—inta,Ć™asan É—akin kuma an shimfiÉ—a mata sabuwar ledar É—aki me kyau da É—an center carpet É—inta,nasiha Uwani da tsofaffin da suka kawota sukai ta mata,after then da Ć™yar Uwani ta bata maganin da Iyami ta bayar aka biyosu da shi ta sha,sannan suka yi mata sallama suka fito tare da janyo mata Ć™ofarta,sanda suka je suka sake yiwa Iya sallama suka jadadda amanar Aya a hannunta kafin su bar gidan jikinsu duk a sanyaye da ganin irin gidan da aka kai Ć™aramar yarinya kamar Aya,ita kam bayan tafiyarsu kwanciya kawai tayi,amma ilahirin jikinta yai mata nauyi ga zafin da yayi,kuka kuwa ba'a ma maganarsa,domin ita kanta zuwa yanzu ta gaji ta bawa kanta haĆ™uri ganin babu mai rarrashinta,sautin ajiyar zuciyan da take saki akai² kawai ke fita tare da zazzafan numfashinta,tun bayan tafiyar su Uwani data lumshe idanunta da sukai nauyi,yayin da take hakaito abubuwa da yawa a ranta tana addu'ah,tausasan Baby pink laɓɓanta suke motsi kaÉ—an²,idan ba wai ka kalleta kou ka saurari yanayin fitar numfashinta ba,babu yanda za'ayi ka fahimci me take cewa,cikin yanayin dake nuna gajiyawarta take ambaton Allah tana faÉ—in "Yah Allah! Idan har wannan auren babu alkhairi cikinsa,Allah daga haka kuma a nan gurin ka É—auki raina kowa ya huta.." Idan tayi maganar sai kuma ta tuno Ummiinta da Iyami,sai taji kamar bata kyauta masu ba da take roĆ™on Allah ya É—auki ranta,hakan sai yasa ta koma addu'ah tana faÉ—in "azhibul ba'as rabban'naas washfii antash'shafiiy,laa shifa'a illa shifa'uk,shifa'an laa yughadiru saĆ™aman.. Astagfirullah wa'atubu ilaik.." Haka taita juyi a saman gadonta,bayan tsayin lokaci sannan a hankali jikinta ya fara sakewa,zafin da yayi ya fara sauka tare da zazzaÉ“in. Kou da su Uwani suka dawo daga kai Aya a gida suka samu Ummiinta zaune ta buga tagumi,dan basu jima da fita daga gidan ba,itama ta dawo ta nemi guri ta zauna tai gurum kamar mara lafiya,kai da ganin yanda tayi shiru za ka san tana cikin zullumi da kokwanton biyewa Iyami da tayi ta É—auki Aya ta bada akai mata auren da ta tabbatar ba so take ba,sai yanzu take tuhumar kanta me yasa tun farko da aka fara maganar bata É—auki Aya sun bar garin ba? Me yasa data amince kuma bata kafa sharuÉ—É—a akan kou da wasa aka cutar mata da yarinya baza ta bari ba? Sosai tayi zurfi a cikin tunani,hawayen tausayin Ć´arta suna É—iÉ—É—iga kan cinyarta,in fact bata san sanda ta fara yinsu ba,dan haka kou shigowarsu Uwani baisa ta dawo hayyacinta ba,har suka Ć™araci surutansu wanda ba nan gidan za su kwana ba,sukai masu sallama suka fita,godiya sosai Iyami taita yiwa Uwani da tsofaffin bayan sun gama yi mata bayanin yanda suka yi da Iya,Iyami dai sai addu'ar zaman lafiya take ta bin jikarta da su,Ummii kuwa bata tabbatar da cewar wai Aya ta tafi kenan ba,sai da tazo kwanciya bacci taga gurin kwanciyarta wayam babu alamarta,a nan ta zage tai kuka me ciwo,tare da addu'ar Allah ya zaunar da su lafiya,kafin bacci ya É—auketa cike da mafarkin Aya. A can gefen Amado kuwa,tunda ya bar garin yake cikin damuwa da fargaban abunda zai biyo baya,tabbas ya san a dalilin Ć™in zuwan da yayi wancan satin dole wani abu ya faru a gida,even though babu wanda ya sanar masa komai har yanzu,amma duk lokacin da ya tuna abunda su Iya suke shirin aiwatarwa akansa da Aya sai yaji gabansa ya yanke ya faÉ—i,a da idan akace masa wai za'a haÉ—a shi aure da Aya,tabbad zai iya cewa Ć™arya akayi,duk da ya san da maganar wasiyyar da Uncle É—insa mahaifin ita Aya É—in ya bari,tou amma ai bai ambaci sunansa yace lallai shi yake nufin ya auri Ć´arsa ba,wane dalili ne yasa za su yanke haÉ—ata da shi? Bayan ba shi kaÉ—ai ne namiji ba kawai akwai samari a gidan da suka isa aure,kou kuwa dan shi ne babba a ciki kuma bai yi aure ba? Ya saba duk sati ranar jumu'ah zai baro cikin garin Kano zuwa gida,duk inda yake kou yaje ba ya taÉ“a yin sallah a ko ina sai a nan masallacin garinsu,amma tunda akai wancan maganar 2 weeks ago ya tattaro ya taho yaji bai sha'awar sake komawa,sai dai zuwa yanzu idan ya tuna da gida da iyayensa,sai kuma yaji gwuiwoyinsa sun yi sanyi,sosai yake jin yana kewar gida da ganin mahaifansa,tare da nadamar Ć™in zuwan da yayi,ya san za su shiga damuwa sannan za suyi tunanin kou wani abu ya sameshi shi yasa bai je ba,hakan zai tayar masu da hankali,dan haka nema ya Ć™udurce aransa yau ko me zai faru dole zai tafi,ya gwammace ya fuskanci duk wani hukuncin da mahaifinsa ya zaÉ“ar masa,akan ya saÉ“a masa Allah yayi fushi da shi. Da yammacin ranar ta Jumu'ah ya gama haÉ—a kayansa yayi packing É—insu gefe,ya koma ya zauna gefen katifarsa yana duba wani English novel,haka nan yaji ba ya sha'awar shiga garin da rana,ya fi son yayı shigar dare babu wanda zai kula da zuwansa,sanin ba lokacin zai tafi ba yasa yake zaune yana karanta littafin dake hannunsa tare da Ć™oĆ™arin kwantar da hankalisa,yayin da wani sashi na zuciyarsa yake cike da firgicin da bai san asalinsa ba,haka nan kou littafin da yake hannunsa,idan da za'a rutsashi da bindiga a lokacin,ba lallai ya iya bayanin abunda yake karantowa ba,tursasa kansa kawai yake² yin kamar babu abunda yake damunsa,yana ta zaune shiru yana jiran lokacin tafiyarsa ya Ć™arasa yi ya kama hanya,yayin da duk bayan wucewar lokaci sai ya É—ago kansa ya kalli wall clock tare da sauke ajiyar zuciya,sanda akai kiran sallah yaje yai sallar maghreeb ya dawo,ya buÉ—e Ć™ofar plat É—insa wanda Company da yake aiki da su suka mallaka masa,É—an madaidaicin gida ne dake É—auke da parlour sai É—akuna 3 da kitchen da bathroom a kowane É—aki,gida ne dai² na zaman mutum É—aya me kyau da tsari,a hankali yake tafiya cikin rashin kuzari,banda wani irin ciwon kai da kuma ilahirin jikinsa da rashin samun wadataccen bacci a kwanakin ya kassara lafiyarsa,har yasa mutane da yawa a office suka fara fuskantar yana tattare da damuwa,kuma har suke tambayar lafiya yake? Kou da ya shigo bai tsaya a parlour ba direct ya nufi hanyar É—aya daga cikin É—akunan baccin da kayansa suke ciki ya buÉ—e ya shiga,shi kansa ya yarda Ć™arfin hali kawai yake,zuwa yanzu kou idanunsa ba sosai yake iya buÉ—ewa ba,yana Ć™arasowa ya faÉ—a saman katuwar katifarsa dake nan a Ć™asan É—akin da babu wani shirgi a cikinsa bayan Ć™aramin drawer da ya É—aura abubuwan buĆ™atarsa akai da suka danganci turaruka da mayukan shafawarsa,sai gefe kuma inda reach-in closet É—insa yake da Ć™aramin center carpet me kyau kalar curtains É—insa,tunda ya kwanta ya lumshe idanunsa tare da É—aura hannunsa akansa yana murzawa,babu jimawa wani irin bacci ya É—aukeshi,ba shi ya farka ba sai past 8pm,yana buÉ—e idonsa ya sauke saman wall clock dake cikin É—akin,saurin tashi yayi a É—an firgice yana sake kallon second É—in agogon dake ticking,cikin hanzari ya miĆ™e ya rage kayan da suke jikinsa ya faÉ—a bathroom,ruwa ya watso tare da É—auro alwala,yanzu kam alhmdllh dan kou kansa da kafin ya kwanta yana masa ciwo yaji yai fayau,É—an baccin da ya samu ya saceshi sosai ya taimaka masa dan kou babu komai yasa ciwon tafiya,yana fitowa ya fitar da Ć™ananan kaya,black polo t-shirt da blue jean,sanda ya gama shiryawa sannan ya shimfiÉ—a pray mat ya kabbarta sallar ishaa da ya riga ya tsere masa,kou da ya idar jakar kayansa kawai ya É—auko sai takalminshi da ya fito riĆ™e da shi ya nufo parlour,cikin hanzari ya rufe É—akin sannan ya tsaya yasa takalmin ya É—auki babban backpack É—insa ya fita gidan yana addu'ar Allah yasa ya samu abun hawa. Ba shi ya iso garin ba sai guraren 9pm,kai tsaye daga inda ya sauka a machine gidansu ya nufa,daga shi sai jakar kayansa kamar yanda ya saba,sai dai wannan karon cikin É—an sauri² yake tafiyar saboda ba ya so a ganeshi kamar wanda bai da gaskiya,lokacin da yake shigowa shiru ya tarar da gidan kamar babu kowa kou kuma wanda akai mutuwa,a hankali ya dunga kallon Ć™ofofin É—akunan gidan zuciyarsa na wani irin bugawa fast²,kamar wanda ke taradaddin zuwa haka ya nufi É—akin mahaifiyarsa,domin kou zai Ć™i bari kowa yasan ya shigo garin tou banda iyayensa,bakin Ć™ofarta yayi sallama a ciki² while yana kallon Ć™ofar É—akin da Aya take sauka idan ta zo da yake ganin alamun kamar an canza masa fasali,ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi,haka kawai ya samu kansa da matsanancin faÉ—uwar gaba,yayi ta'awizhi tare da saurin É—auke kansa,a hankali ya É—aga labulen É—akin yana shiga ciki tare da sake yin sallama,Larai mahaifiyarsa dake zaune tai zuru ta zubawa guri É—aya idanu cikin tunani,ganin mutum a tsaye kanta yasa ta É—ago kai da sauri,buÉ—e ido tayi da kyau tana sake kallonsa,shi kuma sai ya sunkuyar da kai cikin yanayin jin nauyinta,cikin tarin mamaki Larai dake ta kallonsa kamar bata ganeshi ba tace "Amado!" ĆŠan murmushin da bai kai zuciyarsa ba ya saki yace "na'am Inna" ya zauna gabanta kansa a Ć™asa kamar wanda yake gaban Malami yace "ina yini Inna?" Zuciyarta sosai take Ć™una ganinsa a gidan a kuma irin lokacin da bata saba ba,Allah ya sani tunda taji maganar auren take cikin fargaba,ta san muddin ya dawo gida suka haÉ—u da Babansa,ba ta da yanda za tayi da shi dole tana ji tana gani za'a daketa kuma a hanata kuka,kafin shigowarsa har ta É—an samu nutsuwa,sanin bai taÉ“a kaiwa irin wannan lokacin idan zai zo ba,sai dai tana ganinsan komai ya lalace,tunda Ć´an kawo amarya suka shigo gidan take cikin É—aki ita kaÉ—ai har suka tafi ta kasa fita ko zuwa Ć™ofar É—akin,numfashi Inna Larai ta sauke,fuskarta a É—aure babu alamun sassauci tace "me kazo yi yanzu? Ka zo ka nuna min cewa mahaifinka ya fini mutunci da daraja ne,tunda ya maka aure kuma ka karÉ“a?" Shi dai kansa na Ć™asa bai ce mata komai ba,Inna Larai cikin jin haushin shirunsa tace "tou ai sai ka tashi ka tafi ga amaryar can a É—aki an kawota tun É—azu,zaman me kuma kake min a nan?" Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya É—ago idanunsa,a hankali cikin taushin lafazi yace "Inna dan Allah kiyi haĆ™uri.." Saurin katseshi tayi da faÉ—in "kai dallah rufemin baki munafiki,wane kalar munafircinku ne ban sani ba,da za ka shigo min ka zauna kamar na Allah,ai ka san komai tunda aka fara maganar,amma shi ne za'a haÉ—a kai da kai a rufeni.. Tou wallahi ban karÉ“i auren nan ba dan ma kaji,idan kuma ka kusanci yarinyar nan a matsayin mata,ban yafe maka nono na daka sha ba.." ĆŠaga labulen É—akin Baba Wada yayi ba tare da ya yi sallama ba,dukansu suka É—aga kai suka kalleshi,kai da ganin yanayin fuskarsa za ka fahimci ya gama jin komai da suka tattauna,yana jifan Inna Larai da wani kallo mai cike da tsoratarwa ya nunata yana faÉ—in "amma ke dai wannan² koi uwar banza,yanzu ki rasa abunda za ki koyawa É—anki sai bijirewa umarnina dana mahaifiyata.." Inna Larai tana masa wani kallo tana numfarfashin bala'i tace "yo sai me dan ya bijirewa umarninku? Naga dai ai ni uwarsa ce,kuma ina da hakkin zaÉ“a masa mata,amma tsakani da Allah dan kuturun munafirci sai aka É“oye aka Ć™i sanar min,sai da aka gama komai naji a waje,fisabilillah anyi min adalci?" Baba Wada cikin É“acin rai yana mata wani irin kallo ya girgiza kansa yace "wato ni da mahaifiyata mu ne muka munafirceki? Abunda kike nufi kenan Larai?" Juyar da kanta gefe tayi tana Ć™unĆ™uni,Baba Wada yana gyaÉ—a kansa ya juya ya kalli Amado da kansa ke Ć™asa yace "Ahmadu!" Amado yace "na'am Baba.. Ina yini?" Baba Wada bai amsa gaisuwarsa ba yace "ka jini da kyau,ka san dai babu biyayya ga abun halitta cikin saÉ“awa mahalicci kou?" Amado ya gyaÉ—a kansa yace "na sani Baba Wada yace "tou madallah! Daga lokacin da kaĆ™i jinin É—an uwana,ni kuma na fahimci ka saÉ“a umarnin mahaifiyata,lallai ne taka mahaifiyarka baza ta Ć™ara kwana a nan ba zan sallameta gidansu.. Kou da wasa ka tsallake umarnin da muka baka,ka sani bazan lamunta ba,kuma daga lokacin da kabi maganar mahaifiyarka zaka gamu da fushi na tare da tsattsauran hukunci. Tashi maza² ga matarka can a É—aki,Allah ya baku zaman lafiya,ya kaÉ—e fitina.." Rasa bakin magana Amado yayi,domin jikinsa duk ya yi sanyi,bai san maganar waye daga cikinsu zai É—auka ya bar ta wani ba,domin dukkanninsu iyayensa ne,bazai so ace a dalilinsa wani matsala ya faru ba,tsayin shekaru 30 da aurensu kuma suke tare,taya zai zama silar rabuwar wannan auren me daÉ—aÉ—É—en tarihi? Inna Larai dai kallon Baba Wada kawai tayi ta girgiza kai,underneath her breath ta furta "ayi dai mu gani" Baba Wada yace "fitowa fili za kiyi ki faÉ—i abunda yake bakinki,aure ne dai mun riga mun É—aura,da wasa idan wani abu ya faru ki fara tunanin ganin abunda baki tsammani ba.." Yana faÉ—an haka ya kalli Amado da ya kasa tashi yace "zaman me kake har yanzu baka tashi ba kai kuma? Maza kaje ka samu matarka ga ta can a É—aki,ka bar yarinya marainiya cikin kaÉ—aici" gyaÉ—a kansa Amado yayi a hankali sannan ya buÉ—e bakinsa da yayi nauyi ya furta "dan Baba kuyi haĆ™uri,duk wannan abun bai taso ba,in sha Allah za ku sameni me bin umarninku.. Amma dan Allah.." Sai kuma yayi shiru,Baba Wada yana kallonsa yace "ka gama?" A hankali ya É—an girgiza kansa yace "Baba wai da cewa nayi me zai hana ayi haĆ™uri har sanda Inna za ta sauko?" Baba Wada yace "saboda zamanta muke kou dan me?" A hankali Amado yace "a'a Baba.." Kafin yace komai Baba Wada yace "ai kaima kanka mai laifi ne,kou dan kaji na yi shiru bance komai ba? Ina sane ba mantawa nayi ba,na Ć™yaleka ne kawai tunda Allah ya sa ka zo garin,da ka wuce yau ban ganka ba,ni kaÉ—ai nasan me zan yi maka,saboda haka ka tashi kafin raina ya É“aci akanku ka wuce É—akin matarka,Allah ya bamu alkhairi.." Bashi da zaÉ“in da ya wuce ya tashi ya É—auki jakarshi ya nufi Ć™ofar fita,while yana cewa iyayenshi "sai da safe" Baba Wada yace "Allah ya kaimu.." Daga haka ya fito É—akin,tsaiwa yayi waje ya rasa ina zai nufa daga ciki,É—akinshi da ya saba sauka kou kuma É—akin da mahaifansa ya bashi umarni? Samun kanshi yayi da tsaiwa cak a guri É—aya,daga inda yake tsaye yana jiyo yanda mahaifansa suke cacar baki da juna akan auren,abunda bai taÉ“a ji kou gani ba tunda suka haifeshi har ya girma "mene ne haka yake shirin faruwa yau?" Ya tambayi kanshi,fitowar Baba Wada cikin É“aci rai ya daÉ—a rikitar da shi,dan sosai al'amarin ya rikiÉ—e ya koma faÉ—an gaske,sam ya manta ina zai yi kawai ya nufi hanyar É—akin da yake tabbatarwa kansa tana ciki,Baba Wada ganin ya nufi É—akin ya bishi da kallo,sanda yaga shigarsa sannan ya wuce ya fita daga gidan,dama hangoshi da yayi ne yasa ya taso ya biyo bayanshi,domin duk duhun dare hakan ba ya hana shi gane jininisa a duk inda suke,sai kuma Allah ya taimaka ya tsinkayi khuÉ—ubar da Uwar take masa. A hankali ya É—aga labulen É—akin ya shigo bakinsa É—auke da siririyar sallama,Aya da zuwa lokacin zazzaÉ“in dake jikinta ya sauka,banda gumi babu abunda take,tana zaune bakin gadon riĆ™e da kanta da yake juyawa saboda ciwon da yake mata ya ragu,sai kuma haka kawai take ganin juwa a idanunta,so take ta tashi taje banÉ—aki tai fitsari,amma sau kusan 4 tana tashi tana komawa ta zauna,Ć™amshin turarensa ne yasa ta saurin É—ago kanta,dai² lokacin ya shigo a tunaninsa zuwa lokacin ta jima da yin bacci sai ya ganta zaune,kunyarta da kunyar kansa ne yasa yaji kamar ya koma da baya,wata zuciyar ta gargaÉ—eshi yayin da tace "daga shigowarka ka fita yanzu,idan kuma Baba yana wajen fa? Me za ka faÉ—a masa idan ya tambayeka?" Kallo É—aya Aya tayi mishi taji gabanta ya faÉ—i,cikin É—an daburcewa dukansu yai sauri ya nemi guri ya ajiye jakarshi,ita kuma Aya ta tashi cikin dauriya ta nufi Ć™ofa za ta fita,ya É—ago idanunsa ya bita da kallo ba tare da yace mata kou ita tace mishi ba,a daddafe ta shiga banÉ—aki ta kama ruwa ta fito,ta samu guri ta É—aura alwala,zuciyarta cike da wani irin tsoron ganinshi,ita batai zaton zai iya shigowa ba sam a yanzu,abunda ya É—aure mata kai shi ne,me ya kawoshi É—akinta,kou dai shi ya karÉ“i auren ne? Ajiyar zuciya ta sauke,wani sashi na zuciyarta ya bata amsa da faÉ—in "yanzu fa ke matarsa ce,yana da ikon shigowa kou fita daga É—akinki a lokacin da yaso,kou da ace bai karÉ“eki matsayin matarsa ba" tafiya ta ci gaba da yi a hankali ta nufo É—akin,zuciyarta kuma kamar za ta faÉ—o saboda fargabar abunda zai iya faruwa tsakaninsu,sand ta iso Ć™ofar É—akin a hankali ta buÉ—e gefen labule ta leĆ™a ciki,ganin alamun kamar bata hangoshi a ciki ba,ta sake buÉ—ewa ta leĆ™a,yana kwance saman 3 seater ya miĆ™e Ć™afafuwansa,fuskarsa na kallon rufin É—akin yana tunani,labulen da ya gani yana motsi ne yasa shi kallon wajen ya zuba idanunsa sosai,Aya dake cikin É—ari² bata son ta shigo yana ciki ta sake leĆ™owa,yai É—an siririn tsaki yana lumshe idanunsa da suke zafi saboda damuwa,kamar bai san itace a gurin ba yace "waye a nan?" A tsorace Aya ta saki labulen ta koma baya ta laÉ“e,fuskarta kamar za ta kece da kuka ta zubawa Ć™ofar idanuwanta,shirun da yaji har ya lumshe idanunsa sai kuma ya tashi da sauri ya fito,ganinsa kawai Aya dake tsaye tana rarraba idanuwa tayi,ya tsaya yana kallonta da mamaki yace "me kike a nan?" Kame² ta fara yi,idanunsa akanta yace "wuce ciki" babu musu ta wuce sum² kanta a Ć™asa,tana shigewa ya biyo bayanta,bai saurareta ba ya rufe Ć™ofar tare da komawa inda ya tashi ya sake kwantawa,tun tana jin fargabar ganinsa a cikin É—akin daga ita sai shi,har ta saki jiki ta É—auki mayafinta ta rufe jikinta ta kwanta,da yake ba wadataccen lafiya ne da ita ba,haka taita juyi har dare yai nisa,sai da taga kamar bai san ma tana yi ba,dan shi kam tuni bacci ya É—auke shi,itama tayi addu'ah ta juya masa baya,ta jima kafin bacci ya É—auketa,daren ranar haka taita juyi tana farkawa,saboda rashin sabo da kuma mafarkan da tai ta yi,ita dama haka take indai ba a gida take ba,kusa da Ummii da Iyami ba ta taÉ“a samun cikakken bacci. Da asubah kusan tare suka tashi,sai dai ya rigata miĆ™ewa ya fita É—akin,ta bishi da kallo idanunta suna ciccikowa da Ć™walla,jikinta a sanyaye ta É—auki buta ta fita taje ta kama ruwa tare da É—auro alwala ta shigo tai sallah,tana idarwa tayi azkar É—inta kamar yanda suke yi da Ummiinta da Iyami kullum,sai dai idan bata kwana a gida ba,har ta idar bai sake shigowa ba,ta tashi taje ta rufe Ć™ofarta ta koma ta kwanta,sai sannan ta samu bacci sosai ya É—auketa,ba ita ta farka ba sai guraren 9am,shima Ć™aran Ć™wanĆ™wasa Ć™ofa ne da maganganun mutane ya tasheta,ta sauko a hankali ta nufi Ć™ofar tana murza idanunta ta buÉ—e,da Iyami ta fara arba wacce suka zo tare da Uwani sai tsofaffin da suka zo masu biki daga can Yobe,tana ganin Iyami hawaye suka fara saukowa idanunta ta faÉ—a jikinta ta rungumeta tana Ć™arasa fashewa da kuka...



*MAZAN FAMA GLOBAL COMMUNICATION..*


     ```Muna farin cikin sanar da Ć´an uwa tare da masoya cewa,wannan Company namu yana siyar da data akan farashi me sauĆ™i na networks da muke da su a Nigeria kamar haka:```


*MTN*

 

500MB—₦150 

1G—₦300 

2G—₦550 

3G—₦850 

5G—1,450 

10G—₦2,750. 


FOR DATA BALANCE 

DIAL:*460*260# or *461*4#


 *AIRTEL*


500MB—₦150 

1G—₦300 2G—₦550 

5G—₦1,4000 

6G—1,650. 


DATA BALANCE *140#


 *GLO* 


1.35G—₦550 

2.9G—₦1,050 

5.8G—₦1,500 

7.7G—2,050.


DATA BALANCE *127*0#


*9MOBILE*


2G—₦1,200 

3G—₦1,650 

4G—1,950 

6G—₦2,600 

7G—₦2,900. 


DATA BALANCE *228# 


contacts:***



Account â„–:6074981401 

Account name:Aliyu Muhammad Usman

Bank name:9 Payment Service Bank. 



#Follow

#Vote

#Comment

#Share

#Asli Smasher.