Chapter 48_49
by @amrayash
KADDARARMU
( OUR DESTINY)
49_50
✍️
He wanted to beep the flight attendent dan tagaya mata taje ta Kwanta akan gadon , Amma sai ya bige da kalloñta , his eyes gazed at her features
yayinda idanuwata ke rufe ta kwanta at left side dinta tana bacinta hankalinta a kwance .
He supported his head da hannayensa as he watched her sleep .
Dankwakinta yay sama ya tattare Saboda sleeping posture dinta has loosened her scarf sending some strands to her face .
lips dinta where red and supple dukda baccin take she looks very tempting .
the more he looked at her the more he felt himself getting lost .
She's damn beautiful and looks innocent Yafada a kasan makoshinsa .
Sai yanzu yake nadaman abunda yay màta at the beginning dama bai giving nata all this purnishment ba .
Ya tuna Lokacin data ringa masa magiya akan karya kulleta a basement yaki , instead he looked her for days , da Kuma rokansa datai tayi not to strip in front of him he mentally slapped himself for that .Yasan he had
broken her beyond repair .
A Daidai Lokacin data fara motsi da idanuwata , da Alama tashi zatai sai Kuma tabude idanta da sauri tana gyara Jikinta Sanin cewa bacci tai , kodata gama tana juyowa barin Dayake idanuwanta suka fada cikin nasa .
Kif kif tashiga yi da idanuwanta wondering if she is dreaming, Amma Data Kuma blinking sai ta Kuma ganinsa more clearly.
Har Lokacin idanuwansa na Kanta as he watched her instantly, he's heart skipped a beat .
A hankali tashiga janye idanta ganin har Lokacin Yana kallonta tana maidawa side din da windon yake , batareda tayi magana ba ,
" meke damunsa ne ? She said to herself,
is she some sort of television for him to be watching ? Tafada tana Kallon gajimaren dake sama tareda murkuda masa Bakinta Kamar Yana Ganin ta .
Mts tastsani Kallo , batasan Mai yasaba tun ba yanzu ba takulla da yawan kallonta Dayake Yi Wanda tarasa na meye , tafada internally
tana gyara zamanta , tareda Dan bin Jikinta da kallo to see ko Jikinta is intact , dan tafara tsarguwa da wanan Kallon Dayake mata , tunda Batasan for how long she has being sleeping ba .
Wani sign of relief tasaki lokacin dataga komai na jikinta Daidai illar mayafinta Daya Dan tattare .
Sai Kuma ta dauki Wayarta pretending to be busy Dan har lokacin tanajin kaifin idansa a jikinta , which is making her uncomfortable.
Dan jitake the air in the room is so tense finding it difficult to breathe , after a while takuma dago da idanta Dan Ganin ko yadaina Kallon nata , and she regretted doing that instantly.
Har Lokacin baibar kallonta ba ? kafin Taji muryarsa
idan bacci kike sonyi you can go to bed yafada In a calm voice as she glanced at him .
No ! I'm awake now ! Tafada da Sauri tana maida idanta kan Wayarta dake hannunta ,
he didn't reply to her , hakanne yasa cabin din daukar shiru , ba Wanda ya Kuma magana Cikinsu .
Saida suka Kara kamàr two hours more suka Isa airport din , suka dauki luggages dinsu sanan sukai tafiya kadan kafin wata mota dazata daukesu tai pulling a gabansu , yayinda driver yafito dagà Cikin motar ya Karbi kayan Dake hannunsu .
You're welcome boss !
yafada yana zuba lugeges din nasu Inda yasakasu cikin booth din yarufe ,
Shiya bude mata kofar Dan tashiga Shima yashiga seating beside her Tareda rufe kofar behind him .
Zaman datai lokacin da zasuzo airport she takuma yi , kodaya yajuya ya kalleta sai daya Sai ya janye Idanuwansa quickly as he moves his eyes away .
Sosai tai cherishing kasar , from the view of the window, yayinda Suke tafiya cikin busy road din , London was a real beauty ko Ina looks magnificent .
Mintuna kadan da tafiyarsu motar tai pulled to stop , Koda jadeeda ta dago ta Kalli gabanta sai Taga sun tsaya ne gaban wani high building obviously a hotel .
Shiya fara Fita sanan tabi bayansa , yayinda driver dinsu yafito shima tareda fito masu da kayayyakinsu , he gave it to them as they both walked into the hotel.
" Wow !
jadeeda tàfada yayinda Suke wucewa cikin hotel din, gaskiya akwai gurare masu kyau a duniyar Nan gabadaya Wajen was luxurious and reeked of money as she thought to herself .
You're welcome sir ? your penthouse is ready ,this is your card
Receptionist din Tafada with a beautiful smile on her lips yayinda take Mika Masa keycard din .
karba yayi daga wajenta and walked away towards the elevator bayan yay mata nodding Kai yayinda ita Kuma jadeeda Ke binsa a Baya quitely .
" penthouse Kuma ? Does the hotel belongs to his family or something?
it seems like his the owner Dan ganin ko tambayar wajen baiba suka wuce directly kansu tsaye .
Tafada a zuciyarta yayinda take bin numbers din dake tafiya jikin elevator din .
bayan lokaci kadan numbers din suka Tsaya and there was a clicked sound sai Kuma kofar elevaton yabude .
He went to the door tareda placing keycard dinsa , a green flash kafin kofar ta Bude .
Koda tashiga ciki kasa dagà kafarta tai Nan ta tsaya right beside the door , as she widened her eyes saboda magnificent decor din Dake gidan .
The furnitures , and everything komai yayi mata kyau tareda tafiya da imaninta .
This is your room taji muryarshi , and you can order anything you like yafada Yana nuna mata wayar dake ajiye cikin dakin and we're meeting a client tomorrow, yafada yana juyawa.
Hankali tane ya rabu Gida biyu , she can't believe yau itace a London , sai Kuma Abu na biyu Jin abunda yafada dagà zuwansu , aiyabari goben Tayi , tafada tana hararar bayansa ,Ganin yafita daga dakin nata tareda shigewa dayan dakin Dake gefen wanda yabata yana mai rufe kofar from behind .
Ko bayan Daya bar dakin Nan tashiga zagaye , tana bin koina da kallo , she wished she could afford a place like this and leave for the rest of her life , away from the problems of this world , bayan ta daura jakkarta Kan gadon ta nufi windon tareda Bude curtains din Wani balcony ne a wajen the view was incredible.
" Wow tafada tana zaro idanta tareda barin jikin windon
tana shigewa cikin balcony din , her lips fell in shock ,wow a pool takuma fada tana Kallon wajen cikin mamaki ganin she's greeted by a luxirous swiming pool.
"Too bad !
tafada tana Dan tabe bakinta she would not get to swim in it , as she thought to herself tana admiring wajen bayan wani lokacin Kuma Takoma cikin dakin tareda duba hanyar da zaikaita toilet danyo Alwala don biyan bashin sallah dake kanta .
Nan ma Saidata Bata lokaci sosai wajen kalle kalle , da tabe tabe kafin Tashiga jacuzzi din , tana taran ruwan dumin da zatai wanka dashi ,tana mai shiga ciki , yayinda tasaki Wani ajiyar zuciya sign of relief, Saboda yadda taji jikinta yay relaxing, gajiyar data kwaso tafara warwarewa .
Dakinta was a luxirous dan gado king size ne , bayan tai wankan saita dauro Alwalarta kafin tafito tana rufe kofar behind her .
Nan ta bude Jakarta tashiga fito da pijamas dinta Riga da wando , tunda dare ne , wasu yellow Mai santsi dauke da zanen flowers a jikinsu tasanya , sai Kuma tafito da sallayarta da hijab dinta dogo har kasa tasaka , tana Mai duba wayarta Dan ganin alkibla , kafin ta tayar da sallan .
Youngmaster
Bayan daya fito daga wankan yasanya kayan baccinsa ,ya hau rama sallolinsa , I myself could not believe my ears Jin irin kiraan Dake fitowa daga Bakinsa , Abun baa cewa Komai . har ya Kamala sallan ,
Sanan yay ordering light meal baifi spoon uku yay ba yamike tareda bude jakarsa Dan Daukan pills dinsa dazai Sha , dan he's exhausted Allah Allah yake ya kwanta yaji wayam , dama Kuma a gefen small pocket na jakar yake ajiyesu , but now he felt nothing , as he's eyes widened he searched more kozai gansa , but he couldn't find any pills .
Gabadaya yajuye jakar upside down yashiga zazzagewa ba pills sai packs of his cigarettes da lighter .
He fell on his bed tunawa da yay yamanta bai dauko pills dinsa ba , so he has to go buy them himself.
Da sauri yatashi dàga kan gadon Yana Fita daga dakin just as he stepped out, idansa yafada kan jadeeda on the dining tana cin abincinta .
Da sauri ta Maida idanta kan plate dinta lokacin da suka Hada Ido .
Dama kodata gama abunda zatai Saita dauki wayar Daya nuna mata Inda tai order abinci , Batafi minute uku dafara ciba yafito , dukda tadan ji kunya dasuka Hada Ido amma Saita matse .
" Zan Dan fitane bazan jima ba yafada calmly as he walked towards the door.
Saida tadan yatsina fuskàrta bayan tabishi da kallo , Kafin tace
" Why was he telling her then , it was not as though idan zai Fita Yana neman permission dintane or something Tafada tana Dan tabe bakinta tareda cigaba da cin abincinta .
Yayinda Tunanin abunda tagani kwanaki a Wayarsa yashiga Dawo mata, few weeks ago , sai Kuma ta Kalli kofar .
" Could it be because of his illness Dan ta kulla kwanannan he's no longer frosty all the time.
Koda yake that's good , for her , don Hakan na nufin I would not have to bothered by him purnishing me again
Tafada tana ware hannayenta , tana komawa ga abincinta .
Ko lokacin Daya Dawo samunta yay zaune kan Kujera tana danna wayarta da alama she's trying to make call ne.
Kai Tsaye ya wuceta zuwa Inda fridge yake tareda daukan bottle of water , sai Kuma yabude pills dinsa Yana zazzagoshi a hannunsa kafin ya afa a bakinsa Yana bi da ruwa ya hadiye .
A hankali ta matsar da idanta daga wayarta datake kallo , tana maidawa kansa dan ganin abunda yake , his back facing her , sai Kuma kansa da yayi Kasa Yana kallon abunda Ke hannunsa , he had a strange feeling's around him , feeling of loneliness, the more take kallonsa the more instinct the feeling became .
Kallon bottle din yay for a moment Kafin yamaida fridge din yarufe sanan yawuce hanyar dakinsa , dukda he was tempted to look at her Amma yay forcing idansa not to harya shige cikin dakin .
Binsa tai da kallo har yashige dakinnasa kafin tajanye idanta dagà Kansa , for the first time she felt pity about him , sai yànzu wànan Tunanin yafado mata arai he has no Friends, family and talked to no one , He didn't have anything fun in his life , just work , wànan Yana Daya daga cikin hell na loneliness.
As she thought to herself sai Kuma tai kicking wànan Tunanin out of her mind .
Meh Yasa takejin Yana Bata tausayi , he's a terrible man he deserves nothing good, Tayaya ma abokane zasu soshi , when he scare them with his icy behavior.
Tafada tana juya idanta yayinda tacigaba da danna wayarta Dan Kiran afra but not available tana kicking wànan Tunanin out of her mind , kafin dagà bisani ta mike tana barin Wajen .
Next day
The next day was Sunday saboda ya fada mata akwai client din dazasu Gani hakanne yasata shiryawa da wuri hatta abinci tasa an kawo mata Inda ta zauna taci , sanan tacigaba da zaman jiran fitowarsa .
Kodata gaji dazaman jiran Nasa tafito Nan balcony din tana Kallo , inama ace yabarta tafita ta zaga gari , she really wanted to Amma bazata tambayeshi ba .
A hankali tafara Jin Alamun tafiya a bayanta , kodata juya ta hango young master daya fito daga dakinsa Yana tahowa towards Inda take saidai sanye yake da casual wears a jikinsa , tai mamaki sosai sanin cewa zasu wajen client kamar yadda yafada but his not wearing the right outfit .
She stared at him wondering , as he glanced at her briefly kafin yazauna Nan kan sofa din.
" Why are you all dressed , are you going somewhere? Yafada yayinda yajuyo yana kallonta with a blank expression yayinda ita Kuma take kallonsa Baki asake , kafin tace kasa kasa yadda bazaiji ba , tambayata ma kake kenan .
Wasn't he the one that said we are going to meet a client tafada internally , a fili Kuma takallesa saita Dan saki murmurshi a fuskàrta
" You said we will meet a client ta bashi Amsa with a calm voice tana kallonsa .
He turned on the television,
" that was in the evening! Yafada idansa na Kallon tv .
She felt like punching him in the guts .
Dama yasan sai yamma zasu Fita shine yasata tashi dawuri ko bacci Bai isheta tashirya shine zai wani ce mata in the evening , Allah ya Isanta she cussed in her mind Amma afili she didn't utter a single word .Her eyes stared dagger at him sai Kuma tai forcing smile on her lips .
" Okay I'll go change and wait for the evening then .
Tafada tana juyawa zuwa dakinta , dragging her feet as she closed the door behind her.
Cikin Jin haushi tashiga cire kayan Dake jikinta tana jefasu kan gadon , sai ta dauki wasu casual wears marasa nauyi tasanya a jikinta she didn't like bras Dan haka Itama tacireta , Bata Kuma fitowa ba , Nan tai kwanciyarta tana shiga Instagram dinta .
It's been long rabonta dashiga Instagram din , tun bayan rabuwarsu da Mahmud . Dan haka cikin dauki tashiga dubawa , dama Kuma mutum Daya ne aranta Mahmud.
As soon as she logged in , Ta tattarar da new bunch of update from her friends, Nan tashiga scrolling kozataga sunan Mahmud ko yay Mata dropping message, Amma Babu, her heart skipped a beat Nan gumi yashiga karyo mata.
She knows Youngmaster scare him away Amma Kuma there was nothing bad in been a friend on Instagram .
She wondered as tear gathered from her eyes, hakan na nufin sun rabu kenan har abada , Duk yadda akai yai masa wani Abun dayasa Mahmud rabuwa da ita gabadaya, which make him cut her out off his life kenan .
Da Sauri ta Kuma creating anew Instagram profile Sanan tashiga searching sunansa and it appeared again .
So he blocked me....
Taji Wani Abu yarike mata throat dinta yayinda Taji kamar ana buga mata guduma a kanta, kwalla taciko idanuwanta , she didn't want to cry anymore , Saidai Abunda takeji a wanan Lokacin was overwhelming har Taji bazata iya controlling emotions dinta ba, tears falls from her eyes.
Tagging tai a profile picture dinsa tabude Inda ya chanza daga hotonsa nada , the present one shine Wanda yake sanye da lab coat yay leaning Jikin wata Mata suna murmushi , he looked strickingy handsome In his white coat she thought as she wipe her eyes da bayan Hannunta .
Scrolling tai down to more pictures haka taita kallo kamàr movie, duk yawanci hotunansane da abokannansa , and he looks very happy.
Suddenly idanta yafada kan Wani hotonsa and her hand froze as she stared at the picture.
Hotonsa ne shida wata budurwa kyakkyawa Yayinda ya rumgumota a jikinsa suna Kallon junansu suna dariya , a haka Akai masu hoton , there faces were inched apart from each other .
Jitai gashin Jikinta tai ya mimmike Yayinda take finding dinsa difficult to breathe properly.
Abunda yafi Bata Mamakin daya kusan sata fainting shine tag din dayay jikin picture dinda .
My beautiful moon ,
She stared at the picture for so long batareda ta dauke idanta dagà Kai ba , lost in thought.kodata dawo hankalinta , her eyes were soaked with tears .
Kenan Hakan na nufin Mahmud has forgotten about her and has moved on so fast .
Yayinda Ita Kuma yabarta da tunaninsa a ranta dukda message din Daya turo Mata Amma Hakan baisa tamanta dashi ba , Anya kuwa did he loved her kamar yadda yake fada ?
Tafada har lokacin Idanta na kallon wayar tears leaking from her eyes.
The sight was so painful inda ta kasa controlling kanta ta kwanta kan gadon tana Kuka Mai taba zuciya .
Just then Taji anyi knocking a Bakin kofar .
Da sauri ta gyara zamanta tana goge kwallan Dake zuba daga Idanta tana kallon kofar , wata baturiya tagani daga tsaye bakin kofar , fuskarta dauke da Murmurshi,
" Ma'am the food you ordered is her ! She nod her head as she smile at her , sanan tajuya tana barin kofar , daidai lokacin dazata rufe kofar idanta ya Sauka kan young master Dake danna wayarsa .
A Hankali ta tura kofar wani haushinsa na turniketa , she hated him to her very bones, duk laifinsa ne hakan yafaru , da yànzu suna tareda Mahmud dinta .
Takoma ciki tana Kuka , bayan Wani lokacin shi wiped her tears , batada appetite Amma she would not want to waste the food.
Dan haka bandaki ta wuce Kai tsaye tareda wanke fuskarta sanan tafiti daga dakin .
Nan dinning din ta wuce Inda taci abincinta dazu , sai Kuma ta Tsaya ganinsa tai zaune a wajen Yana cin abincinsa hankalinsa a kwance .
Her heart squeeze tightly saitaji duk Abincin ma yafice daga ranta , Dan haka tajuya da niyar barin wajen Taji muryarsa
" Your order ! Yafada Batareda yadago ba , ganin tana Shirin barin wajen.
Da sauri tajuyo tareda goge frown din dake fuskarta , tana daura faint smile to her lips as she walked back to the dining.
Abincin na ajiye kusa da inda yake , sai bata zauna Nan inda yake ba , ta dauki tray din abincin tareda komawa chan nesa dashi Sanan ta zauna Dan sam batasan abunda zai rinka hadasu waje daya.
She just wished everything will be alright har Allah Allah take lokacin Daya dibar mata yacika tabar masa gidansa , don she's tired of pretending acting like everything is okay .yayinda Kuma ba haka bane Dan jinta take she's boiling from inside kamar tai exploding haka take ji .
Yana kalloñta harta dauki tray dinta Tareda komawa chan nesa dashi ta zauna duk Baice Mata komai ba illah abincinsa dayake ci a nutse ,yasan she's avoiding him , Koda ya kalleta he saw that her eyes were swallon Hakan na nufin tayi Kuka .
" Did she cry ? H asked himself as he thought to himself idonsa nakan plate dinsa , he felt his heart heaved jiyay kamar ya tambayeta me yasata kuka , sai Kuma yay stopping kansa , Hakan Kuma baisa yaji hankalinsa ya kwanta ba , nan yashiga tambayar kansa ko yay mata wani abunne but the last time da zai iya tunawa she looks happy just a while ago , so why did she cried he wondered in his mind saidai baiyi magana ba .
Haka dai taiya tsatssakuran Abincin ganin takasa ci yasata Tashi Tareda daukan plate din zata maida kitchen , then he stopped her
" You can leave them there !
Saida ta Kalli plates din a Hannunta kafin ta Maida nan table din sanan ta koma dakinta tana rufo kofar .
Binta yake da kallo harta shige dakin his mind was in a mess , sai Kuma ya maida kallonsa kan abincinta ko Rabi bataci ba , ji yay he's worried about that .
He wished zai iya tambayarta meke damunta saidai tun farko Yayi messing komai and he had to leave with the consequences.
Kodata koma dakin kwanciyarta tai , Nan da nan kuwa Bacci yay Awan Gaba da Ita dama kuma da gajiyar dake jikinta , ba Ita ta tashi ba , sai past three .
Da saurin tatashi tana duba agogonta sai taga har lokacin sallah ya wuce tunda nan dai ba kiran sallan zaayi ba saidai ka rinka duba Lokaci , ta mike tana yin mika Tareda sallati .
Yànzu kuma batajin komai a zuciyarta ba kamar dazu ba , ta wuce toilet , Saida tai sallah sanan takoma takuma yin wanka sanan tahau shiri tunda yace mata da yamma zasu Hadu da client dinsa .
Blue Jeans dinta tasanya tareda top dinta pink saikuma kimono data daura Akai , batai Wani makeup ba , Amma tayi kyau Sosai , takalminta flat tasanya Mai madauri saita dan feffesa turare a jikinta tareda fitowa daga dakin bayan ta zuba abubuwan dazata bukata a Jakarta kama daga jotter the pen koda bukatar Hakan yataso .
Watakila Idan tafita daga gidan taga city she would feel much better ,tafada tana stepping out of the room .
Tsaye ta gansa yabata baya yayinda yake duba Wasu papers dake hannunsa .
Sanye yake da blue shirt Mai V neck da black jeans a jikinsa, yayinda rigar ta dan dame jikinsa sai Kuma hannunsa Dake daure da Rolex dinsa baki Yana duba wasu papers .
Jin Alamun footsteps ne yasanshi dan Dakatawa tareda juyowa , there eyes meet , saidai da sauri jadeeda ta janye nata Idon yayinda heart dinta ke raising , sosai yay mata kyau da wanan shigar sai Kuma ta ture wanan tunanin daga ranta .
A bangarensa ma hakane yakasance tai masa wani balain kyau dukdà ba wata Kwalliya ce a fuskarta ba , Amma she looks so beautiful .
Studying dinta yashiga yi sosai Saidai wanan Karan ya kulla she's moody bakamar dazu ba , now she looked brighter.
" Are you ready ? Jadeeda taji muryarsa a Dan shake kamàr Mai mura , Saida ta Dan saci kalloñsa kafin tai nodding kanta faintly avoiding his gaze .
Wayarsa ya dauka Dake Nan kan table din har Kuma Lokacin idonsa na kanta yasa a back pocket dinsa sai Kuma wayan nan papers din dayake dubawa tareda tab Suma ya dauka Yana yin gaba towards the door.
Ganin haka saita bi bayansa with silent step .
Koda suka sakko kasa the car was already waiting for them , drivern na ganinsu yafito da sauri tareda Bude masu Kofar .
Ta ganeshi don shine drivern Daya kawosu jia . As she stepped closer .
" Good evening boss !
Hannun kawai yadaga Masa alaman amsa gaisuwarsa yayinda yabude mata motar kamàr jia inda ta fara shiga tana matsawa chan nesa almost kissing the window kamar dai farkon zuwansu sanan shima yashiga closing the door behind.
Akwai abubuwa da Dama dake damunta arai Wanda after along thought take ganin dolene ta zubar dasu , Dan bàzàta iya kashe kanta akansa ba a banza ba , abunda ya rigada yafaru yafaru so she has to move on, mahmud was in the past and he has moved on itama Kuma she has to forget about him and move on with her life .
Da wannan tunanin she heaved a deep sign Yana forcing a smile a fuskarta tareda kallon beautiful houses din dasuke wucewa .