MULKI KO SARAUTA?

8

by @pherty001

Suna kitchen tare da sunyana tana bata lbrn

qasarsu da yanda taxo garin hrtasami xama

tareda prince

acewarta tausayinta yasa prince yakawota gidan

aiki cs iyayenta sun koreta ne saboda saurayintab

ya yaudareta yayi mata ciki ya gudu

affiya tace tor ina yaron dakika haifa

sunyana tace ta haifi yaronne baixo da rai ba a

asibiti ta hadu da prince sai takaimasa kukanta

hryaji xai taimaka mata yaxo da ita asibiti amma

yace badan yaji tausayinta bane danshi baya

tausayin mata

affiya ta jinjina kanta kawai sunyana ta kalleta

tace wai prince baxaiyi aure bane ko budurwa fa

bashi da

affiya ta dan dubeta kafin

tace ko kinason shine ingaya mishi

sunyana ta saki qara mai qarfi tana fadin jesus

jesus Christ heyyyy aiman dake xaune a falo ya

shigo kitchen din yana kiran menene

ganin ynda ta birkice yasa affiya tsorata ta

dubesa tana fadin daga kawai nayi mata mgn

shine ta tsorata haka

ya xaro idanu waje

yace kikace mata me? mekika gayamata haka

wnda ya firgitata

affiya ta soma ja da baya idanunta sunyi rau rau

take kallonsa muryarta na rawa

tace yaya ka tambayeta mana itace ta dauko

xancen

yayo kanta kamar xai daketa ta juya da gudu ta

fice ganin ta fito kitchen din ta soma dariya, haka

datayi ya harxuqasa dan ganin kamar ta rainashi

dukata xaiyi duk ya riqeta acewarsa tana ganin

yafito ta juya da gudu kicibis sukayi karo da juna

saura kadan ta fadi yayi saurin tarota

aiman dake kallonsu yasha jinin jikinsa a tsorace

dan baiyi tsamanin ganinsa ba duk da yasaba

kawo masa xiyarar baxata amma ta yau ta

firgitashi

nan fa fadawa suka xube gabaki daya suna

kwasar gaisuwa gareshi juyowar da affiya xatayi

ta kalleshi sai taga ya rikide mata cikin lokaci

qanqani ya koma yarima merah dinsa sarautar

tatashi yayinda qasaitar ta motsa masa

kamar kullum bai amsaba illah yayi masu nuni da

hannu akan sutashi cike da qasaita fuskarsa da

murmushin ganin mahaifinsa ya qarasa gun

maimartaba ya rungumeshi

shima sarki cikin farinciki ya rungumosa kafin su

qarasa cikin falo suka xaxcauna fadawa na tsaye

da guards din sarki

kafin kace me hr ancika gaban sarki da kayan

abinci kamar dama sunsan da xuwansa

aiman yace abba wannan xiyara haka ta baxata

yaushe xaa daina min itane

sarki yayi dariya sosai yana kallonsu

yace naxo a baxatane dan inga irin xaman da

kukeyi sai kuma na sameku lfy tunda gashi hr

kuna wasa tare

affiya ta juya tana kallon aiman wnda mamaki ya

bayyana qarara a fuskarshi

[1:13PM, 12/24/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : sarki

yacigaba da fadin

naji dadin yanda na sameku daman nagayamiki

affiya biyayya na janyo soyayyr miji xuwanki atare

dashi ya janyo maku shaquwa wadda nake fatan

ta dore hr abada

haquri shine xaman aure kuma biyayyar aure

wajibi ce shiyasa annabi s.a.w kecewa da xn

umarci wani yayiwa mahaluqi sujada to dana

umarci mace ta yiwa mijinta sujjada saboda

girmansa agareta

lokacin da Allah ya kirawo annabi xuwa sama

yaga wuta yaga aljanna, sai yabamu lbr da cewa

mafiyawan daga cikin wuta duk matane kuma

mafi yawa sun butulcewa maxajensu, duk matar

da takeso lahirarta tayi kyau to tabi Allah da

manxonsa iyayenta da mijinta.

7鈨�2鈨�

Ya juya kallonsa ga yarima

yace kai kuma namiji Allah yabaka ragamar riqon

aure gaba daya a hannuka domin acikin alqurani

Allah yace maxaje masu tsayiwa ne akan

matayensu kaji tsoron Allah gurin riqe matarka

kasani amanar Allah baxai kyaleka ba haka kaima

idan xa cuceta Allah baxai barka ba

Annabi yace kowane mutum makiyayine mai kiwo

ne kuma Allah sai ya tambayesa abinda yabashi

kiwo,

mijina gari shine wanda xai shigo gidansa da

faraa ya tarairayi iyalinsa ya xauna dasu suyi

wasa dariya ya fahimci matsalarsu.

amma sai kaga wani namiji ya shiga gidansa ba

sallama sai dai yayi gyaran murya daganan sai

kowa yashiga taitayinsa harya fice baxaa ga

murmushinsa ba

to ba haka annabi ya koyar damu ba shi yana da

lokacin matansa duk matsayinsa da muqaminsa

yakan xauna yana taya matansa ayyukan gida da

debe masu kewa

Nana Aisha R.A tace mun kasance wani lokacin

muna yar tsera da annabi wani lokacin na wuce

shi wani lokacin ya wuceni

A wata fadar kuma tace mun kasance muna

wanka kwarya daya tare da manxon Allah(yarima

ya dan kalli affiya a sace)

A wata fadar kuma tace wani lokaci idan nasha

ruwa annabi yana daukar abin ya dubi inda nasa

bakina nasha yasha da gurinda nasha,

sai kayi koyi da annabin rahama yadda ya xauna

danashi iyali kaima ka kwatanta.

[5:38PM, 12/24/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Maimartaba

ya sake maida kallonsa ga affiya

yace Annabi s.a.w idan mace ta shiga shaanin

(hidimar)mijinta kotayi kwalliya domin neman

yardarsa Allah xai rubutamata lada guda goma

ashare mata munanan ayyuka guda goma kuma a

daukaka mata darajarta kamar haka,

idan ya kirata xuwa shimfida tayi masa biyayya

hrta dauki ciki xata kasance tanada ladar mai yin

axumi da sallolin dare da kuma wajen daukaka

kalmar Allah wato jihadi

idan naquda takamata xai kasance xafin naquda

guda daya kamar wacce ta yan'ta baiwa mumina

idan ta haihu babu wanda yasan gwargwado

adadin ladarta sai Allah,kuma xai kasance mata

da kowanne tsotso na mamma guda data shayar

da yaron.

idan ta yaye yaron sai ta fara sabon aiki haqiqa

Allah ya gafartamaki abinda ya riga y gabata n

xunubinki

sai Aisha r.a tace haqiqa an baiwa mata alheri

masu yawa to menene ku agareku maxa

sai annabin rahama yayi dariya yace babu wani

mutum daxai riqe hannun matarsa da nufin jima'i

da ita sai Allah ya rubuta masa kyawawan

ayyuka guda biyar

idan ya hada wuya da ita yana da guda goma

idan ya sumbaceta yana da guda ashirin

idan ya sadu da ita Allah xai bashi ladar dayafi

duniya hrda abinda yake cikinta

idan ya tashi domin yin wankan janaba,ruwan

baxai gudanaba a wani bangare na jikinsa har sai

an shafe masa xunubansa a kuma daukaka

darajarsa

anabashi ladan abinda yafi duniya hr abinda ke

cikinta saboda wannan wankan da yayi kuma

Allah yana yiwa malaikunsa kirari yana cewa

ku dubi bawana acikin dare mai sanyi yana

wankan janaba ya sakankance nine ubangijinsa

to ina shaidamaku na gafarta masa(ALLAHU

AKBAR Allah yasamu a danshensu yabamu ikon

bautamaka amin)

nan duka dattijai da fadawa suka dauki kabbara

basu affiya kadai ba kosu sun amfana da wannan

sai suka xube suna godiya tamkar su akayiwa ma

tsayin awa biyu sarki ya dauka tare dasu kafin

yatashi, nan kuwa aka xuba qatuwar carpet

tundaga falo hr inda motar sarki take, yayi masu

kyauta mai girma kana suka shigar motar sarki

tare da aiman domin ya rakashi airport

acikin motar ya qarayi masa nasiha tare da

roqonsa ya sassautawa affiya

yace tor shikenan abba nadai na nuna mata

mulkina da sarautata

maimartaba yayi murmushi kawai

*

7鈨�3鈨�

Tfy suke cike da nishadi suna hira hr suka iso

skul

yai parking suka fito a jere suke tfy

dayawa mutane sun birgesu sunga dacewarsu sai

suke ganin ashe da gangan yake wulakanta

matan skul din yana nuna masu isa da qasaita

saboda yasan irin yarinyar dayake tare da ita

mafi yawa matan dake sonsa idan sunganshi da

affiya xasu nuna baqincikinsu qarara dan

baqaramin kyau take dashi ba kuma sun dace

sosai hr suna ganin kamanninsu shiyasa duk

lokacinda friends dinsa na tambayesa menene

matsayin affiya garesa xaice qanwarsace idan

suka nuna suna sonta bai damuwa xaice abari

tagama skul sannan suyi mgnr aure馃檴

kuma sun yarda da haka idan sukayi laakari da

kammaninsu

suna tsaye tana xuba masa shagwaba akan sai

ya rakata hr cikin class

ya xuba mata narkakkun idanuwansa yana

kallonta

yace tunda har na rakokinan to baxan qaraba

daga nan library xnje i have alot of work to do

ta langabe kanta hade da tunxura bakinta tana

buga qafafuwanta a qasa cikin shigar shagwaba

abinda yayi matuqar birge mutanen dake kallonsu

hryasa suka qara yarda cewa qanwarsa ce hr

suke tunanin inama sune affiya suke gaban prince

suna wanan shagwabar hr yake bata lokacinsa

akanta

7鈨�4鈨�

Ta miqo masa dan qaramin yatsanta

tace mu kwance qawancen da muka qulla jiya

banayi

yayi murmushi yana girgixa kansa

yace baxaa kwanceba kuma baxan rakaki class

ba....dai dai lokacin bilal ya qaraso gurin

fuskarsa dauke da mumushi yake kallonsu

[11:18AM, 12/24/2015] Pherty馃帳 馃懐 : yace yau

naga abinda idanuwana suka dade basu ganiba

aiman da qanwarsa cikin farinciki

murmushi yarima yayi

yace as u say amma ba wannan nakeson jiba

affiya tace sai na rakata class tunda gaka kaxo

sai karakata xnje library ynxu,

kafin sun ankara tuni ya juya ya fice suka bishi

da kallo kawai

fuskarta dauke da murmushi take kallonsa

tace yaya bilal nayi fushi

shima dariya yayi yana fadin

sorry sister

suka jera atare suka nufi class dinta suna tafe

suna hira cike da nishadi

7鈨�5鈨�

yana xaune library ya tsurawa laptop dinsa ido,

ya duqufa neman abinda yakeson sani

tunaninsa da hankalinsa sunyi xurfi akanta

dama haka yake da kafuwa da naci akan abinda

yasawa gaba

nabila ta shigo cike da kwarkwasa ta iso inda

yake

prince sannu da aiki ta fada tana xare madubin

idanuwanta

bai kalletaba bai kuma amsa ba illah cigaba da

yayi da danna laptop dinsa

bata damu ba idan da sabo tasaba da hakan ta

xauna akusa dashi tana fuskantarshi

pls prince ka saurareni

batare da yakalletaba

yace i think nagama magana dake tun jiya ko

tace nasani shiyasa naxo neman alfarma idan

xakaje gida nigeria nabika

idanunsa akan qatoton littafinsa

yace naki gidan uban fa?

taji xafin mgnr amma sai ta hadiye

tace inason xama da kai inaso na koyi halayyar

dakakeso mace ta kasance dasu ko xaka aureni

ya dan kalleta bayan ya tsaida abinda yakeyi

kina tunanin xama dani shi xaisa na soki

ta gyada kanta tana kallonsa

ya daga kafadunsa hade da tabe bakinsa

[11:45AM, 12/24/2015] Pherty馃帳 馃懐 : yace tor

shikenan daga ya ki koyi zama dani kigani ko xan

soki

tayi murmushi

tace xaka soni prince hrma ka aureni

yace baxan soki ba kuma baxan aureki ba amma

idan kina iya batawa kanki lokaci akaina u ar free

hmmmm tayi ajiyar xuciya

7鈨�6鈨�

tace inada hope akanka inasonka prince inason

xama dakai kuma inaso na aureka

caraf a kunnen affiya dake shigowa littafan dake

hannunta suka xube a qasa

nabila kadai ta juyo tana kallonta

tace ki shigo mana sister meyasa xaki tsaya acan

affiya

jin ta ambaci affiya yasa ya juya yana kallonta

ta sunkuya ta dauki littafanta batare da tayi mgn

ba ta juya ta fice

sai abin yabawa aiman mamaki ya soma tattara

takardunsa da wayoyinsa ya dauki laptop dinsa

ya fice itama nabila tabi bayansu

tana kishingide a motarsa ganin yafito yasa ta

qara tsuke fuskarta xuciyarta cike da tashin

hankali batasan yaxata kasanceba idan ya amince

xai auri nabila

ya bude mota ya xube kayan dake hannunsa

kafin ya juyo yana kallonta

menene affiya

ta tunxure bakinta tana qoqarin tsaida hawayenta

karya fahimci abinda take ciki

tunda baxakiyi mgn ba shiga motar muje gida

ta xagaya xata shiga motar tuni nabila ta rigata

shiga gaba

ta juyo tana kallonsa a shagwabe

tace wacece wannan meyasa baxata xauna abaya

ba

caraf nabila tace haba qanwarmu dan matar

yayanki tashiga gaba menene abin damuwa

cike da mamaki take kallonsu

tace matarsa as in how?

kafin tayi mgn aiman

yace shiga motar muje affiya nagaji da tsayuwa

tace yaya nifa a gaba nakeso na xaun

ya dubi nabila

yace kidawo baya kibarta ta xauna agaba

ta daure fuska

tace nima a gabanakeson xama

yace tunda duk a gaba kukeson xama nixan

xauna abaya k affiya ki tuqa motar,ta karbi key

tana qoqarin shiga motar taga nabila ta koma

baya ita dole sai dashi xata xauna.

7鈨�7鈨�

ta maida qofar ta rufe tana fadin

ai ni ba driver dinki bace da xaki hakince a baya

na tuqaki,ta maida hannayenta a qirjinta ta

rungume

aiman ya fito fuskarsa a murtuqe

yace to duk ku xauna a baya

[12:00PM, 12/24/2015] Pherty馃帳 馃懐 : affiya tace

amma yaya kasan nike xama a gaba ko ita

wacece da baxata xauna a baya ba aiba motar

gidansu bace taje ta hau drop mana

nabila ta harxuqa

karki nemi rainamin wayo dankinga ina lallabaki

albarkacin yayanki kikeci da kinsan baki isaba ba

drop xaa minba gidanku xn xauna koda abibda

xakimin ne

affiya ta girgixa kata tana fadin

banaso naci albarkacinsa idan shi dake taqama

da SARAUTA馃憫 yakasa laqwasaki yakasa baki

umarni kibi ni xan nunamiki qarfin MULKI na dan

baxaki shiga wannan motar ba idan kinada xuciya

kije naki uban ya siyamaki taki mana....tas kakeji

nabila ta dauke fuskar affiya da mari bata

ankaraba affiya ta kaimata nata da lafiyayyen

hannuwanta juyowar da xatayi aiman ya sake

dauketa da wani mari

yace for what reason xaki mareta,who d hell ar

you da xaki mari qanwata wacece ke mekike

taqama dashi MULKI KO SARAUTA 馃憫 da hr xaki

kai hannuwanki akanta,baxan daukaba ki kiyaye

nan gaba

ta hadiye baqinciki da toxarcin da affiya da aiman

yayi mata ayau gaban jamaa

badan so ba dayau tabar aiman koshine autan

maxa amma ba yanda ta iya

Affiya taji dadin yanda aiman yayi kuma koba

komai ya nuna mata matsayinta ko anxa kuma ta

rama marinta amma fa taji xafinsa sosai ta bude

motar tana hawaye ta dauki littafanta ta juya ta

barsu tanaji yana kiran sunanta tayi masa banxa

tasami drop ta shiga

cike da takaici ya shiga motar, nabila na qoqarin

shiga yaja wani uban birki yafito yana kallonta

u ar very stupid, k wace irin banxar macece

qanwata bata shiga motar ba kike tunani k xaki

shiga, affiya ta hau drop ballantana k banxa idan

dolene sai kinbini kema ki hau drop din mtsewww

yaja dogon tsaki

yashiga motar yajata da qarfi ya barta anan

tsaye

batayi fushi ba馃槼 kuma bataga laifinsaba dama

ance so hana ganin laifin masoyi itama ta hau

drop tabisu.....ikon God馃檴

馃摑 Hausa Novel馃摎

21 March at 19:10 路 fertymerh xarah n...

More

[8:23am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels

[2:38PM, 12/25/2015] Pherty: MULKI KO

SARAUTA?

Na fertymerh xarah

Tun daya iso gidan ya nufi sashenta amma sai

yasami qofar falonta a rufe ya dawo kitchen yana

tmbyr sunyana

affiya fa

cike da girmamawa

tace ynxu ta shiga sashenta

batare da ya sake mgn ba ya haura sama

bai sauko ba sai wajajen goma na dare ya fito

daga sitting room

sunyana da nabila ne kawai a falon suna kallo

yace sunyana affiya fa

tace tun daxu bata fito ba

ya xaro ido waje

yace kinanufin ko abinci bata ciba

ta gyada kai alamar eh

batare daya kalli nabila ba ya haura sama ya

dauko key ya nufi sashenta

bata falonta sai ya nufi dakinta dai dai lokacin

tafito daga toilet

kallo daya tayimasa ta dauke dubanta gareshi

ya tsura mata manyan idanuwansa tana sanye da

rigar barci yar mitsitsiya iya gwiwarta mai

hannun vest amma ba lallai bane ka iya hango

jikinta tayi matuqar yimasa kyau she looks sexy

ya kasa dauke idanuwansa akanta ya tako inda

take tsaye fuskarta a daure

yace fushin me kikeyi kuma akan wane dalili xaki

hana kanki abinci kinaso ki hadani da sarkine

ta dan dubesa kafin ta dauke kanta daga garesa

tace ba komai

79

Yayi shiru yana kallonta tare da naxarinta yabriqo

hannunta suka fice kitchen ya nufa da ita

ya kalleta yace mekikeso kuku ya girka maki ynxu

ta tunxure baki idanunta na ciko da kwallah

yace kiyi mgn mana kinsan baxan tsaya ina

roqonki ba ko

tace bakomai

sunyana ta shigo kitchen din tana dariyar affiya

yace kinga maaikatan gida xasu taru akanmu

sunamin dariya

hawayen da take maqalewa suka xubo ya dubi

sunyana

yace metakeci da darene hadamin yanxu

ya dubeta yana fadin kinfiye shagwaba affiya

ashe haka ammi ke fama dake

sunyana ta hada masa tabashi ya karba yaja

hannun affiya suka fito nabila na xaune tana

kallonsu itama affiya hankalinta nakan nabilar

cike da mamakin ganinta gidan a wannan lokacin

hr suka haura sama tana kallonta shima ya lura

da affiya batason nabila

a qasan carpet suka xauna fuskarsa a daure ya

turamata plate gabanta

yace kiyi ki cinye ina jiranki, ganin ba alamar ba

wasa a tare dashi yasa ta somaci ba kakkautawa

sai data qoshi ta kora da ruwan lemu ta dubesa a

shagwabe

na qoshi

bai dubeta ba yace tor kije ki kwanta

ta tashi ta nufi hanyar fita

yace yau ba anan xaki kwanaba tunda kina fushi

dani kixo kigayamin meke tsakaninki da nabila

ta shagwabe fuska tana fadin

bakaine xaka aureta ba

ya xaro idanu

yace ni affiya

ta gyada kai alamar eh

yace waya gayamaki haka

tace ai naji tace tana sonka ka aureta

yayi qasaitaccen murmushi

sai akace maki ni aurenta xnyi koke da kike

matata ai auramin ke akayi

[3:13PM, 12/25/2015] Pherty: cikin jin xafin

mgnrsa taje ta hau gado tana hawaye yaje ya

rungumota yana fadin

gayamin bakiso na sota ne

ta gyada kanta

yace meyasa

tayi shiru

ke kina sona ne

nan ma fayi shiru

yace tunda tana sona nima xn sota

80

Tayi saurin jaye jikinta daga nasa ta maida jikin

pillow tana kuka sosai

sai yaji hankalinsa ya tashi karo na farko a

xamansu da ita, kardai ace affiya ta kamu da

sonsa ne idan kuwa hakane baisan yaxaiyi da

itaba tunda ba son soyayya yake mataba bayaga

soyayyar jini ba wata da yake mata

ya kashe fitilar dakin kafin ya juyo da ita ya hada

fuskarshi da tata numfashinsu na sarqe dana juna

yanajin bugun xuciyarta, cikin muryar rada

yace am just kidding bana sonta ba maccen dana

keso affiya

ta maida kanta qirjinsa tana shaqar qamshin

jikinsa

kidaina damuwa da nabila kina wahalar da kanki

akanta tunda ke har kin sameni

nan ma shiru tayi masa

meyasa kike kishinta

murmushi tayi tana kallonsa

yace ko kina sona ne?

ta gyada kai hade da rufe fuskarta da tafin

hannuwanta

ya tsaya yana kallonta kafin ya sumbaceta a

goshinta yana fadin

i lyk ur dress yau kinmin kyau ya kwantar da ita

hade da xira harshensa a bakinta

wani abu takeji tundaga tsakiyar kanta hr xuwa

tafin qafafuwanta tayi qoqarin janye jikinta daga

nashi cike da tashin hankali

ya saketa hade dabinta da ido da xuciya yana

karantar weakness dinta tanada qarfin hali,tsiwa,

ga ajan aji bugu da qari tana da taqama da kudi

da MULKI amma batada power a fannin soyayya

lokaci na farko da ya janyota xuwa jikinsa ya

rungumeta ya sanya hannu cikin sumar kanta

cikin wani salo na kwarewa da sanin weakness

din duk wata lafiyayyar macce

banda karkarwa da rawa da jikinta keyi cike da

tsoro da fargaba da raxana na rashin sabo sai dai

duk wata gaba ta jikinta ta karbi saqon da DAN

JININ SARAUTA ke aikawa ta cikin gashin kanta

xuwa sassan jikinta to such an extent dat lamarin

yaxo wani limit beyond her capability to

ignore.....

karo na farko a rayuwarta data tsinci kanta a

wata duniya ta daban dabata taba tsintar kanta

aciki ba...............