Kano ta dabo
Yau gidan ya kasan ce cikin farin ci saboda bakin da suka iso lfy ana ta hira da raha kowa ka kalla zakaga farin ciki a fuskar sa , mun hadu anyi dinner gaba daya ana ta hira .dan gida full house ne su ya musa ya ahmad ya sadiq ya ammar duk suana. ,ya ahmad sun hade da al amin suna ta yira .gefe kuma su ammi ne da mama da ummi suke tasu hira ,baffa kuma sun shige falon shi da abba suna ta hira ,kuma daga gani maganace mai muhimmaci suke yi ,cen kuma baaffa suka fito shida abba zasu tafi galadanci su gaida su hajiya babba , yace su ummi kuma sa je gobe indai allah ya kaimu . Ni da autar ummi muma muna cen dakin na muna ta hira tana ta bani labarin school din su ina ta cin dariya ,kin san allah ya fakriya na kagj nagama nima na huta da tashin safe ace mutum kullum yana hanyar makaran ta , ke i kin huta gashi kina ta aikin ki , waya fada miki hutu muke i na fada miki kulum cikin karatu muke muma kin san yanzu inadi nayi 1 year a hospital sai muko ma school mu kara 1 year sai mu dawo muyi nysc .i wallahi mu irin karatun babu wani sosai sai addua . Bari naje na damawa baffa furar shi nasan yanzu sun kusa dawo wa tare muka sauko na huce kici,na dama furar da dan yawanta na suza su coconut da inibi bana saka mata sugar shi yasa nake nikata da ayaba saboda tabada abunda ake so ni kana ina son ta saboda tanayi dadi shi yasa baffa kullum sai na dama masa ita ,saboda batada wani ila , fura alkamace . Na saka ta dan kwano mai kyau da cups