FakkriyaFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Fakkriya

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Alhaji saeed matawalle

Alh saeed ya kasance mutumne mai tarin ilimi dan boko ne sosai wanda kuma yanada sani a ilimin addini sosai dan har karatu yanayi a cikin gidan sa duk juma'a yana tafsir ,yana zaune ne a garin abuja amma dan kano ne yana da matar sa daya da yaran sa uku biyu mata daya namiji .Gida ne wanda kana shiga kasan ilimin ya zauna da jin dadi sosai ,allah ya bashi mace mai hankali da san zumunci yaran shi nana ita babba sai jamila sai autanshi kuma mafi soyuwa a garsu al-amin yaci sunan kakan shi na wajan mahaifin shi watao alh saeed .alh saeed da Alhaji Ibrahim sun hadune a makaran jami'ar bayero lokacin alh Ibrahim yazo karatun suka hadu har yake zama a gidan su alh saeed wanda shi mahaifin sa professor ne a jamiar ,abota ta hatadu har suka zama kamar yan uwa,agida ansan so sai daga baya ma sai alh saeed ya koma gidan su alh ibrahim ,har suka kammala karatun su gaba daya .mu dawo lbrGaba ki day...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium3
01

Introduction

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
02

Alhaji saeed matawalle

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
05

Chapter 5

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

Chapter 6

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play