Four
KE CE RAYUWA TA
KE CE RAYUWA TA
Paid book 200 kacal via jamila ibrahim zenith bank 2008237969 a tura shaidar biya ta wannan number ***.kada ku bari a barku a baya.masu Neman Karin bayani suna iya kirana ta wannan number ***.
Wattpad @jami1020
***
Free page
Four
Ya Samir sakoto yayi Yana kallon drama da su ke yi,suna ta faman yi,ya ga abin nasu ba na kare ba ne sai ya daka wata irin tsawa da Kiran sunan samhat.jin ya ambaci sunan ta ta Kara kankame kakus tana kuka kakus ita ma kukan take tana Allah ya jikan ki ni ba kiyimin komai ba na yafe Miki suma duk wadanda kika cuta zan nemi yafiyar su su yafe Miki.me mannira za tayi in ba dariya ba ta ma man ta da ciwon da ke jikin ta,shi kan sa sai da yayi murmushi sosai har fararen hakoran sa suka bayyana Bai yi kasa a gwiwa ba ya karasa wajen su ya fara kokarin cire samhat daga jikin kakus samhat na Jan kakus,ita Kuma Taki ta bude ido to Amman jin wata murya take tana dariya kamar mace kamar Kuma tasan muryar ga Kuma kamshi kamar na Samir din ta sai ta fara bude ido a hankali kamar ba ta so ta karasa bude idon daidai lokacin Samir ya finciko samhat da karfi ta saki wata Kara sai ta sume a hannun sa😳
"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un,me zan gani haka ni saude shi ke nan ka kashe musu yarinyar su kwaya daya da suke da ita,ko Kai ne mala'ikan mutuwar da ta gani?"shi ma duk da abun ya bashi tsoro sai ya maza yayi ta maza ya mayar da ita kan cinyar kukus ya nufi firji ya dauko ruwa Mai mugun sanyi ya zo zai Kwara mata,da sauri kakus ta tare shi "a'a Kai tsaya bana son zaluncui, ka sumar da ita Hakan Bai isheka ba sannan sai ka Kara gana mata wata azabar ai kuwa ka cancanci sunan da ta baka"yace "to na ji yanzu ki dauke jikin ki na Kwara mata ruwan ta haka ne kawai za ta farfado,in Kuma so kike daga suman da tayi ta wuce lahira gaba daya shike nan ni ba ruwa na" ya ajiye ruwan ya yi kamar zai juya sai ta ce "Kai ka Jimin bayahudan mutumin nan,in ba ya hudanci ba ya za ayi yarinya ta suma Amman ka Nuna halin ko in kula saboda Allah?"ya daga mata kafada da hannu irin I don't care din nan.kakus ta ce "zo zo zo nan ka farfado min da kawata ta duk gidan nan ita take Sona tsakani da Allah duk da dai tana wahalar da ni to Sai Kuma Kai,Kai din ma wani lokacin in kokonto Anya kana son nawa tsakani da Allah kuwa nake ?" Bai bi ta kan abinda take gaya masa ba kawai ya bude murfin robar ruwan ya Kwara wa samhat a fuskar ta shuru ba tayi motsi ba sai ya Kara Kwara mata da kyau sai ta saki wata ajiyar zuciya shi kan shi sai da ya saki ta shi ajiyar zuciyar a boye mannira da ba ta ji ba sai kakus ta ce iKon Allah ni dai na ji saukar ajiyar zuciya har guda biyu ko,ko Kai ma ajiyar zuciyar ka sauke bayan ita ma tayi?ko kala Bai ce mata ba,ganin ta fara bude ido,sai ya Kalli kakus yace "zan je na dawo ka da ki bari ta fita ko ina" "to ubana Wanda yake da iko a kaina ai wannan iKon da kake nuna min ko yara na da na Haifa acikina ba sa yimin shi sai Kai Karan kada Miya fita Kuma ko yanzu ta so fita sai na bar ta ahe "
Yace "to shike nan Allah yasa nagan ta a waje sai na balla kafar ta"sannan yasa Kai ya fita ko ta kan mannira Bai bi ba sai da ya zo bakin kofa yace"ke Kuma Sai ki gaya mata abinda tayi Miki"sannan ya karasa ficewa.samhat na jin ya fi ce tayi zumbur ta tashi.la keki ji yarinya Ashe dama kin tashi shine kikayi likimo,wai me ya faru ne da har ya biyo ki zai Sallwantar min Dake?samhat ta turo baki kafin tace wani abu mannira ta fara magana kakus kin ga dai abinda yarinyar nan ta janyo mini ta nuna goshin ta yadda ya kunbura sai kafarta da Dan yatsan shi ma ya kunbura.subhanalillahi gari. Yaya Hakan ya faru? Kin ga mannira ba na so karya ya za ayi ki ce ita ta kumbura Miki waje har biyu?ki ji tsoron Allah.hakan sai abun ya bawa mannira haushi ta saki wani sabon kukan,me samhat za tayi in ba dariya ba har da kyakyacewa kakus ta kalle ta ta ce"ummm to maganar nan akwai kamshin gaskiya ke kawata gayamin me ya faru nasan ba Kya karya.sai ta tabe baki ta e "oil din nan kawai na zuba mata a kasa domin ta taka Kuma tana takwa ta zame shine shine sai ta kasa Kara sawa saboda dariyar da take cinta 😀
"Salamu alaikum" yayi sallama sannan ya shigo da wani mutum a bayan sa,Bai Kalli in da mannira take ba idon shi na kan samhat yace"ki tsaya zai duba Miki kafar ta ki"cikin muryar nan tashi Mai sanyi.mai gyara har ya nufi in da samhat take jikin kakus ganin nan idon Samir yake kallo.kakus ta dakatar dashi kaga wacce za ka duba can malam wannan garau take tana nuna mannira.sai mai gyaran yace au ya hakuri hajiya maga ita yake kallo shi yasa na taho wajen ta har Ina cewa me ya Sami wannan yarinya kyakyawa haka?muryar shi me cike da Dan jin haushi yace "malam idan ba za kayi aikin ka ba ka fita sai a Sami wani" ya kara shi da yin tsaki.ya hakuri samari yanzu zan duba mata gaskiya hajiya jikar nan Taki tubarkalla Masha Allah,kakus ta washa baki jin an yabi samhat totu arkalla duk da dai naji ka Fadi Hakan shi ya sama na sakar maka fuskata,yanzu duba min ita daya jikar ta wa na ji me ya same ta.ya je gaban mannira ya zauna yace to yarinya sai kin danyi hakuri na duba ki.gyada kan ta tayi kawai ya da. Kalli Dan yatsan kafarta ta kallo daya kawai yace to hajiya wannan targade ta samu sai an gyara kafar, subhanalillahi kakus ta cigaba don Allah a gyara mata kafar da kyau duk da dai uwar su ba ta da hali Mai kyau Amman bana son wani abu ya Sami jikoki na.samir girgiza kan shi kawai yayi jin abinda kakus ta ce,mai gyaran Yana rike Dan yatsan ta zunduma uban ihu da sauri ya saki kafar saboda shi kan shi ya ma rasa nutsuwar sa saboda yadda Samir ya tsare shi da kallo,ya Kalli Samir yace samri sai ka zo ka rike ta fa ka Kuma Dan sassauta min kallon nan da kake mini don gaba daya ya Hana ni nutsuwa ma.
Jin haka Samir ya Kalli kakus yace ki cire wannna daga jikin ki ga wacce ya kamata ki zo ki rike nan,ni in rike ta ko ta Kara sani Kai da kake ji da karfi Kai ya kamata ka rike ta ba cutar da zata shafa ma a jiki don nasan don kad'a ka taba jikin ta ka ce min haka,ran shi a bace ya wani turbine fuska sannan ya tsugunnah daga bayan ta ya dan dofana hannun Shi a bayan ta wai haka shine ya rike ta hmmm.shi kuwa mai gyara ya fara aikin sa damka daya yayiwa ya tsan ta ta sa ihu ta fado jikin samir ta wani juya ta kamkame shi(ni ko nace ke ki ji yarinya da kissa wannan idan kika girma za ayi salo)nan ya cigaba da aikin sa na gyara ita kuwa sai mutsu mutsun ta ke tayi a jikin samir,shi kuwa Samir bakin ciki kamar ya kashe shi yadda take ta Hawa jikin sa bakin cikin ma ya hana ya ji tausayin ta,a gefe kuwa samhat ji take kamar ta je ta rufe ta da duka, akan yadda ta ke turmushe Samir,karshe ma da haushi ya ishe ta tashi tayi daga falon ta koma cikin bedroom din,bin ta da kallo kawai yayi Yana Kara jin haushin ta akan duk ita ta janyo mishi har wannan yarinyar ta zo jikin sa zasu hadu ne sai ya hukunta ta.ana gama gyaran ya zo janye ta daga jikin sa ta ji ta rike shi kam tsaki ya ja mtssss "to ki sake ni Mana" ya dada a kausashe da sauri ta janye hannun ta da ta rungume shi ta dan ja baya kunya ma duk sai ta ishe ta.ya Kalli mutumin ya tambaye shi nawa ne kudin aikin sa,yace 500 sai ya Kalli kakus yace" to kin ji abinda za a bashi ladan aikin sa ni bani da kudi"
Kakus ta zaro ido wallahi ka ji tsoron Allah ka San zaka mutu 500 Dr in ce ba ka da ita da zaka bashi?eh ba ni da ita ai ba ni na aike ta take ta jiwa wata ciwo ba Kuma za mu hadu ne da ita.yavsa Kai ya fita.ita kuwa mannira tana dingishi ta wuce har parts din su
Mommy tana zaune tana cin apple ta ga mannira ta shigo tana dingishi da sauri ta tare ta "me ya same ki haka kike dingishi" mannira ta kwashe duk yadda akayi ta gaya mata.ba ta San lokacin da ta zunduma ashar ba oh abin har ya zo kan yarana ke nan lallai za tasan da ni take zancen kike daki ki kwanta zan zo na Same ki.to mommy.bayan wucewar ta daki waya kawai ta dauko dumba ki ce kawai a Kara aikin nan ya fi na da sai ta kashe wayar samhat na tsane ki wallahi
******
Comment
Vote
In na ga ruwan comments sai na Kara yawan pages
Love you all