RAYUWAR KASKANCI by HAFSAT umar dangoro
Rayuwar KASKANCI cptar 2
by @safhat
Aslmualaikum inwakowa Fatan alkairi dafatan kowa tanacikin koshin lpy ina Kira da iyaye wadan da suke sake akan rashinyin addua ko kuma sallah akan lokaci hakanne yakesa asiri yake saurin kama mutum sanan ina Jankunne da iyayanmu mata wadanda suka dauki kishi abar gabarsu ko makiyiyarsu dan girman Allah yaruwa agera arage kishisanan ina Kira da kishiyoyinda ba tsoron Allah kotakota acikin zuciyoyinsu wadda suke haukatarda abokiyar zamansu kokuma su haukatata ko sudau yayan kishiya sudinga azaftardashi lake wanan yarinyar nuor bakomaine yaja hankalina akan rubutun wanan littafiba saidan inso na tunasarda yan uwana. Mata da sucanza su gera halinsu dan Allah badanniba inaso kugera
Kuma bama hakaba mostly irinwannan abubuwa nafaruwa sosai aduniyarnan. Dan yazama na yanxu dan kishiya ta wulakanta danda banataba kamar ruwan dare please sisters agera ngdðŸ™
To innace ta debowa maman hasina yansanda inaji tanagani inna ta dauki nuor .haka nakoma gidanmu cikin wahala da tsangoma da kuma kera duk kayana da umman hasina ta siyamun da kayan dakin ummana inna ta kwashe tasiyar ta auno shinkafa tafara doramin tallan shinkafa da wake tabarmin kaya kala biyu da kuma hijabai suma guda biyu da sunake rayuwa duksun yage sun kode ga dakin ummana ko leda babu hakanake shimfida dan hijabidaya na kwanta na lulluba da guda daya gacin naku da beraye duk acikin dakin daker nake iya bacci abinci kuwa saiya kwana uku kafin abani naci batun wankada sabulu tun ina gidan umman hasina .idannaje talla nakai dare tace natsaya karuwanci idankuma nadawo bansiyarba ta dakeni tana kuka takarasawa aysah labrinta sanan ta share hawayan ta . Aisha wadda tuntuni hawaye yawankemata fuska sabida tsananin tausayin nuor sanan tace.kiyi hakuri kinji nuor akwai allah.allah yana taredake kuma duk wanda ya cuci wani sai allah ya sakamai kicigaba da hakuri kinji.
Allah sarki baiwar Allah kenan .
Rayuwar kaskanci by Hafsat Umar dangoro. Yarmutan BAKIN RAFEE ðŸ™__________________________________________________ ******************************** Tom bayan Ayshat ta rarrashi nuor sanan tace mata gashi kuma naga baki siyarda abincin nakiba .eeh baikareba .to jirani nadawo yanzu . Nuor ce tace to .bayan Ayshat tatafi bata********************************************************************************************************************************************************************************************************************************fi minti 10 ba tadawo dakudi masu yawa ahannunta zamatai sanan tace nuor nawane kudin abincin naki .dubu ukune cewarnun to karbi nasiye abincin duka hakan yayi.zaro ido nuor tayi sannan tace anty Aisha ina kika samo kudi haka da yawa . murmushi Ayshat tayi uhm kanwata kenan yanxu inbansharemiki hawayeba wazan sharewa wayata na siyar don nabaki kudin abincin naki sai kidibi yadda zai isheki kici ragowarkuma kibawa almajirai .rumgumeta tai tana kuka sannan tace nagode anty.sanan nuor tadibi abincin taci raguwar ta bawa almajirai .kana sukai sallama da ita da Ayshat kowayanufi gidansu .
To ina karasa wagida natarar da inna a tsaye karasawanai na tsuguna nace inana ga .aikafin nakarasa ta kwasheni da wani wawan marin dasaida na hantsila nai Baya damko wuyana tai tace bani kudina .mikamatanai amma hallokacin bata sakeniba .tacigaba da magana karuwar banza kawai mai irin halin iyayanta daman na san kedai yar shegece dan bakida hali irinna abdullahi saida kika je kikagama karuwanciki sanan zakidawo ni inanan hankalina duk yatashi sabida tsoran kar atareki akwacemin kudi wlh da kudinnn baikaiba yau agidanan ba mai kwatarki sanan kuma ga wankin kayan aslamiyya can tace idan kindawo ki dauka kiyi .fashewa da kuka nai sanan nace dan Allah inna kiyi hakuri wlh babu ruwa agidannan dan Allah kibari gobe sainayi aikafin na rufe baki takaramin wani marin haguda dama jikake tasssss tasss idan nabari saigobe zaki wankemata ubankine zai dauki tallana fuuu ta sakeni tashiga daki tadakkomin bokiti ta cillomin huce kitafi kidaibo tunkafin na karkaryaki agidannan yasalam shigewanai na futa bakowa akofar gidan sabida dare yayi jikake tsit ko ina sai haushin karnika kawai kakeji . Saida nayi tafiya mai nisa sannan naisa Inda rigiyar take bayan nagama dinban ruwanne na juya zandauki ruwana intafi kamar anjawoni tabaya jikake tsundummmm nafada tun ina ihu harnadaina sabida nariga da nafarayin kasa .wani bawan Allah ne ashe tun lokacinda na shigo diban ruwan ya ganni shima ruwan zaidiba akan idonsa nafada rijiyar tsalleyayi yashiga rijiyar dake bawani zurfi garetaba. Yadakkoni yafito dani ba ajiyeni ako inaba sagidanmu sanan yadawo yadauki ruwana ya kaimin gida ganiyay harlokacin ban tashiba hakaneyasa yayi tunanin ko nasha ruwa durkusawayayi yafara danna kirgina zuwa cikina saiga ruwa yana bulbulowa daga bakina bude idonai kana mutunmin yayimin sannu sannan yafice ai yana futa inna tace tashi munafuka wankinne saikinyi taitsaki tashiga daki .
To hakanadauki wankin nafarayi ina kuka bangamaba sai sakiyar dare bakowa saini kadai atsakargida .bayan nagama wankin nashiga dakin ummana na shimfida hijabina akasa na kwanta nafara bacci aikamar da ga sama naji sauro yafara cizona gashi gari balokacin sanyiba balle na lulluba .ahaka dai na daure na dakko dayan hijabina na rufa duk zafinnan harnasamu nai bacci dakerTo haka washegari nuor tatashi da asba taisalla suko su inna sallar bata damesuba dan nidai duk zamana agidan bantaba gani sundau buta sunyi alwala da sunan sallahba .
Garine yawaye Inda inna tadakkomin tulin wankewanken nazauna nawankesu sanan nadau tsintsiya na share ko ina agidan tunda daman nasan aikinane yin wanke wanke da shara .
To haka nacigaba da rayuwa agidan kamar baiwa narasa duk wani gata aduniya idanda wuya tana kisa nasan datuni na dade da mutuwa jindadi kuwa da man bansan menene shiba. To yau natashi cikin tsananin rashin lpy kainane yake ciwo ga zazzabi ga ciwon ciki can kuryar dakin ummana na makale sabida sanyin da nakeji wani yalolon hijabina nadakko na lulluba duk ya yage ga uwar dauda ajikinsa ahaka nasamu na rufe jikina .can bayan minti 3 saiga inna tashigo da wata zabgegiyar bulalarta wadda ake mata lakabi da yar sabis tadukan jaki .tana karasowa tafara zubamin bulalar ajikina ihu nashiga yi kamar wadda ake yankar naman jikina . hakuri nashiga bata ina cewa dan Allah inna ki keleni wlh banida lpyne bazaniya zuwa tallaba kirabudani kidaina dukana zanje wlh zanje .tukunna ta keleni tace huce kije kidauka tunkafin na karamiki ai dasauri nafito nadauki dayan hijabina da na wanke ko bushewa be gamayiba daman da ruwa nawankeshi sabinda nasan inna bazata bani omoba aguje na daukayan tallan na fuce daga gidan ina share hawaye.
Innalillahi wainnailaihirraju Allah ya rabamu da irin wadannan matan uban Ameen.
Ina isa gurin tallan natarar da anty Aisha ahartazo takusa sayar da nata nan na karasa muka gaisa .meyafaru dake nuor naga idonki yakumbura kuka kikayine ko yauma innartakice tadakeki shuru namata banmata maganaba sai dai kollar da take idonace takarasa sakkowa . nuor kifadamin gaskiya meyasameki .kukana fashe dashi sanan nace anty banida lafiya kuma tace dole sainazo talla danace banida lafiya shine tadakeni nan na nunamata Inda taga duk jikina yafarfashe sabida duka nibanma kulaba ashe bayana jini yakeyi .daganitai ta kwantar dani ajikinta sanan tasharemin hawayena .kiyi hakuri nuor akwai Allah yana gani kuma shizai fitardake daga hannun wanan azzalumar kishiyar umman taki kicigaba da hakuri allah yana tare dakekinji nuor.anty narasa menaiwa ubangiji daya hadani da wanan jarabawar anty menayiwa inna me na tsaremata aduniya da har ta tsaneni haka .bansan menene dadin uwaba bansan ya ake farinciki arayuwaba anty tun ina jaririya nake kuka bansan ranarda hawayena zai daina zubaba.nan kukan datake yakara tsanan ta snann tacigaba da magana dan Allah anty kitaimaka kisiyomin abinda zansha wanda ko minti 1 bazan kara aduniyaba inbar wannan duniyar mecike datarin azaba inje nahadu da yar uwata nuoriyya inama ace wanan dureban da yabige nuoriyya tare yabigemu datuni nahuta da yin RAYUWAR KASKANCI .auzubillahi nuor menakeji daga bakinki haka haba nuor karkizama mace mara dangana mana saikace bakisan jarabawar ubangiji ba please kidaina cewa zaki kashe kanki kosokike kimutuyar wutane ko bakison mushiga aljanna tare .ko kinason fishin ubangiji ya tabbata agareki . nuor ce tace a,a anty inason ganinmu tare a aljanna. To kitsaya kisaurareni kiji manzon Allah saw yace duk mutumin da ya nasane yakashe kansa makomarsa itace wuta .yanxu nuor zakiso kishiga wuto .aa to kidaina tunanin zaki kashe kanki kinji kicigaba da hakuri .tom antyna cewar nuor murmushi aisha tai sanan tace Kinga nuor kayannan naki ya yage gasu sun kode anaganin jikinki gobe in Allah ya kaimu zan debomiki wasu kayana dasuka mun kadan .
To haka sukacigaba da hirarsu harsuka sayarda abincinsu kowa yatafi gida .
Ayshat tana komawa gida tatararda babanta yana zaune gaishesa tai sanan tashiga gidan ashe itamadin marainiyace dan mahaifiyata tadade da rasuwa daga ita sai mahaifinta da kannanta guda biyu mace da namiji suke yaruwa agidan.to shigatai taci abinci sannan ta dauro alwala tai salla tashiga yin adduoi tanacewa ya ubangiji ga baiwarkanan kataimaki rayuwar nuor karkabarta tashiga wani hali kasamata dangana azuciyarta ka rabata da innarta lpy ya Allah ka saukakamata rayuwarta ya allah duk wanibawa da yake cikin irin halinda nuor take ciki Allah ka cireshi daga wanan alin .sannan tace Allah nakawo kukana gareka kataimakeni karufamana asiri Allah karka barmu da iyawarmu kataimakeni na iya ruke marayun kannena sanan ta shafa addu ar .tatashi
Niko nace ameeen