BAK’AR SHUKA…!

26

by @hauwaausmanjiddarh

*BAK'AR SHUKA...!*


NA

*HAUWA A USMAN*

~ JIDDARH~

Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh

ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh

2️⃣6️⃣

" Wallahi idan k'afarki ta sake tako d'aya daga inda kike saina saki videon nan ga duniya ki zama macen Bahaushiya musulma 'yar arewa cin Nigeria ta farko da zata fara yin videon iskanci, saina d'orashi a duk wata kafar sada zumunta da kika sani wahil azim.


A fusace ta juyo tace " sake shin wa duniya mana sai me ai kaima kana cikin video kaga kai kuma saika zama namijin Bahaushe musulmi d'an arewa cin Nigeria na farko da zai fara yin videon iskanci.


Dariya yayi sosai harda rik'e ciki yace " da alama baki kalli videon sosai ba, ai fuskata bata fito ba kwata-kwata sai da na saka protection na rufe fuskata tsaf, takowa tayi gabanshi gaf da gaf har suna iya jiyo numfashin juna tace " idan fuskarka bata fito ba ai tsiraicinka ya fito.


Kafad'a ya d'age had'i da d'age gira d'aya yace " sai me dan tsiraici na ya fito?


" Idan zaki bi duniya rataye da Al-Qur'ani kina cewa nine babu me yadda saboda babu wanda yasan tsiraici na, k'asa-k'asa yayi da murya yakai bakinshi saitin kunnenta yace " sai ke kad'ai kika san tsiraici na ke kikayi disvirgin d'ina, ya k'areshe maganar had'i da kashe mata ido d'aya.


"Idan na fito na k'aryataki Ina da damar da zanyi shari'a dake nace kin b'ata min suna akan wannan kina iya zuwa gidan yari tunda baki da wata hujjar da zata tabbatarwa da duniya cewar ni d'in ne da gaske, yayi maganar yana zagayata.


Durkushewa tayi a k'asa had'i da fashewa da wani irin rikitaccen kuka tana fad'in " wannan wacce irin bak'ar k'addara ce?


" Meyasa sai ni ta fad'awa?


" Me nayi, wanne laifin na aikata?


" Allah na tuba ka yafe min, Astagfirullah Astagfirullah na wa'itubi alaik, na tuba ya Ubangiji ka yafe min idan wani laifin na aikata.


Kneel down tayi ta durk'usa bisa gwiwowinta ta had'e hannunta tana fad'in " kayi hak'uri dan zatin Allah kabarni, kayi min hak'uri idan nayi maka wani laifi bisa rashin sani.


Baki ya tab'e yace " kidaina wahalar da kanki wajen bani hak'uri dan idan duniya zata tashi idan sama da k'asa zasu had'u babu mai rabani dake a wannan lokacin a wancan lokacin dai an rabani dake but not now Deeyanah babu mahaluk'in daya isa ya rabani dake a wannan karon, ke tawace ni kad'ai Deeyanah.


Cikin matsanancin kuka tace " me nayi maka Ajlaal?


"Meyasa kake azabatar dani ta wannan hanyar why Ajlaal?


" Love!


"It's Love Deeyanah.


"Ina sanki fiye da kowa da komai, zan iya kashe duk wanda yace zai shigo gabana akanki, kamar yadda kika ji nace zan iya kashe kowa akanki Ina nufin kowa ban cire miki kowa ba, a yadda nake ji akanki zan iya yak'ar duniya da abinda ke cikinta akanki, Ina sanki fiye da kaina zan iya bada raina akanki.


"So hauka ne Ajlaal!?


"Dan kana so na saika tarwatsa min gobe na?


"Ko haka ka gani ana soyayya a duniya?


" Ni kalar tawa soyayyar kenan Deeyanah.


" Dan Allah ka tausaya min ka barni na rayu da yarana da mijina, ni matar wani ce, kuma uwar wasu.


Zubewa yayi a gabanta, ya durk'usa saman gwiwowinshi yana fitar da wani irin nishi " nima ki tausaya min sanki na neman zauta ni, ki tausaya min ki rayu dani ki haifa min yara kamar yadda kika haifawa Deen Please!?


"Mijin nawa da d'an nawa zan bari na dawo maka ko me kake nufi?


"Ka ga fa Ajlaal ciki ke gare ni, Ina d'auke da wani d'an nashi fa.


"Mijinki!, D'anki!, da kuma cikinki su kad'ai ne damuwar!?


Kanta ta sunkuyar batare data bashi amsa ba.


Idanuwanshi waje kamar zasu fad'o k'asa yace " to idan suka mutu fa!?


" Shikenan zaki dawo gareni?


A zabure ta mik'e tsaye tana ja baya had'i da girgiza kanta tana fad'in " a'a Ajlaal a'a no please basu ne damuwar ba karkayi musu komai!?


" To ki aure ni! ya fad'a a haukace!, " saboda ke nake zaune har yanzu banyi aure ba, saboda bana kallan kowacce mace a matsayi mace, duk tsayin shekarun nan kullum kwanan duniya zaman jiranki nake yi, kuma kullum Ina jin zaki dawo gare ni, wallahi Deeyanah ban tab'a sanin wata 'ya mace ba saike, kece mace farko dana fara had'a jikina da nata, ki daure ki hak'ura da Deen kije ya sakeki yabar min ke na aure ki shikenan komai ya wuce.


"Iyayena bazasu tab'a bari in aureka ba, Babah bazai tab'a amincewa aurenmu ba, bazasu bari Deen ya sake ni ba.


A haukace yace " idan kuma duk suka mutu fa zaki aure ni?


A rikice tace " A'a karsu mutu please.


"To ki aure ni idan baki san su mutu, ki fanshi rayuwarsu ta hanyar aure na.


Bakinta na rawa kamar mazari tace " miji na da..... slicing glass door d'in ya daka da k'arfi k'ofar ta fashe glass d'in ya yanki hannunshi jini ya fara d'iga daga hannun,


"Mijinki! Mijinki! ya fad'a yana sake dukan bango.


Sosai tsoro ya sake kama Deeyanah jikinta ya d'auki rawa da kerrrma ya juya ya nufota gadan-gadan da baya da baya take tafiya yana biyota har suka kai bango idanuwanshi da suka gama rinewa zuwa asalin jajaye ya zuba mata.


"Zab'i ya rage naki, ko ki fito na aureki kona cigaba da nemanki a haka kina haifa min 'yaya idan kuma kikak'i zab'ar ko d'aya daga cikin zab'in nan dana baki zan saki videon wa duniya sannan na k'arar da gaba d'aya ahalinki.


In banda kakkarwa da tsuma babu abin jikinta keyi, ya gama cika mata ciki taf da tsoro bata jin zata iya furta koda kalma d'aya saboda yadda kasan dodo ko wani mutum da yazo daga wata duniyar ta daban haka take kallanshi, ya canja mata, gaba d'aya kamaninshi sun rikid'e yadda kasan bashi ne Ajlaal d'in data sani ba.


Maganarshi ta katse mata tunaninta " yanzu bazan barki ki tafi haka ba saina kashe wutar data ke cina, yayi maganar fuskarshi d'auke da murmushi yadda kasan bashi ne yanzu ya koma mata kamar dodo ba, cikin ranta take fad'in " Anya lafiyar Ajlaal lau kuwa?


"Kodai shaye-shaye ya fara yi bayan rabuwarsu, kanta ta girgiza a zahiri cikin ranta tace " kai wannan canja salon da yake yi cikin 'yan sakanni yafi k'arfin shaye-shaye sai dai idan cult ya fara dan taji ance 'yan cult ne suke iya canja yanayinsu in seconds.


Jikinshi ya cusa cikin jikinta had'i da lumshe idanunshi yana gogo fuskarshi a saman tata fuskar a hankali ya zame hijabin jikinta yayi jifa dashi gefe, ya zame d'an kwallin kanta ya fad'i k'asa ya sanya hannu ya baza kwantaccen gashin kanta ya zuba gadon bayanta yakai hancinshi ya shak'i k'amshin gashin kanta dana wuyanta da k'arfi ya lumshe idanunshi.


A hankali yakai hannu ya shafo cikinta jin cikin jikinta ya sashi jan tsoki had'i dayin kwafa yace " ta kanka zan fara you are my first target zatayi magana ya had'e bakinsu ya soma rikita mata lissafi da zallar soyayyarshi cikin salo yake tsotsar lips d'inta da harshenta, sosai Deeyanah ta soma kokawa da kiciniyar kwacewa tare da sakin kukan mutuwa.


Shi ko Ajlaal ya dage sai tsotsar bakinta yana tura harshenshi cikin bakinta, bai wani damu da kukan da takeyi ba, a haukace ta sanya hannunta tana dukan k'irjinshi da iya k'arfinta, hannayenta da take dukanshi dasu ya rik'e gam had'i da d'agowa ya sakar mata shu'umin murmushi.


" Dan Allah please Ajlaal please karkayi min haka, kaji tsoron Allah karka keta min haddi Ina da igiyoyin auren wani a kaina, ta fad'a cikin kuka muryarta na shak'ewa.


Bakinshi ya sake mayarwa cikin nata tare da surarta cak wutsil-wutsil ta soma yi zata kwace amma Ina wane ita, saman sofa 3 sitter ya direta ya bita ya danne cikin salo ya cire mata gaba d'aya kayan jikinta silky naked body d'inta ya bayya hannayenta ta sanya ta kare jikinta while tana cigaba da kukan had'i da rok'onshi.


K'ok'arin tashi daga kan kujerar ta soma yi amma wane ita maza bisa kanta Ajlaal dake cin k'arfe, gaba d'aya nauyinshi ya sakar mata ya danne ta, ya soma rikita mata jikinta, babu inda baya shafawa a jikinta, musamman hips da breast d'inta, jikinshi ya d'auki wata irin muguwar rawa da kerrrma ya rikice ya fita daga hayyacinshi a haukace ya rink'a romancing d'inta, duk ihuu da rok'on da Deeyanah keyi mishi akan ya kyaleta bai sarara mata ba sai da hak'onshi ya cimma ruwa.


Sakwaf jikinshi ya saki ya zube kanta yana mayar da numfashi deep down kuma yana jin wata irin nutsuwa na lullub'eshi, murginashi tayi k'asa ya zube kan Turkish Carpet dake malale a tsakiyar falon, tayi saurin mik'ewa jikinta na rawa ta mayar da kayan jikinta saboda rud'ewa ma nan tabar hand bag d'inta da mukullin motar zube a k'asa tana gaf da ficewa daga falon ta jiyo muryarshi na cewa " dad'in ne ya saki manta jakarki da mukullin motar?


" Da alama nafi Deen iya hak'on rijiya.


Yayi maganar cike da shak'iyanci......


JIDDARH.....