BAK’AR SHUKA…!Free

ArewaPen original

SpiritualFreeOngoing

BAK’AR SHUKA…!

  • 1views
  • 59chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

I would say that I am a very personalized writer. I like to put a lot of my emotions, experiences, and opinions into what I write. I like being able to make my writing something other people can connect to, or relate to in some way by generalizing the thoughts and experiences I'm...

More from @hauwaausmanjiddarh

Sample · 1

*BAK'AR SHUKA...!*       NA*HAUWA A USMAN*    ~ JIDDARH~***:HauwaAUsmanjiddarhArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh1️⃣Gudu-gudu sauri-sauri take tafiya tana waiwaye kamar zata hantsila, kallo d'aya zakayi mata ka fahimci bata cikin nutsuwarta, a mugun kid'eme take, ganin ta shigo cikin mutane yasata tsayawa had'i da durk'usawa tana fitar da nishin wahala,ajiyar zuciya ta sauke ta goge gumin data gaji da gogeshi, " sannu baiwar Allah, taji an furta daga bayanta, a matuk'ar tsorace ta kalli inda tajiyo sautin maganar ta fito,ganin yadda fuskasta ta bayyana tashin hankali yasashi cewa " lafiya kuwa!?Yayi maganar yana k'arewa jikinta dake rawa kamar mazari kallo, batayi mishi magana ba, ta taka k'afarta dakyar a galabaice zata bar wajen,saurin shan gabanta yayi yana fad'in " kada ki tafi ki zauna ki huta mana, yayi maganar cike da tausa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters59
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play