BAK’AR SHUKA…!

28

by @hauwaausmanjiddarh

*BAK'AR SHUKA...!*

  

       NA

*HAUWA A USMAN*

    ~ JIDDARH~

Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh

ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh

2️⃣8️⃣

" sanda nake yi miki bazai hana na gigita duniyarki na kuma tarwatsa rayuwarki ba muddin naga zan rasa ki sai dai muyi biyu babu kowa ya rasa a tsakaninmu.


Bai d'auki komai ba sai d'aya daga cikin mukullan motocinshi ya fita, duk da dare yayi sosai dan k'arfe 2:30am na dare hakan bai dame shi ba.


Tana kwance kan bed tana bacci hancinta ya shak'o mata k'amshin dako a gigin mutuwa taji shi zata gane kona waye, saurin bud'e idonta tayi aiko idonta ya sauka cikin nashi sosai yayi gaf da ita har numfashinshi na shiga cikin hancinta.


Cikin tashin hankali ta mik'e zaune shima zaunen ya tashi had'e da matsowa daf da ita ya zura hannunshi ta gefen wuyanta zuwa k'eyarta cikin gashin kanta ya matso da fuskarta dai-dai tashi ya goga hancinshi a kuncinta ya shak'i k'amshinta, hannayenta ta sanya a k'irjinshi ta hankad'ashi da k'arfi ta juya ta mik'e tsaye, wani irin kallo yayi mata tun daga sama har k'asa bakinshi bud'e yace.


"Wow! Wato irin wannan sexy night gown d'in ake saka mishi kenan?


"Amma idan za'a d'an b'alla min sai nayi ta fama, to wallahi gobe idan zaki zo ki taho min da wannan rigar baccin.


"Hannayen ta had'e tana jin wani malolo daya tokare mata mak'oshi, " dan Allah ka fita Deen yana toilet karya fito ya ganka.


"To ya gannin mana, in ya ganni sai me?


Muryarta na sark'ewa tace " ka fita please idan ya ganka anan komai yana iya faruwa!?


Komawa yayi ya zauna saman gadon had'i da tankware k'afarshi yace " ai nafi san koman ya faru.


Jin motsin Deen cikin toilet d'in ya sata saurin kallan k'ofar toilet, ganin kamar ana tab'a k'ofar ai bata san sanda ta rik'o Ajlaal ba, yayi wani layi irin na 'yan duniya yana dariya yace " calm down Beb!


" Zuwa nayi naji dalilin daya saki rufe wayarki tun bayan kwana biyu.


Tana turashi zuwa k'ofa tace " kaje zan kunna yanzu, bud'e k'ofar Deen yayi dai-dai da d'auke wuta, kissaing Deeyanah Ajlaal yayi a kumatu kana ya rad'a mata " ki tabbatar kin kunna wayar nan yanzu in ba haka ba na dawo, bata bashi amsa ba ta hankad'a shi waje, ido ta lumshe tare da sauke ajiyar zuciya a fili.


" D'auke wuta yau kuma a Estate d'in nan!?


A dururuce tace " gaskiya da mamaki kam!


Zai sake yin magana wutar ta dawo, kallo d'aya yayi mata ya gane a dabarbarce take ga gumi dake ta faman tsatstsafo mata!.


Bayyi mata magana ba ya nufi bed d'an tsayawa yayi ya shak'i iska kafin yace " new scent wannan saban k'amshin fa daga ina kuma?


Yadda kasan saukar aradu haka k'irjinta ya buga da mugun k'arfin cikin kame-kame tace " na'am magana kake!?


"Naji wani saban k'amshi ne, kamar kwanaki ma na tab'a jin irinshi a d'akin nan.


Saboda tsabar rud'ewa ji tayi k'afafunta na neman kasa d'aukarta.


"Eye! tace a figice, kallan yadda duk ta rud'e yayi kamar zayyi magana sayya fasa, ya kwanta saman bed ya barta nan tsaye k'afuwanta na kerrrma, cikin sanyi taja jikinta zuwa bed d'inta harta kwanta ta tuna da batun kunna waya, tayi saurin mik'ewa taje ta d'auko wayar ta kunna, tana kunna wayar sak'onshi ya shigo.


" Harya fahimci saban k'amshi a d'akin kenan? ai da kin gaya mishi nina kawo miki ziyara.


Ita yanzu al'amarin Ajlaal ya daina bata mamaki tsoro yake bata ace mutum kamar Aljani yasan duk wani motsinsu, a b'angaren Deen ma ba bacci yake yi ba yana jinta tana ta juye-juye har asuba, sai bayan sunyi sallar asuba bacci ya d'auketa.


K'arfe goma sha d'aya na safe k'arar wayarta ya farkar da ita daga baccin da wani irin mugun tsoro, yanzu sosai take tsoron sautin wayarta duk wani ringing ko k'arar shigowar sak'o sai ta tsorata gabanta ya fad'i, duk tabi ta zabure ta koma firgitacciya gaba d'aya bata cikin nutsuwarta, jikinta na rawa ta amsa wayar ta kara a kunnenta danta riga ma tasan sauran zancen.


"Ki tashi haka k'arfe sha d'aya fa.


Shiru tayi batace komai ba, ya d'ora da " kizo yanzu ina jiranki, yauwa karki manta ki taho da rigar baccin nan karki manta.


"Dan girman Allah Ajlaal kayi hak'uri ka barni na... bai bari ta k'arasa ba ya kashe wayarshi, yana dropping wayar ya tura mata text da.


"Wallahi idan baki zo tamm! Ina da videon nan.


Dole ta tashi ta shirya ta fita, yau kam ta k'uduri niyyar zasuyi uwar watsi sai dai duk abinda zai faru ya faru, kanta tsaye ta shiga gidan, saboda tsabar bala'in dayake cinta bibbiyu take taka step d'in benen.


Kwance ta sameshi d'ai-d'ai saman bed daga shi sai pant yana bin wak'ar Ali Jita dake tashi a d'akin.


Cikin masifa da tsiwa tace " wai kai wanne irin kare ne?


"Fasik'i! wanda baya tsoran Allah, Ajlaal kasan bala'in dake cikin zina kuwa!?


" Balle zina da matar aure, kasan cikin masifar daka jefa mu kuwa!?


"To bari kaji idan baka sani ba yau idan muka mutu wuta zamu shiga, babu abinda zai hana mu shiga wuta sai mutuwa.


Cikin isa ya mik'e ya isa gareta yace " ke kika San muyi zinar Deeyanah, ke da kanki kika zab'a mana zina, na baki zab'i amma kink'i d'aukar ko d'aya.


"Na gaji Ajlaal! Idan san da kake ikirarin kana yi min gaskiya ne meyasa bazaka barni na huta ba?


" Idan soyayyarka gaskiya ce a gare ni meyasa bazaka yi sadaukarwa ba!?


"Meyasa bazaka barni na rayu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ba?


"Sadaukarwa fa!?


"Wacce irin sadaukarwa!?


"Kina nufin irin wacce nayi a baya na barwa Deen ke!?


"No! No! bazan iya ba, nima Ina buk'atarki a kusa dani yanzu.


So take tayi kuka kota samu sassauci da k'unar da zuciyarta keyi, amma ina hawayenta sun dad'e da k'afewa, ji take yi kamar ba ita ba, " na tsane ka da duka zuciyata Ajlaal, wallahi na tsane ka fiye da kowa da komai a duniya, bank'i ace min kayi mushe yanzu ba, bana san ganinka mugu azzulumi bak'in kumurci, yadda kayi Allah yayi maka, in banda nasan hukuncin wanda ya kashe wani wallahi dani zanyi ajalinka na ragewa duniya mugun iri.


Ya tsuntsure da dariya yayi me isarshi kana yace " zaki so ni nan gaba kad'an dana rikitaki da soyayyata zaki manta da kowa, nasan zaki kashe ni amma da soyayyarki, ya k'arashe maganar had'i da kashe mata ido d'aya, ji take yi tamkar zuciyarta zata tsaga k'irjinta ta fito, wani irin yaji-yaji take ji a duk wata k'ofar gashi dake jikinta, lokaci d'aya duk ilahirin jikinta ya d'auki mugun k'aik'ayi, bata sanda ta kifa mishi gigitaccen mari ba, ta rik'e kwalar rigarshi had'i ta tofa mishi yawu a fuska, ta kalli cikin kwayar idonshi tace " na tsane ka! Ajlaal, banza wanda bai san darajar kanshi ba, sakarai, wawa mahaukaci marar tarbiyya, iyayenka sunyi asara da suka kasa baka tarbiyya, kodan naji ance ubanka lusari ne uwarka ta gama dashi ita ke juya gidan kaga kuwa d'an mace bazayyi tarbiyya ba.


Sosai Ajlaal yaji zafi da k'unar maganganun ta har cikin ranshi, saboda tsabar tafasar da zuciyarshi keyi jikinshi har rawa yake yi, amma dayake shegen duniya ne sayya saki murmushi had'i da saka yatsa ya kwashe yawun data tofa mishi yasa harshe ya lashe yadda yake wasa da harshenshi akan yatsan ko k'aramin yaro yasa da akwai abinda yake nufi.


"Ki aure ni kinga kema sai ki mayar dani lusari.


Kanta ta kawar gefe had'i da cewa " turrr, zatayi magana ya damk'o gashin kanta da k'arfi ya cilla ta kan gado ya bita ya danne, cike da mugunta yasa k'arfi ya durza mata boobs d'inta, yadda yake sucking bakinta ya tabbatar mata da b'acin ranshi, Deeyanah ta azubtu sosai a hannunshi in banda bata da hawayen kuka yau kam datayi kuka harta gaji, duk da haka sai da tayi kukan zuci, in banda zuk'i da rad'ad'i babu abinda k'asanta da boobs da bakinta keyi mata, jikinta kam yadda kasan ana kakkarya mata gab'ob'in jikinta. 


Dakyar ta mik'e ta mayar da kayan jikinta tana shirin fita yace " ince dai babu inda zaki biya ko?


"Dan nayi amfani da abortion cream a jikin penis d'ina a koyaushe wannan abun na jikinki yana iya fita dan bazan iya jurewa sex dake da cikin wani a jikinki ba, bata kula maganarshi ba dan bata yarda ba, tasa kai zata fice ta dawo tace " alfarma d'aya nake nema a wajenka please.


Da Ido yayi mata alamar ta fad'a yana jinta, " dan Allah ka daina zuwa gidanmu ko kira na a waya direct, ka rink'a yi min message kawai zan duba.


"Ok as you say, but idan baki san na rink'a zuwa gidanku karki k'ara kashe wayarki, cikin sanyin jiki ta d'aga mishi kanta alamar to, " kira kuma ya danganta, " dan Allah karka k'ara kira text me kawai please.


"Ok amma idan nayi miki text ki rink'a saurin responding in ba haka ba zan kira gaskiya.


" In sha Allah zanyi responding.


"Better!, yace a tak'aice, sosai canjin daya gani daga gareta ya bashi mamaki, har zata fita yace " Deeyanah ki kula idan kika ce zakiyi wasa dani wallahi sai na k'arar da gaba d'aya zuri'arku kaf, batayi magana ba tasa kai ta fice.


Tun a hanya ta soma jin mararta na kartawa sama-sama amma bata wani damu ba, koda ta isa gida bathroom ta fad'a tayi wanka ta fito, sallah tayi niyyar tayarwa mararta tayi wani irin mugun kartawa, anan ta durk'ushe tana mayar da numfashi, cikin k'ank'anin lokaci ta fita daga hayyacinta dishi-dishi taga Deen ya shigo daga nan bata sake sanin inda kanta yake ba........


JIDDARH...