BAK’AR SHUKA…!

44

by @hauwaausmanjiddarh

*BAK'AR SHUKA...!*


NA


*HAUWA A USMAN*

~ JIDDARH~


Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh

ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh


4️⃣4️⃣


Dariya Ajlaal yayi harda dukan table d'in dake gabanshi yace " ke dai kika fad'a ni ba ruwa na, baki na da goro, dogon tsoki mstwwwwww taja had'i da cewa " Allah kuwa sumi-sumi dashi kamar na Allah ashe mutumin banza ne d'an cikiyar sharri, inba cikiyar sharri ba meye nabin bayana fisabilillahi?


"Yanzu ya jawo min zuwa saloon d'in da banyi niyya ba, zayyi magana ta tsaya cak had'i da cewa " wai tsaya ma tayaya akayi kasan Deen yana bi na a baya?


"Wait! Wait! Karka ce min yadda kake bibiyata shima haka kake bibiyarshi?


Cikin basarwa yace " koma dai meye ba gashi yayi miki amfani ba, "ashe ma ni yayiwa amfani?


"Ah to wa yayiwa?


"Ni dai kin san babu uban da nake jin tsoro ko a gabanshi kika d'aga min cinya zan shiga wallahi, ido ta waro kamar tana gabanshi tace " a gabanshi fa.


"Wallahi am telling you, shi d'in banza ma, tun yi yana da sauk'i zan kwasheki tsaf, tab! ina ruwa na?


Ajiyar zuciya ta sauke had'i da cewa " ah lalle! suna waya har aka wanke mata k'afa da hannu aka gyara mata gashin kanta, yayinda har lokacin Deen na zaune cikin mota yana jiranta, bata bar wajen ba sai yamma lik'is.


Zaune ta iske shi saman sofa tayi mishi kallan gefen ido had'i da jan tsaki cikin ranta, ta wuce yabi bayanta da kallo.


Bayan sati d'aya, sosai rigima ta b'arke tsakanin Ajlaal da Deeyanah dan ya fututtuke idan bata zo ba shi zai zo dole, hannunta rik'e da tea cup ta fito daga kitchen "haba mana Ajlaal kana ganin fa halin da ake ciki, ko so kake a samu matsala asirinmu ya tonu?


"Asirin mu ya tonu ko kuma asirinki ya tonu?


"Naji koma meye ni dai kayi hak'uri ka d'an bari a alafa, " a lafi me?


"Wallahi hak'uri na ya k'are bazan iya ba, sati d'aya kenan fa bamuyi sex ba, zatayi magana ya katse ta da fad'in " kinga idan zaki zo ki zo idan kuma bazaki zo ba zaki ganni a gidan wallahi, bai bari tayi magana ba ya kashe wayar, wayar tabi da kallo cikin ranta tana tunanin mafita.


Dole ba yadda zatayi ta shirya ta fita dan bata san Ajlaal yazo gidan gudun wata rana kar a samu akasi, sai da ta tabbatar ya fita kana ta fito itama, tana gaf da isa gidan ya kirata a waya, " kai ka fiya gajen hak'uri wallahi gani nan gaf da gidan fa.


"Ba wannan ba, Deen yana biye dake a baya, zata taka birki yayi saurin cewa " karki tsaya ki cigaba da tafiya, zamu wahalar dashi, suna waya tana tuk'i while Deen na biye da ita a baya, idan tabi tanan sai ta b'ille can, haka taita wahalar dashi kusan awa uku, wata irin shammata tayi mishi ta b'ace mishi b'at a cikin motoci, ya nemeta sama ko k'asa ya rasa, ranshi a matuk'ar b'ace ya juya ya koma gida, ko mukullan motar bai cire daga jikin motar ba ya fito, yana cika yana batsewa yadda kasan zai fashe ya shiga part d'in su, ba k'aramin mamakin ganin zaune a falo tana kallo yayi ba.


Sosai kanshi yayi masifar kullewa, yama rasa ta ina zai fara, kamar zayyi magana sai kuma ya fasa ya shige ciki ya barta, tabi bayanshi da kallo tana dariya k'asa.


"Gobe ki sake fitowa zamu sake raina mishi hankali, tunda haka ya zab'a zamuyi ta wahalar dashi muna tamola dashi a titi, ni ne fa, nine Ajlaal har ya isa ya gwara kai na, wane shi maza bisa kanshi wallahi, waya suka cigaba dayi har dare kafin suka kashe.


Washe gari da safe wajen k'arfe 11:30am ta shirya cikin riga da siket na lace ta d'ora hijab akai, sai da ta tabbatar yana falo kana ta fito, yayinda kunnenta ke manne da bluetooth wireless, fuskarta wasai d'auke da fara'a tace " ina kwana yaya, dakyar ya bud'i baki ya amsa da " lafiya, ga breakfast d'inka can akan dinning na gama, "ok, kawai yace a tak'aice, tana kanne dariya ta fice, bai tambaye ta inda zata ba, hakan ya bata tabbacin zai biyo bayanta, d'aya daga cikin motocin gidan ta shiga Elantra dayake basa ware motoci kowa hawan kowacce yake yi, duk wacce yiwa mutum kawai hawa zayyi.


Tana kallanshi ta mirror yana biye da ita, tayi dariya had'i da buga sitiyari tace " iska tana wahalar dame kayan kara, kai kaga yadda yake bina a hankali kamar me shirin kama wani abu?


"Wani abun yake san kamawa mana, "au haka ne fa ko?


Ta fad'a tana kwashewa da dariya, " wallahi idan kaga yadda na barshi a falo kamar dolo kai baka ce yasan wani abu me makammancin haka ba, sosai Ajlaal yayi dariya jin tacewa Deen dolo, wasu irin surk'uk'in lunguna masu cab'i ta rink'a shiga dashi, yana biye da ita yana jan tsaki deep down kuma yana tambayar kanshi abinda ya kawo ta irin wannan unguwar, yau kam har inda k'afarshi bata tab'a takawa cikin garin Kano ba ta taka, duk irin rintsi da cunkosan da ake cewa Nigeria nadashi bai tab'a tabbatarwa ba sai yau, shi bai ma tab'a tunanin akwai irin wad'annan unguyoyin ba, yana tafe yana tsinewa 'yan siyasar Nigeria cikin ranshi, yana auno cikin bala'i da masifar da zasu shiga ranar lahira, wasu guraren ko dabbobi akace su rayu a wajen an cutar dasu balle mutane bil Adam.


Bai san yadda akayi ba, sai ganin motar yayi fake a gabanshi, yayi parking shima daga nesa inda zai rink'a hango motar, a k'alla an d'auki wajen mintuna talatin babu wanda ya fito daga motar koya shiga, shiru-shiru har akayi awa d'aya da rabi amma babu kowa, agogon Rolex dake d'aure a hannunshi ya duba yana jan tsaki a fili, wata irin d'aukewa nefarshi tayi da tunanin kodai suna cikin motar yazo cikin kanshi, bai tsaya yin shawara da zuciyarshi ba ya bud'e motar ya fita, saboda rawar da jikinshi keyi yayi tuntub'e saura kad'an ya fad'a cikin kwata, bai tsaya dubawa ba ya cigaba da nufar motar zuciyarshi na wani irin mugun bugu da k'arfi.


Bisa mamakinshi motar babu kowa ciki, da sauri ya kama hannun motar zai bud'e yaji ta a rufe, sosai mamakinshi ya bayyana k'arara saman fuskarshi, "ya akayi ta kufce min?


"Ya akayi ta b'ace min ta bani k'afa har haka?


Ya fad'a hannunshi kan k'eyarshi, take kanshi ya juye, tunaninshi ya kulle yama rasa tunanin da zayyi, abinka da me zuciya, ji yayi tamkar ya shak'e kanshi ya mutu, saboda tsananin zuciya har juwa-juwa ya rink'a ji, a daddafe ya koma motarshi ya shiga ya fige ta trillion baima damu da ramukan unguwar ba, ko faci baya tsoron yayi.


Ita kam tana shan kwanar lungun kafin ya shawo kwanar tayi sauri ta fice ta dannawa motar luck, wani siririn lungu ta samu ta rab'e ciki tana lek'enshi, hannunta saman bakinta tana rufe bakin dan kar yaji sautin dariyar da take yi, numfashi Ajlaal ya sauke had'i da cewa " kiyi sauri kizo kafin ya gane bakya cikin motar munyi abinda zamuyi, sai da ta sake kallan Deen tayi murmushi kana ta juya tabar wajen tana fad'in " wahalalle kai kaga dare wallahi.


Mai adai-daita sahu ta tare ta shige tabarshi nan yana zaman jiran gawon shanu, tana shiga get d'in gidan taga Ajlaal tsaye daga shi sai pant, gira tsaya ta d'age tare da cewa " na gudu kona tsaya?


Dariya yayi yace " imma kin gudun zaki dawo ne, tana k'arasowa inda yake tace " oh! matsuwar har ta kai haka?


Shu'umin kallo yayi mata na cikin kwayar ido yana lasar leb'enshi yace " fiye da haka ma, k'irjinshi ta shafa had'i da d'an murza kan nipples d'inshi ta kashe mishi ido d'aya tace " bazan tabbatar ba sai na jika a kain....


Kafin ta k'arasa ya had'e bakinsu yana lasar lips d'inta, deep kiss ya shiga yi mata sosai a haukace yadda kasan zai cire mata bakinta daga jikinta, jin tsaiwar na neman gagararsu yasashi d'aukarta batare daya raba bakinsu ba, bai tsaya a falo ba ya huce bedroom yana zuwa ya jefa ta kan mamaken Turkish Bed d'in dake d'akin, ta gyara kwanciyarta had'i da fizgo shi ya fad'a kanta, yadda kasan mayunwacin zakin daya shekara baici komai ba haka ya far mata, sautinsu ya soma tashi a d'akin, sai da ya sha bakinta sosai iya shan shi kana ya cire bakinshi daga cikin nata a gaggauce ya cire mata kayan jikinta kaf bai barta da komai ba, ya sake fad'awa kanta yayi mata rumfa yadda kasan mayu haka suke lashe-lashe da tand'e-tand'en juna, cikin k'ank'anin lokaci suka gama rikita juna, suka fice fit daga cikin hayyacinsu, in banda ihuuu da gurnaninsu baka jin komai na tashi cikin d'akin, an kai awa d'aya suna abu d'aya kafin suka sararawa juna.


Samanta ya zube yana mayar da wahalallen numfashi bayan ya samu nutsuwa, ba tare daya d'aga ta ba baccin samun nutsuwa yayi awon gaba dashi, jin ya sakar mata gaba d'aya nauyinshi yasata ture shi ya fad'a saman gadon, a hankali ya bud'e idonshi da har lokacin basu gama dawowa dai-dai ba, ajiyar zuciya ta sauke me nauyi tana kallan kwayar idonshi tace " bari nayi sauri nayi wanka na tafi, kasan yana gane bana cikin motar gida zai nufa, iska ya furzar daga bakinshi batare da yace komai ba ya mik'e tare da ita a jikinshi ya shiga bathroom, sai da suka gama lalacewa a bathroom d'in kafin sukayo wankan suka fito, tana tsaye ya goge mata jikinta tsaf da towel kana ya mayar mata da kayan jikinta, har bakin get ya rako ta yana zuba mata rigimar shi bai k'oshi ba, " wannan fa d'and'ani haukaci kikayi min.


Dariya tayi gami da cewa " ina laifi asa a baka ai yafi a rataya, " ni dai wallahi bazan iya sake d'aukar wannan tsayin lokaci ba gaskiya, ki dawo gobe ko jibi, danta lallab'a shi su rabu lafiya tace mishi to taji, ta fice.....


JIDDARH...