48
*BAK'AR SHUKA...!*
NA
*HAUWA A USMAN*
~ JIDDARH~
Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh
ArewaBooks:HauwaAUsmanjiddarh
4️⃣8️⃣
sitiyari Deen ya doka da k'arfi cike da takaici, kana ya juya kan motar ya koma gida.
"Deen ya biyo ni ko?
"Eh!
" wato shiyasa kayi duk wannan shirin danka bashi k'afa?
"Uhunnn! Yace yana kurb'ar lemo, idanuwanta ta juya cike da fargaba.
Har k'ofar gida me Napep d'in ya kaita ta zaro kud'inshi ta biyashi kana ta shige cikin gidan, kanta tsaye kamar gidanta ta danna kai cikin gidan, ko'ina tsaf a gyare sai kamshi ke tashi, sosai tsaftar Ajlaal ke burgeta, ganin baya falo yasata wucewa bedroom d'in da yafi zama, tana shiga yana fitowa daga wanka d'aure da towel a k'ugunshi, " tab aiko baka isa ba, kasan ina tafe shine kayi wanka kai kad'ai baka jira ni ba ko?
Kyakkyawan murmushi yayi tare da janyo ta jikinshi ya rungume ta ta baya, mazaunanta na saitin mararshi, idonshi ya lumshe had'i da sauke ajiyar zuciya, muryarshi can k'asan mak'oshi yace " I missed you Dee!.
Juyowa tayi ta fuskance shi sosai tana murmushi tace " ban yarda ba sai ka koma mun sake yin wanka tare, yana goga kumatun shi a fuskarta while idanuwanshi lumshe yace " naji amma mu fara kashe wutar dake cin mu in yaso sai muyi wankan me dalili, ya fad'a muryarshi bata fita sosai, ta bud'e baki zatayi magana ya saka mata harshenshi cikin bakinta, a nutse suka soma kissing junansu suna sucking lips d'insu, cikin salo ta zame towel d'in dake jikinshi tayar dashi a k'asa, tasa hannu tana shafa cibiyarshi zuwa mararshi, wani irin nishi ya fitar da k'arfi, tayi k'asa da hannunta ta cafki joy stick d'inshi ta soma murzata a hankali tana shafa ta cikin salo, har lokacin bakinsu na cikin na juna.
Zame jikinta tayi daga cikin nashi yana k'ok'arin sake manna jikinshi da nata ta sanya hannunta a k'irjinshi tana d'an turashi baya har suka isa bakin gado, ta sanya hannu ta hankad'ashi saman gadon ya fad'a, ta bishi ta danne, ta hau saman ruwan cikinshi ta zauna dangwargwar tare da mayar da bakinta cikin nashi, hannu ya sanya ya kifa kanta yadda zaiji dad'in shan bakinta sosai, da hannunshi d'aya ya zame mata rigar jikinta yayi cilli da ita, yasa hannu ya b'alle mata bra, standard boobs d'inta suka bayyana, bakinta ta cire daga cikin nashi,, idonta cikin nashi tayi k'asa ta damk'i joy stick ta saka a bakinta da k'arfi ya saki ihuuuu, gami da k'ank'ame ta sosai ya cigaba da sakin ihuuun da iya k'arfinshi, sosai suka rikita junansu da dad'i tare da mantar da kansu komai da kowa suka tsunduma cikin tsakiyar duniyar dad'i, da kanshi ya d'ago ta ya d'orata saman joy stick d'inshi ta zauna kanta tana pumping, yayinda shi kuma duka hannunshi ke kan boobs d'inta yana aikin murza su da mammatsa su, kifo da ita yayi kanshi ya saka boobs d'inta a bakinshi ya soma tsotsar su yana lasar kan nipples d'inta, aiko itama ta soma ihuuun while tana cigaba da sukuwa akan ruwan cikinshi, basu sassautawa juna, sun sarara ba sai da suka samu biyan buk'atarsu kowannensu ya samu cikekkiyar gamsuwa kana suka lafa.
Kwance tayi samanshi tana mayar da numfashi, ya sanya hannunshi ya matse ta da jikinshi sosai, shima yana sauke ajiyar zuciya, sun jima a haka kana ta zame ta kwanta saman gadon tare da zubawa kyakkyawar fuskarshi ido tana mamakin tsananin kyanshi, kwata-kwata Ajlaal baya kama da Hausawa Fulani yafi kama da buzaye 'yan Niger ko Larabawa da Indiyawa, iskar bakinshi ya hura mata a fuskarta yana cewa " lafiya irin wannan kallo haka?
Murmushi tayi had'i da kai hannunta saman fuskarshi ta shafa fuskarshi tace " ina mamakin kyan ka ne, baka kama da Abba da Mamanka, kai bama ka kama da 'yan Nigeria wallahi, dariya yayi sosai kana yace " haka ake ce min tun ina yaro, mutane da yawa na fad'ar haka wai bana kama da kowa, zatayi magana yaja siririn dogon hancinta yace " ai kema haka bakya kama da 'yan k'asar nan, ji fa yadda farinki ke d'aukar ido saboda fari har jijiyoyinki ana gani fa, 'yar guntuwar dariya tayi kana tace " ai kakanninmu na wajen uba Larawaban Algeria ne, shiyasa zaka ga muna kama da Yaya Deen.
Tsuke fuska yayi sosai, taja hancinshi tana fashewa da dariya tace " sarkin kishi kawai, idan Deen yasan abinda mukeyi shi rataye kanshi zayyi kenan?
Baki ya tab'e yace " oho mishi, shiya sani.
"Yauwa dama ina san mu k'arasa magana akanshi......
Dakatar da ita yayi ta hanyar d'aga mata hannu yace " please karki soma zo min da abinda bazai yiyu ba, zatayi magana yayi saurin cewa " kina san ganin gawarshi kenan?
Ido kawai ta zuba mishi batare data bashi amsa ba, ta mik'e tana jan zanin gadon ta rufe jikinta ta fad'a bathroom, " ba kince tare zamuyi wankan ba?
Batare data juyo ba tace " ka bari kawai, murmushi yayi me kama da dariya ya mik'e yabi bayanta, ta baya ya rungume ta yana bata hak'uri, " kiyi hak'uri please ki gane irin girman san da nake yi miki Deeyanah, wallahi daki bashi kanki gwara na mutu, bai barta ba, sai da ya lallab'a ta ya bata hak'uri har tayi dariya kana suka shiga wankan, da kanshi yayi mata wankan.
**************************************
Bai shigar da motarshi cikin get ba, a k'ofar Estate d'insu yayi parking ya fito da d'an saurinshi ya shiga gidan, me gadinsu yana alwala, ya d'an tsaya ya kalli me gadin tare cewa " Baba dan Allah..... fasa tambayarshi yayi Deeyanah ta dawo gida dan ganin rashin cancantar hakan, dan bai shefe shi ba, tambayar yana iya zubar mata da mutunci a idanun masu gadin gidan, wucewa main part d'insu ya duba babu alamar ma an shigo, duk da haka ya dudduba ko'ina danya tabbatar, ganin bata nan ya sashi fitowa daga part d'in nasu ya shiga na Ammu, sama-sama suka gaisa ya tambayeta idan Deeyanah ta shigo, Ammu ta bashi amsa da " bata shigo ba ka duba part d'in Ammi wata k'ila tana can, bayyi magana ba ya fice, camma daya shiga bata can, d'aya bayan d'aya ya rink'a shiga part - part yana neman Deeyanah amma babu ita babu dalilinta.
Fita yayi ya shiga mota yayi mata key ya nufi gidan Raleeya, daga gefen get yayi parking ya fito ya taka da k'afarshi zuwa k'ofar gidan, a hankali ya mik'a hannu da nufin ya kwankwasa get d'in, yana d'ora hannunshi da nufin kwankwasawa k'ofar jikin get d'in ta bud'e mamaki fal fuskarshi ya tura k'ofar zai shiga, dai-dai lokacin Deeyanah ta sako k'afarta wajen get d'in sukayi kacib'us yayi saurin yin baya, baya tayi ta baje a k'asa ta fad'i sosai k'afarta ta bugu taji azaba da rad'ad'i sosai amma ganin wanda ke tsaye kanta yasata saurin mik'ewa tsaye tare da had'iye yawu kwat bayanta ta juya tana kallan inda tabar Ajlaal tsaye taga baya nan, ido ta runtse da k'arfi had'i had'iye yawu a karo na biyu ganin yana k'ok'arin shigowa gidan yasata fitowa tare da jan k'ofar ta rufe ta da sauri, yayinda duk ilahirin jikinta ke mugun b'ari da kerrrma, firgici k'arara kwance saman fuskarta, bakinta na rawa tace " m....u......j....e ko....?
Ta fad'a a rarrabe kamar me koyan magana, kallan tsanaki yayi mata batare da yayi magana ba ya nuna mata hanya da hannunshi alamar muje, tana gaba yana binta a baya, sai faman guge gumi take yi, handkerchief ya mik'a mata bayan sun zauna yace " naga kamar gumi ya dame ki ko?
Hannunta na rawa ta karb'i handkerchief had'i da yin gajeren murmushin yak'e ta goge goshinta, mik'a mishi handkerchief d'in tayi ya kalle ta yana murmushi yace " da dai kin barshi a hannunki zaifi yi miki amfani fiye dani, ya k'arashe maganar tare da kanne mata ido d'aya, wata irin razananniyar fad'uwa gabanta yayi yadda kasan k'irjinta zai rabe biyu, ta sanshi, tasan waye shi, tasan halinshi ciki da bai ta tabbata akwai wani abu bunne a k'asan zuciyarshi, wai ma yaushe rabanta dataga murmushin shi, balle ya kalle ta fuskarshi shinfid'e da murmushi kamar haka, tasan akwai wani abu.
Hannunta ta rink'a murzawa da k'arfi har tana karcewa da farcenta, duk abinda takeyi idonshi na kanta, har suka k'arasa gida babu wanda yace ko k'ala, bayan sun isa gida kowa ya nufi bedroom d'inshi babu wanda yace kowa komai.
Bayan sati d'aya....
Tun ranar da dataje gidan Ajlaal bata sake fita ko nan da can ba dan tasan tunda yayi mata wannan murmushin akwai abinda yake shiryawa cikin ranshi, dan haka ta tattaro gaba d'aya nutsuwarta ta sanyawa kanta gudun kar a samu matsala, tana zaune a falo tana kallan Indian Hausa me suna Gawa Tafe na Algaita a tashar Tauraruwa Tv ya zo ya wuce ta gabanta, bayyi mata magana ba, itama batayi mishi ba, ya fice yana sauri.
Wajen wasu bak'inshi yaje da suka zo daga America bai dawo ba sai yamma, ta wajen gidan Raleeya ya biyo, duk yadda yake k'ok'ari da zuciyarshi kan karya biya gidan Raleeya amma abun yaci tura sai da zuciyarshi ta rinjaye shi, bai san yadda akayi ba sai ganin kanshi yayi, yayi parking a k'ofar gidan, sai da ya d'an tsaya kana ya fito daga motar zuciyarshi na tsalle kamar zata tsaga k'irjinshi ta fito, kwankwasa k'ofar gidan yayi sau biyu zuwa uku, shiru babu alamar za'a bud'e har ya juya zai bar wajen yaji ana bud'e get, juyowa yayi tare da zubawa get d'in ido, wata tsohuwar dattijuwar mata ce ta fito, bayan sun gaisa ta d'ora da cewa " aiko masu gidan basa nan sun fita, nima fitowar nan da kaga nayi gida zani na gama aiki na, daga kalaman matar ya fahimci 'yar aiki ce, murmushi yayi ba tare daya ce komai ba ya juya yabar wajen.
Labulen window Ajlaal ya saki yana dariya yace " kayi iya yinka me 'yar k'aramar kwakwalwa da gajeren tunani amma bazaka tab'a cimma sawaye na ba balle takuna, na riga nayi gaba tunani na ya girmewa saninka Deen, duk abinda zakayi bazaka tab'a samun koda 'yar k'aramar makama ba balle hujja.
Shi kam Deen motarshi ya shiga yayi mata key yabar wajen, kunnenta manne da Bluetooth tana waya da Ajlaal yana bata labarin zuwan Deen ya shigo ya wuce ta, tabi bayanshi da kallo tana kanne dariyar dake cinta, yana shigewa d'akinshi ta bushe da dariya harda buga k'afa tace " munafukin banza Allah ya fika ja'iri......
JIDDARH...