41-50
*🌺DA'IMAN ABADAN🌺*
_Hot love and fate story_
Na
_YAR'MUTAN KANKIA_
_MANAZARTA WRITERS_
*BOOK ONE*
*PAGE 41-50*
***
NO EDITING✓
Kwaciyar isarsa tayi a parlorn ya tashi ya haye sama, duk snow din da ake a kasar dan har rufe wasu gidanjen take amman shi A-Kadir zafi yake ji dan har zufa yake jin tana zubo mashi. ga kuma kanshi yana sarawa kamar ya cireshi daga jikinshi haka yake ji...rayuwar tayi mashi kunci baya jin dadin komai,komai ya tsaya mashi yayi mashi cak,da duka hannayenshi ya dafe kanshi da jijiyo suka taso tsabar zabar ciwo da shi kan yake mashi.
Dakyal ya iya tashi ya fada toilet ya samu ya watsa ruwa. dan rage zafin da yake ji a jikinshi.dan ji yake kamar ana watsa mashi ruwan zafi ko kuma ana watsa mashi rushi haka yake jin zafin garin...koda ya fito daga toilet din kaya mararsa nauyi ya dauka. ya samu ya saka sannann ya kaffabara sallah bayan ya gama sallah ya samu ya kwanta dan ba abunda yafi bukata kenan.
★★★
Ita kuwa Beauter tun tana kallon hanya har ta fara jin rashin jin dadi dan ta saba dashi yanzun. ta saba koda yaushe sai yazo yaga lafiyarta,dan sharewa tayi ta cigaba da yin sabgoginta amman abunda ya bata mamaki yana kasan zuciyarta dan ya hana zuciyarta natsuwa da zaman lafiya. dan duk motsin da take shine take tunawa ko lafiya...dan tsaki tayi tana ajiye juice din da bata dade da gama had'ashi ba daman A-Kadir ta hadama wa dan ta lura ya son Apple juice.shiyasa tun da ta tashi bata zauna ba sai da ta tabbatar da ta gama sannan, sai dai taji shuru bai shigo ba da daukowa tayi ta sha amman kuma sai ya fice mata a rai.
Game kawai take bugawa duk da ba fahimtar game din take ba ,amman ta rage mata kaso 50 na damuwarta ,door bell taji batasan sanda murmushi ya sabuce mata ba sai da ta fad'a bedroom dinta ta fasha turare ta shafa ma pitch lips dinta man baki sannan ta fito cikin sauri. dan tayi kewarshi duk da jiya a wajenta ya wuni amman ai yau bai zo da wuri ba tunda har hudu ta wuce bayan kuma ba haka ya koya mata ba.
Turus tayi tana dan bata fuska ta kalleshi kamar yanda shima yake kallonta cikin murmushi dan bashi hanya tayi ya shigo tana rufe gidan tsaye tayi a gabanshi tana cewa.."Haba Shuhaib maiyasa wai kake man haka."? Murmshi Wanda ta kira da Shuhaib yayi yana tashi yayi hunging dinta tight gami da sauke ajiyar zuciya. yana shafa ta a hankali a hankali yana sauke ajiyar zuciya a jere a jere hura mata iska yayi a kunne gami da dan cizawa kadan, batasan sanda ta makalk'aleshi ba tana tura kanta sosai a cikin kafad'unshi.
Cirota yayi daga jikinshi yana mata wani kallo na nayi kewarki ga kuma uwar jaraba da ta taso mashi sosai da sosai. kauda kanta tayi daga kallonshi tana kokarin cire jikinta daga jikinshi amman yaki bata damar hakan dan kara matse yayi sosai ,d'ago kanta tayi tana turo baki gaba tace.."Amman shu...bai bata damar ida fadin abunda zatace ba ya had'e bakinsu waje d'aya yana mata wani irin softkiss cabke harshenta yayi yana tsotsa yana tura hannunshi a cikin rigarta yana yin kasa da bra din ta yana shafa brest dinta daya ,mutsu mutsu take yi tana girgiza kanta tana kai mashi bugu ko gezau dan yayi nisa baijin kira.
Dakyal ta samu ta tureshi daga jikinta tana ja da baya gami da wulla mashi wata uwar harara tsaki tayi tana cewa.."wai maiyasa kake man haka ne wai Shuhair?na gaji da halinka na gaji haka nace na gaji ni matarkace ko kuwa."? Murmushi yayi yana tafa hannuwanshi gami da fisgota ta dawo jikinshi bakinshi ya saka saman kunnanta yace.
"Ke ba matata bace
kuma baki isa ki zama matata ba,kedin karuwatace karuwa wanda zanzo nayi romantic dinki duk sanda na gadama kuma niya and nan gaba kadan zan shiga inda kike man rowa lokaci ne na baki kafin na waiwayi wajen."
Zafin maganarshi yasa ta garzamashi wani abun cizo bama tasan tayi ba,ingezeta yayi yana harfa hannu dan sosai yaji zafin cizon da tayi mashi,kuma hakan ya tunzura shi sosai ganin ya runkuro zai kamota tayi sauri ta dauki cup din juice ta watsa mashi a fuska rarumar wata wuka tayi tana nufoshi da ita,da yake yasan haukanta kuma baima gani sosai saboda har cikin idonshi juice din ya shiga ga zafi yana mashi yasa ya nufi hanyar fita da sauri ta kuma bishi da sauri tana cewa.
"Katsaya kaga idan banyi ajalinka ba kuma na kashe banza harda wofi ma." Bai tsaya kullata ba ya samu ya bude kofa ya fice a gidan ranshi b'ace. tabbas Beauter sai tasan tayi dashi sai yayi mata wulakancin da har ta mutu ba zata taba mantawa dashi ba.
Komawa tayi cikin gida tana rushewa da kuka ta dade tana kuka dan har aka kira isha'i tana aikin kuka dakyal ta samu tayi wanka da sallah ta kwanta zuciyarta cike da bakin ciki da kuma kewa abubuwa da yawa,tabbas Shuhaid ya tuno mata da wacece ita a da da kuma yanzun, karuwa kalma tayi mata nauyi ta kuma dakar mata zuciya sosai. tayi kuka tayi har ta gode Allah,ina yake maiyasa yau baizo ba lafiyarshi lau kuwa?shine tambayar da take ma kanta kenan.
Koda gari ya waye sukuku ta tashi daman kanta yana mata ciwo saboda stress ,magani tasha ta sake shiryawa cikin wani ash laces da yayi mata kyau cola shape ne dinki kuma ya fiddo mata da shape dinta sosai dankwali ne dai bata tsaya daurawa ba sai ta barshi gida ta Shiga motarta sai wani wajen shak'atawa maikyau da daukar hankali.dan tana bukatar abunda zai cire mata kewa da damuwa...ta dade a wajen tana zaune gaban ruwa tana latsa waya as usual game ce take yi kuma taji sanyi a zuciyarta duk damuwar da ke a cikin zuciyarta ya fita sai da 7pm tayi sannan ta dawo gida wanka tayi ta shirya cikin half gown sosai rigar tayi mata kyau juice kawai tasha tayi sallah ta kwanciyarta.
*Nigeria🥀*
Yau tunda suka tashi su duka basu koma ba shiyasa basu wani makara ba suna gama duk abunda suke sukayi ma Umma sallama suka fito kuma Yau ba lecture din safe bace sosai saboda 10-12 ce kawai kuma ta Dr Najib ce shine baiyi covering ba daga yau kuma ya gama lecture sai dai su a exams da kuma test.
Koda suka iso bakin titi basu sha wahalar samun naped ba kuma har bakin school suka samu zai kaisu,bayan sun gama ciniki sun bashi kudinshi...cikin doki Zubaida tace.."wallahi cikin farinciki nike Sis har bansan ya zanyi ba dan dadi."ta ida maganar tana watse baki ,murmushi Zulaihat tayi tana cewa.."gaskiya ne Sis duk dadin na maiye har haka kuma."? Dariya ta fashe da ita tana cewa.. "Ai kin sani daga yau mungama lecture a level 2 zamu shiga level 3 kuma daga yau zamu huta da masifar Dr Najib sai kuma andawo hutun session." Ajiyar zuciya Zulaihat tayi tana cewa.."hakane kuma amman ni nasan ba zamu huta ba har sai randa muka fito exams dinshi kin manta ko test baiyi mana ba?sannan kuma Sis ni ina tsoron karda ya bani CO a wannan semester ya barni naji da wanda ya lek'a Mani ta first semester."
Dan shuru Zubaida tayi tana cewa..."in shaa Allah ba wata CO da zai baki,ni inama mamakin yanda kikeyin co a course din Dr wallahi mamaki nike ni na wuce amman ke ya dawo maki bayan kece ma kike man tutorial nasan ba dan ke ba da ban taba wuce course din Dr saboda wahalarshi."
Dafa Zubaida tayi tana cewa. "Sis ai jarabawa ita sa'a ce ba iyawa ba,da iyawane ai da wasu da dama basu fadi a course da dama ba.mudai fatanmu Allah yasa mu fara exams a sa'a mu gama lafiya ya kuma bamu grade mai kyau."
Da Amin Zubaida ta ansa suka cigaba da shurutunsu har suka iso bakin makaranta daman already sun biya mai naped kudinshi suna fitowa suka shiga school direct department dinsu suka wuce ba kowa yazo ba dan da sauran lokaci hakan yayi masu dadi suka samu front seat suka zauna suka fara karatunsu Zulaihat na nuna ma Zubaida inda bata gane ba suna cikin karatun suka ji ance.
"Aminci Allah ya tabbata a gareki Gimbiyata keda twin dinki." Kusan a tare suka waiga suna sauke idonsu a kanshi,duk da basu san sunanshi ba. amman ba zasu manta fuskar ba kuwa,tsuke fuska Zulaihat tayi tana maida kanta bisa book din gabanta dan ita sosai ya tsoratata ta tsani rashin tunani da hankali kamar yazo wajen wanda basu sallah. da zaizo masu babu ko sallama,Zubaida ce ta danyi murmushi tana cewa.
"Wa'alaikumus sallam." Dan dafe kanshi yayi yana cewa.."afuwan yanmata nazo banyi sallama ba a gafarceni kaina a kasa Sarauniya Assalama Alaikum."again Murmushi Zubaida tayi mashi tana cewa.."wa'laikumus sallam."itama Zulaihat sai da ta ansa sallamar amman a hankali samu waje yayi gefenta ya zauna yana daukar book din gabanta,dagowa tayi tana kallon shi cikin tsuke fuska tace.
"Maiye haka bawan Allah?bansan haka nidai ka bani littafina." Yanda tayi maganar cikin nuna ranta ya b'aci hakan ba karamin kyau yayi mata ba,shima kwabe fuska yayi yana cewa.."ni kuma inason haka Myluv." Mika mashi hannu tayi cikin tsare fuska daman hannun yasha kunshi sai daukar ido yake masha Allah...kafe hannun da kallo yayi yana sauke numfashi sannan yace.."ni ba sunana bawan Allah ba Sunana Alkhamis." Tabe baki tayi tana cewa.."wannan bai damaini ba nidai kawai kaban littafina shine abunda na sani."
Dariya ya fashe da ita yana cewa.."aikuwa kenan ba zaki taba ansar book dinki ba,tunda sunan mijinki bai damaiki ba." Batasan sanda ta wulla mashi harara ba,wai miji ita hauka take ta aureshi ai sam baiyi mata ba mutumin da ya cika tsokana babu kamun Kai kamar dai ba mutum ba,dan girgiza kai tayi tana jin d'aci har kasan zuciyarta.yana bata mata lokaci ga akwai inda take bukatar dubawa kafin mutane su fara taruwa a fara noise gashi kuma yana neman rushe mata budget sai ta tashi tsaye tana cewa.
"Kaga Malan ni ba wasa nike maka ba,bansan haka akan mai zaka daukeman abun karatu kuma nace ka bani ka tsaya yi man wasa haba mana." Dan karamin bakinta ya tsurama ido.ji yake kamar ya turmusheta ya shanye bakin tas yaga bakin tsiwar kauda abun yayi a ranshi yana cewa.. "Babe kina son na baki littafinki ko."? Gani tayi rainin wayau da hankali ya shigo sai ta mai da kallonta wajen Zubaida tana cewa.." Sis kina dai gani ko?kice mashi ya bani book dina ki nuna mashi gaskya bansan irin wannan dan bakomai ake man ba."
Zubaida tasan halin Zulaihat tasan ita batasan wasa shiyasa ba'a cika yinshi da ita ba.koda a cikin family tana da hakuri kuma tana da saurin kullewa ,shi kuma Alkhamis ta lura yana da son raha da wasa duk da wanann shine kallo na biyu da tayi mashi tunda randa ya daukosu daga fabjamb sai kuma yau ,amman ta lura da yana da son ayi raha sosai halinshi yayi mata dan ita batasan mutun mai fadin rai da fisfisgewa kamar wani sarki murmushi tayi tana cewa
"Alkhamis please ka bata mana tunda har ta gaya maka bataso." Cikin dariya yace ma Zubaida.."Aa Sis rabu da ita da gaske nike ba zan bata ba har sai ta fadi sunana kamar yanda kema kika fada."...."Aa please ka bata dai kaga ba dadi anayi ma mutun abunda baiso.tunda tace bata so ba sai ka bari ba."?..."Nidai gaskiya sis kisa ido kawai kiyi kallo kiga ya wasan zai kaya dan nidai ba zan bayar ba sai anfadi sunana."...ganin da gaske yake ba zai bada yasa Zubaida ta mai da kallonta wajen Zulaihat da ta cika tayi fam jira kawai take a tabata ta fashe,murmushi tayi tana kallon Alkhamis ta girgiza mashi kai tana nuna mashi da ya bata.amman sai nuna baifa badawa ba tare da tayi abunda yace ba,dole tasa Zubaida cewa.
"Sis kice mana ya baki komai ya wuce." Tashi tayi tana share hawayen fuskarta tace.."bazance ba Sis shin ana dole ne? Kuma dole ya bani littafina tunda bashi bane ya sayarman shi ba.". Mai da kallonta wajen Alkhamis tayi tana cewa.."Bawan Allah tun cikin mutuncinka da arzikinka ka bani littafina karda nayi maka abunda ba zakaji dadi ba.kuma kaga kaine ka jani kawai ka bani littafina. "
Nifa ba zan bada Queen har sai kince Alkhamis Myluv kina cewa haka shikenan littafinki yazo hannunki partner. " ya ida maganar yana nuna mata zuciyarshi gami da yin sing din luv,rintse idonta tayi cikin jin haushi da takaicin abunda yayi mata yanzun tace.."tunda dai kaki ka bada ta arziki to zan ansheshi koda tsiya kuwa." Gira ya d'aga mata yana cewa.. "Bissmillah idan zakiyi."
"Haka kace ko."?..." Kwarai kuwa haka nace Queen." Tsalle tayi tana kaima littafi wauta yayi sama dashi yana dariya ita kuwa ranta yayi nisa a b'aci .tasama ranta da tsiya bada arziki ba zata anshi littafin,shi kuma Alkhamis hanyar da tabi dan ansar littafin tayi mashi dadi daman hakan yake son ta kasance shiyasa yayi mata hakan,dan yana son ya kare mata kallo sosai da sosai yana son yaga yanda zatayi tsalle har nonuwanta suna nasu tsallen yasan ko bakomai ya rage zafin da yake ji akan yarinyar.
Sosai take tsalle tana kaima littafi farmaki yana sake yin sama dashi ita kuma bata fasa ba...tunda ya shigo idonshi sukayi kwalli da wannan drama ta Alkhamis da Zulaihat ga yan class sun natsu suna kallonsu sai dariya ake masu take yaji ranshi ya b'aci take yaji wani abu yazo ya tokare mashi k'ahon zuciya har juya mashi yake ga zafi yana mashi ,wani tsalle da tayi sai da nonuwanta suka girgiza sosai fiye da sauran tsallen da ta fara. wani ihu mazan class din suka rushe dashi ,rintse idonshi yayi yana budewa ya buga masu wata uwar tsawa yace..
*Kuyi Manage da wannan banjin dadi sosai*
*AMATULLAH DATA SERVICES*
*MTN*
500MB-140
1GB-270
2GB-540
3GB-810
4GB-1080
5GB-1350
6GB-1620
7GB-1890
8GB-2160
9GB-2430
10GB-2700
*AIRTEL*
500MB-180
1GB-350
2GB-700
3GB-1050
4GB-1400
5GB-1750
6GB-2100
7GB-2450
8GB-2800
9GB-3150
10GB-3500
*GLO*
500MB-180
1GB-350
2GB-700
3GB-1050
4GB-1400
5GB-1750
6GB-2100
7GB-2450
8GB-2800
9GB-3150
10GB-3500
9MOBILE
500MB-150
1GB-300
2GB-600
3GB-900
4GB-1200
5GB-1500
6GB-1800
7GB-2100
8GB-2400
9GB-2700
10GB-3000
VIA✓8160508316
Jamila Bello Abubakar
Opay bank
VIA✓0777512438
Jamila Abubakar Bello
Access bank
*** for call or whatsapp
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*****
*****
#Love
#Najeeb
#Zulaihat
#AK
#BEAUTER
#Comment
#Share
#Pls