AYSAM

Arsal

by @fatoumspassion

AYSAM

Love,passion,betrayals,romance and power btw two different world's.

It's fatoums passion

Bismillahirrahmanir rahim

Chapter 2(Arsal)

Samyrah ce tadawo da ita daga tinanin datatafi ta hanyar furta

" I'm done"

da dan qarfi dagowatai cikin dan firgita

" you're done with what?"tatambaya,

tace

"my home fun'

tace

" mugani" tamiqamata littafin, tsaf tagani tayi calculating komai daidai,don yar'tata badai kwanya a calculation ba dukda ita bawani lissafin arziqi ta iyaba,

tace

" great myrah roll it for you're beautiful self"

dariya ta kyalkyala

tana furta

"roll clap "rolling ahannunta tai tana tafawa tanamiqewa,

tace

" momma Daddy is coming right"

tace

"mata baxan iya xuwa amatsayinsa ba"

dariya taqara tana furta "momma ke namijice toh iyaye maxa akace,

hakakurum kibini su elina suyimin dariya,I'll not sleep tonight harsai yadawo"

wani irin faduwar gaba taji domin tunda taga Arsal yacanxa kwanakinnan take nesanta yarta dashi sosai har yaso yafara ganewa,miqewa tai

tana furta

"no myrah inkika jirashi xaki iyayin lattin xuwa school tomorrow kinji kuma baxan yarda da hakaba"

tace" but momma"

tace "karki damu xanmasa magana insha Allah kinji"

tace "okay momma promise"

tace" I promise"

tana murmushin yake. Saida tatabbatar myrah tagama biyama ta hardarta sannan tasata tayo alwala sukai shafa'i da wutri bayan isha i kafin sukwanta,tanajin saukar numfashin yarinyar alamar tai bacci itakuma takasa barcin kwata kwata sai juyi take tana tinanin taya xata farane wai she's dying tatabbatar dahakan because of her illness amma tana tsoro wanda deep down take boyeshi sbd taxama strong for her daughter,dole tai yunqurin miqata ga hannu nagari kafin lokacin tafiyanta yayi,

tafada axuciyarta tana rufe idonta.

Qarfe shabiyu daidai agogo yabuga takalli lokaci motsin bude qofa taji ahankali tatashi taxame daga gadon don tasan kadan daga aikinsa yafado dakin inbata fitoba kuma myrah na iya farkawa,

a parlour taganshi yana qoqarin

Cire takalmansa ahankali yanayin komai cikin nutsuwa dim light ce a parlor din shiyasa takasa gane yanayin fuskarsa, fatanta daya Allah yasa yana cikin good mood yayarda yaje taron makarantarsu myrah tana cikin wnn tinanin taji shi abayanta yaxage cikinta da hannunsa kansa akafadar ta,wani yarrr taji ajikinta batasan meyasaba har yanxun takasa sabawa dajin Arsal yatabata tatsana duk da tasan haqqinsane amatsayinsa namijinta amma sam bata qaunar hakan dayake mata kwanakinnan,tace

" Arsal "

ahankali yake furta "shhshhhhhhhh wife kiyi shiru ba abinda xammaki lets stay like this"

shirun tai kmr yajja yace.

ahankali bayan wasu mintini taji shi yadauketa cancarakas ixuwa bedroom dinsa rufe idonta tai tana ayyano yajja xasukaya, agefen gado ya ajjeta yana kunna fitila yaquramata ido kmr yau yafara ganinta,

jin shirun yayi yawa yasa tadago kai tana kallonsa

tace" lpy?"

yace

" da akai me"

tace "aikasan banasan kalloko",

yace" kinyi abin kallonne,"

tace "mekuma nai"

yace

"yau inada ina kikaje" xare ido tafarayi,tana

" amm,am, am"

adiririce don baxataso yasan takoma asibiti ba kmr yajja tai masa alqawarin ba likitan daxai qara dubata saishi,

yace

"tambayar kinake"

wnn karon cikin daga murya dasauri tamiqe tanaja dabaya ahankali ganin yajja idanuwansa sukai jajir kmr garwashi,

tace "Arsal I'm sorry"

afusace yay kanta kmr zaidaketa amma sai yanaushi bango yana yarfar da hannu,

yace

"dimple so nawa xanfadamiki kidenamun qarya kinasawa nai feeling insecure,kincemun daga gurin aiki xakije mkrnt amma sai akaganki Presbyterian kinje gun sahara ko me sahara ta iya wanda niban iyaba, metake dashi namatakin ilimi wanda nibanidashi nsn abunda tafadamiki kuma,"

yafada yanajan tsaki kafin yajuya yana riqe hannunsa cikin mamaki hawaye naxuba a idonta take furta

"Arsal bina kasa akeyi"

yace

"kinga laifina akan me baxansa abibiyeki ba nasan qaramar kwakwalwa gareka zaki iya tinanin fooling around",

girgixakai take tana hawaye, tace" Arsal kasan dacewa I have less than........"

muryarta rawa tafara taxube aqasa yajuyo yana kallonta yace "mutuwa zakiyi toh saime daman nasan dahaka kuma ko ba cuta aikowa xaimutu meye kuma nakuka",

yafada yana tsugunnawa qasa yakamo hannunta yana,

" furta pls stop that tears kinsan banasan ganin hawayenki so stop,kuma nasan tsoron mekikeji waye xeriqe maki yar'ki?karki damu ni Arsal xankula da ita fiyeda tinaninki xanbata rayuwa mai kyau fiyeda wacca alh yabaki tureshi tai tana miqewa, tace "karka qara hada kanka da popsy na shidin mutun ne nagartacce ba kmr kaba Arsal natsaneka matuqa kuma baxantaba barin yata ahannun mugu irinkaba" tafada tareda bude kofa xatawuce fuzgo gashinta yayi jitai kmr xa axare mata rai numfashinta nadaukewa yabuga ta da bango yanashaqewa yace

" dimple kenan kina tinanin ko bayan ranki xanbari wani yariqe samyrah, nine ubanta kuma ninafi cancanta nariqeta itada dukiyarki tureshi tashiga nemanyi tana haki ganin tana neman sume masa yasa yaxaunar da ita gefen gado yana ficewa adakin, wayarta tafara laluba ckn rashin sa'a tamantata dakin samyrah da allura yashigo ahade yamiqqadda ita daga kwancen datake maganganun doctor sahara nadawo mata "indai kika bari anamiki wnn allurar toh tabbas bawani maganin daxai qaramaki sai ita kuma inta xamemiki addiction xuciyarki xata iya dena bugawa akoda yaushe",

jin shigar allurar,taitsit takasa katabus tanaji tana gani Arsal yana neman rayuwarta sbd dukiya.

Washegari samyrah tana tashi tafara laluba gefenta ahankali tana furta momma jin bakowa kusada ita yasa tabude ido tana kallon ko ina na dakin motsin bude qofa taji wanda koba afadaba tasan mahaifiyarta ce, amma gamamakinta saitaga Arsal tsaye yana mata murmushi dauke da tray din breakfast yanafurta

"good morning baby girl,"

cikin mamaki tamurxa ido taqara budewa tana kallonsa, tace

" Daddy"

sai kuma ta washe haqora, yace

" baby na I miss you so much"

tace

"daddy I miss you too",

yace

"toh maxa go and brush your teeth yau kinxama princess a bedroom xakiyi breakfast",

"wow kmr yajja momma take bani a fairytale great" tafada tana miqewa dagudu tai bathroom tana waiwayansa gani take tana tafiya xaigudu dasauri tai brush tadauro alwala tafito tana nufar closets din ta hijab tadakko nayara daidai size dinta galala yatsaya yana kallonta, tace

"daddy leemme pray"

Yace

" okay" yana tabe baki wai wnn yar yarinyar ma takoyamata kini bibin ustaxanci nandanan yaji ransa yasoma baci,yaja tsakiyar, ficewa yayi daga dakin tana jinsa yabanko kofa.

Saida ta idar sannan tamiqe yayi dai dai dashigowar Nanny dinta zainab,tace mata

"Good morning baby" smiling tai tana furta "morning miss zainab,kinga Daddy awaje kuwa? tace

"daddy kuma"bata rufe bakiba tajiyoshi yana warming motor xai fuce dagudu tanufi hanyar waje amma cikin rashin sa'a tana fita yana ficewa daga gidan fashewa tai dakuka tana durqusawa qasa dakyar zainab ta lallabata suka dawo ciki amma bata daina kuka ba .

Qarar kukan yarinyar tasoma ji har cikin qirjinta xumbur tamiqe tana waiwaye slippers din ta taxura designing din D&G tafito dabibbiyu tahada tasakko daga stairs din,parlor na farko taqarajin kukan yatsananta taqarasa main sitting room,akan kujera tahangota takifa kai tana ta kuka.

dafata tai tana furta "myrah"

tadago kai tana rungumeta tace,

"momma I don't know why?, he doesn't love me nor care about me momma I'm beginning to hate him,"

shiru tai tana sauraron maganganun yar'tata itamakam tagaji koda Arsal xai yankata saita dau mataki xatajure komai amma banda batawa yar'ta.

Bayan tagama lallabata dakyar tayarda tasa zainab ta shiryata ko wanka batai ba taxura hijab tasauke ta a school.

Bayan tadawo tai mgn da P.A dinta akan yay cancelling meetings dinta nasafiyar yau saboda sai afternoon xatashigo tana gama fada ya amsa da toh.

Katsewayarta kenan taga shigowar conference call din (quad squad) bata taba bacin rai da wannan call dinba irin yau dan she's not in the mood na amsa tambayoyi wanda tasan xata shashi sanadin mood din face dinta parking car din tai a parking lots tadaga call din tana fitowa amotan "hey girl tajisu duka sun furta"

it looks like itace last person data daga wayan,tace

"hello"

tana qaqalo murmushi,

"meyasa bakije office ba"

tambayar da lilly tafara mata kenan tace

"uhm miss Noor yaushe xan dena tinamiki I'm not a girl tunda inada kmr ki,

Meenah tace,

"fadamata dai nihar biyuma"

suka sheqe dadariya tabe baki tai tana furta, "kwanemi wayancewa aidaman, ke kinyi aure, tana referring to meenah ko shekara uku bakiba kina qoqarin haihuwa ta uku",

meemee wacca tunda aka fara drama take dariya batace komai ba,

aysha bude qofar parlour tai tashiga taxauna tana ajje hijabin tace,

"lilly kedai kibarsa ido arayuwarki,meenah bayansu deen kinganta dawani yaronne"

tace

"haba karki rainawa kanki hankali kina kallon uwar qibar da meenah ta ajje kice ta lpia ce cikine da itafa yara ko yayesu ba aiba don masifa andau wani cikin"

"Kai Lilly banda sharri",

tace

"tarantse in sharri nakemata",

aysha takalli Meenah tana furta

"hey mamin twins say something,"

puppy eyes tai tana furta "dama, dama"

wata shewa meemee tabuga tana furta

"kunga ga African trend award nabiyu yaxo"

dariya suka tayata Meenah tabata rai,tana furta

" wai dimple harda ke akemun dariya,su wadannan gaurayen fa baxasu taba ganewaba amma kekina biye masu ko",

tafada tana bata fuska,tadora dacewar , "najima innayi cikin dadin abin bashegen sa nai ba",nan fa suka cigaba da kunna ta tai ta bambami kmr sabon kamu,wnn farincikinn kullum sukai alqawarin sa junansa duk da kowa yana da nashi matsalolin rayuwar kowacce tana qasa daban data yar uwarta amma hkn betaba shaquwa da qauna datake tsakaninsuba.

Bayan sungama hiran takatse tashige daki Mac book dinta tadakko tashiga Internet tai typing sunan Muhammad samir S Fulani, sunayene barkatai masu shige dashi suka ringa fitowa, almost every single name sai da tai cross checking ba shi aciki, number tadakko tadau wayar ta cikin shekaru7 yaune karo nafarko data dau waya da niyan kiran layinsa xuciyarta ke ingixata karta kira meyasa ita xata nemeshi wata zuciyar, tace

"kekira not for yourself but for myrah,"

kmr yajja tai xato haka suka cemata the number is a allocated,tana qoqarin qara kira wayar ta tahau ringing video call again, amma wnn single from Lilly tayi feeling haka since morning don tayi mamaki ganin Lilly bata tambayeta lpia ba this morning,daga wa tai tana furta

" meyekuma did you missed me that much",tace

" whatever xakice saina kira, are you okay?"

gyada kai tai tana furta "yes I guess so",tace

" oh guessing ma kike your not even sure",murmushi tai

tana furta

" liiiiiii",

tace

" deeeeee"

itama tana murmushi tace

"Arsal ne tace ah ah tace toh menene kinsan you can't hide a secret from Lilly"

tace

" sanin hakan ne yasa zanfada maki"

tace

" okay inajinki,"

tace

" Lilly banason yayanki yasanda wnn maganar inaso naqara ganin SAM"

"what"

tafada axabure tana miqewa, tace

" dimpy kinsan mekike fada kuwa kina fa.........",

bata qarasaba tace

"eh nasani I'm married now and he moves on too, but haqqin sane he needs to know what happened shekaru dasuka wuce,"

tace

"dimpy are you sure you want to do this, ta ina ma xamufara binciko samir mutumin da tunda yabar Nigeria bai qara taka qafarsa yadawo ba,koda da xiyara"

tace

"Lilly kitemakeni I'm planning to come to Nigeria next month insha Allah myrah nasamun hutu"

tace

"shikenan xanfara xuwa gidansu natambaya maki kiji in sha Allah xan tabaki innasamo wani abu, but inaso kidena stressing kanki akan Arsal lokacine babe Allah xai fitomana da mafita kuma baxan bari yasani ba",

tace

" tnxs leeee,ninakanyi tinanin qila Sam yaxama software engineer kmr yajja yake mafarki akoda yaushe,dariya Lilly tai tana furta i hope so kar effort dinki yatashi abanxa,"

bata rai tai tana kashe wayar Lilly tai dariya daga daya bangaren tana furta crazy girl,bantaba ganin haukar so irin takiba dimple after everything she went through kan soyayyarsa,amma still tanasonsa,Allah yakawo miki mafita cikin quntatacciyar rayuwar dakike ciki aminiyata.

Kubiyu don jin labarin sarqaqiya da AYSAM ke daukeda.

It's fatoums passion,don't forget to share

&

Comment