FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
They say everyone has a story, but I’ve made it my passion to tell them. I write because I believe stories are the bridges that connect us all. Whether it's a whisper of romance or the weight of a life-changing choice, I pour everything into the tales I tell here on ArewaPen. I'm...
Sample · Last stage
AYSAMLove,Passion,Romance,Betrayals,Hatred and Power of two different world's.It's fatoums passionBismillahirrahmanirraheem Chapter1 ( Last stage) New York Presbyterian hospitalTana xaune kan daya daga cikin kujerun office din likitan sanye take cikin wata farar suit riga da skirt wanda yayi matukar hawa da bronze skin dinta tayi qasa dakanta tana kallon agogon hannunta da alama tana kallan lokacine yana tafiya budewar wata qoface tasa tai saurin dagowa tanakallon likitan data shigo fuskarta bayabo ba fallasa,murmushi tasakarmata tana furta ""doctor baby na jirafa"itama likitar murmushi tai ahankali tasamu guri taxauna tana ajje takardun datashigo dasu,likitan da xatai misalin shekaru hamsin aduniya tadanja dogon numfashi kafin tadago takalli matashiyar yarinyarda xakai tinanin shekarunta ashirinne aduniya amma azahirin gaskiya shekarun haihuwarta 25,siririyace don batada ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.