Searching
Chapter4
( Searching)
Nigeria,Abuja
Ahankali lilly ketafiya tana biyeda me aikin dakemata jagora xuwa cikin gidan qarema ko ina kallo take, aduk irin yawan fita gidajen masu kudi datakeyi bayan gidan Abu jandal's bata taba ganin tafkeken gida maikyau da tsari irin wannan ba wai kuma amajiyar datasamu nanne family house din S fulani, ina gaskiya tasan batan kaitai indai bawai yankakan mutane sameer yafarayiba tayaya xa'ace yatara wnn mahaukaciyar dukiyar,
"madam plz have a sit" cewar me aikin dataimata jagoran,
xama tai tana qarema parlor din kallo wnn shi taji qila anacema aljannar duniya inxa'a kwatanta haduwarshi,tarba akaimata maikyau kafin shugaban masu aikin gidan tafito,cikin mamaki tatsaya tana kallonta baba rabice me awarar layinsu sameer, mutuniyarsa,tace
" baba rabi tana sakin baki"
matar tacanxa matuqa tayi wani haske daman filloce tamurmure kmr ba itaba ko kayan jikinta kakalla kasan arziqi yazauna anan,tace
"wana ke gani haka kmr hjy Lilly"
murmushi Lilly tai tana furta "nice baba"
aikonan danan akaqara cika mata gabanta dakayan ciye ciye saida tatabbatar Lilly tasa wani abu abaki sannan tace "inajinki,hjy kunbuya daman kunanan",
tace" baba aini banmasan ta ina xanfaraba,kinga dan Allah nanne gidansu sameer, banbatan kaiba" dariya baba rabi tai tana furta
"kaf duniyarnan bawanda xaiyi arziqi yajawoni ni rabi'atu cikin inuwa aise babban mutum dina,"
Lilly ce tanisa ahankali tana furta
"baba rabi gurin sameer naxo dan Allah inason ganinshi akwai wata magana mai mahimmanci wacca nakeso nafada masa,"
tace "toh saidai kuma baki sa'ava,"
lilly ce tai saurin tarar numfashinta tana furta "bayananne xan iya jiransa yadawo,"
tace
" hjy Lilly kenan aini rabonda insa babban mutum a idona agidannan shekara 8 kenan"
" what" tafurta tana xaro ido tace
" tabbas babban mutum yarabu dakowa......"
"baba rabiiii"sukajuyo anfurta daga can tawajan daya parlor qofar gurin suka xubawa ido, moon ce tafito cikin wani hadaddan lace maitsadar gaske riga da zani tayi daidai dajikinta fuskarta babu touch ko kadan amma sai Lilly taga, taqara haske fatarnan kmr madara saitaga kamanninsu da sameer taqara fitowa fuskarnan adaure kmr ba moon dinsu dasuke tsokana ba sunacemata gonar auduga sbd tsabar fara'arta,atsaye tatsaya anitse take furta meye yakawoki nan miqewa itama Lilly tai tana kallonta cikeda mamaki,tace
"au tambayata kike, neman sameer naxo yi"tace
" yayana bayanan kuma baxe taba dawowa ba xaki iya tafiya"taqara maganar tana kauda kai kmr bata tabasanin Lilly arayuwa ba, tace
" naji inason abani number wayar daxansameshi,"
afusace wnn karon moon tajuyo tana furta "har ke asuwa daxakisamu number sameer,"
mamakine yahana Lilly mgn baba rabice tadafa moon tana furta "yarinyata meye haka kikeyi"tace
" baba plz kikoma ciki wnn bamaganarki baceba nace" tafada cikin daga murya,ahankali baba rabi takalli Lilly tana furta hjy kigaida gida tashige,
lilly ce tajuyo tanaqarewa Moon kallo tace
"bantaba tinanin haka daga garekiba",
tace "toh kifara,dayanxun da dada ba dayaba, kuma Lilly inkinfita agidannan karki sake bibiyar dan uwana don duk neman sa dakikeyi yana dawowa kunnena",
tace "but Moon mgnr daxanyi tanada mahimmanci",tace "kowace mgn ce nasan ta alaqantu da dimple kuma ahalin yanxun yayana yayi moving on kinajiko kallanan in less than 2months"tafada tana jefomata IV, tace "xa'a daura masa aure me sunan aure da yar uwarshi,he moved on don hak,a don Allah kirabu dashi"
taqarasa tana juyawa cikin gida Lilly kwa suman tsaye tai don tunda take ba'ataba mata wulaqanci Irin hakaba koda yake dimple tajamata,tana xaman xamanta, jakarta tadauka tafurta
"daga yau nabar Neman shi kiyi dakanki inkina buqata"
fitowa tai taxira key tabude mota tana qara qarewa harabar gidan kallo wato don sunyi kudi shine har moon kefada mata mgn haka lallaima kuwa, tana ta mita aranta har tatada mota tajuya xata fice taga baba rabi agabanta tatsaya cak gabanta nafaduwa taxuge glass,tace
'baba lpy kuwa"
tace "hjy kiyahaquri da irin tarbar da maimunatu tai miki bacin ran abinda qawarki taimusune shiyasa"
tace
"ah bakomai baba",
tace
"kuma don Allah karki dena neman babban mutum domin ko mutunen gidannan ita kadai take mgn dashi,don kowaya saidai yakira badai akirashiba yanxun hakama su hjy da alh suna umrah suna addu'ar Allah yajuyo dahankalin dansu yadawo gida, saidai yay ta aike amma bayaxuwa ayajja nasamu labari ko harkan kasuwanci shikadai yakeyi, a inda yake saiya dorata akai hjy Lilly,inaroqonki dan Allah kitemaka kisamoshi don duk inda yake nasan mgnr dimple ce kadai xata dawo dashi,"cikin mamaki Lilly kesauraronta,tace" baba rabi mgnr aure da sameer xeyifa tace" wnn bansani ba domin mutan gidannan nacikin kunci duk da arziqin da Allah yabasu cikin qanqanin lokaci ,alh kance shida dukiyarnan gara sameer dinsa atareda shi"
godiya Lilly taimata tana furta "Moon wato har qir qirar auren qarya kikai don naje nafadama uwar kishin can tahau taxauna ko",
ahaka tana saqawa da warwarewa har taqarasa gida.
Daga bangaren dimple kuwa tana xaune Arsal nakwance agefenta yana kallon yajja take aiki a laptop ba tsayawa riqo hannun datake typing dasu yay yana fadin
"pls honey kema kihuta ko inji yana hutuwa, darefa yayi"
tace
" pls Arsal I have to finish this work before tomorrow morning dashi xamu gabatar da meeting din safiyan"
yace
"OK naji,but still lemme take Care of you"
yafada yana mannewa ajikinta aidaman tasan Arsal baya lallashin banxa intaga yana nannan da ita da abinda yakeso,
tace "Arsal"
yace "hmmmmm yana dagowa,"
hannunsa yamaida kan face dinta yana shafawa,yace "hon nataba cemiki ke kyakkyawace",tace "yaukuma"
yace "yes you're so beautiful yakai lips dinsa kan nata xaiyi kissing juyarda kanta tai yay kissing cheeks dinta"
runtse ido yay bayason yakemata dole koyaushe amma dimple baxata yarda tabashi haqqinsa batareda hakanba yadau matsayin tsananin qiyayyar datake yasaka hakan,
"damn it"
yafada ya naushin gefen gadon, yace
"baby even kiss baxaki bari nasamu agurinki ba nifa mijinkine,"
miqewa tai tana furta "miji, ni aguri wnn ba aure ba ne auren yaudara dacin amana"
tafada tana hawaye murmushi yay yana furta "kuma mutu karababa,"
tace
"Arsal meyasa akullum burinka karinga sakani qunci nasani baka aureni don kanasonaba saidon kamallaki dukiyarda popsy yabarmin kuma kasani indai ina numfashi baxantaba sallawar tar dadukiyar mahaifina akanka ba",
tau kakeji yadauketa da mari, yace
" nikike gayawa wnn mgnr ko ni sa'ankine fitsararra kawai tsabar rashin mutunci,naji dukiyar taki nakeso semeye,inasonki nasoki aysha yafada yana mannata abango nayi iya qoqarina don kema ki kwatantamin koda kwatan sonda nakemiki kinqi ,sbd wancan mutsiyacin shine aranki koyaushe meyakevaki wanda nibaxan iya yimiki shiba,"
cikin kuka take furta
"stop insulting him,"
kanta yabuga abango yana furta
"inkika qara Depending dinsa saina kasheki,"
tace
"meyay saura Arsal xama dakai yana kasheni aduk wata daqiqa tarayuwata sbd kai azzalumine,"
kwankwasa kofa sukaji anayi "momma,momma,open the door,are you guys fighting again",
"myrah, myrah"
tafurta tanafixgewa dariqon da Arsal yamata shikuma yaja dogon tsaki gyagyara gashintai tagoge hawayenta tana bude qofar,kallonta yar'tatsayayi kallon tsaf kafin, tace
"daddy did you hurt momma again",
dimple ce tai saurin furta "is nothing let's go, why are you not sleeping it's late baby, tace
" momma are you sure you're OK",
ta amsa da
" yes darling muje ki kwanta kar kiyi late gobe",
Juyowa tai tawatsa Arsal wani mugun kallo taja yar'ta zuwa dakinta.
Kubiyomu a next chapter don cigaba dajin abubuwan da AYSAM ke dauke dashi.don't forget to
Comment
Share
Like
&
Vote.
***
***