TSANANI

2

by @mmnashfaq

PAID BOOK~






Mmn Ashfaq




Masu buk'atan documents d'in A ZATO NA! SUMA JINI NA NE! BOKI MAI YOYO! BASU SAN WAYE NI BA ku tuntub'e ni ta wannan number ***



Bissimillahi Rahmanin Rahim


Page 3/4


Hawaye ne ya gangaro Mata a fuskan ta tunawa da tayi duk rigan su ba mai tallan nono sai ita kad'e, bata san mai tama iyayen ta suka tsane ta haka ba, gashi k'iyayyan ta ya shafi Abbas, duk da Abbas yaro ne amma yanajin haushin abunda ake Mata, duk lokacin daya ganta cikin k'unci shima ranan wuni zaiyi yana kuka, kallan inda k'anin ta yake tayi taga ya rungume kwaryan nonon kaman za'a kwace masa, yaron tausayi yake bata ganin tun yana jinjiri yake shan wahalan rayuwa, share hawayen ta tayi ta duba titi saida ta tabbatar ba motan da take zuwa kafin ta kwaye zanin ta, ta tsallaka titin da gudu, wajen Abdul suya taje tace "Abdul abani nama na d'ari uku"


Ya kalleta yace "lallai yau Amna zataci dad'i nama harna d'ari uku? Ta d'aure fuskan ta dan haka kawai taji baya burge ta, ya zuba Mata ta karb'a taje wajen masu sayar da abinci ta siya musu taliya da mai da yaji na d'ari kafin taje shago ta siya musu biredin d'ari, ta dawo inda yake ta kama hanun sa suka koma gefe sukaci, ya kalleta yace Adda Amna yayi dad'i sosai, ta shafa kansa tace "tunda ya maka dad'i zanna siya maka kullun Abbas d'ina" yayi murmushi kafin yace "nagode Adda, tsumma ta d'auko suka goge hanun su ta siya omo na ishirin suka wanke sosai ta inda baza'a gane sunci komai ba, d'aukan kwaryar nonon tayi, Abbas ya d'auki bokitin suka fara tafiya, basuyi nisa sosai ba, ta hango Ilu yana zuwa, da murmushi ya k'araso wajen ta yace "kiyi hak'uri Amna nasan kinata jirana ko?


Tace "a'a bamu jira ka ba muma yanzu muka gama, hawa mashin d'in sukayi, suna tafiya yanata basu labari, ita dai daga umm sai uhmm abunda take cewa kenan, idan sukazo wajen da ba mutane saiya kwanto da hanun sa yana shafa cinyan ta data wangale sa da zata hau mashin, ganin kwaryan nonon ya musu katanga yasa ya tsaya ya karb'a kwaryan yasawa Abbas a gaban sa shi kuma ya matso baya sosai, aiko yanajin sauk'an nonon ta a bayan shi ya sauk'e ajiyan zuciya ya rage gudun mashin d'in, itama Amna zaman ya Mata dad'i sai dad'a goga masa su takeyi a bayan sa ta inda kan nonon zai na sukan sa a baya, dan a tunanin ta ba komai bane dan wani ya tab'a nonon ka kuma yadda yake sosawan ba k'aramun dad'i yake Mata ba, sunyi kusa da rigan su tace "Ilu sauk'e mu anan kar Goggo ta gammu tace kud'in ta na baka shiyasa ka d'auko mu"


Da zata sauk'a saida ta dad'a goga masa nonon ta kafin ta sauk'a, Ilu yace inaso yau nazo muyi hira, da yaushe zan sameki?


Tace "kasan yanzu idan na koma gida ina da aiki da yawa saidai idan na gama aiki na ibo ruwa sai kazo mu had'u a wajen tatsan nono"


Washe baki Ilu yayi ya d'auko nera d'ari biyu ya bata yace gashi idan kin shiga gari gobe ki samu na kashewa, karb'a tayi ta had'a da sauran d'ari biyar d'in da Sama'ila ya bata ta tura cikin fatarin ta tace nagode Ilu sai kazo, kafin ta d'auki kwaryan nonon suka kama hanyan gida, suna shiga taba Goggo kud'in nonon, tana gama k'irgawa ta wurga Mata rariya tace "maza ki tankad'e garin nan ki tuk'a mana tuwo idan garin bai kaiba ki ibo masara ki daka, ki godewa Allah dana had'a miki wuta ma"


Lamarin Goggo yana bata mamaki kaman ba ita ta aife suba ita da Abbas, duba da ba haka takema sauran ya'yan taba, d'aukan rariyan tayi ta tankad'e garin kafin tayi talge, yana nuna ta tuk'a tuwo, ta saka ruwan miya, ruwan na tafasa ta saka daddawa da gishiri, suna sake tafasowa ta kad'a kuka, d'akin Goggo taje ta tsuguna tace nagama tuwan Goggo harna kwashe, zanje tatsan nono"


Goggo tace "to uban waye zai ibo miki ruwa a rafin, bayan kinsan bamu da ruwa ko d'igova gidan?


Tace "Goggo kiyi hak'uri zan ibo da asuba, kinga yanzu gari yayi duhu, kuma banaso shanun su kwanta kafin naje tatsa"


Goggo futowa tayi tana kallon ta tace "wato yanzu kindawo mace dole ina magana kina magana, tunda kinga no-no ya cika miki k'irjin ki, kina ganin yanzu mun dawo kai d'aya ko, kisa a ranki duk aikin gidan nan ke zakina yinsa domin su Hari ba bayin ki bane, da zasuje rafi su ibo ruwa, ki duba kalan su kwata kwata basuyi kama da kalan wahala ba, ke da kikazo duniya a wahalan ce ke zakiyi ta bautan aikin gidan nan, kiyi daka ki ibo ruwa, ki mana d'auraya kiyi tatsa sannan kije tallan nono, amma fa idan kinga zaki iya ne idan bazaki iya ba duniya fad'i ne gareta, zaki iya zuwa ki samu wasu iyayen ki zauna dasu"


D'ahare ne ta futo tana sose sosen kai kaman mai kwarkwata tace "Goggo wai so kike yau idan Wada yazo dandali yace mun k'azama ne, Tun da rana nake ce miki inaso nayi wanka ba, saboda ba ruwa a gidan, kuma gashi yarinyan ta dawo bakisa ta ibo mun ruwan wanka ba, gashi lokacin dandali har yayi"

 

Goggo tace "yi hak'uri D'ahare na lokacin da kikayi magana bata nan ne ta tafi tallan nono, amma yanzu zata ibo miki ruwan, ni tsoro na ma Allah yasa kar Wada shima ya gudu yak'i auran ki, nifa inaga bak'in jinin Amna ne ya shafe ku ace shekaran ki goma sha hud'u babu mashin shini na kirki"


D'ahare tace "wai Goggo meye damuwan ki dasai munyi aure, kibar mu muji dad'in rayuwan mu idan lokacin auran yazo zamuyi, ta kalli Amna tace aradu kika jima a kogi baki kawo mun ruwan da wari ba yau ni dake ne a gidan nan"



D'aukan bokitin ruwan tayi ta futa idon ta yana zubar da hawaye, tarasa meyasa Goggo kullun take ce Mata tazo duniya a wahala kuma a wahala zata k'are, murmushi mai ciwo tayi tace tabbas nasan ranan da zanji dad'i yana nan tafe, ranan da zan shiga inuwa kowa yazo yana cin alfarma na yana nan zuwa nasan bazan tab'a k'are rayuwa ta a cikin k'unci ba, inda D'ahare suke jin dad'in rayuwar su nima watarana zanji fiye da haka" bakin ruwa taje ta ibo zata juyo kenan taji tayi karo da abu, a razane ta juyo sukayi Ido hud'u da Ilu yana sakar Mata murmushi.


Yace tun d'azu nake jiran ki anan baki futo ba, har na fudda ran zuwan ki na juya zan koma gida na hango ki kina zuwa"


Fuskan ta a d'aure tace "ina aiki ne a gida, kabari idan na gama zan neme ka"



Kallon ta yayi da kulawa yace "ba haka muka dawo ba meya canjaki lokaci guda?


Ajiyan zuciya ta sauk'e ta kwakwulo murmushin dole tace "nagaji ne kawai Ilu, amma ba komai, kaje wajen da shanun mu suke ka jirani, idan na gama iban ruwa zanzo tatsan nono saimu had'u a wajen.


Hanu yakai saman rigan ta yana shafa kan nonon ta yace Amna kimun izini na saka hanuna a ciki naji yadda suke.



Tace.....




Littafin TSANANI 400 mai buk'atan karantawa zai tura kud'in sa ta wannan account number 0148811051 Nabiyyah Aminu GTbank saiku tura shedan biyan ku ta wannan number *** ko katin MTN ta wannan number ***




Mmn Ashfaq