TSANANIFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

TSANANI

  • 1views
  • 57chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

0148811051 Nabiyyah Aminu GTbank

More from @mmnashfaq

Sample · 2

PAID BOOK~Mmn AshfaqMasu buk'atan documents d'in A ZATO NA! SUMA JINI NA NE! BOKI MAI YOYO! BASU SAN WAYE NI BA ku tuntub'e ni ta wannan number ***Bissimillahi Rahmanin RahimPage 3/4Hawaye ne ya gangaro Mata a fuskan ta tunawa da tayi duk rigan su ba mai tallan *** sai ita kad'e, bata san mai tama iyayen ta suka tsane ta haka ba, gashi k'iyayyan ta ya shafi Abbas, duk da Abbas yaro ne amma yanajin haushin abunda ake Mata, duk lokacin daya ganta cikin k'unci shima ranan wuni zaiyi yana kuka, kallan inda k'anin ta yake tayi taga ya rungume kwaryan nonon kaman za'a kwace masa, yaron tausayi yake bata ganin tun yana jinjiri yake shan wahalan rayuwa, share hawayen ta tayi ta duba titi saida ta tabbatar ba motan da take zuwa kafin ta kwaye zanin ta, ta tsallaka titin da gudu, wajen Abdul suya taje tace "Abdul abani nama na d'ari uku"Ya kalleta yace "lallai yau Amna zataci dad'i n...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters57
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play