TSANANI

34

by @mmnashfaq

67/68






***






"Hamma Ammar ciki na zan mutu wayyo Allah na" ta damk'e cikin saboda wani irin murd'a Mata da yayi, ga k'irjin ta da takeji kaman zai rabe gida biyu, sai hawaye ya cigaba da gangarowa a fuskan ta, Ammar saurin juyawa yayi danso yake yaji ta ina yaji muryan Amna, damk'e hanun sa da yake kan cikin ta tayi tace "Hamma kawai saita suma, ai baisan lokacin daya rungumo ta jikin saba ba tare da tunanin komai ba ya d'aga ta cak ya futa da gudu ko rufe musu k'ofa baiyi ba, motan sa ya bud'e ya ajiye ta a gefen driver ya zago ya shiga shima yaja motan da mungun gudu, ikon Allah ne kawai ya kaisu asibi, sake dauk'an ta yayi da gudu yayi office d'insa mutane sai binsa da kallo sukeyi kowa na tofa Albarkacin bakin sa, wasu da dama sun d'auka matar sane inda wanda suka san bayi da aure suka d'auka k'anwan sane, yana shiga ya fara bata taimakon gaggawa, ganin bata farfad'o ba yasa ya had'e bakin su waje d'aya ya fara hura Mata iskan bakin sa, ajiyan zuciya yaji ta fara sauk'ewa a hankali, ganin haka yasa ya zare bakin sa ya sauk'e nunfashi, k'ura Mata Ido yayi, gaban sa yana fad'uwa so yake ya tabbatar wannan halittan itace Amna ko kuma k'awar tace, number ta ya kira yaji ba'a d'aga ba, dawo da idonsa kanta yayi a hankali kaman mai tsoron wani abu yace "Amna?


D'ago Idon ta da har yanzu yake jajazur tayi tace "na'am Hamma Ammar, sai kuma ta damk'e cikin tace Hamma zan mutu ciki na"


Lumshe idonsa yayi yana kirari wa ubangiji mun mahaliccin wannan kyakykyawan suran goge Mata hawayen da yake zubowa yayi yace "tun yaushe kika fara jin ciwon?


Tace "jiya a school" Ido ya zaro yace maiyasa baki fad'an mun ba lokacin da nazo wajen ku? Tura masa baki gaba tayi halamun tambayan ya isheta, murmushi yayi ya shafa bakin data turo kafin ya ja jinin ta ya tura lab, bayan minti kad'an aka dawo da result, ya kalle ta yace "dama kina da ulcer ne ko yanzu ya kamaki?


Tace "bani dashi saidai na jima inajin halamun sa, bandai tab'a zuwa asibiti ba kuma bansha magani ba" ta k'arasa maganan ta rintse ido saboda cikin ya sake murd'a Mata, tasowa yayi yazo ya d'aga rigan ta k'urawa cikin Ido yayi yanajin wani wani yar ga wani abu da yake masa yawo a jiki, saurin rufe idon yayi yana istingifari, matso da machine d'in scanning yayi ya matsa wani abu kaman ruwa a matsa cikin ta yasa hanu yana shafawa a hankali Amna rintse idon ta tayi saboda jin abunda tunda take bata tab'a jiba a rayuwar ta, tunda maza suke tab'a jikin ta bata tab'a jin shock ba sai yau, sai tayi tunanin ko ciwon ne ya jawo haka, bayan ya gama ya duba cikin ta sosai yace ulcer ne yake damun ki sosai Amna, meyasa baki son cin abinci?


Baki ta turo gaba cikin shagwab'an da ita kanta batasan tana dashi ba tace "karatu ne yake cinye mun lokacin ae"



Tashi yayi ya d'auko tissue ya fara goge Mata cikin ta yace "ke kika zab'a ma kanki karatun dazai wahalar dake ai, daga yau idan baki tsayawa kici abinci dakyau zanyi fushi dake, ko na daina zuwa gidan da kike"


Lumshe Ido tayi saboda dad'in da takeji na shafa Mata ciki da yakeyi tace "zanci Hamma Ammar, idan kayi fushi dani ai bazan iya karatun ba, kai kad'e muke gani yanzu muji dad'i a duniyan nan, idan ka gujemu zamu d'auka bamu da sa'a ne a rayuwar mu musamman yadda komai yake zuwa ta sanadi na, damk'e hanun sa tayi tace Hamma cikina ciwon ya dawo"


Allura ya d'auko ya Mata kafin ya d'aura Mata ruwa, gefen ta yazo ya tsaya, ya zuba Mata Ido yana mamakin abunda ta fad'a, ranan Abbas ya fad'a nasa yau kuma itama ga abunda tace sauk'e Mata rigan ta yayi ya rik'o hanun ta tashi ta zauna, duba hijabin ta yayi bai gani ba yace "ina hijabin ki?


Tace "nima kai zan tambaya dan bansan yadda ka kawoni nan ba"


Murmushi yayi yace "laifin kine da kika rud'ani, gashi munzo ba hijabi, yanzu idan Saifu yaji kin futo haka sai yayi kusan cinye ni d'anye"


B'ata rai tayi saboda tunawa da wayan da sukayi ta kalli Ammar tace "dama Yaya Saifuddeen yana neman Mata ne?


Kallon ta yayi yace "da baya neman Mata ai kema bazai nemeki ba, kuma kafin ya nemeki ya nemi dubun ki, shiyasa kwanaki na baki shawaran ki koma wajen iyayen ki kak'i"


Kuka ta saka barinta yayi tayi mai isarta yaje ya cigaba da aikin sa, rigan shi ya d'auko ya rufeta dashi yasa aka cigaba da turo patient yana dubasu, saida ya ya kalleta yace "inane yake miki ciwo yanzu?


Tace "babu saidai jiki na ba k'arfi

Jinjina kai yayi yace "zakiji a hankali, amma ya kamata ki kira iyayen ki suzo suga halin da kike ciki ko?



Share hawayen daya sake gangaro Mata tayi tace "Hamma Ammar Baffa na ya rasu, bani da wanda zaizo dubani"


Da sauri ya kalleta yace "idan bazaki damu ba ko zan iya sani wani abu daya shafi rayuwar ki, kaman daga inda kike dakuma sunan ahlin ki? Ya fad'a hakane dan ta mishi bayanin inda ta futo yaje ya samu iyayen ta suzo su d'auke ta takoma gida.


Kai ta sunkuyar tace "bana son tuna komai daya shafi rayuwata amma zan fad'a maka kad'an daga ciki, sunana Amna kaman yadda ka sani, ina da yayu da k'annen wanda muka had'a uba d'aya, tunda na tashi bansan gatan kowa ba saina Baffa na, inada shekara bakwai cutar ajali ya sauk'a wa Baffa na Allah ya karb'a rayuwar sa ya barmu a hanun Goggo matar sa, munsha wahalan rayuwa sosai daga k'arshe ta hanamu zama a gidan, kuma dani da Abbas dukan mu bamusan ma'aifiyar mu ba?


Kallon yayi da mamaki yace "ban fahinci bakusan ma'aifiyar ku ba ta rasu ne tun kuna yara?


Cikin kuka ta girgiza masa kai tace "bamu sani ba ko ta rasu ko tana raye dan Baffan mu bai bamu labarin ta ba, kuma bai tab'a kaimu wajen ta ba, nan ta kwashe komai daya faru a rayuwar ta, ta fad'a masa har abunda Sama'ila Iro da headmaster suka Mata da yadda ta rabu da Malama Aisha, saidai bata fad'a masa yadda suka had'u da Saifuddeen ba.


Hawaye ne yaji ya kwaranya a fuskan sa yace "duk tsalleke siratsin da kikayi a baya tun kina yarinya amma daga k'arshe kiba Saifu kanki, haba Amna maiyasa kikabar TSANANI yayi tasiri akanki wajen ruguza rayuwar ki? Yanzu a tsammanin ki Saifu zai yarda ya aure kine bayan ya gama sanin ni y'a mace?"


Murmushi mai ciwo tayi dan ba abunda ta tsana a rayuwar ta kaman a kwatanta ta da karuwa tace "karka damu da rayuwata Hamma Ammar, ni bani dauk'an komai da zafi kuma bani tirsasawa mutum akan sai yayi rayuwa dani dole, sannan ka fad'a duk abunda kaga dama akaina, kasan ance abunda mutum bai sani ba shi jahili ne akai, ta tashi tsaye tace ka cire mun ruwan ya isheni haka nizan tafi gida ka rubuta mun magungunan dazan siya"


Ganin yadda ta b'ata rai tana magana cikin b'acin rai yasa yaji jikin sa yayi sanyi cikin sanyi jiki yace "kiyi hak'uri idan abunda na fad'a ya b'ata miki rai, idan na rubuta miki maganin kinsan inda ake siyarwa ne? Ko kina da kud'in da zaki siya?


Kanta tsaye tace "ina da kud'in dana tara lokacin da nake tsotse kaciyan su Sama'ila, sannan ina da kud'in dana samu na matse mun no-non da maza sukeyi haka zalika ina da kud'in da...... d'aga Mata hanu yayi cikin tsawa da b'acin dan ji yayi kaman tana soka masa mashi a zuciyar sa yace "ya isheni haka Amna, idan ba so kike zuciya ta tafashe ba maganan ya isheni haka"


Ido ta zaro tana kallon sa tace "Hamma Ammar maizai fasa maka zuciya anan? Ko dan na fad'a maka gaskiya? Kuma tambaya na kayi na fad'a maka abunda na sani"


Yazo ya tsuguna a gaban ta ya kama hanun ta yace ".............





***





Mmn Ashfaq