37
by @mmnashfaq
73/74
***
"Yanzu abunda ya kamata muyi inaga kuma shine hanya d'aya da zaisa musan yaran nan sunzo Tilde shine number wayan ki zaki ba wa mai shagon da kikace suna shiri da Amna sosai, mu rok'e sa alfarman idan tazo ya bata number ki ko kuma ya kira mu, amma mai kika gani?
Murmushi Malama Aisha tayi tace "kinkawo shawara maikyau Umma yanzu ya za'ayi number ya iske sa? Ko kuma zan kira Malama Rukayyah da muke koyarwa tare nace takai masa number, tace ya kirani zan masa bayani" a take takira Malama Rukayyah ta sheda Mata buk'atan ta, Malama Rukayyah kasancewar tasan shak'uwan da yake tsakanin ta da Amna yasa ta tashi a take takai wa Sama'ila number Malama Aisha, Sama'ila da b'arin jiki ya kirata dan a tunanin sa suna tare da Amna ne dan Allah ya jarabe sa da soyayyan Amna fiye da tunanin sa yanzu bayi da burin daya wuce ya aure ta, bayan ya kira Malama Aisha ta fad'a masa buk'atan ta jiki a sanyaye ya amsa Mata, duk da ba haka yaso jiba, amma tunda basu tare yasan dole watarana zata dawo, saidai damuwan sa kar wani ya riga sa karb'an budurcin ta daya jima yana tanada wa kansa.
Goggo kullun zuba Ido takeyi a hanya dasa ran Amna zata dawo amma lokaci sai tafiya yakeyi ba Amna ba labarin ta, ba abunda yafi damun ta kaman aikin gida da kayan abinci daya fara d'auke musu yanzu, dama tunda kayan runbun da Baffa yabar musu ya k'are da kud'in tallan nonon da Amna takeyi take samu tayi awu dashi, yanzu bamai tallan nonon kuma ba ta inda kud'i yake zuwa Mata, tayi tayi dasu D'ahare da Maree akan su fara zuwa tallan nono, amma fur sunk'i ganin ta takura musa yasa sukace ba wanda ya isa ya sakasu tallan nono, kuma abinci dole ta futa ta nemo musu, iskancin su kuwa sai wanda ya dad'u, dan zuwa yanzu sunsan maganin zubar da ciki da kansu, zuwa yanzu dukan su gari ya fara musu zafi Ja'e da Iro da suke danne su subasu kud'i yanzu sun daina kula su, hakan yasa suka fara zuwa tallan nono cikin gari, anan sukayi sabin samarika da suke samun kud'i a jikin su, ba k'aramun lalace sukayi ba, dan basu d'auki yin ciki da zubar dashi komai ba, a gaban Goggo suke hiran kalan kaciyan mutanen cikin gari, D'ahare ta dubi Maree tace "aradu bansan kaciya yana da dad'i ba saida na fara shiga cikin gari tallan nono na gamu da masu manyan kaciya nasan dad'in abun"
Maree dariya ta kece dashi tace "ke sai yanzu kika sani nifa tun ranan dana fara kai tallan nono wani mutumi yace nakai masa gidan sa, ashe juye yakeso yamun muna shiga ya rufe k'ofa waishi zai mun wayo nace kwantar da hankalin ka Alhaji muji dad'in mu tare kawai dan wannan abun ba sabo bane a waje na, ranan na fara sanin ashe Ja'e baisan komai ba saboda na had'u da shirgegiyan kaciya dakyar Alhaji ya iya barina na taho gida, ammafa nayi jinyan jikina dan baimun da wasa ba, tun ranan na daina tallan nono ina kaiwa yake juyewa a fridge d'in gidan sa mushige muyi hutawan mu da yamma ya bani kud'i na na taho" shewa sukasa suna ta hiran batsa kaman ba fulanin riga ba, kuma a gaban Goggo suke hiran su saidai bata da bakin musu magana, saidai zuciyar ta yana Mata k'una sosai dan Amna taso tayi irin wannan rayuwar ba ya'yan ta ba, saidai takanji sanyi a zuciyar ta idan ta tuna Amnan ma karuwanci ta futa, tasan zuwa yanzu ta aifi yara sunkai uku a wajen karuwancin ta.
Baffa Sule ya shiga tashin hankali na rashin su Amna da Abbas saidai bai zargi kowa ba sai kansa dan yasan daya d'auke su a hanun Goggo tun rasuwan Baffa Salihu da hakan bai faru dasu ba, saidai ya barsu ne dan karsu gane ba Goggo bane ta aifesu, amma yanzu aikin gama ya gama, tunda ta gama sheda musu waye su, saidai yana addu'an Allah yasa watarana suzo kodan ya fad'a musu wasiyan da Baffa ya bar mishi akan ya fad'a musu duk lokacin da suka girma suka mallaki hankalin kansu, duka ahlin Baffa ba wanda baiyi kukan rashin su Amna ba, daga baya suka koma mik'a kukan su zuwa wajen Allah da addu'an Allah ya dawo dasu gida lafiya.
Zainab gabanta yana fad'uwa tana k'ara tunk'aran sashen Umar dan tasan dole anan zai ajiye matan sa, duk da tsoron da taji ya mamaye Mata zuciyar ta amma bata fasa shiga ba, dan yau ta k'uduri aniyan daidaita tsakanin ta da Umar ta hanyan nuna soyayya ga Matan sa da ya'yan sa, murd'a handle d'in k'ofan tayi ta shiga bakin ta d'auke da sallamah, ganin Umar tayi rungume da wata yanata kissing d'inta, kasancewar Matar ta juya baya yasa bataga fuskan taba, kaman zata juya saboda ganin halin da suke ciki sai kawai ta daure ta sake musu sallama, Hanifa tanajin muryan Zainab taji gaban ta ya fad'i, amma data tuna abunda tayi ba laifi bane yasa ta juyo fuskan ta d'auke da murmushi tace "Zainab kece yau a d'aki na?
Zaro Ido Zainab tayi cikin tsoro da al'ajabi tace "Hanifa mai kikeyi a d'akin miji na?
Hanifa tace "d'akin mijin ki taya akayi ya dawo d'akin mijin ki, idan ban manta ba nan d'aki nane bana mijin kiba, waima kina da miji ne da kike cemun d'akin mijin ki, dan ko shi Umar d'in idan naga dama zan iya koran sa a d'akin nan, saidai kuma bazan iya ba domin ina mungun son sa kaman yadda shima yake sona fiye da rayuwar sa" ta k'arasa maganan tana shafa fuskan Umar tare da had'e bakin su waje d'aya.
Zainab mutuwar tsaye tayi a take kwakwalwan ta da zuciyar ta suka daina aiki, wani irin ihu ta sake ta tsuguna a wajen ta damk'e saitin zuciyar ta, Arfat tana bacci jin ihun ya mungun razana ta, ta tashi ta saka kuka jikin ta yana b'ari, da sauri Umar yaje ya d'auke ta yana rarrashin ta amma yarinyan tak'i shuru zuwa yayi ya wanke Zainab da mari yace ke harkin kai ki tasamun y'a tana bacci, koda yake ba laifin ki bane rashin sanin darajan y'aya ne yasa kikayi haka, dan dakin cika uwa tagari da baki salwantar da rayuwar ya'yan ki ba, shashasha zaki b'ace mun anan kosai na karyaki!
Juyawa tayi jiki a sanyaye zata futa Hanifa ta daka Mata tsawa tace idan kika futa ba tare da kin sake mun kuruwan y'a ba saina kashe ki, dan inba mayya ba bawanda zata razani yarinya irin wannan, kai kuma Umar ban tab'a zaton kai sakaran uba bane sai yau, duk abunda tama y'arka a iya kora kawai zaka barta? Sai kuma ta saka kuka tana buga k'afa tace na rantse maka idan baka saki Zainab ba yau d'in nan zan bar maka gidan ka kuma saina zubar da cikin jikina dan haka ka zab'a d'aya ni ko ita?
Ba Zainab ba daidai da Umar ya razana dajin furucin ta ya rintse idon sa, yasan har zuciyar sa yana son Zainab saidai bazai iya zama da ita ba tunda ba aihuwa zatayi ba, dama data aihu masa ne dasai ya lallab'a Hanifa ta hak'ura ta barta amma akan ta bazaiyi wa kansa sakaki ba, dan bazaiyi sakakin da Hanifa zata kub'uce masa ba, d'aure fuska yayi tamau yace "Zainab kije na sakeki saki biyu ki tabbatar kin barmun gida na yau d'in nan, inba haka ba wallahi saina kashe ki da hanuna, kuma kaman yadda Hanifa ta fad'a ki sakar mun kuruwan y'a ta dan duk zuri'an mu ba maye, bansan ko ke kingada a wajen tsohon ki ba"
Zainab kasa magana tayi ta juya ta futa da gudu tana wani irin tari na futan hankali a k'ofan sashenta ta zube nunfashin ta ya d'auke, Inna Turai jin abu ya zube a jikin k'ofa yasa ta tashi tana d'ingisa k'afan ta ta bud'e k'ofan ido ta zaro cikin tashin hankali, kafin ta juya da gudu ta d'auko wayan Zainab ta kira munbar likitan ta, saida ta kira kusan sau goma kafin ya d'aga jin muryan ta kaman na mai kuka yasa shima cikin tashin hankali ya fara tambayan ta abunda ya faru, jin ta kasa masa magana yace takaiwa driver su wayen, zuwa tayi bata samu driver ba ta sake kiran sa cikin haki tace masa likitan baya nan.
Yace a wani layi kuke ma? Tace Maitama"
Meye number gidan ku fad'a masa tayi, basu fi minti talatin dayin waya ba ya iso shima cikin tashin hankali da fad'uwan gaba ya d'auki Zainab da yake ganin kaman bata da rai dan jini ne yake futa ta hanci da bakin ta, motan suka shiga dukan su yaja suka bar gidan da mungun gudu, bai kaita asibitin da tafara kwnaciya ba ya wuce da ita asibitin sa hankali tashe ya sake dauk'an ta suka shiga cikin asibitin ya fara duba tana da rai kota mutu, gaban sane yayi mummunan bugawa saboda jin da yayi..........
***
Mmn Ashfaq