ZULFAH

page 10

by @rabiattu0444

_*🍏ZULFAH*_

         _page 10_

  _@🫰🏻Ummu Maher_

      *{MRS GREEN}*

*wattpad user name*

***

---------------

*Arewa book user*  ***

com/u/

rabiattu0444

________________________

    *GAWURTATTU 3*

_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!

AMMA ARAB!!!*_

_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa

sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani

supplement na gyaran jiki mai sanya

daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_

*MUSUK*

*MADARAR TURARE*

*KAJIJI*

*ROT*

*SANDAL*

*HUMFUR*

*SANDAL FLASK*

*SANDAL WUD*

*AALUT*

*GAF-GAF*

*JANNAMI*

*ƘWALAKCA*

*MAHAHABSUFYAN*

*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA

WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA

KADA AYI BABU KE*

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

***

BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S

*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*

Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224

  Kano

OR CALL MY CONTACT

***

*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*

*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*

*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*

*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*

*MULATO SOAP*

*FACE CREAM*

*FACE SOAP*

*MULATO WHITENING LOTION*

*HAIR GROW OIL*

*HAIR GROW CREAM*

*KAR-KAR OIL*

*MINT LEAVE OIL*

*ANTI PIMPUS SOAP*

*AƘWAI SABULUN NANKARWA*

sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

*ABIN BUKI*

*ABINCIN OFFICE*

*SNACK*

KAMARSU👇🏻👇🏻

*WAINAR MASA*

*SINASIR*

*MEAT PIE*

*CINCIN ƊAN LAUSHI*

*CUP CAKE*

DA DAI SAURANSU.

AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻

_ZULFAH 2_

..........Wani irin mugun tsalle Munira tayi,sannan ta ƙara da ce wa"inna lillahi wa inna ilaihi raji'un,Umma me kike yi haka?wannan wata ƙwarya ce agabanki?".da sauri Hajiya Raihana ta fara masifa ga wani ƙaton abu jajir kamar jini agaban goshinta,hakan ya ƙara tsorata Munira ta ƙara sakin ihu tayo hanyar babban falon cin abinci da gudun tsiya.

Hjy Innah ta ce"la ha ilahu,ke Munira me kika gano awajen uwar taki?ko dai gamo kikayi ne"?.Munira babu baki sai sakin kuka kawai take tana nuna hanyar sashen mahaifitarta,da sauri Dad ya kalli hanyar ya wuce gaba don ganin abinda ya faru,suma sauran suka mara mata baya sai dai ni ko ajikina don zamana nayi a fili na ce"hum idan ma mutuwa za tayi ta daɗe bata yi ba,ni wani irin abune bata yimin muguwa azzaluma Allah ma ya kasheki kowa ya huta,muguwa wacce ta kashemin uwa Allah ya kasheki kowa ya huta".da sauri murashsha ta dawo da baya tana ce wa"Zulfah wannan wani irin mugun alkaba'i ne?don kuna samun saɓani da ita sai ki dinga jifanta da mugayen kalamai haka"?.na kalle ta sosai naja hannunta mukayi sashenmu abinda ban taɓa yi mata ba,har ɗan juyowa tayi tana kallona don tasan halina da girman kai.

muna zuwa tamfatsetsen ɗakina na rufeshi ruf sannan na zauna a bakin gado na ruƙo hannayen Murassha na fashe da kuka ina ce wa"Murassha ayau zan baki labarin abinda baki taɓa zaton zai faru ba,sannan kuma ayau zan buɗe miki cikina yadda ban taɓa yiwa wani mahaluƙi ba,sai ke Murassha na kasance cikin ruɗu da kuma tashin hankali,na kasance acikin wata jirkitacciyar rayuwa tun bayan dana rasa mahaifiyata,tabbas naga rayuwar da ban taɓa tsammanin ɗam adam zai iya yinsa ba,Murassha Raihana ba tada imani ko kirki Murassha Raihana tana ɗaya daga cikin ƴan ƙungiyar asiri..........."

Tun kafin in ƙarasa Murassha ta rufemin baki,idanuwanta sunyi jawur ta ce"Zulfah kinsan abinda kike faɗa kuwa?shin Zulfah anya Allah ba zai tsayar dake ba aranar tashin alƙiyama?shin ashe idan mutum ya tsaneka kaima sai kayi mishi riƙon sakainar kashi tamkar yadda yayi maka?Zulfah ni dai bana son riƙon nan naki,don nasanki tun muna ƙanana kina da riƙo sosai,sannan ke a ina kika ji Hjy Raihana tana ɗaya daga cikin ƴan ƙungiyar asiri".?

Ɗan murmusawa nayi sannan na ce"uhm haba Murassha saboda me bazance haka ba?kuma ni ganau ce ba gayau ba,saboda ni da kaina naga hakan ba labari aka bani ba,sannan ni da kaina anyimin tallan ƙungiyar sannan aka tabbatarmin da cewa matar mahaifina tana ɗaya daga cikin ƴan ƙungiyar asiri,Murashsha ki bari in baki labarina tun daga farko har ƙarshe,duk da kinsan waɗansu daga cikin labarin nawa amman yana da kyau in kisan wasu kuma ƙaɗan kika sani,wanda zan faɗa miki yanzu sai kinyi fresh sosai da ƙwaƙwalwarki sannan zan fara baki labarin komai".

*LABARI*

"da gudu muka nufo mahaifinmu ni da ƴar uwata,nayi saurin ture ta ina turo ɗan ƙaramin bakina gaba sannan na fara magana ina ce wa"banja kawai ke kullum sai Dady ya fita kije wajen mom tayi ta baki sweet ni kuwa ku share ni,saboda wai ni ƴar Hajiya Innah ce ko?to wallahi kema yau bazaki sha sweet ɗin ba".na faɗi hakan ina murguɗa baki gefe tamkar wacce tayi shekara ashirin saboda tsiwa,Dad ɗina ya ɗagani sama ba tare daya ɗaga ƴar uwata ba,hakan yasa nayi mata gwalo ina ɗare akan kafaɗar Dad ɗina.

Alokacin mahaifiyarmu ta fito daga cikin ɗaya daga cikin ɗakunan dake cikin falon,sai zuba uban ƙamshi take ni da nake a matsayin mace kuma yarinya ƙarama bai hanani kullum ganin kyaun mahaifiyata ba,saboda ni da kaina nasan ta canci yabo don duk da ta haifemu a matsayin ƴan biyu bai hana ta gyara jikinta,kinsan yaren shuwa aƙwai gyara saboda haka ko awannan lokacin ba zakace ta haifemu ba,yadda kasan budurwa ƴar shekara sha shida ko sha baƙwai,saboda mahaifina Allah ya jarabceshi da bala'in sonta da ƙaunarta don ko agabanmu baya kin kunyar nunawa mahaifiyarmu ƙauna,kuma ko agaban waye baya shayin nuna mata ƙauna tsantsa saboda haka wasu da dama suke ce masa mijin tace.

muna cikin nishaɗinmu su Munira da Ramla suka shigo,wato ƴaƴan kishiyar mahaifiyata uwar gidan da ƙaɗan suka girmemu alokacin duk da ba sune yaran farkonta ba,aƙwai Yaya Dini,sai Anti Rabi'ah,sai Anti Lubna,sai Anty Hajara,sai Ramla da kuma autarta Munira su shida ne awajenta,amman a yanzu tuni bata tare da mahaifinmu don sun rabu,akan nuna kulawar da yake bamu to fa tun daga lokacin sai ta tsanemu ni da ƴar uwata,ta shiga gana mana azaba bamu isa mu shiga sashenta ba sai dai mu fito da kuka.

wannan abun yana matuƙar ƙona wa mahaifiyarmu rai,saboda haka sai mahaifiyarmu ta ɗauki matakin hanamu zuwa ko hakan zai samar da zaman lafiya,don tunda mahaifiyarmu ta shigo gidan Hjy Raihana da mahaifinmu babu zaman lafiya kullum sai faɗace faɗace,don duk da banida wayo alokacin nasan wasu faɗan daga ciki,mahaifina yana iya ƙoƙarinsa don ganin komai yazo ƙarshe,amman kuma ita kullum cikin fitina take da mahaifina.

ana cikin haka rannan na fito da daddare,zansha ruwa na buɗe fridge na buɗe ruwan inasha naga gilmawar wani abu baƙi ƙirin...........✍🏻

*MRS GREEN CE*

***