page 12
*@MRS GREEN*
*_ZULFAH🌪️_*
Book 2 page 12
*follow Zulfah on Arewa books*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540
*VIA GROUP ZULFAH FANS*
***
VTgSsodCRZGcEjERSEsBY
*Cigaban labari*
_____Murashsha ta kalle ni sosai sannan ta ce"kash!gaskiya Hjy Raihana bata yi wa kanta adalci ba,yanzu meye ribar yin hakan?don ta zauna ita kaɗai agidanta kenan?wai me yasa mata da yawa suke son ganin bayan kishiyoyinsu ne?me yasa ba suda tawakkali ne?ai duk abinda Allah ya tsara dole sai ya tabbata,ƙarin aure da mutuwarsa ai duk na Allah ne,abinda bata sani ba yanzu haka mahaifinki Zulfah ya kusa aure."
Da mugun sauri na kalleta sannan na ce"aure kuma?wa zai aura kuma?".
Murashsha tayi murmushi sannan ta ce"nima Hajiyarmu naji suna maganar,amman ban san wa zai aura ba sai dai ina kyautata tsammanin bata san zancen ba".
ni dai mamakine ya kusa shanyeni a zaune,saboda ban taɓa tsammanin Dad ɗina zai iya ƙara aure ba sai gashi cikin lokaci ɗan ƙanƙani ya canja akalarsa.
¢¢¢¢¢¢¢
*ALIYU*
......"Ahmad aƙwai wata yarinya me suna Zulfah,tun da nake ban taɓa tsanar wani abu kamar yadda na tsane ta ba,Ahmad ka sanni kasan halina ni mutum ne mara ruƙo duk abinda kayi min mantawa nake,amman ban san me yasa na kasa manta na ta ba,Ahmad inason sanyata kuka kukan da zatayi tayinsa har ƙarshen rayuwart........"da sauri Ahmad ya ce"haba Aliyu wannan wani irin mugun alkaba'i ne?mw tayi maka da ta cancanci wannan hukuncin?mu fa musulmai ne?duk abinda tayi maka ka yarda da Allah sannan ka yafe mata....."da sauri nima na dakatar dashi don ban san ma har na tashi daga inda nake ba,cikin faɗa na fara yi masa magana cikin fushi da kuma tsananin zuciya,tamkad zata faso ƙirjina ta fito na fara magana ina fesar da wani irin zafi wanda ke fitowa tun daga ƙasan zuciyata har jinina.
"Ahmad!Ahmad!!Ahmad!!!.sau nawa na kiraka"?.
tabbatar da sanin halina na zuciya yasa ya zaunar dani ina huci ya ce"dawo ka zauna Aliyu,sau uku ka kirani menene"?.cikin hucin na fara cewa"kasan wacece Zulfah kuwa?kasan zafin kan yarinyar nan?da girman kanta?kasan waye ubanta kuwa?kuma shin kasan me tayi min?".
Ahmad ya ce"ban san me tayi maka ba oga Aliyu".
"Ahmad tunda nake ba'a taɓa wulaƙantamin mahaifina ba,sai Zulfah ce ta fara wannan kuskuren don tabbas tunda ta yarda ta shiga gona ta wallahi tallahi,sai na wulaƙantata a idon duniya,sai na nuna mata talaka da mai kuɗi dukka Allah ne yayi su sannan sai na banbance mata wuta da ruwa,kai ba ma ita ba dukka ahalinsu sai na nuna musu sunyi sakaci da suka bari ahalinsu ya taɓa ni."
Ahmad ya ce"gaskiya bata kyauta ba,tabbas tayi abinda ya kamata a nuna mata banbancin aya da tsakuwa,saboda irinsu basa gane gaba balle baya dole a nuna mata,to amman kai yanzu ta yaya zaka nuna mata kuskurenta"?.ya faɗi hakan yana fuskantata sosai,sai alokacin nayi wani murmushin mugunta sannan na ce"har yanzu ban gama shawarar ta yadda zan aiwatar da ƙudurina ba,amman kai Ahmad ta ina ka ke ganin zan biyo mata ta ruwan sanyi."
Ahmad ya ɗan nisa can kuma sai ya bani hannu muka kashe,sannan ya ce"yauwa ga dabara ɗaya mana,kaje kawai kace kana buƙatar direba agidan,kuma direban Zulfah kaje mata da duk siffar da take son mai aikinta ya kasance,sannan ka ɗora wani wanda zai binciko maka komai nata,sannan idan zakaje kayi ɓadda kama ma'ana ka sanya ɗan gemu sannan ka dinga saka irin wannan hular wato tashi ka fiya naci".tafawa muka ƙarayi sannan naji jikina yayi sanyi sai kuma na ce"abokina ni fa kamar gani nake wannan shawarar batayi ba a canja shawara,saboda ni dai kasan halina ba zan taɓa iya yi zuwar mata a matsayin mai aiki ba,bakazo mata a mai aiki bama ya ta kasance ballan tana kuma kazo mata a matsayin bawanta"?.
Ahmad ya yi dariya sannan ya ce"kai Aliyu gadanga ƙusar yaƙi,yanzu kai a ganinka sai ta raina ƙusar yaƙi?wane ita ai ta koma garinsu wallahi".banxan kallo na yi masa sannan na ce"wannan yarinyar fa idan ba don ni ɗin bane da ban isa ma in tunkare ta ba,saboda yarinyar nan ta wuce duk inda ka ke tunaninta,tsoronta maza da dama sukeyi saboda haka ni tunanin zubar sa mutuncina na keyi".
Ahmad ya ce"to naji mi dai yanzu banda wata shawara kuma bayan wannan,saboda itace shawara sauƙaƙƙa wacce zaka cika burinka akanta,amman idan har hakan baiyi maka ba zaka iya canja wani,ko kuma kaje kayi shawara kasan komai yana son shawara,don zuciyarka ma tana da haƙƙin shawara da ita saboda haka ni bari inje ina da gyare gyare sosai......"
Bai gama rufe bakinsa ba sai ga Ruƙayya ƙanwarsa ta kawo masa abinci,tun da yarinyar ta tawo nake kallonta tamkar dai akanta na fara kallon mata,sam na manta yarinyar domin kuwa ba wani ganinta nake sosai ba,baƙa ce sosai amman yarinyar tana da kyaunta sosai ga ta komai cof cif gwanin ban sha'awa don dukkanta bata wuce 16 ba.
Har ta ajje abincin ban daina kallonta ba,har ta fara gaisheni duk ban san da hakan ba,har sai da Ahmad ya ɗan taɓani yana dariya sosai ya ce"to hanga ƙofar gari rufe bakin naka kada ƙuda ya faɗa".sosai naji kunyar hakan na shiga sosa ƙeyata sannan na ce"eh am'am dama".ɗan murmushi yarinyar tayi wanda fararen haƙoranta suka bayyana ta wuce tana sauri.
Ahmad ya ɗan murmusa sannan ya ce"Ruƙayya ce fa ƙanwata,kana kallonta haka ai sai ka janyo mana raini ko"?.banza nayi masa don ba raini ba ko meye sai na kalleta don kallon farko naji yarinyar tayi bala'in ƙwantamin,a hankali da sanyin jiki na ce"Wow!gaskiya yarinyar tayi min Ahmad,kuma wallahi ban ma kawo ita bace lokacin da na santa tana ƙwaila sosai,sannan kuma ita batayo farin ku ba sai dai kaf ɗinku ta fiku ƙyau wallahi,ga hankali da nutsuwa".
Ahmad yana dariya ya ce"eh ai tunda kana so dama bazaka ga muninta ba,amman wannan yarinyar ai duk itace mummunar gidanmu,baƙi kamar baƙin tukunya".ɗan dukan wasa na kawo masa ina ce wa"eh koma meye ni a hakan nake sonta,kuma don Allah yayanmu kafin nazo ayimin iso".murmushi yayi sannan ya ce"shegen kaya wato yau nine ma yayanku,to nima akaimin saƙo wajen Rabi nima ina nan zuwa,don wallahi nima dama faɗa ne banyi ba,tun tuni inason Rabi to gani nayi tayi ƙanƙanta alokacin shiyasa amman yanzu kam ai sun girma tunda suna da 16 ita da Ruƙayya."nima dariyar nayi ina cewa ashe munada yawa masu zubar da girman kaga anyi 1@1 kenan".muka saka dariya mukaci abincin da aka kawo masa kunnenka kamar ya gutsire saboda daɗi,shinkaface fara da miyar jajjage da kifi tayi daɗi sosai,sai dana tambayi Ahmad ko ita ke yin girki ko Basira yayarta,ya amsa min da cewa ita ce".sosai abin ya burgeni saboda ina masifar son mace mai iya girki.
¢¢¢¢¢¢¢
*ZULFAH 2*
______har ƙofar gida ƴan sandan suka rakoni na shiga gabana yana masifar faɗuwa,saboda alokacin wajen ƙarfe 1 dare ne ina shiga na hangota a zaune,ta haɗa kanta da gwiwarta sai kuka take wani irin mugun tausayin mahaifiyata ne ya kamani sosai,duk da ba tada hankali amman ko yaya aka taɓani sai ka gane,saboda yadda take sona tana ganina kuma ta zabura ta taho da gudu ta rungumeni tana kuka sosai,tamkar mai hankali da ƙer ta barni na zauna,gashi dama jiri jiri nakeji saboda yunwar da ke nuƙurƙusar cikina,don yau ɗan aikin dana ke yi ma na goge motoci yau ban samu nayi ba,saboda haka har wani irin jiri nakeji saboda yunwa ƴaƴan hanjina sai gamewa suke suna bada wani irin sauti ƙuuuuuu.
share mata hawayenta nayi sannan na ce"to Umma ba gashi na dawo gida ba?Xulfanki ta dawo gida lafiya,sai ki daina kuka ko".?
Murmushi tayi sai naga ta ƙara yimin kyau sosai,ta ƙara yin haske har wani ƙyalli take ban kawo komai arai na ba,sai ta miƙomin wani biredi babba dashi sosai nayi mamaki ina tambayarta inda ta samoshi?.
ɓata ranta tayi alamar ita dai bata yarda ba sai na ci wannan biredin,tasan halina da kafiya ga taurin kai idan har bata faɗamin ba bazanci ba,sai ta janyo hannuna ta buɗe katangar kangonmu tana nuna min mai shagon dake kallon kangonmu.ɓata rai nayi sosai don nasan wataƙila ɗakko masa tayi bai sani ba,don tasha yin haka wataran ya ganta wataran kuma yana can yana ciniki ba ganewa ya keyi ba,babu yadda na iya hakan nan naci biredin ina zubarda wasu irin zafafan hawaye na baƙin cikin irin rayuwar da muka taso ni da mahaifiyata,tabbas muna cikin taskon rayuwa tambayata a kullum?ina ƴan uwan mahaifiyata?me yasa a tsahon lokacin nan basu taɓa nemanta ba?shin me ya faru da rayuwar mahaifiyata har ta faɗa cikin wannan hali na hauka?wannan tambayoyin na ke yiwa kaina amman har yau ban samu mai bani amsa ba?don ita da kanta mahaifiyar tawa nasha tambayarta amman sai dai tayi min shiru,idan na matsa mata da tambayar ma sai ta gudu sai nayi ƙwana biyu ban ganta ba da kanta kuma sai ta dawo.
ranar dai yadda naga dare haka naga rana,sai kusan asuba sannan barcin ya fara fizgata acikin barcin ne nayi mafarki da C.p Muhammad wai yana ta bina ni kuma ina guduwa.....firgigit na tashi ina dafe kaina dake barazanar tsagewa gida biyu tabbas na sanya MD a raina idan banda haka me ya kawo mafarki dashi daga haɗuwa ɗaya?...........✍🏻
*MRS GREEN CE*
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB
!!AMMA A
RAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sun
an ya amsa sunansa,AMMA ARA
B ta kawo muku wani supplement na g
yaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AM
MA ARAB
gidan ƙamshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA
WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA
AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
***
om/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano
OR CALL MY CONTACT
***
*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JI
KI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*
*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION
,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI
CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATA
N MEGIDA*
*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA
KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU
KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN I
SA M
ACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SO
SAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU👇🏻👇🏻
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARA
N AURE😄👏🏻
domin chart dani kai tsaye ***
*_GAWURTATTUN UKU🔥🔥🔥2
023 SEPTRMBER._*
_1-ƘWAI A BAKA...!!!🥚_
👇🏽
*(Ummu Affan)*
_2-NA FAƊO DAGA BENE NA
ZARCE RIJIYA...!!!🫗_
👇🏽
*Badi'at Mrs bukhari*
_ZULFAH_🍏
👇🏽
*Ummu maher(mrs green)*
_Littafi ɗaya;400_
_Littafi biyu;800_
_Littafi uku;1000_
Ga masu son tura kuɗinsu ta acc sai
su tura a wannan acc ɗin👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank
Sai ka tura da shaidar biyanka ta wa
nnan no ɗin👇🏽👇🏽👇🏽
***
Masu tura kati kuma sai su turo scree
nshot na katinsu Mtn ta wannan no ɗin👇🏽
***
Ƴan Niger zasu turo katin Moov ko
Airtel ta wannan number.
***
*GA MASU SON A TALLATA M
USU HAJARSU A DUKKANIN SHA
FINMU na facebook,whattpad,telegram
,youtube,group da status,zamu talla
ta muku ne akan farashi me rahusa*
10K ne kacal.
Sai ku tuntuɓe a numbobinmu
kamar haka👇🏽👇🏽👇🏽
***
***
***
Domin tallata muku hajojinku a cikin
littafinmu na sati ɗaya ya kama👇🏽👇🏽👇🏽
2K
sati biyu
3k
idan kuma kanason har mu gama book muna ɗora maka ya kama
10k kacal.
Mun gode da zaɓar gawurtattu uku ako
da yaushe.🙏🏼