2
by @asmybaliyu
Farhaa ,Bilki Jameela fitowarsu kenan daga lecturer kasancewar lecture rana sukayi sauri suke su tafi massallaci dan gabatar da sallar axxahar ,motace da gudun balai take kokarin tun karosu .Yyi kokarin kwace masu ya kasa Farhaa dake gaf da motar Ya tura ta fadi gefe goshinta ya fashe sai jini,A hankali farhaa ta shiga furta kalmar innalillahi.."Bilki tace Aiman ne ,,dan iska tsaya kiga yanxu baxai tsaya ba.."cewar Jamila wanda suke kokarin daga farhaa,agigice ya fito daga motar dan allah kiyi hakuri."ya fada cikin rashin jin ddi wanda kana juyo haka acikin muryarsa ,bilki da Jamila suka shiga mamaki Aiman da baya iya baiwa macce hakuri yau shine da baiwa farhaa hakuri.."Yau xaayi ruwa!"cewar Jamila harda su kankaru"bilki ta karasa mata ,,wani kallo yake binsu dashi,
Farhaa tace bbu komae ,ta fada cikin sanyi murya
Idan bbu damuwa xamu iya xuwa (clinic) a duba baki."Ya fada cike da kulawa a gareta gamida tsareta da ido,suna hada ido ta kauda kai bata son wannan kallon,,hannunta na cikin na bilki take fadin"nagode ka barsa da haka suka nufi (clinic)itada kawayen nata,,bayan sun fito clinic suka nufi massallaci wajen alwala suka ji wasu ya'mmata na xance Aiman..."Yau naga abun mamaki a school din nan,ke ba abun mamaki bane Raheena kila yana sonta ne."ganin mu yasa duka sukayi shuru.......
****
Can ya hangosu sun fito daga massallaci,yana mamakin su ukku din nan duk inda xasu shiga tare suke xuwa,khaleel gasu can sun fito ,Aiman ka kamu sosai wai Yaushe ka fara soyayya?"Nidai rakani naganta ,yau dai kayi kokari ka shigar da kanka."Tsoro nakeji leel ,,daria khalil yayi maxa ashe akwae abunda kake tsoro a dunia."Shaye da toka Aiman ke fadin da gaske nake maka wlhi ,Ya fada cikin fuskar damuwa....
Ya amshe ice cream din dake hannunta ta kallesa batace komai ba ,farhaa ba gaisuwa ya jiki.."Ya fada cike da kulawa,fuska bbu walwala take fadin taji sauki ,daganan ta dauki jakarta itada Jamila suka bar masu wajen ,,sake da baki Aiman ya bisu da ido.
Khalil ya dafa kafadar sa ,Ya akayi baka fada mata kana sonta ba?"Hannu yasa cikin sumar kansa wacce taji gyara yake fadin"("Am scared very scared leel)"Khalil ya dafa kafadar sa yana fadin karka damu farhaa xata soka"
Mu kara lokaci kafin mu tunkarera..
..
kusan sati biyu Aiman yana xaryar xuwa gidan su farhaa amma ya kasa ganinta koda so daya ne,haka makaranta duk hanyar da xata hadasu bata bin hanyar lokaci daya aiman ya fita hankalinsa ko ya shiga skull baya shiga lecture.yau ta kama Week End bata da lecture,,da yamma tana dakinsu itada Aunty mariam ta kalli yayarta tata ,,take fadin"Yanxu kema aunty mariam kina nufin kin amince da soyayyar da Aiman keyimin "kina ganin bbu yaudara aciki,nifa ina tsoron Ya'yan masu kudin nan."ina da kishi bana wasa ba ,bana jure ina son mutum ya hadani da wata."ta karasa maganar da damuwa sosai a fuskarta,Farhaa kenan kin fara son Aiman kenan?"kidai kara tunani kawae kafin ki basa dama amma ina rokonki kibar xuciyar Yaron nan ta huta haka,,da haka aunty mariam ta wuce kitchen dorawa ummansu abincin dare
****
Wasa-wasa kusan wata biyu farhaa tana wasa da hankalin Aiman ,aduk inda ta shiga cikin makaranta yana biye daita haka ma gida,umman su tayi fada akan ta rika kulasa amma fir taki."itakanta tasa Aiman yana sonta tasha gwadasa akan haka amma batasan meyasa xuciyarta take kin yarda da hakan ba,
"wai ance ana sallama da farhaa jeka ce waye?"kai kace tana xuwa nan umma ta rufeta da fada tamkar xata daketa ,Nan tayi mata umurni ta bude falon abban su ta shigo dashi,Kamal ya shigo da (chaculate )a hannunsa yake fadawa farhaa ina ta samu wannan mutumin yana da kyau taga da motar da yaxo ,na xabga masa harara cikin daka masa tsawa nake fadin"ina ruwana da motarsa ya bacemin anan."
Aiman!"
Ta fada cike da mamaki dagaske shine kina mamaki kouh farhaa?"kin kyauta sosai bai kamata kiyi min wannan horon ba ,horon ma na rashin ganinki,meyasa bakya so mu hadu school dan nace ina sonki?"ina tsoron soyayyar da xata sakani cikin hadari aiman,kayi hkuri don allah ta fada tana juya masa baya,baxan iya hakuri da soyayyar ki ba,kiyimin ko wane horo banda wannan."
Aiman bai bar gidan su farhaa ba sai da ya tabbatar ta amince da soyayyar sa,haka rayuwa ta cigaba da tafia cikin farin ciki da kaunar junan su a school indai basa da lecture suna tare a koina ,
Tana rike da wayar aiman tana ta kokarin kiran aunty mariam akan ta fadawa umma,,xasu je su duba mahaifiyar billy a hospital wayar taki shiga.Tana rike da wayar message ya shigo da sabuwar lamba,(cwt wai ina ka shiga ne baka daga wya na.")hka ta rika karanta message din yakai sau goma ,tana cikin wannan halin aiman ya sameta ya kalleta yake fadin"ta samu aunty mariam din?"bata amsa saba ta mika masa wayarsa,ta juya xata tafi ya riko hannunta wani kallo ta shiga watsa masa ,da sauri ya saki hannun.Juyawa tayi ta cigaba da tafia har ta kai get yasha gabanta da mota ya fito da gudu ya sha gabanta ,plz Farhaa karki yimin haka?mexaka fada min Aiman."ta fada cikin bacin rai ,yi hkuri shiga mota muyi magana bana so!"ta fada cikin ihu xuciyarta na tafasa ,a gabansa ta tari adai-daita sahu plz karki shiga bana so."ya fada cikin rawar murya cikin masifa take fadin ko xaka mutu sai na shiga,har ta isa gida tana kuka ,koda ta isa gida umma batanan Aunty mariam kawae ce a tsakar gida tana aeki,fadawa jikinta tayi ta saka mata kuka agigice mariam ta dagota ke lfy waya mutu."cikin kuka take fada mata aiman ne.
"meya samu aiman din?"nan take fadawa anty mariam message din da aka aiko masa a waya,shirmen banxa bakiyi bincike ba xaki xartar da hukunci ,,kina da matsala farhaa ki yarda kawae aiman na sonki amma baxaki gane ba ,masifarki ta hana ki ki gane,dole ne aiman yayi ya'mmata kala-kala nasan ko bai kulasu ba su xasu kulasa ne,
Aunty mariam ta cigaba da aekinta,
"Yadai mutunen ko farhaa ce,itace khalil farhaa ta cika rigima ,narasa ya xanyi daita bata xuwa skull bata daga wayana,idan naje gidansu bata fitowa.khali ya dafa kafadansa yake fadin kayi hakuri ni xan samu farhaa da kaina xanyi mata magana,
"wai meke damunka ne kwana biyu ka rame ko isasshen abinci baka ci meyasa?"lfy ta kalau mum yanayin karatu ne,"Yah Aiman naji fa daddy na maganar samar maka visa xaka koma uk da karatu,harara mum ta shiga aeka mata ke waya fada maki haka."da allah tashi ki wanke min toilet ,shaye da toka Yasmin ke fadin"kai mum kaina fa yana ciwo baga nana ba tana nan,wani kallo da mum tayi mata yasa ta mike tabar wajen rai abace,,Aiman ya tabe baki Yana fadin ae gara haka mum ki rika sakata aiki Komai wannan yarinyyar bata iya ba,ya kalli mum dinsa yake fadin meke faruwa mum"menaji yasmin tana fada ,dad xai turani uk karatu.Ae sai kaje ka tambayesa ka daina tambayata nima ban sani ba,
Nikan bana da raayin fita waje yanxu karatu gaskiyya."ya fada yana daddaure fuska,mum ta tabe baki kafiso kana xaune damu kana jamana magana,kaga banbancin ka da MAHEER kenan shi yana son karatu yana jin magana baifi watanni ukku ya dawo ba ya xama babban doctor ,kai kuma ka tsaya shirme da neman magana,shaye da toka yake fadin"dama ni nasani keda daddy kunfi kaunar" Yah maheer dani....eh munfi sonsa dakai dama baka sani ba..........Nan yabar mum dinsa yana wani turo baki tamkar karamin yaro ,da kallo mum tabisa aranta take fadin allah ya shirya mata Aiman ,ji yarda ya sauko da wando tamkar maijin kashi wai ala dole shi gaye .....
***
Asalin su...