4
by @asmybaliyu
plz kace da wasa kake aiman ,ta fada hawaye nabin fuskarta haka ta koma tamkar wata yar baby agaban Aiman a
Abdul-Rahman Jalingo,,ta rike hannayensa duka biyu take fadin Plz
Aiman."Shurun sa ya tabbatar mata da gaske yake ,ganin yarda idanunsa suka kada sukayi Jaa ya kara tabbatar mata da Aiman da gaske Yake,
Xaunar daita yayi daya daga cikin kujorun dake xagaye da falon abba,still tana rike da hannunsa hawaye na Rolling akan fuskarta sun kasa tsayawa,kuka takeyi sosai wanda ke fitowa tun daga karkashin xuciyarta,a dan kwanakkin nan taji son Aiman na biye dukkan jinin jikinta,yanxu ne take jin wani feelings game dashi ,yanxu ne xuciyarta ke tabbatar mata da baxata iya rayuwa ba batareda Aiman ba."hannunsa biyu Yasa ya tallabo fuskarta ,pls ki daina wannan kukan dakike yana tabamin xuciya,,
Meyasa xan daina,meyasa ka shigo rayuwata alhalin kasan baka da tabbacin dde min acikinta ,shekara biyu ba wasa bane yaya xanyi da rashinka."idan kuma Abbana ya gaji da jira ya aurar dani fa?"a hankali ya shiga kada kai amma ya kasa magana ,fadin yake daina fadar haka pls....duk namijin da yyi kokarin shiga Rayuwarmu sai na kashe sa ,da wannan hannun ya fada yana nuna mata hannayensa,yanayinsa yyi balain girgixa ta fatana kiyi min alkawari ki rikemin amanar kanki."Ya fada yana kallon cikin kyawawan idanunta ,
Farhaa did yhu luv me har yanxu?"gyada kai ta shigayi tamkar kadangaruwa,nagode Farhaa ya fada yana dan sakin murmushi."
Xan tafi ki bude wayarki xan kira ki anjima."ya fada yana mikewa tsaye ,idanunta suka kara cikowa da kwallah ,a hankali ya shiga girgixa mata kai.Batayi aune ba taji ya jawota ya hade bakinsa da nata ,bata taba sanin haka (kiss) yake ba sai yanxu tasha karantawa a littafan soyayya haka tasha ganin haka a indian firms batasan cewa haka yake ba,jin tayi kafafunta sun kasa daukarta.Kokarin kwatar kanta take ya kara rike mata kugu sosai,haka yata kissing din bakin tamkar xai ciresa sai da ya gaji dan kansa yayi saurin sakinta ya juya yafice daga falon ba tareda ya kara kallonta ba...Haka tabisa da ido hawaye na mugun xuba a fuskarta,sulalewa tayi akan (carpert)ta saki wani irin kuka mai ciwo,,wanda jikinta har kadawa yake.......
****
Aiman nada wata ukku da tafia akayi bikin aunty mariam....
1YEAR LEAP.....
Ina kan hanyar xuwa gidan aunty mariam kafin na samu adai daita( sahu)mota ta shiga bina a baya ,,haushi ya kamani wannan wane irin dan naci ne na tsaya cak!"ganin na tsaya yasa ya kashe motar ,da saurinsa ya fito...Subhanalillahi tsarki ya tabbata da kyakkyawar halittar dake gabana tamkar shi yay kansa dan kyau."komai da komai nasa na irin larabawa ne gashi wani irin dogo,,na shiga ukku ni fatima ko gamo nayi,,Ganin na kafesa da ido yasa ya saki wani irin murmushin da tunda nake adunia ban taba ganinsa ba.Fararen hakoransa suka bayyana!"mutun ne kamar ki ya fada cikin wata sanyayyar murya,
Yana mamakin yarda mutane ke rudewa da kyawunsa.Sai da ta dawo hankalinta take fadin"mln kayi hkuri ni matar Aure ce.".....Tayi maganar da dukkan gaskiyarta ,xuciyata bata amince da kedin matar aure ceba ,,na kallesa a hanxarce ina mmkin yarda yyi saurin gano ni.Na cigaba da tafia ina fadin dan allah ka tafi bana son ganinka!"ta fada kai tsaye ya kara shan gabanta xaiyi magana ta tari "mai adai -daita nan tayi tafianta ta barsa sake da baki ,,har nakai gidan aunty mariam ban gama dawowa dai-dai ba....
"wai kina a falo nake ta famar kwada sallama."ta fada shaye da toka gamida turo baki ,,ina Yah faisal din ?"kema kinsan yana office."na cire hijab dina na xauna ina maida numfashi na kalli Aunty mariam nace"Yunwa fa nakeji naki jiran umma tagama"mariam ta nuna mata kicin tana fadin"ki shiga ki dafa duk abunda kikeso na turo baki xanyi mgana ,mukaji ana buga get din gidan.Aunty mariam tace naje naga waye..."Na saka hijab dina na nufi get din na bude na dan leko da kaina ta waje tamakar marar gaskiyya ,mukayi ido biyu dashi yana jingine jikin motarsa ya dora kafa daya kan daya ya wani harde hannunsa a kirji yana kallona,na dawo da kaina gamida tura kofar xuciyata ta shiga bugawa,
Na koma ciki aunty mariam ta tambayeni waye."Na fada mata bbu kowa ,xatayi magana still mukaji bugun get.da kanta tasa mayafi tafita sai gata ta dawo tana bina da wani irin kallo,
Hade rai nayi lokaci daya,farhaa lokaci yyi da xaki manta da wani aiman ki shafe babinsa acikin rayuwarki."baki ga yarda umma ta damu dakiyi aure ba,,aure kuma aunty ?"Aiman dinfa."na fada cikin rawar murya ,
Farhaa ke yarinyya ce baxaki gane ba kinsan Abba baxai barki ki jira wani Aiman ba ,mekika fadamin kusan 1month bakuyi waya ba.Kilama ya samu wata ya manta dake."ki tashi kije kiga waye ni xanje na dora maki indomi..."aunty mariam ta karasa tana shigewa kicin ,jikinta yyi sanyi sosai idan ta kira aiman bata samun sa kwata-kwata amma ya xatayi da sonsa kuma."