5
by @asmybaliyu
Sunana maheer Abdul-Rahman Jalingo ina karatun medicine."tsawon shekaru biyar a kasar waje na kammala karatuna a yanxu haka na dawo nigeria haka mahaifina ,ya buda min Clinic ta kaina mai dauke da sunana,kanne na biyu kacal a dunia.aiman,da kuma Yasmin"jin yace aiman yasa ta dago da sauri ta kallesa taji sanyi sosai aranta ya kira sunan masoyinta....Na lumshe ido a hankali ina sauraren bayanin maheer tabbas naji ddin bayanin da yyi min nasanin ko shi waye ,,kuskuren da tayi kenan itada Aiman bbu wanda yasan asalin kowa acikin su haka mahaifinta har yau baisan Aiman ba,,
"mai kyau kinji cikakken tarihina kin amince dani?"Ya fada yana xuba idonsa cikin nata,na girgixa kai ina fadin"daga haduwa kuma sai maganar aure,,am sorry to say Maheer baxan aure kaba!"agigice yake kallona cikin rawar murya yake fadin halina baiyi maki bane."saboda ni ya'r talakkawa ce kaifa?"mahaifinka yana da kudi wanda ake jin muryarsa agidan redio wanda ake watsa fotunan sa a gidan talabijin,da jaridu ,maheer kafi karfina ta kowane fanni kayi hakuri ta fada tana juyawa da axama ya rike mata hijabi,Fuskarsa har ta fara canja kala abu ga farar fata.Dan allah karkiyi haka" mahaifana basu da matsala haka suna son duk abunda nakeso."tallaka da mai kudi duka allah ya halicce su right"Ya fada yana binta da wani sanyayyen kallo wanda lokaci daya jikinta yyi sanyi bakinta ya mutu.Bani wayarki ya fada yana mika mata hannun sa,tamkar ya mallaketa tamkar wata wawuya ta mika masa wayar,pics dinta ya shiga dubawa .Pics dinki sunyi kyau sosai,bara na tura nakaiwa mum dina nace ta samu suruka."Ya fada cike da murna noo dan allah kabani karka tura"....Ta fada da dan shagwaba sakin baki da ido yyi yana kallonta yarinyyar nan xata kashesa da salonta,
Ya mika mata wayar bai kara ko minti goma ba ya mata sallama...
Da wani irin mursmushi ya shigo falon na mahaifiyarsa bbu kowa a falo sai karar T.V .sai ga mum din ta fito daga kicin dauke da dan karmin bowl wanda aka yayyanka kankana aciki ,Harka dawo kenan"mum ta fada tana kallonsa,na dawo mum ya fada still fuskarsa da murmushi...."daganin wannan fuskar yau akwae lbr mai ddi." mum ta fada tana xama daya daga cikin kujorun dake xagaye da falon.."mum kwanan nan xanyi aure!"yyi maganar sounding so very happy"wani irin murmushi hajia hafsat keyi,
Can kuma ta hade rai maheer ka fadamin gaskiyya wannan karon da gaske kake"Yeah mum ya fada yana shafa kansa cike dajin kunya.''da fareeda xaayi kenan,ya hade rai lokaci daya yake fadin"no mum
Itama mum ta hade rai take fadin"meyasa?bana sonta ,,tabe baki mum tayi tana masa allah ya sanya alkhairi amma a kasan ranta bataji ddi ba,taso hada nasir da ya'r kanwarta aure,,amma ita uwace wadda keson farin cikin ya'yanta da bin abunda sukeso shiyasa bata wani damu ba,in har Aina'u tayi mata magana xatace maheer ya samu mata ,bai bukatar fareeda."
Mum ki fadawa daddy xuwa anjima ,wani kallo mum din tayi masa kafin tace yaushe kaxama marar kunya maheer".da axamarsa ya mike yabar falon tana kwala masa kira ko waiwaye baiyi ba .Daria mum tayi tana fadin"jairi kawae xama da masu fareren kunnuwa yasa ka koyi rashin kunya..
***
Maheer na xuwa gidansu farhaa akai akai sai dai taki basa dama har ynxu ,muna a falo sai ga abba ya shigo kwatsam muka gansa ,ba lokacin dawowarsa kasuwa bane wannan lokacin kasancewar wajen karfe biyu ne na rana,shima maheer sa'a yaci haka bai fada mata xaixo ba,sai dai waya gaya a kofar gida.Har kasa maheer ya xube yana gaisheda Abba ,abbah ya amsa cike da fara'a
Maheer ko."
Abba ya fada yana kallonsa ,Eh abba."
Ina son ka sanar da magabantanka da suturo,bana son yawan xuwa kullum mutane kar su daukeni tsohon banxa."daganan abba ya shige ciki da wani irin farin ciki sosai a fuskarsa ya juyo yana kallon farhaa wadda hawaye har sun fara Rolling kan face dinta,
Maheer yaji jikinsa yyi sanyi kuma murna ta koma ciki,xaiyi magana ta shigewarta ciki tabarsa nan sake da baki....
"Na shiga ukku aunty mrym ya xanyi kuma da son Aiman?"Ko kadan bana son aiman ya daukeni mayaudariyya ,baxai ma dauka ba,,hasalima baxaku kara ganin junan ku ba har abada believe me maheer na sonki sosai."
Mahaifin maheer yyi murna sosai dajin wannan lbrn Nan ya tura manyyan abokansa akaje nemarwa maheer auren farhaa,lokacin da abban farhaa yaga bakin yyi mamaki sosai dan Abdul-Rahman jalingo ba boyayye bane,babban dan siyasa ne nan take aka yanka sadaki dubu hamsin dan mahaifin farhaa sam yaki yarda da asanya kudi masu yawa,tunda ba sayar masu da yar xaiyi ba.Nan ya yanke aurensu nan da wata daya..."Hankalin farhaa ba karamin tashi yyi ba,dan ita fa har yanxu bata taba fadawa maheer cewa tana sonsa ba........
*****
An daura aure 26th ga watar (April) a shekarar (2013)ya kasance ranar jummu'a ana saukowa daga masallaci aka daura aurenta da maheer daurin auren da ya halarci manya-manyan shuwagabannin gwamnati."Farhaa ki tashi hakanan maheer yaxo da kawayensa xaku gaisa dakyar anty ta lallasheni na tafi falon abba,,wanda nayi sa'a bbu kowa ciki yan daurin aure duka sun watse....Yana cikin farar shadda wadda taji dinki malum-malum bakaramin kyau yyi acikin shigen ba,ya rausayar da kansa yana kallon idona yarda sukayi ja,
Idonki yyi ja sosai fatima duk kukan rabuwa dasu umma ne."Ya fada cike da xolaya na hararesa sai ya fashe da daria farin ciki gamida jawoni ajikinsa,Yake fadin"Alhmdullh mrs.Maheer Abdul-Rahman jalingo na kwantar da kaina a kirjinsa ina shakar kamshin turarensa mai saukar min da natsuwa hawaye suka cigaba da ambaliyya a fuskana,inajin yarda xuciyar maheer ke bugawa da wani irin sauri.....
Tnx❤️