6
by @asmybaliyu
A daren ranar aka kaini gidan maheer ,wanda gidan yana bayan gidansu unguwar g.r.a ne bbu ruwan kowa da kowa ,baxan iya misilta maku gdan ba ,haduwarsa tamkar a kasar turai dan kyau dama kuma maheer komai nasa na turawa ne,iyayena sunyi min nasiha mai shiga jiki har aka kaini gdn maheer ban daina kuka ba,,ga wani irin rawar sanyi da jikina keyi......Masha Allah iyayena sunyi kokari na hada min dakuna guda biyu da kuma falo shima biyu sai bangaren maheer din ,wanda mun isko komai aciki shima bangarensa ba karamin tsaruwa yyi ba.Maheer bai shirya komai na bikin muba kasancewar bayason bidia ko washe garin ranar da aka kaini gdnsa iyayensa suka shirya mana waleema,abokansa sun shirya mana( diner party) fir yaki aminta da haka,yace bbu wanda ya isa ya kalle masa mata a filin rawa ko a social media...ba karamin xagi yasha gun su farook ba,
Ina bakin mirror dressing ina shafa mai kamshin turarensa ya fara yimin sallama,dama dakin nawa a bude kofar take dagani sai dan towel pink wanda iya kacinsa gwiwowina,,kunya ce ta rufeni ban taba xama gaban namiji haka ba,ko Yah sadiq dake yayana bana iya xama haka a gaban sa.(suit coat ) ne ajikinsa ruwan toka ,ya rungumoni ta baya ya axa kansa akan kafadata ,dago ki kalleni fatima."Ya fada da wata irin murya tamkar bata shiba,make kafada nayi ."plz ya fada yana shinshinar wuyana,na kara make kafada ,dagani yyi sama ina shusshura kafafuna ina kukan shagwaba a hankali,
Ina hannunsa ya shiga xagaye dakin dani ,yana yimin waka
"wayyoni ka saukeni!"ta fada tana jujjuyawa kanta ,haka tana rike dashi sosai daria yake yimata sosai ganin yarda take kada kanta
direta yyi kan gado sauran kadan towel din yafita ta maxa ta kamosa ,Yaja towel din da karfi wara manyyan idonta tayi tana kara rike towel din,,ya saki towel din yana daria a hankali n turo baki ina kallonsa.
shi ya xabar min kaya,kasancewar baiyimin kayan lefeba ,mum dinsa tace da kanta xata tafi dubai dan hadomin kayan lefe duk da haka kusan manyyan trolley biyu ta kawomin wai ga gudunmuwarta na fara sakawa kafin ta hadomin nawa."kaya masu kyau wasu duk an dinka su........ku san sati daya muna wasa yar boye da maheer ,da naga dare yyi xan gudu dakina na saka key....
****
Ina break fast misalin sha daya na rana,jin nayi an turo kofa gabana ya fadi."mukayi ido biyu da maheer wanda daga shi sai boxer da farar vest ajikinsa,
"ina kwana na fada ina raba ido ,ya amsa yana murmushi ya lura da yarda ta tsorata da ganinsa,
"I just come to tnx you for d delicious Break fast".Ya kamo hannunta ta mike tsaye ta kasa kallonsa,ya rungumota ajikinsa ya dago kanta ,tana kallonsa har ya dan rame ta marairace fuska ,Fatima anya kuwa kina lfy?"ya fada a hankali still yana rike daita ,,a hankali tace kaina yana son yin ciwo."ta fada kurum dan ya saketa ,da sauri ya taba goshinta bbu xafi."muje kisha (Panadol)naji sauki ta fada cikin rawar murya,,
"Mekike tunani farhaa idan muna tare bana son kina tunanin komai ,idan kina son wani abu ki fadamin kai tsaye,kalamansa yasa xuciyarta karaya.
Ya warware gashin kanta dake nade cikin katon (Ribbom)nafison kanki a haka shiyasa kanki ke yawan ciwo kullum ,yana nade cikin wannan abun".Shuru tayi tana kallonsa,Farhaa har yau kina tsorona kou?"shikenan tunda bakya tausayina ,a xahiri nasan kaunar da kike mani bata taka kara ta karya ba."baxan cigaba da kasancewa ajikinki ba ,ina cutuwa.ta dago ta tana kallonsa sai taga tarin kwallah acikin idanunsa,farin cikin da xaki bani kawae ki bani dukkan kaunarki!"sai ta mutu da tausayinsa,
Uhm!"ta tsani dukkan tsoro da fargaba wai wa aure ya taba kashe wane?"sai ita."duk lokacin da takeso ta baiwa maheer hakkinsa sai ta tuno da Aiman......tana balain fargabar aikata hakan,wata xuciyar ke fada mata mijinta fane,wata rana dole ta basa hakkinsa ,ta kifa fuskarta ajikinsa .Ya dauketa cak!"sai a hadadden part dinsa wanda bata taba taka kafarta acikinsa ba,komai na parlon brown ne yyinda cikin bedroom din yake off white,,haka ta koma yar kauye ta saki baki tana kallon ko ina .A hankali ya kwantar daita kan katon bed dinsa ,wanda ke dauke da farin xanin gado fari kal."a hankali ya jawota jikinsa cikin muryar rada yake fadin"are you ok?"gyada kai tayi xuciyarta na tsinkewa a hankali ganin yarda idanunsa suka kada lokaci daya,
A hankali ya shiga nuna mata salon kaunarsa,ganin da gaske yake hankalinta ya fara tashi ,a hankali ta janye jikinta cikin nasa ta dauki rigarta xata mayar yyi saurin rike hannunta yana girgixa mata kai dan baxai iya magana ba a lokacin,,bata bi ta kansa ba ta fisge hannunta ta mayar da rigar ,ransa yyi balain baci ya rufe fuskarsa da tafukkan hannunsa yyi shuru abunda ya tsorata ta kenan.Tamkar wata wawuya hannunta ta saka ta jaye hannayensa daga fuskarsa,ganin fuskarsa yyi balain tsoratata ,jijiyoyin kansa suka fito sarari alamr ransa ya baci sosai.ta rasa mexa tace rau-rau tayi da ido A hankali ya mike yabar mata dakin...