7
by @asmybaliyu
.Yau da wuri ta
kwanta bata jin ddin jikinta sosai.,Yana cikin fararen (pyjams)na barci tana jin lokacin da aka turo kofar dakin,gabanta ya fadi .Iyaya tunani tayi tasan ta sakama kofar key,kenan yana da wani key a hannunsa."lumshe idonta tayi xuciyarta na rawa ,A hankali yaye bargon da ta lullube cikinsa kasancewar yau anyi ruwa da magrib garin yyi sanyi sosai ,
"kwakwalwa ta ta birkice da tunaninki har ya fara sani haukan Tilas ,ko barcin kirki bana iyayi barantana aekin office saboda ciwon sonki,tun daga ranar da na fara ganinki xuciyata bata kara hutawa da sonki ba koda na minti daya ,Ya juyo daita yana kallon kwayar idanunta ,ya sassauta murya ."na kasa hakuri nakai makura ,i really know kaunarki ta shanye min tausayinki a yau.dan allah fatima kibani yardarki da amincewarki ,saboda kaunar da nake maki."Xan amayar da xahirin kaunata a gareki
Farhaa kin amince?"Hayawe suka xubo mata xuciyarta ta shiga bugawa ,jikinta yyi sanyi ya lura da yanayin da tashiga .Yasa hannu yana shafa xuciyarta dai-dai inda take bugawa ,yace plz relax ."baxan cilasta kiba kiyi hkuri kinji ,Yarda ya furta maganar ya karya mata xuciya ,yaya xata iya hanasa kanta ?"ita ba jahila bace yyi iyakar hakurinsa yabita a sannu bbu takurawa dolene watarana tabasa hakkinsa."hawaye yaxubo mata bbu shiri ta dora kanta akan kirjinsa ,batace komai ba sabota jikinta bata jin ddinsa,amma xata daure dan ta faranta masa rai ya rungumota sosai ajikinsa ,jikinta har rawa yakeyi ta kankamesa cikin rada yake fadin kiyi hkuri na tsorata ki ,bana son bacin ranki nafiso naganki cikin farin ciki ,banida wata manufa akanki in banda kaunarki da allah ya jarabceni daita,Farhaa ina sonki ina son komae naki .Jin nake kamar na shige jikinki na cigaba da Rayuwa ."ki kwantar da hankalinki bbu abunda xanyi maki sai da amincewaeki da yardarki kinji."ya fada yana shafa fuskarta ,
A Hankali ta fara fitar da nishi alamr bbu lfy .
Hankalinsa yyi mugun tashi ganin halin da take ciki,pls ki natsu farhaa bbu abunda xan maki ya fada cikin tashin hankali,MA HEE R !"taimakeni sanyi ta fada tana kakkarwa.Cikin xafin nama ya jamata bargo ,jikinta yyi xafi sosai da gudu ya koma bangarensa ya saka bakaken suit da hular sanyi fara ,ya dwo da car key a hunnunsa ya samo mata doguwar riga cikin kayanta marar nauyi ,ya taimaka mata ta saka hankalinsa duka yana ga na shanunta ya sungumeta duka sai mota,sai clinic dinsa karfe sha daya na dare ta buga .Burinsa ya kaita clinic kayan aikinsa duka suna acan,yaji haushin da baya ajey komai a gida na kayan aeki.Wannan karon xai shirya komai saboda iyalinsa...emegency ya wuce daita shiya yimata komai da xata bukata ,ta samu barci haka ya kwana daita da safe ma'aikatan wurin sai mmki suke meya kawo dr.da sanyi safia haka."Haka suka xo suna kawo gaisuwa ,ganin an fara hayaniya yasa ya maidata gida har lokacin allurar barcin bata gama sakinta ba,haka ya dauketa xuwa mota ,,mutane sai kallonsu akey wasu nurse dake tsaye a( Reception )sai gulmarsa sukeyi dayar ke fadin"ba kiga yarda suka dace ba sis Hassana."wadda akey kira da sis hassana ta tabe baki tana fadin"dama wannan mai ji dakan xai iya tarairayar macce haka?"kina ganin da yarda yake daddaure mana fuska ,haka baya son amsa gaisuwar mutane dan wulakanci hassana ta fada tana wani basa sakon harara,sis Ateefa tace bakida dama Hassana ,na fada maki haka halinsa yake ke baya burgeke ne."Allah ya sauwakke wannan farin mutum mai bakar xuciya ,,ta fada tanayin gaba ateefa ta cimmata tana mata daria.Wai har yau barcin baa gamasa ba.ne "mum ta fada cike da kulawa tana xama gefen farhaa din,acikin allurar da akayi mata akwae ta barci ne.a hankali ta soma bude ido ,idonta ya sauka kan na mum."Sannu farhaa ,mum ina kwana."lfy lau farhaa ya jikin,na samu sauki tayi kokarin mikewa ta kasa da sauri yaxo xai rikata suka hada ido da mum sai yaja da baya cike da kunya yana sosa kai .Sai Yasmin ce ta taimaka mata ta shiga toilet...
Daga ita sai towel ta fito daga toilet maheer ne yyi sallama ya shigo dakin,gabanta ya fadi kije kiyi sallama dasu mum yanxu xasu wuce."tun yanxu ta fada cikin sanyi murya ,ya kalleta ya daga gira kauda kanta tayi shiya taimaka mata ta shirya ,cikin wata doguwar rigar material marar hannu kalar brown ba karamin kyau tayi ba,fuskarta ta dan fada.Yana rike da hannunta suka nufi falon da mum take,saurin cire hannunta tayi cikin nasa ,mum tun yaxu xaku tafi bakuci abinci ba."Alhmdullh bbu komae ,ga abinci can mun taho maki dashi indai wannan ne karki shiga kicin kiyi kwanciyarki ki huta,,Maheer ya kalli mum ya turo baki ,Yasmin ta kyalkyale da daria take fadin".dan kara mana yah maheer bakaga yarda kayi kyau ba wlhi tamkar wani bby.wani irin kallo yake mata ahankali ta kama baki tana ware masa ido..
"Yasmin ke baxaki tsaya bane?"ta girgixa kai ki rufamin asiri Yah maheer baxai barni ba,na kallesa cikin sanyi murya nake fadin kabarta mana dan allah gdan bbu ddi."wani kallo yyi min ,na dauke kaina na kalli mum da sauri ina kama hannun yasmin nake fadin ,mum kibarta pls."Mum tayi murmushi tana fadin gaku gata anjima da dare xan turo driver da haka muka yiwa mum sallama har get ,sa'anan muka koma ciki nida Yasmin shima maheer fita yyi an kirasa (clinic) da xai tafi ya jawoni jikinsa ya subacci goshina ya shafa wuyana ,cikin murya rada yake fadin"na kula da kaina banda xama da yunwa ,na gyada kai cikin jin kunyar Yasmin.
Yana fita yasmin ta kalleni gamida wara hannunwanta take fadin"kinyi sa'a sosai Aunty farhaa bakiga yarda yah maheer ke sonki ba,kunyi balain dacewa wlhi."yasmin ta fada tana kada idanuwa a hankali ,murmushi nayi ina girgixa kai Yasmin baida surutu kai tsaye dinning area ta nufa tana fadin"mum tace kar na barki da yunwa bara na fara hada maki tea.